Dattawan Yarbawa bisa Jagorancin tsohon Shugaban kasa, Olusegun Obasanjo sun tafi kasar Jamhuriyyar Benin inda suke nemawa Sunday Igboho da aka kama sassaucin hukunci. Obasanjo ya je kasar Benin inda wata majiya tace ya gana da shugaban kasar, Patrice Talon amma dai ba’a san ko sun tattauna maganar Sunday Igboho ba. Amma dai majiyoyi da yawa na amannar cewa maganar Sunday Igboho ce ta kaishi kasar. Hakanan a wani Labari me kama da wannan, Abokin fafutukar Sunday Igboho, Farfesa Banji Akintoye ya tsere zuwa kasar Benin Republic bayan da aka…
Read MoreCategory: Tsaro
Tsaro
Borno: Abin Farin Ciki Ne Yadda ‘Yan Boko Haram Ke Mika Wuya – Zulum
Gwamnan Jihar Borno Babagana Umara Zulum ya bayyana farin cikinsa kan yadda ake samun karin mayakan Boko Haram da suke ajiye makamansu su kuma mika kansu ga sojojin da ke jihar. Kwamishinan yada labarai na jihar Alhaji Babakura Abba-Jato ne ya bayyana hakan a karshen taron da aka yi na harkokin tsaro a ranar Asabar a Maiduguri. Rundunar sojin Najeriya ta bayar da sanarwar sama da mayakan Boko Haram sun ajiye makamansu tare da duka iyalansu makonni biyu da suka gabata. Jato gwamnati na farin ciki da wannan ci gaba…
Read MoreShugaban Dakarun Soji Ya Kammala Rangadi A Katsina
Rahotanni daga Jihar Katsina na bayyana cewar Babban hafsan Sojojin kasa (COAS), Faruk Yahaya, ya umarci sojojin Najeriya da su kai farmaki zuwa maboyar ‘yan ta’adda da’ yan fashin daji dake addabar jama’a a yankin Arewa maso yammacin kasa. Kwamandan rundunar ya bayar da umarnin a ranar Juma’a, 7 ga watan Agusta, lokacin da yake yi wa sojoji jawabi a sansanin Fort Muhammadu Buhari dake Daura ta jihar Katsina. Yahaya ya bayyana cewa duk da cewar akwai ?alubale, amma yakamata sojoji su ?uduri aniyar cin nasarar ya?in, domin karasa ragowar…
Read MoreFilato: Rikicin Kabilanci Ya Lakume Rayuka Da Dama
Rahotanni daga Jos babban birnin jihar Filato na bayyana cewar Majalisar Malaman addinai a jihar ta yi Alla-wadai da kashe-kashe da asarar gonaki, gidaje da sauran dukiyoyi dake faruwa a wasu sassan jihar kwanakin nan. Majalisar a jawabin da ta saki ranar Juma’a a Jos kuma shugabanninta Pandang Yamsat da Muhammadu Haruna, suka rattafa hannu, sunce wannan kashe-kashe ya saba dokokin Allah, kuma ya ci karo da ‘yancin rayuwa ta bil adama. A cewar majalisar, wannan abu dake faruwa ya sabawa koyarwan addinin Musulunci da na Kirista. Kashe-kashen dake faruwa…
Read MoreShugaban ‘Yan Sanda Ya Bada Umarnin Nada Kwamishinoni A Jihohi 13
Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Sifeto Janar na yan sanda, Usman Baba Alkali, ya bada umurnin nada sabbin kwamishanonin yan sanda na jihohi 13, da birnin tarayya Abuja. Kakakin hukumar, Frank Mba, a jawabin da ya saki ta shafin hukumar ta Facebook ranar Juma’a, 6 ga agusta, ya yi bayanin cewa an yi wannan sauyi ne domin kawo inganci ga tsaro. Frank Mba yace jihohin da aka nada sabbin kwamishanoni sune: 1. Jihar Niger , CP Monday Bala Kuryas 2. Jihar Kwara, CP Emienbo Tuesday Assayamo 3.…
Read MoreKaduna: Harin ‘Yan Bindiga Ya Hallaka Mutane 27 A ?arshen Mako
Hukumomi a jihar Kaduna sun ce adadin wadanda suka mutu a cikin wani rikici da ake yi tun daga karshen mako a wasu kauyukan jihar masu makwabtaka da Filato ya kai 27. Haka ma sun ce an kona gomman gidaje tare da lalata gonakki a cikin rikicin da ya shafi wasu kauyukka hudu na Karamar Hukumar Kauru. Sai dai a gefe guda kuma sun ce wasu karin dalibai uku na Bethel Baptist High School sun samu kansu daga wadanda suka yi garkuwa da su. Jihar Kaduna dai na cigaba da…
Read MoreOgun: Mutane Da Dama Sun Mutu A Sabon Rikicin Yarbawa Da Hausawa
A?alla an ?one manyan motocin ?aukar kaya na Dangote Cement 11, a ranar Talata, yayin da hasalallun matasan Yarabawa su ka banka masu wuta. An ?one motocin ne yayin da su ke ajiye a ?ofar shiga Masana’antar Dangote Cement, a garin Ibese, ?aramar Hukumar Yewa ta Arewa, Jihar Ogun. Rikicin ya samo asali ne daga tankiya tsakanin ‘yan aca?a, wa?anda akasarin su Hausawa ne ‘yan Arewa, da kuma jami’an kar?ar ku?a?en harajin ta hanyar sayar da tikiti ga ‘yan aca?a. Rigima ta fara kaurewa yayin da aka ?ara ku?in tikiti…
Read MoreKebbi: Ba Da Gaske Gwamna Yake A Yaki Da ‘Yan Bindiga Ba – Mafarauta
Rahotanni daga Jihar Kebbi na bayyana cewar Mafarauta da maharban da su ka fantsama daji domin ceto ?aliban Kwalejin Gwamnatin Tarayya ta Yauri a Jihar sun ce sun daina neman yaran haka nan, domin gwamnatin jihar ba ta nuna masu cewa lallai da gaske ta ke yi, ta na so a sako yaran ba. An dai kama ?aliban su 102 tun a ranar 17 Ga Maris. Sun shafe kwanaki 46 kenan a hannun ‘yan bindiga, duk da dai uku sun gudu, wasu uku kuma sun mutu wurin wani ?o?arin ku?utar…
Read MoreZa Mu Fallasa Asirin ‘Yan Bindigar Dake Cikinmu – Miyyeti Allah
?ungiyar Miyetti Allah reshen Taraba ce ta ?auki wannan matakin tsakanin mambobinta da suka ?unshi shugabanin Fulani makiyaya da ardo-ardo a fadar Sarkin Muri Alhaji Abbas Tafida. Shugaban ?ungiyar Miyetti Allah na jihar Taraba Alhaji Sahabi Mahmud Tukur ya shaida wa BBC cewa wa’adin wata biyar ?ungiyar ta ba kanta domin kakka?e ?ata-garin da ke ?ata sunan Fulani makiyaya. “Idan akwai ?atattu cikinmu za mu kira su mu tattauna da su mu nuna musu gaskiya idan kuma suka ?i za mu mi?a su ga hukuma.” “Idan an ce ba mu…
Read MoreFitaccen Mawaki Aminu ALA Ya Yi Rashin Mahaifiya
Rahotanni daga birnin Kano na bayyana cewar Manyan malamai, ‘yan kasuwa, ‘yan film, mawaka da sauran daukacin al’ummar musulmi sun yi tururuwa wurin halartar jana’izar mahaifiyar Aminu Ala, shahararren mawakin nan da misalin karfe 9:06 na safiyar jiya a gidansa dake unguwar Maidile. Kammala jana’izar ke da wuya aka tattara zuwa kaita makwancinta dake makabartar tarauni. Bayan kammala hakan ne mujallar fim ta tattauna da Ala don jin ta bakinsa inda yace: “Dukkan rai mamacine kuma yana jiran ranar mutuwarsa don haka ta koma ga mahaliccinta. Muna mika godiyarmu ga…
Read More‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane Sama Da 40 A Jihar Filato
A karo na biyu, mahara sun kai hari kan wasu al’umomi a masarautar Miango ta jihar Filato ranar Litinin wanda ya janyo rasa rayuka da asarar dukiya mai dumbin yawa. Tun ranar Asabar ne wasu ‘yan bindiga suka fara afka wa kananan hukumomin Bassa da Riyom na jihar, inda suka kona daruruwan gidajensu, baya ga barnata amfanin gona a yankin. Rahotanni daga kafofin yada labarai a Najeriya na cewa kimanin gawa 43 aka gano zuwa safiyar yau Talata a wasu kauyukan da ke masarautar Irigwe da ke karamar hukumar Miango.…
Read MoreTunji Disu Ya Maye Gurbin Abba Kyari
A ranar Litinin, 2 ga watan Agusta, 2021, Sufeta Janar na ‘yan sandan Najeriya ya nada Tunji Disu a matsayin sabon shugaban dakarun IRT. Kamar yadda ‘yan sandan Najeriya suka bada sanarwa, IGP Usman Baba ya nada DCP Tunji Disu ne domin ya maye gurbin Abba Kyari da aka dakatar. CP Frank Mba ya ce Usman Alkali Baba, psc (+), NPM, fdc ya amince da aika DCP Tunji Disu a matsayin sabon shugaban rundunar ‘yan sanda ta IRT. Wanene DCP Tunji Disu? 1. Sabon shugaban tawagar IRT ya yi digirinsa…
Read MoreShugaban ‘Yan Sanda Ya Maye Gurbin Abba Kyari Da Tunji Disu
Babban sufeton janar na ?an sandan Najeriya Usman Alkali Baba, ya amince da na?in DCP Tunji Disu a matsayin sabon shugaban tawagar tattara bayanan sirri ta Police Intelligence Response Team (IRT), Wannan na nufin shi zai maye gurbin ?an sanda nan Abba Kyari da aka dakatar kan zargin rashawa. Sanarwar da ke dauke da sa hannun jami’in ya?a labaran rundunar, CP Frank Mba ta ce DCP Disu zai kama aiki gadan-gadan ba tare da ?ata lokaci ba. Kuma a cewar sanarwar IGP Alkali na saran sabon shugaban ya nuna ?warewa…
Read MoreZamfara: An Gano Dan Bindigar Da Ya Kakkabo Jirgin Yakin Soji
Ali Kachalla shi ne jagoran ’yan bindigar da ya kitsa ya kuma jagoranci kakkabo jirin yakin Rundunar Sojin Sama ta Najeriya a Jihar Zamfara. Duk da cewa ba a san shi sosai ba, bincikenmu ya gano cewa ’yan bindiga akalla 200 ne suke karkashinsa, kuma su ne suka addabi garin Dansadau na Jihar Zamfara a baya-bayan nan, inda suka kona motar yaki. A ranar 18 ga watan Yuni ne ’yan bindiga suka harbo jirgin yaki, wanda Rundunar Sojin Saman ta ce an bude masa wuta ne a hanyarsa ta dawowa…
Read MoreBauchi: Rundunar ‘Yan Sanda Ta Nemi Gafarar Cin Zarafin Dan Jarida
Kwamishinan Yan’sanda na Jihar Bauchi Sylvester Abiodun Alabi yayi nadamar abunda Jami’an Yan’sanda suka aikata akan dan’jarida a yayin da yake gudanar da aikinsa na daukan rahoton, hakan ya biyo bayan wani zama na mussaman da akayi tsakanin Uwar Kungiyar Yan’jarida ta kasa da ta Jihar a sakatariyar Kungiyar na Jihar Bauchin. Tunda sanyi safiyar Asabar ne dai Kungiyar Yan’jarida reshen Jihar karkashin Shugaban ta kwamared Umara Sa’idu ta Shirya wani gagarimin zanga-zangar lumana don nuna fushinta akan cin zarafin da Yan’sanda suke yi ma masu dauko rahotanni ko kuma…
Read MoreDa Dumi-Dumi: Rikicin Kabilanci Ya Barke A Jihar Filato
Wani rikcin ?abilanci tsakanin Fulani da Irigwe da ya ?arke a Jihar Filato da ke arewacin Najeriya ya yi sanadiyar mutuwar mutum hudu a karamar hukumar Bassa da ke Jihar. Kakakin ‘yan sanda na jihar ASP Ubah Gabriel ya tabbatar wa da Jahidar Daily Trust ce wa an kona gidaje kimanin 50 yayin rikicin.Quote Message: A ranar 31 ga watan Yulin jiya ne, muka samu rahoton barkewar rikici tsakanin wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne da matasan Irigwe a Jebbo Miango da ke Bassa, kuma abin takaici an kona…
Read MoreHar Yanzu Ba A Tabbatar Da Laifi Akan Kyari Ba – Hukumar ‘Yan Sanda
Hukumar Kula da Harkokin ‘Yan Sanda ta ?auki matakin dakatar da Mataimakin Kwamishinan ‘Yan Sanda DCP Kyari ne biyo bayan shawarar da Sufeto Janar na ‘Yan Sanda Usman Alkali Baba ya bayar. Mai magana da yawun hukumar, Ikechukwu Ani, ya fa?a cikin wata sanarwa cewa dakatarwar za ta fara aiki ne daga ranar Asabar 31 ga watan Yuli. “Matakin zai ci gaba da aiki har zuwa lokacin da za a kammala binciken zargin da Hukumar Binciken Manyan Laifuka ta Amurka [FBI] ke yi masa,” a cewar sanarwar. IGP Usman Alkali…
Read MoreDa Dumi-Dumi: Babban Baturen ‘Yan Sanda Ya Bada Umarnin Dakatar Da Kyari
Sufeton Janar na ‘Yan Sandan Najeriya IGP Usman Alkali Baba ya nemi a dakatar da Abba Kyari daga aikin ?an sanda bisa zargin kar?ar cin hanci da ‘yan sandan Amurka ke yi masa. Kazalika, IGP ?in ya kafa wani kwamati na mutum hu?u ?ar?ashin jagorancin DIG Joseph Egbunike wanda zai binciki zargin da ake yi wa Abba Kyari mai mu?amin mataimakin kwamishinan ‘yan sanda kuma shugaban tawagar tattara bayanan sirri ta Police Intelligence Response Team (IRT). Usman Alkali ya bayar da shawarar dakatarwar ce cikin wata wasi?a da ya rubuta…
Read MoreKaduna: ‘Yan Bindigar Da Suka Sace Daliban Bethel Baptist Sun Nemi ?arin Kudi
Rahotanni daga Jihar Kaduna na bayyana cewar ‘Yan bindigar da suka sace daliban makarantar Bethel Baptist sun nemi karin wasu Miliyoyi bayan ana zargin sun karbi miliyan N100m tare da alkawarin sakin daliban dake hannunsu kashi-kashi, ?arayin sun sa?a alkawarinsu. Yan bindigan sun karya alkawarin da suka yi ne ta hanyar turo da sabuwar bukata ta naira miliyan N50m kafin su sako ragowar ?alibai 83. Wata majiya mai karfi ta shaidawa Vanguard cewa: “Bayan iyayen yaran sun tattara miliyan N100m sun mikawa yan bindigan domin a sako ‘ya’yansu, ?arayin sun…
Read MoreSokoto: Dakarun Soji Sun Hallaka ‘Yan Bindiga Masu Yawa
Rahotanni daga Jihar Sokoto na bayyana cewar wasu gungun yan bindiga da suka yi kokarin sace mace mai juna biyu dakarun soji sun harbe su har lahira cikin gaggawa. Daraktan ya?a labarai na ma’aikatar tsaro, Benard Onyeuko, shine ya bayyana haka a taron manema labarai da ya gudana a hedkwatar tsaro dake Abuja. Yace dakarun rundunar sojin ?asa na operation hadarin daji sun ragargaji yan bindiga 14 dake aikata ta’addanci a ?auyen Aldabala, karamar hukumar Tangaza, jihar Sokoto. Onyueko ya kara da cewa sojojin sun samu nasarar ku?utar da mutane…
Read More