‘Yan Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Masallata A Kaduna

Rahotannin dake shigo mana daga Jihar Kaduna na bayyana cewar wasu gungun ‘yan bindiga ?auke da muggan makamai sun sace wasu masallata a yayin da yan bindiga suka kai hari a wani masallaci a ?aramar hukumar Giwa ta jihar. Wasu majiyoyi sun shaida cewa yan bindigan sun kai harin ne lokacin da mutanen ke sallar Ishai a ranar Alhamis. A zantawar da aka yi dasu Mutanen garin sun tabbatarda harin, sun yi bayani kan barnar da yan bindigan suka yi inda suka ce “Sun zagaye masallacin suka sace mutane 14.…

Read More

Katsina: Yara Bakwai Sun Mutu A Kokarin Tsere Wa ‘Yan Bindiga

Rahotanni daga Jihar Katsina na bayyana cewar a ranar Alhamis ne wasu yara 7 suka rasa rayukansu a kauyen Shimfida dake karamar hukumar Jibia a jihar Katsina yayin gudun tsere wa harin ?an bindiga. Mazauna kauyen Shimfida sun bayyana cewa wannan hari ya biyo bayan cire sojoji da aka yi ne a ?auyen. Wani shugaban kungiya Adam Muntari TBO ya bayyana cewa karar bindigan da mutanen kauyen suka ji ya sa suka fara arcewa a tunaninsu ‘yan bindiga ne suka kawo musu hari. Ya ce daga baya an gano cewa…

Read More

Kaduna: Ayyukan ‘Yan Bindiga Na Kara Kamari

Rahotanni daga Jihar Kaduna na bayyana cewar Yan bindiga sun kashe wani mutum da suka sace bayan sun karbi naira miliyan daya a matsayin kudin fansa daga yan uwansa a garin Rigachikum dake yankin ?aramar hukumar Igabi. A watan Fabrairu ne yan bindiga suka farmaki gidan mutumin a yankin Rigachikun da ke karamar hukumar Igabi sannan suka sace shi da wasu a yankin ciki harda mai shirin zama Amarya. A yayin mamayar, an harbe wani jami’in kwastam da ke aiki da FOU Zone B, Kaduna sannan daga bisani ya mutu…

Read More

Mun Yi Nasarar Hallaka ‘Yan Bindiga 100 A Zamfara – Rundunar Soji

Rundunar sojan Najeriya ta ce dakarunta da ke yaki da ‘yan ta’adda sun yi nasarar kashe ‘yan ta’adda fiye da 100 a arewacin ?asar. Rundunar ta bayyana haka ne ta bakin kakakinta Benard Onyeuko a ranar Alhamis yayin wani taron manema labarai, yana mai cewa sun cimma nasarar ce cikin mako biyu da suka gabata. Sojojin sun yi nasarar kashe ‘yan fashin daji 90 tare da ?wato shanu 574 da babur 22 da kuma bindigogi ?irar AK-47 uku a Jihar Zamfara.

Read More

Kebbi: ‘Yan Bindiga Sun Hallaka Sojoji Da ‘Yan Sanda

Rahotanni daga jihar Kebbi na bayyana cewar wasu gungun ‘yan bindiga sun kashe jami’an tsaro a kalla 19 a wani hari da suka kai a ?auyen Kanya da ke cikin karamar hukumar Danko-Wassagu. Maharan sun je ne a kan babura a lokacin da mataimakin gwamnan Kebbi ke ziyara a ?auyen a ranar Talata. Mataimakin gwamnan Samaila Yombe Dabai, ya shaida cewa dakarun tsaron sun fafata ne da maharan, amma bai fa?i yawan jami’an da aka kashe ba. Mutanen da suka mutun sun ha?a da sojoji 13 da ?an sanda biyar…

Read More

Za Mu Mayar Da ‘Yan Gudun Hijira 500 Gidajen Su Kafin Azumi – Zulum

Rahotanni daga Maiduguri babban birnin jihar Borno na bayyana cewar Gwamnan jihar, Farfesa Babagana Zulum, yace Magidanta yan gudun Hijira 500 daga Malam-Fatori, ?aramar hukumar Abadam, za su yi azumin Ramadan a gida idan Allah ya so. Gwamnan ya yi wannan furucin ne yayin da ya kai wata ziyara yankin ranar Lahadi, kamar yadda gwamnatin Borno ta fitar a shafin Facebook. Tun a farkon faruwar matsalar ayyukan ta’addancin ?ungiyar Boko Haram a shekarar 2014 mafi yawan mutanen garin Malam-Fatori suka bar gidajen su. Yayin ziyarar da ya kai, gwamna Zulum…

Read More

Gwamnatin Benin Ta Saki Sunday Igboho

Gwamnatin Benin ta saki jagoran masu fafutikar kafa kasar Yarbawa a Najeriya Sunday Ighoho. An saki Ighoho domin ba shi damar zuwa ganin likita a asibiti bisa shara?in cewa ba zai bar asibiti ba ko Cotonou saboda wani dalili, kamar yadda ?aya daga cikin lauyoyinsa Yomi Aliyu, ya tabbatar wa manema labarai. Ya ce Farfesa Wole Soyinka ?aya daga cikin shugabannin Yarbawa ya taimaka aka saki Sunday Ighoho domin zuwa asibiti. A watan Yulin 2021 aka kama Sunday Ighoho mai da’awar kafa ?asar Yarbawa ta Oduduwa. Ana tuhumarsa Sunday Adeyemo,…

Read More

Tsaro: Jama’ar Kudan Na Neman Dauki Kafin A Karar Da Su

Daga Mujaheed Abdullahi Kudan Garin Kudan yana da kimanin nisan kilomita talatin a arewa maso-gabashin birnin Zariya. Tarihi ya tabbatar da cewa Kudan na cikin tsofaffin garuruwa na Lardin Zazzau, wa?anda suka kafu tun kafin kafuwar birnin Zariya na yanzu, wato tun cibiyar ?asar Zazzau tana Turunku. A yau, Kudan gunduma ce ?ar?ashin hakimcin Maigirma Tukuran Zazzau Alhaji Halliru Mahmud, kuma Kudan ne babban garin da aka ra?a wa ?aramar Hukumar Kudan suna da shi, mai hedikwata a garin Hun?uyi. Bugu da ?ari, garin Kudan ya yi iyaka da ?aramar…

Read More

Ba Mu Da Alaka Da Boko Haram- Shugaban ‘Yan Bindigar Zamfara

Ta’addanci, garkuwa da mutane sun zama ruwan dare a Arewacin Najeriya musamman yankin Arewa maso yamma. Jihohin dake fama da matsalar yan bindiga sun hada da Zamfara, Katsina, Sokoto, Kaduna, da Neja. A jihar Zamfara kadai, an raba mutane akalla 785,000 da muhallansu. Tashar Trust TV ta zanta da kasurgumin jagoran yan bindiga Bello Turji, inda ya bayyana cewa ba shi da alaka da yan Boko Haram. A cewarsa, su basu da wata akida ko ra’ayiin siyasa. Kawai sun dau makami ne don kare kawunansu. A cewarsa: “Bamu da ra’ayin…

Read More

Tashin Bam: Gwamnatin Kaduna Ta Bukaci Jama’a Da Taka Tsan-Tsan

Rahotanni daga Jihar Kaduna na bayyana cewar Gwamnatin jihar ta yi kira ga jama’ar jihar su sanya ido sosai kan abubuwan fashewa da ?an ta’adda ke ajiyewa a wuraren taruwar jama’a. Cikin wata sanarwa da ma’aikatar tsaro ta jihar ta fitar ta bayyana cewa gwamnatin ta ce hakan ya biyo bayan binciken da hukumomin tsaro ke ci gaba da yi a kan zargin cewa ?an ta’addan na neman cutar da jama’a ta hanyar binnewa, da kuma ajiye abubuwan fashewar a makarantu, da asibitoci, da otal-otal, da gidajen cin abinci, da…

Read More

Da Dumi-Dumi: Bam Ya Tarwatse A Kaduna

Rahotannin dake shigo mana yanzu daga Jihar Kaduna na bayyana cewar Kakakin rundunar ?an sandan Jihar Mohammed Jalige ya tabbatar da fashewar bam a unguwar Kabala West dake cikin garin Kaduna. Jalige ya shaida wa Kamfanin Dillacin Labaran Najeriya NAN cewa babu wanda ya rasa ransa ko kuma rauni a fashewar bam din. ” Babu wanda ya ji rauni ko kuma rasa rai. A lokacin da bam din ya fashe babu kowa a gidan. Zuwa yanzu mun tattara sauran abin da ya fashe din kwararru na dubawa domin sanin ainihin…

Read More

An Yi Nasarar Kisan Kare Dangi Kan ‘Yan Bindiga – Hedikwatar Tsaro

Labarin dake shigo mana daga Hedikwatar tsaron ?asa DHQ ta bayyana cewa rundunar ‘Operation Hadin Kai’ ta ci gaba da samun nasarori a yaki da Boko Haram da ‘yan bindiga inda a cikin makonni biyu da suka wuce ‘yan ta’adda 466 sun mika wuya. Darektan yada labarai na hukumar manjo-janar Bernard Onyeuko ya sanar da haka da yake bayanin aiyukkan da dakarun suka yi daga ranar 10 zuwa 24 ga Fabrairu ranar a Abuja. Onyeuko ya ce ruwan bamabaman da sojin sama da na ?asa suka yi ya taimaka wajen…

Read More

Matsalar Tsaro: Za Mu Sayo Jiragen Yaki Daga Turkiyya – El Rufa’i

Mai girma Gwamnan jihar Kaduna Nasiru El Rufa’i ya ce shi da wasu gwamnoni suna shirin sayo jirage marasa matuka daga Turkiyya domin magance matsalar ‘yan bindiga da ta addabi yankin. Ya kara da cewa matsalar hare-haren ‘yan fashin daji na dada kamari a shiyyar kuma kasar ba ta da isassun jami’an tsaron da ke iya magance ta. Hakan ne ya sa, a cewarsa shi da wasu gwamnonin jihohi biyar na Arewa suka yanke shawarar shigowa da jirage marasa matuka wadanda ake dora musu makamai da ake iya sarrafawa daga…

Read More

Tsoron ‘Yan Bindiga Ya Sa Na Cire ‘Da Na Daga Makarantar Gwamnati – El Rufa’i

Labarin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Gwamnan jihar Kaduna Nasiru El-Rufa’i yace ya cire ?anshi ne daga Makarantar Gwamnati, saboda tsoron ka da ‘yan Bindiga su sace shi sakamakon lalacewar tsaro. Gwamnan ya bayyana cewar tun da fari ya sanya ?anshi a Makarantar Gwamnati domin tabbatar da ?udirin sa na yarda da tsarin ilmin Jihar Kaduna. El-Rufa’i ya bayyana haka ne a ranar Alhamis a lokacin jawabin da ya gabatar a Kwamitin Shugaban ?asa kan Sadarwa a birnin tarayya Abuja. Ya bayyana cewar, Gwamnati ta…

Read More

Borno: Mayakan Boko Haram Da Iyalansu 41 Sun Mika Wuya

Rahotanni daga Maiduguri babban birnin Jihar Borno na bayyana cewar Dakarun rundunar sojojin Najeriya sun sake samun gagarumar nasara a kokarinsu na kakkabe yan ta’adda da miyagu a yankin arewa maso gabashin kasar. A yanzu haka, mayakan kungiyar ta’addanci na Boko Haram da iyalansu 41 sun mika wuya a ranar Litinin, 21 ga watan Fabrairu. A wata sanarwa da rundunar ta fitar a shafinta na Twitter a ranar Talata, 22 ga watan Fabrairu, ta bayyana cewa wadanda suka mika wuya sun hada da maza 11, mata 22 sai yara takwas.…

Read More

Borno: Dakarun Soji Sun Yi Nasara Kan ISWAP

Rahotanni daga Maiduguri babban birnin Jihar Borno na bayyana cewa Ruwan bama-bamai da jirgin yakin sojin Najeriya ya yi ya halaka Amir Buba Danfulani da wasu tsagerun kwamandojin ISWAP hudu a yankunan Tumbuns da Sambisa a arewa maso gabas. PRNigeria ta tattaro cewa Amir Buba Danfulani ya kasance babban kwamandan ISWAP wanda ke aikin koyawa Fulani da makiyaya shiga kungiyar ta’addanci. Ya kuma jagoranci ayyukan ‘yan ta’adda kama daga diban ‘yan leken asiri da kuma masu karbar haraji. Rundunar sojojin Najeriya karkashin Operation HADIN KAI ce ta aiwatar da hare-haren…

Read More

Dakarun Soji Sun Hallaka Kwamandan ISWAP Buba Dan Fulani

Rahotanni dake shigo mana daga Maiduguri babban birnin Jihar Borno na bayyana cewar dakarun sojojin Najeriya sun halaka wasu kwamandojin Iswap a Sambisa ciki har da wanda ake kira Amir Buba Danfulani wanda ake zargin ya shigar da fulani makiyaya ?ungiyar. A cikin rahoton da ta fitar, jaridar PRNigeria da ke da kusanci da rundunar sojin Najeriya ta ce an yi wa maya?an ne luguden wuta ta sama a wasu sansanoninsu da kuma dajin Sambisa a arewa maso gabashin Najeriya, kamar yadda majiyoyin soji suka tabbatar. Sai dai babu wata sanarwa kawo…

Read More

Taraba: ‘Yan Bindiga Sun Nemi Fansar Miliyan 70

Rahotanni daga Jalingo babban birnin Jihar Taraba na bayyana cewar Mutum takwas cikinsu har da ?an Basarake yan bindiga suka sace a kauyen Illela, ?aramar hukumar Karim – Lamido a jihar Taraba. An ruwaito cewa yan ta’adda da suka kai adadin mutum 15 sun farmaki ?auyen da misalin ?arfe 4:00 na yammacin ranar Alhaamis. Rahotanni sun bayyana cewa maharan wani bangare ne daga cikin tawagar yan bindigan da suka addabi yankin a yan watanni kalilan da suka gabata. Wani mazaunin yankin da abun ya faru, Dauda Suleiman, ya shaida wa…

Read More

Za A Fara Kakabawa ‘Yan Sanda Kyamarorin Tatsar Bayanai

Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa Majalisar wakilai ta bu?aci gwamnatin tarayya ta samar da kyamarorin da za a ri?a ?aurawa a jikin jami’an tsaro, kuma a kafa cibiyoyin sa ido a kan aikace-aikacensu a fa?in ?asar. A cewar majalisar sanya wa jami’an tsaro kyamarori, zai taimaka wajen rage ?orafe-?orafen keta ha??in ?an adam da kuma tozarta ikon da doka ta ba su. Da yake zantawa da manema labarai a Abuja ?an majalisar wakilai Hon. Abubakar Yunus, yace dalilin daukar wannan matakin, shi ne yadda korafe-korafe suka yi…

Read More

Ba Za Mu Lamunci Harin Da Aka Kai Wa ‘Yan Arewa A Abiya Ba – Kungiyoyin Arewa

Wasu kungiyoyin arewacin Najeriya sun bayyana harin da aka kai wa ‘yan arewacin kasar a kasuwar shanu a jihar Abia da ke kudu maso gabashin kasar inda aka kasha mutum takwas, da cewa abu ne da ba za a lamunta da shi ba. A ranar Talata ne 15 ga watan Fabrairu, 2022 da misalin karfe 11:35 na rana, wasu bata-gari suka dira a kasuwar da ke karanar hukumar Omumauzor, Ukwa ta yamma, inda suka kashe mutum takwas da jikkata wasu da dama da kashe shanu. Jaridar DailyTrust, ta ruwaito cewa…

Read More