‘Yan Najeriya Na Ukuba Da Ba A Gani A Shekaru 17 Ba – Hukumar Kididdiga

Rahoton dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Hukumar ?ididdiga ta ?asa NBS, ta ce hauhawar farashin kayayyakin masarufi ya ?aru da kashi 64 cikin 100 a watan Yulin 2022.

Wannan ita ce hauhawar farashi mafi yawa da aka ta?a samu a ?asar tun shekarar 2005 – shekara 17 da suka wuce.

Yawan ya wuce wanda ?asar ta samu a watan Yuni na kashi 18.6 cikin 100.

An samu bayanan hauhawar na baya-bayan nan ne ta yin la’akari da ma’aunin farashin kayan masarufi da NBS ta fitar.

Amma wani ?wararre kan harkokin tattalin arziki ya ce wannan sabon rahoton na NBS na nuna cewa ?asar tana cikin matsala.

Related posts

Leave a Comment