Ketare: Yariman Saudiyya Zai Gurfana Kotun Faransa

Kungiyoyin kare hakkin dan adam biyu sun shigar da ?ara a gaban kotun Paris kan Yarima Mohammed Bin Salman na Saudiyya, yayin da ya kai wata ziyara birnin Paris din da ke Faransa.

Takardar ?arar da suka shigar mai dauke da shafi 42, na zargin Yariman da hannu a azabtarwa da ?acewar Jamal Khashoggi, wanda daga baya wani jami’in Suadiyya ya hallaka a birnin Istabul a shekara ta 2018.

Takardar ?orafin dai na cewa kisan Kashoggi wani shirye-shiryen abu ne.

Ganawar da Yarima Salman zai yi da Shugaba Macron na Faransa a wannan Alhamis din, wani ?o?ari ne na sake farfa?o da ?imar a idon duniya.

Related posts

Leave a Comment