Yaki Na Mayar Da Hannun Agogo Baya – Fafaroma

Labarin dake shigo mana daga birnin Batikan na bayyana cewar Fafaroma Francis yayi tsokaci dangane da iftila’in ya?i da ke faruwa yanzu haka tsakanin ?asar Rasha da Ukraine.

Fafaroma Francis ya wallafa wani sa?o na ?in jinin ya?i a shafinsa na Twitter a harshen Ukraine da Rashanci da kuma Ingilishi, yana mai cewa duk wani ya?i na mayar da duniya baya fiye da yadda ya same ta”.

“Ya?i gazawa ce ta siyasa da kuma ?an Adam,” a cewarsa, yana mai kwatanta shi da “abin kunya, abin alfahari ga miyagu”

Related posts

Leave a Comment