Rahoton dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa Jigon jami’yyar PDP, Segun Showunmi ya magantu kan yadda Shugaba Bola Tinubu ya yaudari na hannun damansa. Showunmi ya nuna takaici musamman kan yadda shugaban ya ci amanar Nasir El-Rufai da Yahaya Bello duk da wahalar da suka sha masa. Jigon PDP ya bayyana haka a shafinsa na X inda ya ce da saka hannun Tinubu a dukkan matsalolin da tsoffin gwamnonin biyu ke ciki. Ya ce zai yi wahala Majalisar Dattawa ta ?i tantance El-Rufai a matsayin Minista…
Read MoreCinikin Makamai: An Shiga Sa Toka Sa Katsi Tsakanin Najeriya Da Amurka
Sa-toka-sa-katsi da sa-in-sa sun ?arke tsakanin Najeriya da Amurka, a ?o?arin da Najeriya ke yi na ganin ta kar?o ku?in ta har Dala miliyan 8.6, wa?anda gwamnatin Amurka ta ?wace tun cikin 2015. Tun bayan ?wace ku?a?en dai Amurka ta ?i sakin ku?in bisa dalilan cewa an nemi a sayi makaman ba bisa ?a’idar da doka ta gindaya ba. Tun da farko dai Najeriya ta biya ku?in ta hannun wani kamfanin dillacin makamai na Amurka, mai suna Dolarian Capital Inc (DCL), cikin 2014, domin sayo makamai a Amurka, bayan ‘yan…
Read MoreKwamitin Binciken Ganduje Kan Harkallar Kadarorin Gwamnati Ya Fara Zama
Kwamitin shari’a da Gwamna Abba Kabir Yusuf na Jihar Kano ya kafa don binciken gwamnatin tsohon gwamna, Abdullahi Ganduje, ya fara zaman. A ranar Litinin ne kwamitin shari’a da Gwamna Abba Kabir Yusuf na Jihar Kano ya kafa don binciken gwamnatin tsohon gwamna, Abdullahi Umar Ganduje, ya fara zamansa. An dora wa kwamitin shari’zai alhakin bincike kan zargin karkatar da kadarorin gwamnati da waus abubuwan da suka faru a mgwamnatin Ganduje na tsawon shekaru takwas. Kwamitin karkashin jagorancin Mai Shari’a Faruk Lawan yana da mambobi da suka hada jami’an gwamnatin…
Read MoreTsadar Rayuwa: Litar Fetur Ta Haura N1000 A Jihohin Arewa
An fara shiga matsalar tsadar man fetur ne tun daga ranar 29 ga Mayu, 2023, ranar da aka rantsar da Shugaba Bola Tinubu, inda tun a kan mimbarin rantsuwa ya bayyana cire tallafin fetur, wanda nan take sai da ya dangana lita ?aya ta kai 650 a cikin sati ?aya. Tun daga nan kuma tsadar rayuwa ta ri?a kwankwatsar marasa galihu, talakawa da masu ?aramin ?arfi. A Kano, yawancin masu motoci duk sun ajiye, wasu motocin kuma duk su na kan layin mai, ana jiran tsammani, amma kuma farashin a…
Read MoreMasu Hankoron Neman Shugabancin Najeriya Su Hakura Tinubu Sai Ya Shekara Takwas – Ganduje
Shugaban jam’iyyar APC, Abdullahi Ganduje ya bayyana cewa shugaban Kasa Bola Tinubu zai ci gaba da zama shugaban Najeriya har bayan 2027. Ganduje ya bayyana haka a lokacin da ya ke jawabi ga dandazon magoya bayan Jam’iyyar APC a sakatariyar Jam’iyyar da ke Abuja. Ganduje ya ?ara da cewa tun ba a kai ko ina ba jam’iyyun adawa sun fara kerma tsoron yin gaba da gaba da APC a zabuka masu zuwa bayan ?an karan kayin da suka sha a za?en 2923. ” Jam’iyyar NNPP sun fi duk jam’iyyun Ki?imewa.…
Read MoreKotu Ta Umarci ‘Yan Sanda Su Biya Diyyar Miliyan 300 Ga Iyalan ‘Yan Shi’an Da Suka Kashe A Zariya
Wata kotun tarayya da ke a Kaduna ta ci tarar ‘yan sanda Naira miliyan 300 kan ‘yan Shi’a uku da aka yi zargin jami’an sun kashe a Zariya a shekarar 2022. Kotun wacce ta yanke hukuncin bisa la’akari da sashe na 33, 38, 40, 42 da 46 na kundin mulkin ?asar na 1999, ta ce za a biya iyayen yaran da aka kashe kudaden. Kotun ta kuma yi amfani da doka ta 2, mai hukunci na 1, 2, 3, 4, 11 da 12 a dokar ‘yancin dan Adam (tabbatar da…
Read MoreMatsalar Tsaro: Rashin Sanin Makaman Mulki Ya Kai Gwamnonin Arewa Amurka – Lamido
Tsohon Gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya soki gwamnonin Arewa kan tafiyar da suka yi Zuwa ?asar Amurka. Sule Lamido ya bayyana ra’ayinsa a wani sakon da ya wallafa a Facebook, inda ya bayyana cewa tafiyar ta nuna Rashin fahimtar tsarin mulkin kasar da gwamnonin suka yi. Ya kuma jaddada cewa, tsaro yana ?ar?ashin gwamnatin tarayya ne kawai, domin yana cikin ajandar zartarwa da majalisar dokoki. Sule Lamido yayi nuni da rashin alaka tsakanin ayyukan gwamnoni da ayyukan da kundin tsarin mulki ya dora musu. Ya soki matakin da suka…
Read MoreNNPCL Zai Gurfana Kotu Dalilin Bacewar Dala Biliyan 2.04 Da Naira Biliyan 1644
Kungiyar SERAP ta shigar da ?ara kan kamfanin NNPCL saboda gaza bada bayanan ku?in shiga na man fetur $2.04bn da N164bn da suka ?ace. A cewar SERAP ta shigar da ?arar ne bisa zargin da babban mai binciken ku?i na tarayya ya fitar a rahoton binciken shekarar 2020. rahoton ya yi zargin cewa kamfanin NNPCL ya gaza sanya ku?a?en cikin asusun tarayya, inda ya ce ta yiwu an karkatar da ku?a?en ne. Rahotanni sun bayyana cewa an shigar da ?arar ne mai lamba FHC/ABJ/CS/549/2024 a ranar Juma’a a babbar kotun…
Read MoreDole ‘Yan Najeriya Su Hada Kai Wajen Yaki Da Ta’addanci – Babban Hafsan Soji
Babban Hafsan Sojin ?asa Janar Christopher Musa a ranar Asabar a Abuja ya yi kira ga ?an Najeriya da su ajiye ?abilanci da addini tare da ha?a kai domin ya?ar masu son ganin bayan Najeriya. Da yake jawabi a taro karo na biyu na ?ungiyar tsaffin ?alibai na makarantun Sakandire na ha?in kai na ?asa USOSA, Musa ya ayyana ta’addanci a matsayin babban ma?iyin Najeriya. ” Najeriya na fama da ?alubale, muna bu?atar ?asa da ke cike da ha?in kai domin mu tunkari dukkanin matsalolin da muke fuskanta. “Dole Najeriya…
Read MoreMun Ceto ‘Yan Najeriya Daga Talauci Sakamakon Janye Tallafin Mai – Tinubu
Shugaba Tinubu ya bayyana haka ne a lokacin da yake jawabi a matsayin daya daga cikin mahalarta taron tattalin arzikin duniya da ke gudana a birnin Riyadh na kasar Saudiyya A Yau Lahadi. Taron dandalin Tattalin Arziki na Duniya yana mai da hankali ne kan Ha?in gwiwar Duniya, Don Ci gaban Makamashi Idan dai za a iya tunawa, shugaba Tinubu ya bayyana cire tallafin man fetur ne a ranar da aka rantsar da shi. Da yake magana kan batun cire tallafin man fetur, shugaba Tinubu ya ce ana bukatar a…
Read MoreFitinar ‘Yan Bindiga Ta Tursasa Jama’a Gudun Hijira A Jihar Neja
Rahotannin dake shigo mana daga Jihar Neja na bayyana cewa zaratan Sojojin Najeriya da aka tura yankin Allawa cikin ?aramar Hukumar Shiroro ta cikin Jihar Neja, sun janye daga aikin da aka tura su na kakka?e ‘yan ta’adda. Sun janye ne bayan an kashe masu sojoji biyu, ta hanyar ?ana masu nakiya a ranar Laraba. Kwamishinan Tsaron Cikin Gida na Jihar Neja, Manjo Janar Mohammed Garba Mai Ritaya, ya shaida wa manema labarai a ranar Alhamis cewa sojojin sabbin tura wa ne a wurin domin su da?ile hare-haren ‘yan ta’adda.…
Read MoreBama Goyon Bayan Kafa ‘Yan Sandan Jihohi – Miyyeti Allah
Rahoton dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa Shugaban kungiyar Fulani ta Miyetti Allah cattle Breeders Association of Nigeria ( MACBAN) Baba Usman ya ce, kafa ‘yan sandan jihohi da wasu gwamnoni ke hankoro ba dole ya zama anyiwa Fulani adalci ba. Baba Othman Ngelzarma, ya ce yau Bafillatani a Najeriya ya zama saniyar tatsa idan ya shiga hannun jami’an tsaro don haka samar da yan sanda jihohi zai ?ara kawo nakasu na rashin samar da tsaro mai inganci. Dan haka bama goyon bayan Kafa yan sandan…
Read MoreYadda Aka Rika Wasoson Dukiyar Kasa Da Sunan Biyan Kwangila A Makon Karshe Na Mulkin Buhari
Kwanaki biyar kafin cikar wa’adin mulkin tsohon Shugaban ?asa Muhammadu Buhari, Hukumar Raya Ilmin Manyan Makarantu (TETFund), ta bayar da kwangilar Naira biliyan 3.8, (N3,812,500,000) ba tare da bin ?a’ida ba. An kamfaci ku?a?en an biya ba tare da an yi kwangilar ba tare da alamar aiwatar da ko ka?an na kwangilar ba. PREMIUM TIMES ta banka?o yadda TETFund ta biya Naira biliyan 2.9 (2,932,032,516.28) a ranar 30 ga Yuni da 17 ga Nuwamba, 2023. TETFund ta kamfaci ku?a?en daga cikin asusun ayyukan kasafin 2023, wa?anda aka ware domin yin…
Read MoreSatar Danyen Mai: Najeriya Na Asarar Naira Tiriliyan 1.29 Duk Shekara – Kakakin Majalisar Wakilai
Kakakin majalisar wakilai, Abbas Tajudeen, ya ce Najeriya na asarar Naira tiriliyan 1.29 a duk shekara sakamakon satar mai, fasa bututun mai da sauran laifuka. Abbas Tajudeen ya bayyana cewa Najeriya tana asarar kusan gangar ?anyen mai 300,000 kowace rana saboda sata. Kakakin majalisar wakilan ya bayyana hakan ne ta hannun shugaban kwamitin tsaro na majalisa, Babajimi Benson, a wajen ?addamar da cibiyar horas da sojojin ruwa a Eleme, jihar Ribas a ranar Juma’a. Ya ce lamarin ya haifar da ?alubale ga rundunar sojojin ruwan Najeriya domin ta tashi tsaye…
Read MoreAn Nada Shugaban Asusun Ba Wa Dalibai Bashin Kudin Karatu
Shugaban ?asa Bola Tinubu ya amince da na?in Jim Ovia, CFR a matsayin shugaban asusun bai wa ?alibai bashin karatu. Cikin wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban Najeriya, Ajuri Ngelale ya fitar, shugaba Tinubu ya ce yana da ya?inin mista Ovia zai yi amfani da ?warewarsa ta aiki wajen ganin ?aliban ?asar sun samu damar fa?a?a karatu ta hanyar samun bashi daga shirin da gwamnatinsa ta ?ullo da shi. Mista Ovia – wanda fitaccen ma’aikacin banki ne, kuma ?an kasuwa – na da digiri na biyu a fannin…
Read MoreDalilin Da Ya Sa Najeriya Za Ta Ciwo Bashin Dala Biliyan 2.25 Daga Bankin Duniya
Ministan Harkokin Ku?a?e Wale Edun, ya ce Najeriya ta ci jarabawar cancantar kar?ar lamunin Dala biliyan 2.25 daga Bankin Duniya. Edun ya bayyana haka yayin wata ganawa da manema labarai, wadda Ma’aikatar Harkokin Ku?a?e da Babban Bankin Najeriya (CBN) suka shirya ta ha?in-gwiwa. Sun shirya ganawa da manema labarai ?in lokacin da suke halartar taron Bankin Bada Lamuni na Duniya (IMF), a birnin Washington, D.C, Amurka. Idan aka kar?o bashin za a tsunduma ku?a?en wajen ayyukan bun?asa tattalin arzikin ?asa, yayin da ake fama da wannan gaganiyar ?alubalen tsadar rayuwa…
Read MoreTaron Tattalin Arzikin Duniya: Tinubu Ya Isa Saudiyya
Shugaban ?asa Bola Tinubu ya isa birnin Riyadh na Saudiyya don halartar taron Tattalin Arziki na Musamman na Duniya da za agudanar a ?asar. Taron zai mayar da hankali wajen ha?in kai don bun?asa samar da makamashi a duniya. Shugabannin gwamnatoci da na cibiyoyin kasuwanci da masana fiye da 1,000 ne daga ?asashe 90 ake sa ran za su halarci taron da za a gudanar a birnin Riyadh. Manufar taron ita ce ?ora wa kan nasarorin da ka cimma a taron shekarar da ta gabata da aka gudanar birnin Geneva…
Read MoreMajalisar Dokokin Kaduna Ta Zayyano Manyan Zunubban El-Rufa’i A Mulki
Majalisar dokokin jihar Kaduna ta ce ta fara gudanar da bincike kan yadda tsohon gwamnan jihar Malam Nasiru El-Rufai ya kar?o tare da tafiyar da basuka na tsawon shekaru takwas da ya yi yana mulkin jihar. A baya-bayan nan ne dai gwamnan jihar mai ci Malam Uba Sani ya ?ara cewa gwamnatin nasa ba ta iya gudanar da wasu muhimman abubuwa na yau da kullum da suka ha?a da biyan ma’aikata albashi sakamakon tarin bashin da ke kan jihar. Wasu al?aluma da hukumar da ke gudanar da harkokin bashi a…
Read MoreZanga-Zangar Tsige Ganduje Ta Barke A Hedkwatar APC
Wasu masu zanga-zanga sun yi dafifi a hedikwatar Jam’iyyar APC mai mulki da ke Abuja, suna neman shugabantan riko na kasa, Abdullahi Ganduje, ya sauka daga mukaminsa. Masu zanga-zangar suna kuma kira ga Shugaba Bola Tinubu da Sakataren Gwamnati, George Akume, su duba yiwuwar mayar da shugabancin jam’iyyar yankin Arewa ta Tsakiya. Suna neman Ganduje ya sauka ne kwanaki biyu bayan shugabannin APC na jihohi sun jaddaga goyon bayansu da amincewa ga shugabancinsa. Shugabannin jam’iyyar daga jihohin da ke fadin Najeriya sun sanar da goyon bayansu ga Ganduje ne a…
Read MoreKotu Ta Yi Watsi Da Karar Dake Kalubalantar Kujerar Minista Hannatu Musawa
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta yi watsi da karar da ke neman soke mu?amin da shugaba Bola Tinubu ya bai wa Hannatu Musawa a matsayin ministar fasaha da al’adu da tattalin arziki. Mai shari’a James Omotosho, a cikin wani hukunci, ya ce wadanda suka shigar da karar ba su da hurumin yin karar. Mai shari’a Omotosho ya kuma bayyana cewa ko a inda aka baiwa masu karar damar shigar da karar, ita kanta karar ba ta kamata a shigar da ita ba. Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya…
Read More



