Ketare: Tsohon Shugaban Kasar Mali Keita Ya Rasu

Hambararren shugaban ?asar Mali Ibrahim Boubacar Keita ya rasu, kamar yadda tsohon ministan shari’a kuma tsohon mai ba shi shawara ya shaida wa kamfanin dillancin labarai na Reuters a ranar Lahadi. Ya mutu yana da shekara 76 Har yanzu dai ba a bayyana musabbabin mutuwar ba. Keita, wanda aka fi sani da IBK, ya jagoranci kasar ta yammacin Afirka daga watan Satumba na 2013 zuwa Agusta 2020, wani lokaci mai cike da tashin hankalin na masu ikirarin jihadi. Sojoji sun yi masa juyin mulki ne bayan shafe watanni ana zanga-zangar…

Read More

Osinbajo Ya Wakilci Buhari A Taron ECOWAS

Mataimakin Shugaban Najeriya Farfesa Yemi Oisnbajo ya tafi Accra babban birnin ?asar Ghana domin wakiltar Shugaba Muhammadu Buhari a wani taro na musamman da ?ungiyar Bun?asa Tattalin Arzikin ?asashen Yammacin Afrika wato ECOWAS ta shirya. Mai magana da yawun mataimakin shugaban ?asar Laolu Akande ne ya fitar da sanarwar inda ya ce shugabannin ?asashen yammacin Afrika za su tattauna a yayin taron kan batun siyasar ?asar Mali. Osinbajon ya tafi tare da ?aramin ministan harkokin waje na Najeriya Ambasada Zubairu Dada, haka kuma ana sa ran za su dawo a…

Read More

Da Dumi-Dumi: An Sake Dawo Da Dokar Korona A Saudiyya

Rahotanni dake shigo mana daga ?asar Saudiyya na bayyana cewar an sake dawo da dokar tilasta bayar da tazara da saka takunkumi a Masallacin Ka’aba a Makkah da kuma na Annabi a Madina, kamar yadda hukumomin da ke kula da Masallatan Biyu Masu Daraja na Saudiyya suka bayyana. Matakin zai fara aiki ne daga ranar Alhamis, inda hukumomin suka ce yanzu saka takunkumi da bayar da tazara ya zama wajibi. Hukumomin sun ce matakin ya shafi masu aikin Umrah da masu ?awafi da sauran masu Ibada a masallatan biyu. Sannan…

Read More

Gwarzon Kare ‘Yancin Bakar Fata Desmond Tutu Ya Mutu

Fitaccen ?an gwagwarmayar nan ta ?wato ?ancin ba?a?e a Afirka ta Kudu, Acibishof Desmond Tutu ya rasu. Fadar Shugaban ?asar Afirka ta Kudu ce ta sanar da rasuwar Tutu, wanda ya lashe kyautar gwarzon zaman lafiya ta duniya. Fadar ta ce Acibishof Tutu ya rasu a yau Lahadi ya na da shekaru 90 da haihuwa. Kawo yanzu dai fadar shugaban kasar ba ta baiyana abin da ya haifar da rasuwar ta sa ba. Sai dai kuma tun a shekarar 1990 likitoci su ka gano ya kamu da cutar jeji, inda…

Read More

Zargin Sauya Halitta Zuwa Mace: Matar Shugaban Faransa Za Ta Garzaya Kotu

Uwargidan shugaban Faransa, Brigitte Macron, za ta shigar da ?ara kan wani zargin da ake ya?awa a intanet cewa ta sauya jinsinta zuwa mace bayan an haife ta namiji. An wallafa labarin ne a wani shafin masu tsauttsauran ra’ayi tun a watan Satumba wanda wasu suka ci gaba da ya?awa. Daga cikin masu ya?awa har da masu adawa da mijinta shugaba Emmanuel Macron da suka ?unshi masu adawa da rigakafi. Brigitte Macron tana da ?a?a uku manya da ta haifa a aurenta na farko. A jita-jitar an yi i?irarin cewa…

Read More

Da Dumi-Dumi: Shugaban ‘Yan Shi’a Ya Koma Addinin Hindu

Tsohon Shugaban Hukumar Wakafi ta Shi’a (Shia Waqf) na yankin Uttar Pradesh da ke kasar Indiya, Wasim Rizvi, ya koma addinin Hindu (da aka fi sani da Sanatan Dharma) a ranar Litinin din makon jiya. Ya ba da hadayar madara a Shiva Linga, wani wurin bauta na mabiya addinin Hindu a zaman wani bangare na shiga adddinin, inji jaridar Hindustan Times. An gudanar da bikin ne da misalin karfe 10.30 na safe, a gaban babban limamin wurin bautar na Dasna Devi Temple, Narsinghanand Saraswati, inji kafar labarai ta Livehindustan. An…

Read More

Ketare: Faransa Ta Rufe Masallacin Da Ake Sukar Luwa?i Da Ma?igo

Ministan cikin gidan Faransa ya kaddamar da wani ku?iri na rufe wani Masallacin har na tsawon watanni shida “saboda irin wa’azi na tsattsauran ra’ayi da limamin masallacin ke yi.” Gerald Darmanin ya shaida wa tashar talabijin ta Cnews cewa ya “gabatar da” tsarin rufe masallacin da ke Beauvais, wani gari mai tazarar kilomita 100 daga arewacin birnin Paris, saboda “wa’azin da ba a yarda da shi ba”. Ya ce limamin Masallacin “ya mayar da hankali kan Kiristoci da ?an luwa?i da ma?igo da Yahudawa” a cikin hu?ubarsa. Hukumomin Oise, yankin…

Read More

Ketare: Za A Gudanar Da Sallar Rokon Ruwa A Saudiyya

Labarin dake shigo mana daga Riyadh babban birnin ?asar Saudiyya na bayyana cewar Sarki Salman na kasar ya bu?aci a gudanar da addu’o’in ro?on ruwa a ranar Litinin. A sanarwar da ya fitar, ya bu?aci kowa ya tuba ya koma ga Allah da kuma ci gaba da gudanar da ayyukan alkhairi kamar su taimakon jama’a da bayar da sadaka da addu’o’i inda ya ce duka wa?annan sunnoni ne masu ?arfi. Ma’aikatar harkokin addini ta ?asar ta sanar da daidai lokacin da za a yi addu’o’in inda ta ce minti 15…

Read More

Babu Wanda Zai Tilasta Mata Yin Aure A Afghanistan – Taliban

Kungiyar Taliban ta fitar sabuwar doka da ta yi kira a ?auki matakin da ya dace don tabbatar da ‘yancin mata a Afganistan. Umurnin dokar ya ce kada a tilasta wa mata aure, sannan kuma ta yi bayani kan ha??in mallakar dukiya idan mijin mace ya mutu. Amma babu maganar ha??in aiki ga mata ko kuma batun da ya shafi ilimi. Ha??in mata ya zama abin damuwa tun lokacin da Taliban ta kar?i ikon Afghanistan a watan Agusta Kusan an umarci mata su kasance a gida ba zuwa makaranta, kuma…

Read More

Da Dumi-Dumi: Shugaban Kamfanin Tiwita Ya Yi Murabus

Shugaban lkamfanin Tiwita Jack Dorsey ya sanar da yin murabus daga mukaminsa, inda wani babban jami’in kamfanin Parag Agrawal ne zai maye gurbin Mista Jack. Mista Dorsey, wanda ya kirkiri shafin na sada zumunta a shekarar 2006, shi ke jan ragamar Tiwita tun daga wancan lokacin. A wata sanarwa da ya fitar, Jack ya ce “lokaci ya yi da ya kamata na kauce,” tare da cewa kamfanin zai ci gaba da gudana. Ya kara da cewa ya amince da kwarewar wanda zai maye gurbinsa a matsayin shugaba, tare da mika…

Read More

Ketare: Malawi Ta Nada Mike Tyson Jakadan Wiwi

Ministan noma a Malawi ya rubutawa tsohon dan wasan dambe Mike Tyson takardar ba shi mukamin jakadan fannin noman Wiwi na kasar. Lobin Lowe ya ce halatta noman tabar wiwi da gwamnati ta yi a shekarar da ta gabata, ya bude wata dama ta samun aikin yi a ciki da wajen Malami. Ma’aikatar aikin noma a kasar ta ce, hukumar da ke kula da noman wiwi ta Amirka ta fara tuntubar Tyson kan batun. Mista Lowew ya rubuta cewa; ”Ta yiwu Malawi ba za ta iya aikin ita kadai ba,…

Read More

Ana Fama Da Karancin Kwaroron Roba A Kasar Kenya

Gwamnatin Kenya ta bu?aci ?an ?asar su yi amfani da wasu hanyoyi yayin da ake fama da ?arancin kwaroron roba. An bayyana cewa ?asar na fama da ?arancin kwaroron roba, inda al?alumma suka nuna cewa kwaroron miliyan 1.6 gwamnati ta samar maimakon miliyan 455 da ya kamata a samar a shekara. A cewar Star Kenya, wani rahoto da asusun ya?i da cutar AIDS da tarin fuka da maleriya ya nuna cewa kwaroron roba miliyan 20 aka raba a ?asar. Jaridar ta ambato ma’aikatar lafiya ta ?asar na cewa gwamnati za…

Read More

Gawurtaccen Dan Luwadi Zai Zama Alkali A Indiya

Rahotanni daga birnin New Delhi na kasar Indiya na bayyana cewar wani babban kwamitin Kotun ?oli a kasar ya bayar da shawarar na?a wanda ya fito ya bayyana cewa shi ?an luwa?i ne a matsayin al?ali, a wani abin da aka bayyana a matsayin “ci gaba” ga ?ancin masu neman jinsi ?aya, kamar yadda ?ar jarida mai bayar da rahoto kan harakokin shari’a Suchitra Mohanty ta ruwaito. Kwamitin da babban mai shari’a na ?asar ke jagoranta ya bayar da sunan Saurabh Kirpal domin zama al?alin Babbar Kotun Delhi. Shawarar babban…

Read More

Ban Fahimci Aure Ba Sai Da Na Shiga Dakin Miji – Malala

Yar gwagwarmayar nan mai ikirarin kare hakkin yara mata yar kasar Pakistan, Malala Yousafzai wacce ta amarce a makon da ya gabata ta ce a baya bata fahimci aure ba sai yanzu da ta shiga ?akin miji. Yar gwagwarmayar dai a baya ta bayyana karara ba ta goyon bayan aure. A wata hira da mujallar Vogue a watan Yuli Malala ta jaddada cewa; “Har yanzu, na kasa gane dalilin da ya sa mutane ke yin aure.” Ta cigaba da cewa “Idan kana son rayuwa tare da wani mutum, me ye…

Read More

An Gudanar Da Sallar Rokon Ruwa A Saudiyya

Ranar Alhamis da zawali aka gudanar da Sallar rokon ruwa a Masallatan Haramain guda biyu dake Makkah da Madina daya daga cikin Limamin Haramin Makkah Sheikh Balelah ne ya jagoranci Sallar a Makkah. Yayin da a Haramin Madina Sheikh Qasim ya jagkranci Sallar. Anyi wannan sallar ne dai saboda yadda ruwan sama ya dauke da wuri a daminar bana da nufin Allah ya shayar da alumma ruwa. Ba a kasar Saudiyya ne kadai ake fama da daukewar ruwan saman ba, hatta anan Najeriya an samu daukewar ruwan damina da wuri,…

Read More

Yawaitar ‘Ya’yan Gaba Da Fatiha Na Barazana A Kasar Iran – Rahoto

Rahoton BBC Hausa “Dole ne na zubar da cikin jaririn nan. Wannan wani mataki ne mai tsauri a rayuwata,” a cewar Mitra, ?ar shekara 27 mai aikin ?awata gidaje da ke zaune a Tehran da abokin zamanta. Mitra da Mohsen, likita mai shekaru 32, sun tare a gida ?aya ?ar?ashin wani tsarin aure – tsarin da mace da namiji za su amince su sadu da juna inda kuma yin jima’i kafin aure haramun ne ?ar?ashin dokokin musulunci na Iran. “Mohsen da ni mun fahimci ?alubalen da ke gabanmu amma ba…

Read More

Ketare: An Yi Yunkurin Kifar Da Gwamnatin Sudan

Wasu rahotanni da ke fitowa daga Sudan na cewa an yi yunkurin juyin mulki a kasar. Rahotanni sun ce wasu sojoji da ba a tantance ko su waye ba sun yi wa gidan firaminista Abdallah Mandok kawanya. Rahotanni na cewa dakarun kasar sun cafke ‘yan majalisar ministocin gwamnatin hudu, da kuma farar hula daya mamba a cikin gwamnatin hadaka. Har wa yau, an bada rahoton cafke mai bai wa mista Hamdok shawara kan harkokin yada labarai. Kungiyar kwararru a Sudan sun yi kira ga jama’a da su fito kan tituna…

Read More

Ketare: An Soki Saudiyya Kan Sayen Kungiyar Kwallon Kafa

Rahotanni daga Kasar Saudiyya na bayyana cewar Kar?e ragamar ikon ?ungiyar ?wallon ?afa ta Newcastle da wani kamfanin Saudiyya ya yi a Ingila ya faranta wa mutane da dama amma kuma masu suka da yawa sun yi Allah-wadai da matakin. Ga wasu dalili shida da suka sa lamarin ya jawo wa babbar ?asa mai tsarki suka. Gawurtaccen kisan gilla Kimar Saudiyya ta yi matu?ar fa?uwa game da kisan Jamal Khashoggi a 2018, wani shahararren ?an jarida mazaunin Amurka wanda ya sha sukar gwamnatin ?asar. Wani lauya mai kare ha??in ?an…

Read More

Ketare: Jami’an Tsaro Sun Cafke’Dan Jarumi Shah Rukh Khan

Rahotanni dake fitowa daga ?asar Indiya, sun nuna cewa hukumomi sun cafke, Aryan Khan, ?an shararren jarumi, Sharukh Shah Rukh Khan, ranar Lahadi. BBC Hausa ta ruwaito cewa jami’an hukumar (NCB), masu sanya ido kan masu shan miyagun kwayoyi, sun dam?e Aryan Khan ne bisa zarginsa da shan miyagun kwayoyi yayin wata liyafa ta nisha?i. Khan ya shiga hannu ne yayin da yake kan hanyarsa ta zuwa Goa daga Mumbai, tare da iyalansa a cikin wani jirgin ruwa. Jami’an hukumar NCB, da suka jagoranci damke Aryan Khan, sun bayyana cewa…

Read More

Mummunan Hatsarin Mota Ya Ci Ran Wanda Ya Yi Zanen Batanci Ga Annabi

Lars Vilks, mutumin da ya yi zanen batanci ga Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) a kasar Sweden cikin shekarar 2007, ya mutu a wani mummunan hadarin mota a ranar Lahadi. Tun bayan da ya yi batancin ga Ma‘aiki, ‘yan sanda ne ke biye da shi don kare lafiyarsa. Hadarin ya faru ne a lokacin da motar da ke dauke da shi ta yi arangama da roka. ‘Yan sanda guda biyu masu kula da shi suma sun rasa rayukansu a hadarin, wanda ya faru a kudancin garin Markaryd. Wannan mai zane…

Read More