Saudiyya: An Damke Wanda Ya Yi Wa Sarauniyar Ingila Aikin Umrah

Mahukunta a Saudiyya sun kama wani mutum wanda ya tafi Makka takanas don yin Umara a madadin Sarauniya Elizbeth ta II. A ranar Litinin ne mutumin, wanda dan asalin kasar Yemen ne ya wallafa bidiyonsa a babban masallacin Makka yana dawafi. A cikin bidiyon ya rubuta cewa na sadaukar da Umarar da na yi ga Sarauniya Elizebeth ta II, ya ce yana addu’ar Allah Ya yafe mata kura-kuranta. An dai yada bidiyon a kafafan sada zumuntar Saudiyya inda mutane suka rinka kira a shafukansu na Tiwita da a kama shi.…

Read More

IRAN Ta Yanke Wa ‘Yan Madigo Biyu Hukuncin Kisa

Rahotannin dake shigo mana daga ?asar Iran na bayyana cewar wata kungiyar kare hakkin dan adam ta ce an yanke wa masu fafutikar kare ?ancin ?an luwa?i da ma?igo biyu hukuncin kisa a Iran. Kungiyar mai suna Hengaw ta ce wata kotu ce ta samu Zahra Sediqi Hamedai da Elham Chubdar da laifin ya?a ayyukan ?an luwa?i da Addinin Kirista da kuma tattaunawa da kafafen ya?a labaran da ke adawa da Jamhuriyar Musulunci ta Iran. An kuma zargi matan da laifin cin hanci da rashawa wanda hukuncinsa ke zamantowa na…

Read More

Dubai: Hadaddiyar Daular Larabawa Ta Sa Wa Najeriya Takunkumi

?asar Ha?a??iyar Daular Larabawa ta gindaya sabuwar dokar biza ga ‘yan Najeriya da ke son shiga kasar. Ma’aikatar harkokin kasashen waje ta ?asa ce ta bayyana haka a wata sanarwa da ta wallafa a shafinta na Tuwita. Wannan na zuwa ne bayan da wani faifan bidiyo da ya karade shafukan sada zumunta ya nuna yadda ‘yan kasar ke ragaita a filin jirgin saman Dubai bayan da aka hana su shiga kasar saboda sabuwar dokar biza da Dubai ta bullo da ita. Sanarwar ta ce ”Ofishin jakadancin Najeriya da ke Dubai…

Read More

An Sallami Matuka Jirgi Sakamakon Ba Hammata Iska A Sararin Samaniya

Rahotannin dake shigo mana daga birnin Paris na ?asar Faransa na cewa an sallami wasu matu?a jirgin saman kamfain Air-France biyu sakamakon gwada ?wanji da suka yi cikin jirgi. Matu?in jirgin da mataimakinsa sun ba hammata iska yayin da suke tu?a jirgi ?irar Airbus A320 daga Geneva zuwa Paris a watan Yuni kamar yadda jaridar Swiss News Outlet ta shaida. Ma’aikatan jirgin sun shiga tsakani inda ?aya daga cikin ma’aikatan ya tsaya tare da matu?a jirgin har sai da jirgin ya sauka ba tare da matsala ba. Fa?an nasu dai…

Read More

Fafaroma Ya Yi Kiran Kawo Karshen Yakin Rasha Da Ukraine

Fafaroma Francis, ya yi kiran da a dauki kwararan matakai na kawo karshen yakin da ake a Ukraine da kuma kaucewa fada wa masifar nukiliya a Zaporizhzhia. Da ya ke jawabi a yayin taron mako-makon da yake da mabiyansa, Fafaroman ya yi alawadai da yakin da ya kira rashin hankali, da kuma bayyana kisan da aka yi wa Darya Dugina, a matsayin rashin imani. Fafaroman ya ce yana so ya kai ziyara Kyiv to amma yana so ya fara zuwa Moscow ne da farko don kawo karshen yakin. Ya?in kasashen…

Read More

Tattalin Arzikin Saudiyya Ya Yi Wa Kasashen Duniya Fintinkau

Rahotannin dake shigo mana daga birnin Washington DC na ?asar Amurka na bayyana cewar Asusun bada lamuni na Duniya ya ce da yiwuwar tattalin arzikin Saudiyya zai iya zama mafi habbaka a duniya a wannan shekarar yayin da tattalin azrikin duniyar ke fuskantar koma baya. A cewar Bankin masarautar na duba yadda za ta cimma kashi 7.6, wanda bukatar mai da ake da ita a duniya za ta matukar taimakawa da kuma habbakar bangarorin da ba na mai ba. Karin bukatar da ake da ita ta makamashi – saboda rikicin…

Read More

Batanci Ga Khomeini: Iran Ta Harzuka Da Saudiyya

Iran ta nuna matukar bacin ranta a kan wani hoton barkwanci da ya yi kama da shugaban juyin-juya-hali na kasar, Ayatollah Ruhollah Khomeini wanda aka wallafa a wata jaridar Saudiyya. An sa hoton ne a wani rahoto da aka wallafa ranar Lahadi a jaridar ‘Al-Riyadh’, wadda ta danganta Iran da kashe-kashe. A rahoton an sanya zanen hoton barkwancin na wani mutum da fuskarsa ta yi kama da ta Ayatollah Khomeini, amma kuma da yanayi na Shaidan. Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ta bayyana hoton a matsayin cin mutunci. A baya-bayan nan…

Read More

Ketare: An Yi Yunkurin Hallaka Salman Rushdie A Amurka

Rahotanni daga birnin New York na ?asar Amurka na bayyana cewa wani mutumi ya kai wa shahararren marubucin nan, Salman Rushdie, hari yayin da yake kan dandamali zai yi jawabi a ?asar Amurka. Marubucin, wanda aka shafe tsawon shekaru ana masa bazaranar kisa saboda ya rubuta wani littafi, ‘The Satanic Verses,’ da ake zargin ya yi batanci ga Annabi SAW, an farmake shi ne a wani gari dake yammacin New York. A wani bidiyo da Aljazeera ta wallafa, ta ce wani mutumi ya yi shigar burtu zuwa kan dandamalin da…

Read More

Saudiyya Ta Bada Tallafin Dala Miliyan 10 Ga ‘Yan Gudun Hijirar Ukraine

Gwamnatin Saudiyya ta bayar da taimakon magani da makwanci da ya kai na dala miliyan10 domin ga ‘yan gudun hijirar Ukraine sama da miliyan daya. Shugaban hukumar bayar da agaji a duniya ta kasar Saudiyya wato King Salman Humanitarian Aid and Relief Center (KSrelief), Dr. Abdullah Al Rabeeah shi ne ya sanar da haka a Poland. Ya jaddada kudurin kasar tasa na taimaka wa ‘yan gudun hijirar da suka tsere daga Ukraine zuwa Poland da sauran kasashe makwabta da cewa hakan na daga kudurin kasar na taimaka wa mutanen da…

Read More

Ketare: Saudiyya Ta Cire Shingen Taba Ka’aba

Hukumomin Saudiyya sun cire shingen da suka sanya don hana alhazai tabawa da kuma sumbatar Al-Hajar Al-Aswad da kuma Ka?abah. An cire kariyar ne wadda ta kewaye Ka’abah wadda aka sa a lokacin annobar korona domin hana mutane, yayin da aka fara aikin Umrah. Ana ta yada hotunan masu ibadah da suke ta kokarin taba Al-Hajar Al-Aswad din. A farkon shekarar nan hukumomin kasar ta Saudi Arabia suka janye yawancin matakan kariyar da suka sanya na kokarin dakile annobar korona. Aikin Hajjin da aka kammala a watan da ya gabata…

Read More

Ketare: Yariman Saudiyya Zai Gurfana Kotun Faransa

Kungiyoyin kare hakkin dan adam biyu sun shigar da ?ara a gaban kotun Paris kan Yarima Mohammed Bin Salman na Saudiyya, yayin da ya kai wata ziyara birnin Paris din da ke Faransa. Takardar ?arar da suka shigar mai dauke da shafi 42, na zargin Yariman da hannu a azabtarwa da ?acewar Jamal Khashoggi, wanda daga baya wani jami’in Suadiyya ya hallaka a birnin Istabul a shekara ta 2018. Takardar ?orafin dai na cewa kisan Kashoggi wani shirye-shiryen abu ne. Ganawar da Yarima Salman zai yi da Shugaba Macron na…

Read More

Talauci Da Fatara Na Fuskantar Duniya – Hukumar Bada Lamuni

Rahotannin dake shigo mana daga birnin Washington DC na ?asar Amurka na bayyana cewa hukumar lamuni ta duniya IMF ta yi gargadin cewa duniya za ta iya sake shiga cikin mawuyacin hali na koma bayan tattalin arziki mafi muni, idan har ba a shawo kan illolin yakin Ukraine da hauhawar farashin kayayyaki ba. A sabon hasashen tattalin arzikin duniya, hukumar ta yi hasashen cewa, za a samu tangardar ci gaban tattalin arziki da sama da kashi uku cikin dari a bana, kuma zai kara raguwa da kusan kashi uku zuwa…

Read More

Indiya: An Gurfanar Da Matar Da Ta Yi Batanci Ga Annabi Gaban Kuliya

Babbar Kotun Indiya ta ladabtar da tsohuwar kakakin jam’iyya mai mulki bayan wasu furucinta kan Annabi Muhammad ya haifar da ce-ce-ku-ce a ?asar. Kotun ta fa?awa Nupur Sharma cewa “harshenta mara linzami ya kunna wutar rikici a ilahirin ?asar”. Kalamanta a lokacin wata muhawara da aka haska a gidan Talabijin sun haifar da rikici a wasu sassan ?asar da tunzura ?asashen Musulmi da dama aike bukatar garga?i mai tsauri kan Indiya. Kotu ta bu?aci ta bayyana gaban Talabijin domin neman gafarar ‘yan ?asar baki ?aya. Ms Sharma ta ro?i kotu…

Read More

Hajjin Bana: Sama Da Mahajjata Dubu 100 Sun Isa Saudiyya

Rahotannin dake shigo mana daga birnin Riyadh na ?asar Saudiyya na bayyana cewar fiye da maniyyata 100,000 daga sassan duniya sun isa kasa mai tsarki domin gudanar da aiki Hajjin bana. Hukumomin Saudiyya ne suka bayyana haka cikin wata sanarwar da ta fitar a shafin Haramain Sharifain da ke Tiwita. Sanarwar ta kara da cewa akasarin maniyyatan sun isa birnin Madinah ne.

Read More

Hajjin Bana: Saudiyya Ta Yi Sabbin Sauye Sauye Ga Mahajjjata

Hukumomin Saudiyya sun sanar da sabbin sauye-sauyen da suka tsara na wannan shekarar tare da sanar da duka hukumomin jin dadin na kasashen duniya. Wadannan dalilan na cikin wadanda suka kara yawan kudaden hajjin da ake ta kokawa da su. Sakatare hukumar jin dadin alhazai ta Kano Mohammad Abba-Danbatta na cikin wadanda suka halarci wannan taro kuma ya yi wa BBC karin bayanin kan batun. Danbatta ya ce a baya ciyar da alhazai da ake yi a Muzdalifah na hannun hukumomin jin dadin alhazai na kasashe amma yanzu ya dawo…

Read More

Ketare: Macron Ya Lashe Zaben Shugaban Kasar Faransa

Shugabannin Kasashen duniya sun fara aikewa da sakon taya murna ga shugaba Emmanuel Macron na Faransa sakamakon nasarar da ya samu domin yin wa’adi na biyu na shugabancin kasar a karawar da suka yi da Marine Le Pen. Shugaban Majalisar Turai Charles Michel yace nasarar Macron wata nasara ce ga Turai baki daya, domin ci gaba da aiki tare na karin shekaru 5, yayin da shugabar gudanarwar Turai Ursula von der Leyen ta bayyana cewar nasarar zata basu damar ci gaba da hulda tare. Daga cikin shugabannin da suka aike da…

Read More

Saudiyya: Sama Da Mutum Miliyan 14 Sun Ziyarci Masallacin Annabi

Rahotannin daga Riyadh Babban Birnin Kasar Saudiyya na bayyana cewar Hukumomi sun ce a?alla masu ibada miliyan 14 suka ziyarci Masallacin Annabi SAW a Madina tun farkon soma azumin watan Ramadan, kamar yadda kamfanin dillacin labaran ?asar ya ruwaito. Hukumomin sun ce dun ?auki matakai na lafiya sakamakon yawan masu ibadah a bana. Kuma sun ce zuwa yanzu babu ?arkewa wata annoba ko cuta ko wani abin da ke barazana ga lafiya. Hukumomin sun ce ma’aikata 18,000 ke aikin kula da masu ibadah a Masallacin.

Read More

Mun Yi Damarar Ganin Bayan Addinin Musulunci – Faransa

Ministan cikin gida na Faransa Gerald Darmanin ya ce Faransa na yaki da akidun Islama, bayan kashe wasu mutane uku a wata coci da ke kudancin birnin Nice. Ya yi gargadin kara samun irin wadannan hare-hare, sai dai ya jaddada cewa Faransa ba ta yaki da wani addini. Jagoran ‘yan adawar kasar Marine Le Pen ta yi kira ga gwamnati ta bijiro da dokokin gaggawa don tasa keyar masu kaifin kishin Islama zuwa kasashensu na ainihi. Shugaba Emmanuel Macron zai sake gudanar da wani taro na majalisar tsaro don tattaunawa…

Read More

Buhari Ya Yi Rawar Gani A Fannin Tsaro – Ban Ki-moon

Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar tsohon Sakataren Majalisar ?inkin Duniya Ban Ki-moon ya yaba gami da jinjina wa kokarin shugaba Buhari ta fuskar samar da tsaro. A cikin wata takardar sanarwar da mai bai wa shugaban shawara kan yada labarai Malam Garba Shehu ya sanya wa hannu, ta ce Moon ya jinjina wa Shugaba Buhari game da shawo kan matsalar tsaro da kasar ke fama da ita. Garba Shehu ya ce shugaban ya gode wa tsohon Magatakardar Majalisar Dinkin Duniyar kan gudunmawar da ya bai wa Najeriya…

Read More

Isra’ila Ta Zargi Falasdinu Da Lalata Kabarin Annabi Yusuf

Rahotannin dake shigo mana daga ?asar Isra’ila na bayyana cewar Mahukuntan ?asar sun ce Falasdinawa sun lalata wani wuri mai tsarki na Yahudawa a Nablus, a yayin da rikici ke ?ara ?amari tsakanin Falasdinawa da sojojin Isra’ila a yankin gabar Yamma da Kogin Jordan da Isra’ila ta mamaye. Wani shafin Twitter na gwamnatin Isra’ila ya wallafa wani bidiyo da ya ce ke nuna yadda Falasdinawa ke kai hari a wurin da Yahudawa ke ganin ya ?unshi ?abarin Annabi Yusuf. Zuwa yanzu babu wani martani daga ?angarorin Falasdinawa. Yahudawa na girmama…

Read More