Gwamnatin Guinea Bissau za ta karrama shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari da lambar girmama mafi a kasar. Za ta karrama shugaba Buharin ne bisa la’akari da gudummuwar da yake bayarwa wajen daidaitawa da bunkasa demokuradiyya a shiyyar Afirka ta yamma. Shugaban kasar Guinea Bissau, Umaro Sissoko Embalo shi ne zai lika wa shugaba Buharin lambar yabon, a wani gagarumin biki da aka shirya a kasar. Wata sanarwar da mai taimaka wa shugaban Najeriya a kan harkar yada labarai, Mallam Garba Shehu ya fitar ta ce gwamnatin Guinea Bissau din ta yanke…
Read MoreCategory: Ketare
Ketare
Miliyoyin Yara Na Fuskantar Yunwa A Kasar Habasha – UNICEF
Asusun kula da ?ananan yara na Majalisar ?inkin Duniya ya ce mummunan fari da ba ta?a gani ba cikin gomma shekaru ya jefa miliyoyon yara cikin matsalar rashin abinci da ruwan sha a ?asar Habasha wato Ethiopia. A wani sa?o da UNICEF ?in ya wallafa a shafinsa Tuwita ya ce da yawa daga cikin yaran na cikin hatsarin mutuwa sakamakon cutar cutar Tamowa. Yankin gabashin Afirka na fama da mummnan farin da ba a ta?a gani ba cikin gwamman shekaru, bayan da aka kwashe damina biyar ba tare da samun…
Read MoreAbin Da Na Shaidawa Sarki Charles A Ziyarar Da Na Kai – Buhari
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce a lokacin ganawa da Sarki Charles na III, a fadar Buckingham ya shaida masa cewa ba shi da gida kan sa a Burtaniya. A lokacin ganawa da ‘yan jarida bayan ganawa da sarkin mai shekara 73, ya ce sarkin ya tambaye shi ne ko yana da gidan kansa a Burtaniya. Buhari ya ce makusudin ziyara ita ce tattaunawa kan alaka tsakanin kasashen biyu ta fuskar kasuwanci da diflomasiyya. Ya ce an tsara ganawar ta su ce a baya a Kigali tun kafin ya zama sarki,…
Read MoreKetare: Ukraine Ta Gargadi Iran Kan Goyon Bayan Rasha
Gwamnatin kasar Ukraine ta garga?i da kakkausan harshe ga ?asar Iran da cewa ‘asarar’ da za ta tafka sakamakon goya wa Rasha baya a ya?in da take a Ukraine ya fi ‘ribar’ da za ta samu na yin hakan. Garga?in na zuwa ne bayan da a karon farko Iran ta amince cewa ta sayar wa da Rasha jirage marasa matu?a, to sai dai tana mai cewa ta yi hakan ne tun kafin fara ya?in Ukraine. ?asashen yamma na zargin Rasha da amfani da jirage marasa matu?a na Iran wajen kai…
Read MoreKetare: Adadin Wadanda Suka Mutu A Turmutsitsin Koriya Sun Doshi 200
Mutum a?alla 154 ne suka mutu ranar Asabar a birnin Seoul na Koriya ta Kudu sakamakon turereniyar da ta faru a bikin Halloween, a cewar ‘yan sandan birnin. Cikin mutanen da suka mutu, 98 mata ne da kuma maza 56. ‘Yan sanda sun tantance 153 daga cikinsu kuma sun sanar da iyalansu, kamar yadda rahoton kamfanin labarai na Yonhap ya ruwaito. Ana ci gaba da tantance mamaci ?aya, yayin da wasu 133 suka ji raunuka, a cewar hukumar kashe gobara.
Read MoreDuniya Na Cikin Yanayi Mafi Muni A Tarihi – Shugaban Rasha
Shugaban Rasha Vladimir Putin ya ce duniya bata taba samun kanta cikin mawuyacin hali ba tun bayan yakin duniya na biyu kamar a wannan karon. A jawabinsa Putin ya zargi kasashen Yamma da kokarin tursasa wa duniya siyasarsu da al’adunsu. Ya ce kasashen Turan suna so kowa ya bi salon yadda suke gudanar da rayuwa ko yana so ko baya so, wanda kuma hakan a cewarsa mulkin mallaka ne. Putin ya ce su ne suka haddasa yakin da ke faruwa a Ukraine, kuma yana da yakinin a karshe Amurka da…
Read MoreSudan Za Ta Binciki Musabbabin Rikicin Hausawa Da Kabilun Kasar
Hukumomin sojin kasar Sudan sun kaddamar da wani kwamiti da zai gudanar da bincike kan rigingimun da suka haddasa kashe-kashe a jihar Blue Nile da ke kudancin kasar. Shafin intanet na kafar ya?a labaran ?asar wato Suna ya ruwaito cewa rikicin ya yi sanadiyyar rayuka kusan 200 tare da raba dubbai da muhallansu. Kashe-kashen ya biyo bayan rikici tsakanin Hausawa da wasu ?abilun ?asar, wanda ya ?ara zafafa a makon da ya gabata. Mai magana da yawun sojin kasar kanar Nabil Abdullah ya ce kwamitin da aka kafa zai yi…
Read MoreSama Da Mutum 200 Aka Kashe A Rikicin Hausawa Da Kabilun Sudan
Rahoton dake shigo mana daga birnin Khartum na kasar Sudan na bayyana cewar Hukumomi a kasar ta Sudan sun ce yawan mutanen da suka mutu a rikicin ?abilanci da ake yi a kudancin kasar tsakanin Hausawa da ‘yan kabilar Berta ya ?aru zuwa 200. Wani shugaban al’umma a Jihar Blue Nile ya ce an yi kashe-kashen ne a kauyuwa uku, inda ya yi kira ga kungiyoyin agaji da su taimaka wajen binne gawarwakin wadanda suka rasu. Rahotanni na cewa rikici tsakanin Hausawa da Berta ya ?arke ne kan gonaki. A…
Read MoreDubai Ta Dakatar Da Ba ‘Yan Najeriya Biza
Hukumar shige da fice ta kasar Hada??iyar Daular Larabawa ta bayyana dakatar da bai wa ‘yan Najeriya biza, saboda wasu matsaloli da suka shafi diplomasiyya tsakanin kasashen biyu. A wata sanarwa da suka aike wa kamfanonin shirya tafiye-tafiye a Najeriya ranar Juma’a, hukumomin kasar ta UAE sun ce ”duka takardun neman izinin biza da aka cike an dakatar da su yanzu”. An ruwaito gwamnatin Ha?a??iyar Daular Larabawa na cewa duka wadanda suka cika takardun neman biza za a mayar musu da takardunsu ba tare da samun amincewa ba. Ta kuma…
Read MoreKetare: Matan Kasar Kenya Na Mutuwa A Saudiyya
Mata ‘yan ?asar Kenya 85 da ke aiki a ?asashen waje akasari Saudiyya ne suka mutu a cikin wata uku da suka gabata, kamar yadda wani ?an siyasa ya fa?a wa majalisar dokokin kasar ta Kenya. Gidan Talbijin na Citizen a kasar ya ambato Alfred Mutua, wanda a yanzu ake tantance shi a majalisar dokokin kasar domin nada shi a matsayin ministan harkokin kasashen waje ya kuma ce an tasa keyar wasu matan kasar kimanin 1000 zuwa kasar daga Saudiyyar. Mafi yawan matan kasar Kenya kan tafi kasar Saudiyya da…
Read MoreBirtaniya Ta Sanya Ranar Bada Sanda Ga Sarki Charles III
Za a yi shagalin bikin nadin sarautar Sarki Charles III a ranar Asabar 6 ga watan Mayun 2023. Za a yi shagalin ne a Westminster Abbey, kamar yadda fadar Buckingham ta sanar. Takardar da iyalan gidan sarautar suka fitar mai taken, “Nadin sarautar Mai Martaba Sarki.” Takardar tace: “Fadar Buckingham na farin cikin sanar da cewa za a yi nadin sarautar Mai Martaba Sarki a ranar 6 ga watan Mayun 2023. “Za a yi nadin sarautar a Westminster Abbey dake Landan kuma Archbishop na Canterbury ne zai jagoranci nadin’. “A…
Read MoreBabu Imani A Harin Da Rasha Ta Kai Ukraine Da Makami Mai Linzami – Amurka
Shugaban Amurka Joe Biden ya ce hare-haren makamai masu linzami da Rasha ta kaddamar ranar Litinin zuwa wasu yankuna na Ukraine, sun nuna irin ‘rashin imanin’ Vladimir Putin kan haramtaccen yakin da yake yi a Ukraine. Yana mai zargin Rasha da kashe tare da raunata fararen hula masu dimbin yawa, ya kara da cewa kasarsa na tare da al’umar Ukraine. Ya nanata kiran Rasha da ta gaggauta kawo karshen wannan yaki, tare da janye dakarunta daga Ukraine. Sakataren Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres, ya ce ya kadu matuka…
Read MoreKetare: Morocco Ta Halasta Noman Tabar Wiwi
A ranar Laraba ne hukumar kasar Morocco ta ba da izini 10 na farko don amfani da tabar wiwi a masana’antu, magunguna da kuma fitar da su zuwa kasashen waje. Hukumar ta ce manoman da su ka kafa ?ungiyoyi a yankunan Al Houceima, Taounat da Chefchaouen ma su tsaunuka sannu a hankali za a ba su damar noman wiwi domin yin kasuwanci bisa matakin doka . An riga an noma tabar wiwi a Marocco ba bisa ka’ida ba, kuma sabuwar dokar da majalisar dokokin kasar ta amince da ita a…
Read MoreKetare: Morocco Ta Halasta Noman Tabar Wiwi
A ranar Laraba ne hukumar kasar Morocco ta ba da izini 10 na farko don amfani da tabar wiwi a masana’antu, magunguna da kuma fitar da su zuwa kasashen waje. Hukumar ta ce manoman da su ka kafa ?ungiyoyi a yankunan Al Houceima, Taounat da Chefchaouen ma su tsaunuka sannu a hankali za a ba su damar noman wiwi domin yin kasuwanci bisa matakin doka . An riga an noma tabar wiwi a Marocco ba bisa ka’ida ba, kuma sabuwar dokar da majalisar dokokin kasar ta amince da ita a…
Read MoreYahudu Da Nasara Ke Daukar Nauyin Masu Bore A Iran – Ayatollah Khamenei
Jagoran addinin Iran ya zargi Amurka da Isra’ila da hannu wurin gudanar da zanga-zangar kin jinin gwamnati da ta karade kasar, a jawabin da ya yi kan batun a karon farko. Ayatollah Ali Khamenei ya ce rikakkun makiya Iran ne suka “kitsa” jerin “bore” da zanga-zangar, yana mai zargin cewa an kona Alkur’anai a wuraren boren. Ya yi kira ga jami’an tsaro su yi damarar fuskantar karin zanga-zangar da za a yi. Zanga-zangar – wadda ta kasance kalubale mafi girma na mulkin da ya kwashe tsawon shekaru yana yi –…
Read MoreKetare: ECOWAS Ta Yi Tir Da Juyin Mulkin Burkina Faso
?ungiyar ha?aka tattalin arzikin ?asashen Afirka ta Yamma, Ecowas, ta yi wadarai da juyin mulkin da sojoji suka yi a Burkina Faso, tana mai bayyana shi da “koma-baya” bayan ci gaban da aka samu. “Ecowas na jaddada rashin amincewarta da ?wace mulki ba ta hanyar da kundin tsarin mulki ya tanada ba,” a cewar sanarwar da ta fitar. Ta ?ara da cewa “muna kira da a yi gaggawar komawa kan yarjejeniyar da aka cimma ta mayar da mulki ga farar hula a ranar 1 ga watan Yulin 2024”. ?ungiyar mai…
Read MoreKetare: An Bayyana Makasudin Mutuwar Sarauniya Elizabeth ll
Rahoton dake shigo mana daga birnin Landan na ?asar Birtaniya na bayyana cewar ma?asudin abinda ya haddasa mutuwar Basarakiyar Birtaniya, Sarauniya Elizabeth ta II ya bayyana. A bayanan da ke ?unshe a takardar shaidar mutuwarta, ya nuna cewa tsufa ne ya yi ajalin Sarauniyar wadda ta lashe shekaru 70 tana mulkin ?asar ta Birtaniya. A takardar shaidar da National Records of Scotland ta fitar ranar Alhamis, 29 ga watan Satumba, 2022, marigayya Sarauniya ta mutu ne da ?arfe 3:10 na yamma ranar 8 ga watan Satumba, 2022 a Fadar Balmoral,…
Read MoreSaudiyya: Sarki Salman Ya Nada Yarima Mai Jiran Gado Mukamin Firaminista
Sarki Salman bin Abdulaziz na Saudiyya ya nada dansa kuma Yarima mai jiran gado Mohammed bin Salman ga mukamin firaministan kasar sannan ya nada dansa na biyu Yarima Khalid a matsayin ministan tsaro, kamar yadda wata dokar da Sarkin ya sanya wa hannu ta sanar. Sauyin ya kuma bar Yarima Abdulaziz bin Salman a matsayinsa na ministan makamashi. Ministan harkoki da kasashen waje Yarima Faisal bin Farhan al Saud da ministan kudi Mohammed al-Jadaan da kuma ministan zuba jari Khalid al-Falih sun ci gaba da rike mukamansu. Yarima Mohammed bin…
Read MoreSama Jannati: Saudiyya Za Ta Tura Mace Ta Farko Sararin Samaniya
Hukumar kula da sararin samaniya ta Saudiyya ta ?addamar da shirin sama jannati a karon farko da ya ha?a da aika mace ta farko ?ar ?asar zuwa sararin samaniya a 2023. Shirin zai mayar da hankali ne wajen horar da ?wararru ?an asalin Saudiyya don su yi tafiya mai nisan zango da mai gajeren zango a jirgin sama jannati zuwa sarrain samaniyar. Shirin zai bai wa ?an sama jannati Saudiyya damar aiwatar da binciken kimiyya don ci gaban ?an adam a ?angarorin da suka fi muhimmanci kamar lafiya da ci…
Read MoreGayyatar Yariman Saudiyya Jana’izar Sarauniya Ya Haifar Da Surutai
Gayyatar da Birtaniya ta yi wa Yariman Saudiyya Mohammed Bin Salman zuwa jana’izar Sarauniya ya janyo zanga-zanga daga masu rajin kare hakkin bil-adama. Wani rahoto da hukumar leken asirin Amurka CIA ta fitar ya nuna cewa Yariman na Saudiyya na da hannu wajen kisa tare da daddatsa gawar dan jaridar nan na Saudiyya Jamal Khashoggi a cikin karamin ofishin jakadancin Saudiyya da ke birnin Santambul na kasar Turkiyya. Sai dai a lokuta da dama Yariman na Saudiyya Muhammad Bin Salman ya musanta wannan zargi da ake yi masa tare da…
Read More