Babban zauren Majalisar ?inkin Duniya ya kada kuri’ar dakatar da Rasha daga hukumar da ke kare hakkin dan Adam yayin wani zama da aka yi a birnin New York. Matakin ya biyo bayan tuhumar da ake ma Rasha cewa sojojinta na aikata laifukan yaki a Ukraine. Kafin a akada kuri’a, jakadan Ukraine a Majalisar Dinkin Duniya SErgiy Kyslytsya ya tuhumi Rasha da aikata munanan laifuka – musamman bayan kashe-kashen da ake tuhumar Rashar da aikatawa a garin BUcha. Wakilin Rasha Gennady Kuzmin ya yi tir da kuri’ar, sannan kuma wasu…
Read MoreCategory: Ketare
Ketare
Kotun Amurka Ta Ayyana Ranar Saurarar Shari’ar Kyari
Labarin dake shigo mana daga ?asar Amurka na bayyana cewar Kotun ?asar ta canza ranar gurfanar da Abba Kyari, dakataccen jami’in ?an sanda da wasu mutumn biyar, bisa zarginsu da shiga sar?akiyar damfarar $1.1 miliyan da Romon Abbas, wanda aka fi sani da Hushpuppi ya jagoranta. Kotun yankin Amurka ta tsakiyan California ta sake canza ranar gufanarwan daga watan Mayu zuwa watan Oktoba, 2022, duba da bu?atar da uku daga cikin wa?anda ake tuhuma tare da Kyari suka shigar. Wannan ya zo ne ana tsaka da bada?ala, bayan shigar da…
Read MoreSomaliya: Mayakan Al-Shabab Sun Hallaka ‘Yar Majalisa
Rahotannin dake shigo mana daga kasar Somaliya na bayyana cewar a kalla mutum 15, ciki har da wata ‘yar majalisar kasar sun halaka, bayan da wasu ‘yan kunar bakin wake suka kai hare-hare biyu a garin Beledweyn na tsakiyar kasar. Firaminista Mohamed Hussein Roble ya bayyana kashe Amina Mohamed Abdi a matsayin “kisan gilla”. Shi kuma shugaban kasar Abdullahi Farmajo ya aika da sakonsa na ta’aziyyar ta Twitter: Cikin mamatan akwai tsohon dan majalisa Hassan Dhuhul da wasu sojojin Somaliya. Kafofin yada labarai a yankin na cewa yawan mamatan na…
Read MoreSomaliya: Mayakan Al-Shabab Sun Hallaka ‘Yar Majalisa
Rahotannin dake shigo mana daga kasar Somaliya na bayyana cewar a kalla mutum 15, ciki har da wata ‘yar majalisar kasar sun halaka, bayan da wasu ‘yan kunar bakin wake suka kai hare-hare biyu a garin Beledweyn na tsakiyar kasar. Firaminista Mohamed Hussein Roble ya bayyana kashe Amina Mohamed Abdi a matsayin “kisan gilla”. Shi kuma shugaban kasar Abdullahi Farmajo ya aika da sakonsa na ta’aziyyar ta Twitter: Cikin mamatan akwai tsohon dan majalisa Hassan Dhuhul da wasu sojojin Somaliya. Kafofin yada labarai a yankin na cewa yawan mamatan na…
Read MoreRasha Ta Ruguza Cibiyoyin Lafiya 60 A Ukraine – Hukumar Lafiya
Hukumar Lafiya ta Duniya ta ce Rasha ta kai hari kan asibitoci da cibiyoyin kula da lafiya 60a yayin mamayar da ta ke yi a Ukraine. Hukumar ta tabbatar da cewa an kashe mutum 15 a hare haren, a yayin da aka raunata akalla 37. Jami’an lafiya a iyakoki sun ce mutane na fama da karancin abinci da ruwan sha kuma suna cikin wahala, yayin da wasu kuma ke tafiyar kwana da kwanaki ba tare da maganin da suke bukata ba. Sakamakon wani binciken gaggawa da hukumar lafiya ta duniya…
Read MoreA Shirye Muke Mu Tallafi Najeriya – Rasha
Rahotanni dake shigo mana daga ?asar Rasha na bayyana cewar Ma’aikatar Ilimi ta kasar ta shaida wa ‘yan Najeriya cewa a shirye ta ke ta basu guraben karatu idan suna sha’awar cigaba da karatunsu a kasar. Mikhail L. Bogdanov, Shugaban Rasha na Kasashen Tsakiya da Afirka kuma mataimakin Ministan Harkokin Kasashen Waje na Rasha ne ya sanar da hakan. Ya bayyana hakan ne a lokacin da ya gana da jakadan Najeriya a Rasha, Abdullahi Shehu, kamar yadda gidan Talabijin Channels TV ya ruwaito. Bogdanov, wanda ya tarbi jakadan na Najeriya…
Read MoreRasha Ta Gindaya Sharuddan Kawo Karshen Yaki Da Ukraine
Rahotannin dake shigo mana daga kasar Rasha na bayyana cewar Turkiyya ta fitar da bayani dalla-dalla kan yarjejeniyar zaman lafiyar da Rasha ta gabatar da nufin tsagaita wuta a yakin da ake yi a Ukraine. Sanarwar na zuwa ne bayan Shugaban Turkiyya Recep Tayyib Erdogan ya tattauna ta waya a yau da Shugaba Putin na Rasha. Dole ne Ukraine ta amince cewa ko a nan gaba ba za ta shiga cikin ?ungiyar ?awancen tsaro ta NATO ba. Sannan Rasha ta bu?aci cewa Ukraine ta amince yankin Crimea da Rasha ta…
Read MoreMun Hallaka Sojin Haya Masu Yawa A Ukraine – Rasha
Rahotannin dake shigo mana daga kasar Rasha na bayyana cewar kasar ta ce ta kashe adadi mai yawa na abin da ta kira ‘sojan haya na kasashen waje tare da lalata makaman da aka shigo da su daga kasashen waje a harin da ta kai wa wani sansanin soji da ke Yavoric a yammacin Ukraine. Jami’an Ukraine din sun cemutane akalla35 ne suka mutu. Da sanyin safiyar Lahadi ne aka harba makamai mazu linzami asansanin da ke kusa da kan iyaka da kasar Poland. Ma’aikatar tsaron Rasha ta ce za…
Read MoreSaudiyya Ta Zartar Da Hukuncin Kisa Kan Mutane 81
Rahotanni daga birnin Riyadh na ?asar Saudiyya na bayyana cewar kasar ta zartar da hukuncin kisa kan mutum 81 a rana ?aya bayan samunsu da laifukan da suka shafi ta’addanci, kamar yadda kamfanin dillacin labaran ?asar SPA ya ruwaito. Wannan ya zarta adadin mutanen da aka zartarwa hukuncin kisa a bara. Mutanen sun ha?a da wa?anda aka samu da laifin suna da ala?a da Al Qaeda da IS da kuma maya?an Houthi da ke ya?i a Yemen. Wa?anda aka kashe suna shirin kai hare-hare a Saudiyya – da ko?arin kashe…
Read MoreHajjin Bana: Dubun Dubatar Maniyyata Ne Za Su Sauke Farali A Bana – Saudiyya
Rahotanni daga birnin Riyadh na kasar Saudiyya na bayyana cewar Hukumomi a ?asar sun ce dubun dubatar masu ibada ne za su gudanar da aikin Hajji na bana, sa?anin adadi ?alilan da suka yi aikin na 2020 da 2021. Kafar ya?a labarai ta Haramain Sharifain ta ambato mai magana da yawun ma’aikatar aikin Hajji yana cewa “Hajjin bana zai kasance na adadi mai yawa”. Ci gaban na zuwa ne ‘yan kwanaki da Saudiyya ta cire dukkan dokokin kariya daga kamuwa da cutar korona, ciki har da ?age wajabcin saka takunkumi…
Read MoreYakin Ukraine: Firaministan Isra’ila Ya Gana Da Putin
Firaministan Isra’ila Naftali Bennett ya gana da shugaba Putin a birnin Moscow inda suka tattauna batun yakin Ukraine. Naftali Bennett, bayan tattaunawa da Vladimir Putin a Moscow tsawon sa’a biyu, ya kuma kira shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky kan ganawar da ya yi da shugaban na Rasha, kamar yadda mai magana da yawunsa ya bayyana. Ofishinsa ya ce Bennett zai nufi Berlin, inda zai tattauna da shugaban gwamnatin Jamus Olaf Scholz. Isra’ila na shiga tsakani ne a madadin Amurka da Jamus da Faransa. Isra’ila babbar ?awar Amurka ce kuma ta yi…
Read MoreBabban Burinmu Shine Gurgunta Tsaron Ukraine – Shugaba Putin
Shugaban Rasha Vladmir Putin ya ce ya?in da ya ?addamar a Ukraine na tafiya yadda aka tsara. Yana magana ne yayin wani jawabi da ya gabatar a ranar Larabar nan. Ya nanata cewa suna ya?i ne da dakarun ?asar ba wai fararen hulla ba, wa?anda tuni gwamnatinsa ta ba wa damar ficewa daga wuraren da ake ya?i. Ya ?ara da cewa babban abun da suka sanya a gaba shine na ganin sun gurgunta tsaron Ukraine, da kuma kawar da barazanar da take yi wa kasar.
Read MoreMun Rasa Sojoji Kimanin 500 – Rasha
Ma’aikatar tsaron Rasha ta bayyana al?alumman farko na yawan sojojin da aka kashe a ya?in Ukraine. Ta ce sojojin Rasha 498 kawai aka kashe, yayin da 1,597 suka samu rauni, kamar yadda kafofin ya?a labaran Rasha suka bayyana. Adadin ya ci karo da al?alumman da Ukraine ta bayar inda ta ce ta kashe sojojin Rasha 5,840. Rasha kuma ta yi ikirarin kashe sojojin Ukraine sama da 2,870 kuma kusan 3,700 suka jikkata. Zuwa yanzu Ukraine ba ta bayyana wasu al?alumma ba. Ba za ta iya tantance i?irarin Rasha ba ko…
Read MoreShugaban Ukraine Ya Nemi Sulhu Da Rasha
Shugaban Ukraine Voladymyr Zelensky ya yi kira ga shugaban Rasha Vladimir Putin ya dakatar da kai wa kasarsa hari. Yana magana ne gabanin tattaunawar sulhu ta biyu da ake sa ran bangarorin biyu za su yi gobe Talata. Ya ce matsawar ana son nuna wa duniya cewa tattaunawar sulhun na da muhimmanci, to ya kamata a daina kai wa juna hare-hare. Yayin wata tattaunawar ha?in guiwa da CNN da Reuters, shugaba Zelensky ya ce wa Putin ”Ka dakatar da kai wa jama’a hari, ka zo mu zauna a teburin sulhu…
Read MoreTarayyar Turai Za Ta Aike Wa Ukraine Makamai
?ungiyar Tarayyar Turai ta European Union (EU) ta sanar da cewa za ta fara aika makamai zuwa Ukraine. Wannan ne karon farko da EU za ta yi hakan a tarihinta. Da take magana yayin taron manema labarai a yammacin nan, Shugabar Hukumar Turai Ursula von der Leyen ta ce yun?urin na nufin “samun sauyi”. Ta kuma sanar da wasu jerin takunkumai da aka saka wa Rasha da Belarus, ciki har da hana jiragen ?asar bi ta sararin samaniyar ?asashen ?ungiyar.
Read MoreYaki Na Mayar Da Hannun Agogo Baya – Fafaroma
Labarin dake shigo mana daga birnin Batikan na bayyana cewar Fafaroma Francis yayi tsokaci dangane da iftila’in ya?i da ke faruwa yanzu haka tsakanin ?asar Rasha da Ukraine. Fafaroma Francis ya wallafa wani sa?o na ?in jinin ya?i a shafinsa na Twitter a harshen Ukraine da Rashanci da kuma Ingilishi, yana mai cewa duk wani ya?i na mayar da duniya baya fiye da yadda ya same ta”. “Ya?i gazawa ce ta siyasa da kuma ?an Adam,” a cewarsa, yana mai kwatanta shi da “abin kunya, abin alfahari ga miyagu”
Read MoreKetare: Sarauniyar Ingila Ta Harbu Da Korona
Rahotanni daga fadar Sarauniyar Ingila dake birnin Landan na nuna cewa Sarauniyar Ingila, Elizabeth II mai shekaru 95 a duniya, ta kamu da annobar korona, kamar yadda rahoton Aljazeera ya bayyana. Fadar masarautar Buckingham ta tabbatar da hakan a cikin wata sanarwa da ta fitar a ranar Lahadi, 20 ga watan Fabrairu shekarar 2022. A cewar fadar, Sarauniyar na fama da alamun sanyi amma kuma za ta ci gaba da gudanar da harkoki kadan-kadan a Windsor a mako mai zuwa. “Za ta ci gaba da samun kulawar likitoci sannan za…
Read MoreKetare: Mawakin Indiya Lahiri Ya Sheka Lahira
Rahotanni daga kasar Indiya na bayyana cewa Mawa?in Indiya, Bappi Lahiri wanda aka sani da wa?o?in disko da kuma ca?a kwalliya, ya mutu yana da shekara 69 a duniya. Lahiri wanda ya warke daga cutar korona a watan Afrilun da ya wuce, ya shafe watan da ya gabata a asibiti. Ya rasu ne a jiya Talata. Salon ki?ansa na disko ya sa masu kallo sun sha?u da wa?o?insa, inda sukan ti?i rawa sosai duk sanda aka kunna wa?arsa. ‘Yan siayasa da ‘yan wasan cricket da ‘yan fim na Bollywood sun…
Read MoreKetare: Za A Gudanar Da Kuri’ar Raba Gardama Kan Shan Sigari A Switzerland
Masu kada kuri’a a Switzerland za su yi zaben raba gardama don yanke shawara kan tsaurara dokokin ta’ammali da tallan taba sigari, musaman a duk inda matasa za su iya ganinta. ?asar wacce kusan kashi ?aya bisa hu?u na al’ummarta ke shan sigari, na da dokokin da ake ganin sun yi sauki, ga tallanta. Masu fafutuka a Switzalan na ta jan kafa wajen ganin an tabbatar da gyara a dokar, wani abu da ake dangantawa da siyan bakinsu da kamfanonin samar da taba sigarin na yi. Kuri’ar jin ra’ayin jama’a…
Read MoreShugaban Zambia Na Shan Suka Kan Yawan Tafiye-Tafiye
Shugaban kasar Zambia na shan suka daga ‘yan hamayya saboda yawan tafiye-tafiye zuwa kasashen waje A jiya Laraba Mista Hichilema ya yi bulaguronsa na tara zuwa kasar waje tun bayan da ya hau Mulki a watan Agusta. Tafiyar tasa ta baya-bayan nan ta kwana biyu ce, zuwa Afirka ta Kudu inda zai tattaunawa da takwaransa Cyril Ramaphosa tare da halartar wani bikin kaddamar da littafi. Sai dai jam’iyyar hamayya ta masu ra’ayin gurguzu ta Socialist ta tuhumi tafiyar tasa bayan da aka bayyana ganawarsa da Mista Ramaphosa a matsayin ziyarar…
Read More