Hajjin Bana: An Shiga Damuwa Kan Tsananin Zafi A Saudiyya

Yayin da ake shirye-shiryen soma aikin hajji gadan-gadan a ?asar Saudiyya, ana nuna damuwa kan yadda yanayin zafi ke ?aruwa a birnin Makka da kewaye inda ake gudanar da ibadar ta hajji. Hakan na zuwa ne yayin da dubun dubatar Musulmi ke ci gaba da kwarara zuwa birnin mai tsarki gabanin somawar aikace-aikacen hajji a ranar Jumu’a. Hukumomin ?asar kan yi tanadin na’urorin da za su taimaka wa maniyyata wajen rage zafin da suke fuskanta. Fiye da mutum miliyan 1.3 ne za su gabatar da aikin hajji a wannan shekara

Read More

Najeriya Ta Goyi Bayan Tsagaita Wuta A Gaza

Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa Ministan Harkokin wajen Najeriya Ambasada Yusuf Maitama Tuggar, ya yi kira da a ?auki matakin gaggawa Domin dakile munanan hare-haren da ake kai wa a rikicin I$ra’ila da Falasdinu. Ambasada Tuggar ya kuma tabbatar da goyon bayan Najeriya ga shawarwarin tsagaita wuta na shugaba Joe Biden. “Ya kamata shugabannin duniya da daukacin al’ummar duniya su amince da kudurin tsagaita bude wuta na Biden don kara kaimi wajen warware rikicin cikin gaggawa da kuma dakatar da mummunan tashin hankali a…

Read More

Amurka: Malamar Makaranta Dake Lalata Da Dalibai Ta Shiga Hannu

IMG 20240518 073810

Wata kotu a birnin Manchester ta samu wata malamar makaranta da laifin yin lalata da wasu ?alibanta maza guda biyu. An samu Rebecca Joynes, mai shekara 30, da laifukan lalata da ?ananan yaran har sau bibbiyu kowannesu. An shaida wa al?alin cewa hukumar makarantar ta kori malamar, saboda yin lalata da yaro na farko, sai kuma ta sake yi da yaro na biyu a lokacin da ake tsaka da tuhumarta. Malama Joynes ta samu juna-biyu sakamakon lalata da yaron na biyun duk da cewa yana da ?ananan shekaru. Malamar ta…

Read More

Ketare: Mahamat Deby Ya Lashe Zaben Shugaban Kasar Chadi

IMG 20240511 WA0042

Sakamakon za?en shugaban kasa a Chadi ya bayyana jagoran mulkin Sojin Mahamat Idriss Deby Itno a matsayin wanda ya lashe zagayen farko na za?en wanda ke nuna yiwuwar ya iya tsawaita wa’adin mulkin iyalan gidan Deby na wasu karin shekaru. Za?en na ranar Litinin ya kawo karshen mulkin ri?on ?warya na shekaru 3 da Chadi ta fuskanta tun bayan mutuwar shugaba Idris Deby Itno a fagen daga wanda ya baiwa ?ansa Janar Mahamat Deby damar jan ragamar kasar mai fama da rikice-rikice baya ga ayyukan kungiyoyin ‘yan ta’adda. Sakamakon za?en…

Read More

Cinikin Makamai: An Shiga Sa Toka Sa Katsi Tsakanin Najeriya Da Amurka

images (21)

Sa-toka-sa-katsi da sa-in-sa sun ?arke tsakanin Najeriya da Amurka, a ?o?arin da Najeriya ke yi na ganin ta kar?o ku?in ta har Dala miliyan 8.6, wa?anda gwamnatin Amurka ta ?wace tun cikin 2015. Tun bayan ?wace ku?a?en dai Amurka ta ?i sakin ku?in bisa dalilan cewa an nemi a sayi makaman ba bisa ?a’idar da doka ta gindaya ba. Tun da farko dai Najeriya ta biya ku?in ta hannun wani kamfanin dillacin makamai na Amurka, mai suna Dolarian Capital Inc (DCL), cikin 2014, domin sayo makamai a Amurka, bayan ‘yan…

Read More

Yakin Da Isra’ila Ke Yi A Gaza Ta’addanci Ne Fafaroma

FB IMG 1714121551442

Fafaroma Francis ya ce yana buga wa cocin Katolika da ke Gaza waya kullum domin sanin halin da mutanen yankin ke ciki. A cikin wata tattaunawa da ya yi da gidan talabijin na CBS, Fafaroma ya ce daruruwan Falasdinawa da ke gudun hijira na fama da rashin abinci. Fafaroma ya ce a lokacin da aka kashe Uwa da ?arta a harabar cocin, rikicin ya tashi daga ya?i ya koma ta’addanci. Manyan mutane da ?ungiyoyi da dama dai na sukar ya?in da Isra’ila ke yi a Gaza.

Read More

Amurka Ta Gargadi Isra’ila Kan Shirin Kai Wa Iran Hari

images (55)

Gwanatin Amurka ta yi wannan gargadi ne a yayin da Isra’ila ke tunanin kai hari a matsayin martani kan harin ramuwar gayya da Iran ta kai mata a karshen mako. Gwamnatin Biden ta bayyana karara cewa Amurka ba za ta sa hannu a hare-haren soji da Isra’ila ke tunanin kaiwa Iran ba, saboda fargabar barkewar yaki a Gabas ta Tsakiya. Wani babban jami’in kasar ya shaida wa ’yan jarida jim kadan bayan kawo karshen harin na Iran cewa “Mun yi imanin Isra’ila na da ’yancin ta kare kanta. Amma da…

Read More

Duniya Ba Ta Da Karfin Daukar Yaki A Yanzu – Majalisar Dinkin Duniya

IMG 20240415 WA0083

Sakatare Janar na Majalisar ?inkin Duniya Antonio Guterres ya yi Alla-wadai da harin da Iran ta kai wa Isra’ila, inda ya bu?aci dukkan ?angarorin da su kai zuciya nesa. “Ina kira ga dukkan ?angarori da su kai zuciya domin guje wa duk wani abu da zai janyo yin fito na fito ta ?angaren soji a Gabas Ta Tsakiya,” kamar yadda ya rubuta cikin wata sanarwa. “Na sha nanata cewa yankin ko ma duniya ba za su iya jurewa shiga wani ya?i ba.”

Read More

Iran Ta Kaddamar Da Harin Ramuwar Gayya Kan Isra’ila

images (11)

Iran ta ?addamar da hare-hare a Isra’ila ranar Asabar da tsakar dare, inda ta harba jirage marasa matu?a da makamai masu linzami fiye da 200. Iran ta kai wa?annan hare-haren ramuwar gayya ne bayan Isra’ila ta kai hari a ofishin jakadancinta da ke Syria, inda ta kashe zaratan sojinta bakwai ciki har da masu mu?amin janar. Jirage marasa matu?a da makamai masu linzamin da Iran ta harba shi ne karon farko da take kai hari Isra’ila kai-tsaye daga cikin ?asarta. Wa?annan hare-hare sun jawo fargaba game da yiwuwar ramuwa daga…

Read More

Ketare: Rasha Ta Aike Da Na’urorin Tsaro Da Sojoji 100 Nijar

IMG 20240322 WA0048(1)

Kasar Rasha ta aike da wani na’urorin tsaron sama da kuma masu horas da sojoji 100 zuwa Jamhuriyar Nijar da ke yammacin Afirka. Jami’an soji daga ma’aikatar tsaron kasar Rasha za su girka tsarin tare da horas da sojojin Nijar yadda za su yi amfani da na’urorin, kamar yadda kafar yada labarai ta Jamhuriyar Nijar RTN ta ruwaito a yammacin ranar Alhamis. Kafin hakan dai an yi wata tattaunawa ta wayar tarho tsakanin shugaban gwamnatin mulkin soja Abdourahamane Tchiani da shugaban Rasha Vladimir Putin a karshen watan Maris. Gidan talabijin…

Read More

Ketare: An Rantsar Da Sabon Shugaban Kasar Senegal

IMG 20240403 WA0058~2

An rantsar da Bassirou Diomaye Faye a matsayin shugaban kasar Senegal na biyar a tarihin kasar, a wani ?atsaitatcen biki da aka yi a wani ?akin taro da ke wajen birni Dakar. Bassirou Diyomaye Faye, wanda kusan makonni biyu da suka gabata yana matsayin ?an takarar adawa gar?ame a gidan yari, bayan maye gurbin abokin tafiyarsa jigon adawar kasar Ousmane Sonko – shugaban jam’iyyar (Pastef) – tun a zagayen farko ya lashe za?en shugaban kasar na ranar 24 ga watan Maris, don haka a wannan Talata 2 ga watan Afrilu…

Read More

Isra’ila Ta Amince Da Sabuwar Yarjejeniyar Tsagaita Wuta A Gaza

images (55)

Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya amince da sabon zagayen tattaunawa game da tsagaita bude wuta a Gaza su gudana a biranen Doha da Alqahira, a cewar sanarwar da ofishinsa ya fitar a yau Juma’a, kwanaki bayan da ake ganin kamar tattaunawar ta cije. Tun bayan da kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya zartar da kudirin neman a gaggauta tsagaita wuta a Gaza a Litinin din data gabata, Isra”ila da kungiyar Hamas ke zargin juna da gazawa wajen cimma yarjejeniyar. A Talatar data gabata, mai shiga tsakani kasar Qatar tace ana…

Read More

Ketare: An Yi Zanga-Zangar Neman Tumbuke Firaministan Isra’ila

images (55)

An fuskanci wata takaddama a tsakanin masu zanga-zanga da jami’na ‘yansanda a Tel Aviv babban birnin Isra’ila a dai dai lokacin da ake ci gaba da fafata yaki a Gaza. ‘Yan sandan Isra’ila sun tsare wani mutum a yayin wata zanga-zangar neman sabon zabe, tare da nuna takaicin gazawar gwamnatin kasar wajen kubutar da daukacin mutanen da ke garkame a zirin Gaza. Hakanan a wani bangare kuma ‘Yan sandan sun kakkama wasu masu zanga-zanga a birnin Tel Aviv, wadanda suka yi kira da firaminista Benjamin Netanyahu ya yi murabus da…

Read More

Amurka Ta Yi Allah Wadai Da Sace ‘Yan Makaranta A Kaduna

IMG 20240310 WA0185

Ofishin Jakadancin Amurka a Najeriya a shafinta na X ya bukaci gwamnatin Najeriya da ta kamo wadanda suka aikata wannan aika-aika tare da tabbatar da sun fuskanci sakamako mai ra?a?i. “Amurka ta yi Allah-wadai da kakkausar murya kan sace ‘yan makaranta da aka yi a Kaduna da kuma ‘yan gudun hijira a Borno. “Zuciyarmu tana kan iyalan wadanda abin ya shafa. Muna tsayawa tare da ku wajen neman wadanda suka aikata laifin su fuskanci shari’a kuma a gaggauta dawo da duk wadanda aka kama. “Muna goyon bayan kokarin Najeriya na…

Read More

Duk Wanda Ya Nemi Cin Hanci Wajenku Ku Fallasa Shi – Tinubu Ga ‘Yan Kasuwar Qatar

Shugaban ?asa Bola Tinubu ya ro?i manyan masu zuba jari na ?asar Qatar cewa shi gwamnatin sa ba irin gwamnatin baya ba ce, wadda wasu jami’an gwamnati ke kar?ar cin hanci kafin su ha?a masu son zuba jari Najeriya da shugaban ?asa. Tinubu ya ro?e su cewa ?ofa a bu?e ta ke so shigo Najeriya su zuba jari, domin akwai damammaki sosai na jiran su. Ya ce duk wani jami’in gwamnati da ya nemi su ba shi cin hanci kafin ya ha?a su da shugaban ?asa, to su fa?a masa…

Read More

Isra’ila Ta Hallaka Falasdinawa 100 Dake Kan Layin Amsar Tallafin Abinci

images (67)

Rahoton dake shigo mana daga yankin Gabas ta Tsakiya na bayyana cewa Amurka ta kai tallafin abinci na farko ga al’ummar Gaza ta jiragen sama. Fiye da kulli 30,000 na abinci jiragen saman Amurka uku suka jefa wa al’ummar Gaza. An gudanar da aikin rabon abincin tare da hadin gwiwar sojojin saman Jordan, kamar yadda rundunar sojin Amurka suka bayyana. Jami’an Amurka sun ce abincin da aka rabar shi ne na farko daga cikin da yawa da shugaba Biden ya bayyana ranar Juma’a. Shugaba Biden ya alkawarta kai agajin abinci…

Read More

Ketare: An Kashe Madugun ‘Yan Adawar Kasar Chadi

IMG 20240229 WA0299

Rahotannin dake shigo mana daga ?asar Chadi na bayyana cewa wani mai shigar da kara na gwamnati ya ce an kashe wani madugun ‘yan adawa a ?asar Chadi yayin wani artabu da jami’an tsaro. Mutuwar Yaya Dillo na zuwa ne bayan da gwamnatin ?asar ta zargi jam’iyyarsa ta adawa da kai wani mummunan hari da aka kai kan hukumar tsaron ?asar, lamarin da Dillo ya musanta. A ranar Laraba ne aka ji karar harbe-harbe a kusa da hedkwatar jam’iyyarsa da ke babban birnin kasar. Mai gabatar da ?ara Oumar Mahamat…

Read More

ECOWAS Ta Ba Sojin Da Suka Yi Juyin Mulki A Nijar Wa’adin Mako Guda

Shugabannin kasashen yammacin Afrika sun bai wa sojojin da suka kwace mulki a Nijar wa’adin mako guda da su janye, yayin da kuma suka kakaba wa kasar takunkuman karayar tattalin arziki da kudade. Kungiyar Bunkasa Tattalin Arzikin Kasashen Yammacin Afrika ta ECOWAS mai mambobi 15 sun bukaci a gaggauta sakin shugaba Mohamed Bazoum tare da mayar da shi kan kujerarsa bayan sojojin sun hambarar da gwamnatinsa tare da tsare shi tun ranar Larabar da ta gabata. Wata sanarwa da ECOWAS ta fitar bayan wani taron gaggawa da ta gudanar a…

Read More

Ketare: Sojoji Sun Yi Juyin Mulki A Jamhuriyar Nijar

Kakakin sojojin ?asar Manjo Ahmadou Abdrahamane ne ya sanar da juyin mulkin. Sun sanar da rushe kundin tsarin mulkin ?asar, sannan kuma sun kulle duka iyakokin ?asar baki ?aya. Babu dai labarin halin da Mohamed Bazoum ke ciki ya zuwa yanzu. Amma sojojin sun bayar da sanarwar sun tu?e shi daga mu:?aminsa. Sun ce sun yi juyin mulkin ne saboda halin da Nijar ke ciki na ta?ar?arewar tsaro da tattalin arzi?i. Sun kuma sanar da dokar hana fita daga ?arfe 10 dare zuwa 6 na safe. Shugaban ?asar Benin Patrice…

Read More