A karon farko, ‘yan bindigar da suka kai hari kan jirgin ?asan fasinja da ya tashi daga Abuja zuwa Kaduna sun yi jawabi, inda suka yi barazanar kashe fasinjojin da suka sace matu?ar gwamnati ba ta biya musu bu?atunsu ba. A jiya ne, wani bidiyo da ya bayyana, ya nuna wasu daga cikin maharan ?auke da bindigogi suna i?irarin cewa su ne suka sace fasinjojin jirgin ?asan a ranar Litinin din makon jiya. Bidiyon, wanda bai kai tsawon minti 1:30 ba, ya nuna hu?u cikin ‘yan bindigar sanye da kakin…
Read MoreCategory: Tsaro
Tsaro
Harin Jirgin Abuja: An Sako Shugaban Bankin Manoma
Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar ?an bindiga da suka kai harin bam a jirgin ?asa a hanyar Abuja zuwa Kaduna sun saki shugaban bankin manoma Alwan Ali Hassan ?aya daga cikin fasinjojin da suka yi awon gaba da su a cikin jirgin. An sake shi ne a ranar Laraba, kamar yadda wata majiya daga iyalinsa ta tabbatar wa BBC. A ranar Litinin 28 ga watan Maris ?an bindiga suka kai harin bam a jirgin ?asa da ke kanyar zuwa Kaduna daga Abuja. Hukumar kula…
Read MoreJama’atu Ta Yi Tir Da Harin Jirgin Abuja-Kaduna
Rahoton dake shigo mana daga Jihar Kaduna na bayyana cewar ?ungiyar Jamaatul Nasrul Islam ta yi tir da harin dayan bindiga suka kai kan jirgin kasa da ya tashi daga Abuja zuwa Kaduna a makon jiya. Cikin kalamai na rashin jin dadin abin da ya faru, Kungiyar ta ce babban ha??in da ke wuyan gwamnati shi ne kare rayukan al`umma, kuma alama ce ta rauni a ce gwamnati ta gaza yin hakan. Dr Khalid Abubakar Aliyu babban sakataren kungiyar ya ce an da?e ana ruwa ?asa na shanye wa, domin…
Read MoreMatsalar Najeriya: Buhari Ya Gaza Mu Koma Ga Allah – Sheikh Kabiru Gombe
Babban Sakataren ?ungiyar Izala na ?asa Sheikh Kabiru Haruna Gombe ya bayyana cewar matsalar tsaro dake addaba Najeriya musamman yankin arewacin ?asar a yanzu, matsala ce da ta gagari shugaban ?asa da sauran masu rike da madafun iko a kasar. Sheikh Gombe ya bayyana hakan ne a yayin bu?e karatun tafsirin Alqur’ani mai girma da ya gabatar a masallacin ?ungiyar Izala dake birnin tarayya Abuja. Babban malamin ya kara da cewar a halin da ake ciki yanzu babu inda tsaro yake a kasar, ‘yan ta’adda da sauran miyagu na cin…
Read MoreMatsalar Tsaro: Da Yiwuwar Mu Dauko Sojin Haya Daga Waje – El Rufa’i
Rahoton dake zuwa mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya lashi takobin yin hayar sojoji daga kasashen ketare don su taya yaki da ‘yan ta’adda bayan harin da suka kai wa jirgin kasa a Kaduna ranar Litinin. Ya kuma lissafo jihohi 4 na yankin arewa maso yamma, inda ya ce akwai yuwuwar su bi sahun shi. Jihohin sun hada da Zamfara, Kebbi, Katsina da Sokoto. El Rufa’i ya ce zasu dauki wannan matakin ne matsawar gwamnatin tarayya bata dauki wani matakin a zo…
Read MoreDakarun Soji Sun Kakkabe Sansanin Boko Haram
Labarin dake shigo da Hedikwatar tsaro ta ?asa na bayyana cewar domin cika umarnin Shugaban ?asa Buhari na kawar da dukkan yan bindiga da yan ta’adda da ke adabar yankunan arewa jirgin yakin Sojin saman Najeriya NAF da sojoji sun kashe yan ta’adda fiye da 85 a jihohin Borno, Zamfara, da Kaduna a hare haren da suka kai. Sojojin Saman Najeriya sun kai hare-hare a dajin Sambisa ta Jihar Borno da Sangeko a Zamfara da dajin Kusasu a Jihar Kaduna inda suka kashe fiye da yan ta’adda 150. Kakakin rundunar…
Read MoreZamfara: ‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutum 17 A Daren Azumi
Labarin dake shigo mana daga Gusau babban birnin jihar Zamfara na bayyana cewar wasu gungun ‘yan bindiga ?auke da muggan makamai sun kashe a?alla mutum 17 a wani hari da suka kai ?auyuka hu?u na karamar hukumar Anka jihar. Mazauna yankin sun ce mutanen ?auke da makamai sun farmaki ?auyen Kadaddaba da tsakar rana, suka bu?e wa mutane wuta. Sun bayyana cewa ba bu wani abu na tsokanar fa?a da yan kauyen suka yi da ya jawo yan ta’addan suka kai harin. Wani mazaunin yankin da ya bayyana sunansa da…
Read MoreGargadi: ‘Yan Bindiga Na Iya Tarwatsa Najeriya – El Rufa’i
Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir Ahmed El-Rufai ya ce ‘yan Boko Haram ne suka tsara tare da aiwatar da hari kan jirgin kasa a Abuja zuwa Kaduna wanda ya haifar da rasa rayuka tare da garkuwa da adadi mai yawa na matafiya. Gwamna ya bayyana haka ne a ranar Juma’a lokacin da ya ke yiwa manema labarai bayani kan sakamakon ganawarsu da Shugaba Muhammadu Buhari a fadarsa. El-Rufai ya ce harin ya yi sanadi mutuwar a?alla Fasinjoji takwas da raunatar wasu 40…
Read MoreNeja: Ruwa Ya Ci Mutane A Kokarin Tsere Wa ‘Yan Bindiga
Rahotanni daga Minna babban birnin Jihar Neja na bayyana cewar Darakta Janar na hukumar Agajin Gaggawa ta Jihar ta ya ce an sanar da Gwamna Abubakar Sani Bello halin da ake ciki Rahotanni daga birnin Minna na Jihar Neja na tabbatar da mutuwar akalla mutum takwas yayin da ake ci gaba da neman wasu ?arin biyar a ruwa, bayan da kwale-kwalensu ya kife. Mutanen dai na ?o?arin tserewa daga ?auyensu na Galkogo da ke yankin Munya ne sanadin wani hari da ‘yan bindiga suka kai a ?auyen. Wa?anda suka mutu…
Read MoreAn Harbi Tsohon Mataimakin Gwamnan Zamfara A Harin Jirgin Kasan Abuja
Mun samu labarin ‘?an bindigar da suka kai hari a jirgin ?asan da ya taso daga Abuja zuwa Kaduna sun harbi tsohon mataimakin Gwamnan jihar Zamfara H.E Mal. Ibrahim Wakala Liman, a kafa inda aka garzaya dashi zuwa wani asibiti a garin Kaduna domin ceto rayuwarsa. Rahotanni sun tabbatar da cewa ‘?an bindigar sun dasa abin fashewa Bom ga jirgin mai ?auke da fasinjoji sama da 970 wanda suka yi nasarar tsaida jirgin bayan da sukai ta harbe harbe kan mai uwa da wani. Lamarin ya faru tsakanin Katari zuwa…
Read MoreKaduna: Harin ‘Yan Bindiga Ya Hallaka Mutum 40 A Karamar Hukumar Giwa
Labarin dake shigo mana daga Jihar Kaduna na bayyana cewar a kalla mutum sama da 40 ne ‘yan bindiga suka harbe a wani hari da suka kai a yankin ?aramar hukumar Giwa dake arewacin Jihar. Rahotanni sun bayyana cewar Maharan sun kai hare-haren ne a garuruwa da ?auyuka daban-daban na ?aramar hukumar Giwan. Wannan na zuwa ne bayan wani hari da ‘yan bindiga suka kai a filin jirgin sama na Kaduna a ranar Asabar ?in da ta wuce, inda suka kashe a ?alla ma’aikata biyu na filin jirgin. A yanzu…
Read MoreDa Dumi-Dumi: ‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Kan Jirgin Kasa A Hanyar Abuja
Rahotanni sun ce wasu ?an bindiga sun tayar da bam a titin jirgin kasa daga Abuja zuwa Kaduna da ke ?auke da fasinja 970. Rahotanni sun ce maharan sun yi nasarar hana jirgin tafiya, inda suka bu?e wuta. ?aya daga cikin fasinjan da ke cikin jirgin ya tabbatar wa da harin, inda ya ce maharan sun kwashi mutane sun tafi da su. Sannan jami’an tsaron da ke cikin jirgin sun yi musayar wuta da ?an bindigar. Ya ce sun kashe mutum guda. “Mun ji ?arar harbe harbe, muna cikin tashin…
Read MoreKaduna: ‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Filin Jirgin Sama
Rahotanni daga Jihar Kaduna na bayyana cewar hankulan mutane ya tashi matuka a yayin da gungun wasu ‘yan bindiga suka kai hari filin tashin jiragen sama suka hana jirgi tashi daga filin. Bincike ya nuna cewa jirgin yana shirin tashi ne zuwa Legas a ranar Asabar, a lokacin da ‘yan Bindigar suka farmaki tashar jirgin hakan yasa ma’aikatan jirgin da fasinjoji suka tsere. A cewar wata majiya da ta nemi a boye sunanta, ‘yan bindigan sun harbi wani ma’aikacin hukumar kula da sararrin samaniyar Najeriya, NAMA a yayin harin. Duk…
Read MoreDa Dumi-Dumi: Bam Ya Tashi A Hayin Danmani Kaduna
Rahotannin dake shigo mana daga Jihar Kaduna na bayyana cewar an shiga rudani a unguwar Danmani da ke yankin Rigasa a Karamar Hukumar Igabi ta Jihar biyo bayan wani abu da ake zargin bam ne ya tarwatse inda ya raunata mutum uku. Rahotanni sun ce lamarin ya faru da misalin karfe 8:30 na daren ranar Juma’a kusa da wani shagon hada-hadar kudi na POS da ke daura da masallacin Abubakar Sadiq. An gano abin da ya fashe an dasa shi ne kusa da babur din shagon da ake hada-hadar kudin…
Read More‘Yan Bindiga Sun Yi Kisan Gilla A Kauyukan Kaduna
Labarin dake shigo mana daga Jihar Kaduna na bayyana cewar wasu hare-hare da ‘yan bindiga suka kai kan ?auyuka shida a ?aramar Hukumar Giwa ta Jihar sun yi sanadiyyar kashe adadin jama’a masu yawa. Ma’aikatar tsaro ta jihar ta tabbatar da kai harin a ranakun Alhamis da Juma’a amma ba ta bayyana adadin wa?anda aka kashe ba, tana mai cewa suna jiran cikakken rahoto kan lamarin. Wasu rahotanni na cewa an kashe mutum kusan 50 a hare-haren. Garuruwan da lamarin ya shafa sun ha?a da Dillalai, da Barebari, da Dokan…
Read MoreKwamitin Binciken SARS Ya Aike Sammaci Ga Kyari
Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar kwamitin yana binciken zargin take hakkin dan Adam da rusasshiyar rundunar yaki da fashi da makami (SARS) da wasu sassan ‘yan sandan Najeriya ke yi. Kwamitin bincike ya aike wa Abba Kyari sammaci, an sanar masa ranar da zai gurfana. Masu shigar da kara, Ambrose Mairungu, da Blessing Dung, a cikin wata kara mai lamba 2020/IIP-SARS/ABJ/205 sun yi zargin cewa Yakubu Danjuma, Ibrahim Daniel da Choji, an kama su ba bisa ka’ida ba tare da tsare su, azabtarwa da…
Read MoreGwamnatin Kaduna Ta Sanya Dokar Hana Walwala A Kudancin Jihar
Rahotannin dake shigo mana daga Jihar Kaduna na bayyana cewar sanadiyyar tashin hankali da barke a wasu sassan kananan hukumomin Jema’a da Kaura, gwamnatin jihar Kaduna ta saka dokar hana walwala na awa 24 a fa?in kananan hukumomin. Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na jihar Samuel Aruwan ya sanar da haka a takarda da ya fitar ranar Litinin a garin Kaduna. Aruwan ya ce an saka wannan doka ce domin jami’an tsaro su iya shawo kan tashin hankalin da ya ?arke a tsakanin mutanen kananan hukumomin kafin ya ya?u…
Read MoreKaduna: ‘Yan Bindiga Sun Tafka Ta’asa A Birnin Gwari
Rahotannin dake shigo mana daga Jihar Kaduna na bayyana cewar Yan bindiga sun kashe mutane biyar ciki har da wani malamin makaranta a hanyar Layin Lasan Tabanni da ke karamar hukumar Birnin Gwari dake jihar. An tattaro cewa yan bindigar sun kuma yi garkuwa da mutane 16 a kauyukan Dogon Dawa, Layin Mahuta, da Tabanni da ke yankin gabashin karamar hukumar. Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa dauke da sa hannun shugaban kungiyar kula da harkokin tsaro da shugabanci na yankin Ibrahim Abubakar Nagwari. Kungiyar ta ce lamarin…
Read MoreBinuwai: Dakarun Soji Sun Yi Wa ‘Yan Bindiga Kisan Kiyashi
Rahoton dake shigo mana daga Jihar Binuwai na bayyana cewar dakarun Soji sun yi nasarar harbe ‘yan bindiga da dama wadanda ke barna a karamar hukumar Kastina-Ala da sauran kananan hukumomi a jihar. Da yake tabbatar da faruwar lamarin, Shugaban karamar hukumar Kastina-Ala, Alfred Atera, ya shaida cewa, shugaban ‘yan bindigan, Terna Gide, ya yi barazanar kai hari kauyukan da ke kusa da shi, inda aka kashe mutanensa masu yawa. “Bayan harin da dakarun Sojin suka kai a sansanin Tse-Keji a ranar Talata inda aka karkashe ‘yan bindigan, an lalata…
Read MoreKatsina: ‘Yan Bindiga Sun Bude Wa Motar Fasinja Wuta
Rahotannin dake shigo mana daga Jihar Katsina na bayyana cewar cewa an kashe fasinjoji biyar sannan wasu uku sun ji munanan rauni bayan yan bindiga sun bude wuta a kan wata mota a hanyar Yan Tumaki zuwa Danmusa da ke jihar a safiyar Asabar. Karamar hukumar Danmusa na daya daga cikin yankunan da ke fama da matsalar tsaro a Katsina, inda ta raba iyaka da dajin Rugu da yankuna irin su Safana, Kankara da garuruwan jihar Zamfara inda ‘yan Bindiga ke yin barna sosai. Wani shaidar gani da ido wanda…
Read More