Mun Ceto ‘Yan Najeriya Daga Talauci Sakamakon Janye Tallafin Mai – Tinubu

IMG 20240429 WA0024(1)

Shugaba Tinubu ya bayyana haka ne a lokacin da yake jawabi a matsayin daya daga cikin mahalarta taron tattalin arzikin duniya da ke gudana a birnin Riyadh na kasar Saudiyya A Yau Lahadi.

Taron dandalin Tattalin Arziki na Duniya yana mai da hankali ne kan Ha?in gwiwar Duniya, Don Ci gaban Makamashi

Idan dai za a iya tunawa, shugaba Tinubu ya bayyana cire tallafin man fetur ne a ranar da aka rantsar da shi.

Da yake magana kan batun cire tallafin man fetur, shugaba Tinubu ya ce ana bukatar a sake farfado da tattalin arzikin kasar.

Ya ce, “Ga Nijeriya, mun yi daidai da imani cewa ha?in gwiwar tattalin arziki da ha?a kai ya zama dole don samar da kwanciyar hankali a sauran ?asashen duniya.

“Game da batun cire tallafin, ko shakka babu ya zama wajibi bama bukatar ?asar mu ta fa?a cikin Fatara, dole muyi kokarin Domin inganta tattalin arzikin Mu in ji Tinubu.

Tinubu ya ce yana da yakinin hakan yana da amfani ga jama’a.

Wata Majiya Mai Tushe Ta Bayyana Cewa Shugaba Tinubu Yana Shirin Tsige Ministan Wutar Lantarki Adebayo Adelabu da sauransu Daga mukaminsu Saboda wasu dalilai da ba’a bayyana ba

Related posts

Leave a Comment