Babban Burinmu Shine Gurgunta Tsaron Ukraine – Shugaba Putin

Shugaban Rasha Vladmir Putin ya ce ya?in da ya ?addamar a Ukraine na tafiya yadda aka tsara.

Yana magana ne yayin wani jawabi da ya gabatar a ranar Larabar nan.

Ya nanata cewa suna ya?i ne da dakarun ?asar ba wai fararen hulla ba, wa?anda tuni gwamnatinsa ta ba wa damar ficewa daga wuraren da ake ya?i.

Ya ?ara da cewa babban abun da suka sanya a gaba shine na ganin sun gurgunta tsaron Ukraine, da kuma kawar da barazanar da take yi wa kasar.

Related posts

Leave a Comment