Labarin dake shigo mana daga jihar Sokoto na bayyana cewa ?asurgumin ?an Bindigar nan da ya addabi yankin arewacin Sokoto Kachalla Mai Daji ya shiga hannu a jamhuriyar Nijar tare da Yaranshi masu kisa da kone Garuruwa tare da garkuwa da Mutane. A cikin shekaru fiye da Goma ?an Bindiga MAI DAJI Yaci Zarafin ?auyukan Gabashin Illela Kamar Tozai, Sabon Garin Darna, Darna Tsolawo, Tudun Gudali, Basanta, ?an Kadu, Takalmawa, Gidan Hamma, Ambarura, Gidan Bulutu Da Sauran Dukan ?auyukan ?asar GADA Da Sukayi Iyaka Da GABASHIN ILLELA Jihar Sokoto. Jami’an…
Read MoreKano: Kwamitin Bincike Kan Bangar Siyasa Ya Fara Zama
Rahotannin dake shigo mana daga jihar Kano na bayyana cewa kwamitin da gwamnatin jihar ta kafa domin binciken kan rikice-rikicen siyasa ya fara zamansa na jihar. Kwamitin karkashin jagorancin mai shari’a Zuwaira Yusuf, zai yi bincike ne a kan rikice-riciken siyasa da mutanen da suka ?ata da tashin hankalin da aka yi a 2015 da 2019 da kuma 2023. A cikin jawabin da ta gabatar a lokacin ?addamar da zaman farko na kwamitin, Zuwaira Yusuf ta ce kwamitin zai yi ?o?arin za?ulo wa?anda suka ?auki nauyi da kuma wa?anda suka…
Read MoreMatsalar Jirgi Ta Hana Mataimakin Shugaban Kasa Zuwa Amurka
Mataimakin Shugaban ?asa Kashim Shettima ya fasa zuwa taron tattalin arziki tsakanin Amurka da ?asashen Afirka da za a yi a birnin Dallas na Amurka kamar yadda aka tsara tun farko, a cewar fadar gwamnatin ?asar. Yanzu Ministan Harkokin Waje Yusuf Maitama Tuggar ne zai wakilci Shugaba Bola Tinubu, a cewar sanarwar da kakakin ofishin mataimakin shugaban ?asar ya fitar a yammacin yau. Har yanzu Tinubu bai koma gida ba daga ziyarar da ya kai ?asashen Netherlands da Saudiyya, abin da ya jawo ‘yan adawa suka fara nuna damuwa game…
Read MoreNajeriya Za Ta Rage Yawan Lantarkin Da Ta Ke Ba Kasashe Makwabta
Hukumar kula da wutar lantarki ta ?asa (NERC) ta umarci kamfanin samar da wutar lantarki na ?asar ya rage lantarkin da yake bai wa ?asashe ma?wafta domin bun?asa samar da wutar lantarki a cikin gida. A cikin wata takardar umarni da hukumar ta fitar a ranar Juma’ar da ta gabata, ta ce tsarin da kamfanin samar da wutar lantarki ga ?asashen ?etare ke bi a halin yanzu ya jawo jefa ‘yan Najeriya cikin wahala. Hukumar ta ?ayyade cewa kashi 6 cikin 100 na wutar da ake samarwa ne kawai za…
Read MoreBabu Wata Tattaunawa Tsakanin Najeriya Da Amurka Ko Faransa Na Girke Soji A Kasar Nan – Ministan Labarai
Gwamnatin Tarayya ta musanta batun cewa tana duba yiwuwar bai wa ?asashen Amurka da Faransa damar kafa sansanin soja a ?asar. Wata sanarwa da Minista Ya?a Labarai Mohammed Idris ya fitar ta ce wannan batu “ba shi da tushe” kuma “gwamnatin tarayya ?ar?ashin mulkin Bola Tinubu ba ta yin wata tattaunawa da kowace ?asa game da hakan”. A ?arshen makon da ya gabata ne wasu cibiyoyi da manyan mutane a arewacin Najeriya suka rubuta wa gwamnatin wasi?a suna garga?in kada a bai wa ?asashen damar kafa sansanin soji a Najeriya,…
Read More‘Yan Arewa Ba Za Su Goyi Bayan Tinubu Ba A Zango Na Biyu – Ayodele
Shugaban cocin Evangelical Spiritual Church, Primate Elijah Ayodele a ranar Lahadi ya gargadi shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya kasance yana da wata dabara game da tsarin da yake bi don tafiyar da yankin Arewacin kasar nan saboda ba za su goyi bayan burinsa na wa’adi na biyu ba. Primate Ayodele ya yi ikirarin cewa za a yi jerin gwanon gangamin ?in goyon bayam Shugaba Tinubu a Arewa kuma wasu na kusa da shi za su ci amanarsa. A wata sanarwa da mai taimaka masa kan harkokin yada labarai…
Read MoreGwamnatin Buhari Ce Ta Jefa ‘Yan Najeriya Halin Kuncin Da Suke Ciki – Akpabio
Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, ya bu?aci ?an Najeriya da su ?ara ha?uri da shugaban ?asa Bola Ahmed Tinubu. Akpabio ya bayyana cewa Tinubu yana ?o?arin gyara tattalin arzi?in ?asar nan ne wanda ya zargi Gwabnatin Bahari da tsohon gwamnan CBN, Godwin Emefiele, tayi masa babban gi?i. Tattalin arzi?i ya ta?ar?are Akpabio ya yi nuni da cewa Shugaba Tinubu ya gaji tattalin arzi?i ne wanda ya kusa dur?ushewa inda yanzu yake ?o?arin yin amfani da basirarsa wajen ceto shi, cewar rahoton jaridar Leadership. Shugaban majalisar dattawan shima wanda EFCC ke…
Read MoreEFCC Ta Fitar Da Sunayen Tsoffin Gwamnoni 58 Da Ake Tuhuma Da Handame Dukiyar Kasa
Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa Hukumar dake ya?i da cin hanci da rashawa EFCCta fitar da sunayen tsofaffin Gwamnonin Najeriya 58 da ake zargi da karkatarwa ko cinye wa ko sakacin kudaden da suka kai Tiriliyan N2.187 An sunayen da Hukumar ta EFCC ke bincike ko ta ta?a bincike kamar haka: 1. Margayi Abubakar Audu (N10.966 bn), 2. Ramalan Yero (N700m) 3.Musa Kwakwanso (N10bn) 4. Yahaya Bello (N80.2 bn) 5. Ibrahim Shekarau (N950m) 6. Sullivan Chime (N450 million) 7. Kayode Fayemi (N4bn) 8. Ayo…
Read MoreMasarautar Zazzau Ta Yi Nadin Turakin Bai Zazzau
Rahotannin dake shigo mana daga birnin Zazzau na jihar Kaduna na bayyana Masarautar Sarkin Zazzau ta na?a Alhaji Ibrahim Bello Rigachikum a matsayin Turakin Bai Zazzau Hakimin Gundumar Ragachikum. An yi nadin ne a fadar mai martaba sarkin Zazzau Dr Ahmad Nuhu Bamalli dake birnin na Zazzau a ranar juma’a, dimbin jama’a daga sassa daban-daban na ciki da wajen Jihar Kaduna suka halarci nadin. Da yake zantawa da manema labarai a gidansa dake Rigachikum jim ka?an bayan kammala bikin nadin, sabon Hakimin na Rigachikum Turakin Bai Zazzau Alhaji Ibrahim Bello…
Read MoreKaduna: Kungiyar ‘Yan Jarida Ta Nada Shugaban Ma’aikatan Fadar Gwamnati Mukamin Uban Kungiya
Kungiyar wakilan gidajen jaridu na ?asa reshen jihar Kaduna (Correspondents Chapel) ta na?a shugaban ma’aikatan fadar gwamnatin jihar Alhaji Sani Liman Kila a matsayin uban ?ungiyar. Da yake jawabi a wajen taron nadin da ya gudana a ofishin Shugaban ma’aikatan a fadar gwamnatin jihar Kaduna, shugaban kungiyar wakilan ‘Yan Jaridar Alhaji Abdulghaffar Alabelewa yace la’akari da irin kauna da gudummuwa da Sani Kila ke ba ‘yan jarida a fa?in jihar ne ya sa kungiyar ta karrama shi da mukamin uban ?ungiyar. Shugaban ‘yan jaridar ya ?ara da cewar ‘yan jarida…
Read MoreKwarewar Tinubu A Fannin Tattalin Arziki Ya Ceto Miliyoyin ‘Yan Najeriya Daga Talauci – Shettima
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya bayyana cewa sauye-sauyen tattalin arziki da Shugaba Bola Tinubu yayi a shekarar data gabata ya ceci rayuwar al’umma. Ya bayyana sauye-sauyen a matsayin wadanda suka zama wajibi idan aka yi la’akari da halin da Najeriya ke ciki na talauci lokacin da ya karbi mulki a ranar 29 ga Mayu, 2023. Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya zabi hanyar da zai ceci rayuwar al’ummar kasar maimakon hanyar da zata iya janyo mutuwar tattalin arzikin kasar, in ji Shettima a lokacin da yake jawabi a matsayin babban…
Read MoreAjandar Samun Canjin Rayuwa Ya Jefa ‘Yan Najeriya Kundumbala Cikin Talauci
Shugaba Bola Tinubu ya fara kamfen da taken sa na ‘Renewed Hope Agenda’, Ajandar Fatan Samun Sabon Canjin Rayuwa. Ya fara kamfen wurjanjan a daidai lokacin da gwamnatin tsohon Shugaban ?asa Muhammadu Buhari ta tsunduma ‘yan Najeriya cikin ?uncin rayuwar matsalar sauya launin takardun Naira. Wannan ya janyo mutane da dama sun ?agara mulkin Buhari ya ?are, domin ana ganin idan har Tinubu ya hau mulki, to zai iya yin amfani da ?udirorin sa na ‘Renewed Hope Agenda’, ya samar wa ‘yan Najeriya sassaucin rayuwa. To sai dai kuma maimakon…
Read MoreTinubu Na Amfani Da Wike Wajen Ruguza PDP – Jigon PDP
Jigo a jam’iyyar PDP, Dele Momodu, ya dora alhakin duk matsalolin da jam’iyyar ke fuskanta a kan yunkurin da jam’iyyar APC mai mulki ta yi na kawo cikas ga ‘yan adawa a kasar. Momodu, ya bayyana haka ne lokacin da ya ke jawabi a a shirin ‘siyasa a yau’ na gidan talabijin din Channels a ranar Alhamis, 2 ga watan Mayu. Tsohon dan takarar shugaban kasar ya zargi jam’iyya mai mulki karkashin jagorancin Shugaba Bola Ahmed Tinubu da yunkurin murkushe ‘yan adawa. APC za ta yi duk mai yiwuwa don…
Read MoreAuren Gata: Hisbah Ta Ware Wa ‘Yan Jarida Gurbi 50 A Kano
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta yi wa ’yan jarida albishir ?in gurbi 50 a auren gata da za ta gudanar nan ba da jimawa ba. Yayin ganawa da manema labarai, Shugaban Hisba na Jihar Kano Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya ce matakin ya biyo bayan nasarar da hukumar ta samu a auren gatan 1,800 da ta gudanar a baya. “Mun bai wa ’yan jarida da sauran ma’aikatan kafafen ya?a labarai da ke sha’awar shiga tsarin auren gurabe 50. “Haka kuma mun shirya ha?awa da masu aiki a bangaren shari’a,…
Read MoreSanatoci Da ‘Yan Majalisar Wakilai Sun Samu Gagarumin Karin Albashi
Duk Sanata guda ya samu ?arin Albashin milyoyin ku?i daga Milyan 13.5 zuwa milyan 21 gwari gwari kowane sanata ya samu ?arin Naira milyan 7.5 Yan majalisar tarayya suma ba abarsu a baya ba yayin da kowanne su ya samu ?arin Naira milyan biyar 5. Daga Naira milyan takwas da rabi zuwa Naira miliyan 13 goma sha uku yanzu kowanne sanata yana samun albashin naira miliyan 21,000,000 a duk watan duniya. A mulkin shugaba Tinubu A ?ar?ashin mulkin shugaba Tinubu Sanatocin Najeriya sun samu ?arin Albashi me tsoka sanata ?aya…
Read MoreGwamnatin Buhari Ba Ta Da Hannu A Halin Kuncin Da ‘Yan Najeriya Ke Ciki – Shettima
Mataimakin shugaban ?asa, Kashim Shettima, ya jaddada cewa Gwamnati mai ci zata dauki dukkan nauyin kalubalen da ta fuskanta tun bayan hawanta karagar mulki, ba tare da dora laifin a kan Gwamnatin da ta Gabata A ?ar?ashin jagorancin Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ba. Da yake jawabi a taro na biyu na Tarihi na karni na 21, Mataimakin shugaban kasar ya bayyana irin wahalhalun da ke tattare da shugabanci a fagen siyasa a Najeriya a cikin matsalolin da ?asar ke fuskanta. Yace, “Mun ki da zargim Gwamnatin da ta gabata,…
Read MoreRanar Ma’aikata: Nauyi Ne A Kanmu Mu Inganta Rayuwar Ma’aikata – Shugaban Kasa
Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa Shugaban ?asa Bola Tinubu ya ce akwai bu?atar ganin an kyautata wa ma’aikata a Najeriya ta hanyar biyan su albashin da ya dace da kuma inganta walwalarsu. Shugaban ya bayyana haka ne a cikin sa?on da ya fitar na taya murnar ranar ma’aikata ta duniya, wanda ake gudanarwa a ranar ?aya ga watan Mayu na kowace shekara. Bukin ranar ma’aikatan na zuwa ne a lokacin da ma’aikatan Najeriya ke kokawa kan tsananin rayuwa sanadiyyar tashin farashin kayan masarufi da…
Read MoreZargin Nuna Wariya: Mun Ba Ministan Abuja Mako Biyu Ya Gyara Kurakuransa- Kungiyar Fararen Hula
Gamayyar kungiyoyin fararen hula na Arewacin Najeriya tare da hadin gwaiwar kungiyar dake kishin Arewa wato, Northern Patriotic Front a turance, sun baiwa Ministan Abuja Barasta Nyson Wike makonnin biyu domin ya gyara zargin da su kayi masa na nuna wariya a jagorancin da Shugaban kasa Bola Tinubu ya danka masa Amana a matsayin Ministan Abuja. Jagoran kungiyoyin, Wanda jigo ne a jam’iyyar APC kana tsohon dantakarar Shugabancin Najeriya Kwamared Ali Abacha ne ya bayyana haka ga wakilimu a safiyar Alhamis din nan a garin Kaduna. A cewar Abacha ”…
Read MoreSai Mun Hada Hannu Za Mu Yi Nasarar Kawar Da Matsalar Tsaro – Gamayyar Kungiyoyin Arewa
Gamayyar kungiyoyin Arewacin Najeriya (CNG) sun bayyana matsalar tsaro da yankin arewa ke fama dashi a matsayin wata fitina da kowane mahaluki a yankin ya kamata ya bada gudummuwa wajen maganceta. Mai magana da yawun gamayyar kungiyoyin Alhaji Nastura Ashiru Sherif ya bayyana hakan ga manema labarai jim ka?an bayan ganawarsu da gwamnonin arewa a taron da gwamnonin suka gudanar a Kaduna. Ashir Sherif yace sun gabatar da kuduri a gaban gwamnonin na matakan da ya kamata a dauka domin shawo kan matsalar tsaro da garkuwa da mutane dake addabar…
Read MoreGwamnonin Arewa Sun Lashi Takobin Ganin Bayan Matsalar Tsaro Dake Addabar Yankin
Taron gwamnonin da ya gudana a Kaduna ya kuma jinjinawa gwamnatin tarayya a kan sabbin matakan da take dauka wajen samun nasarar yakin da ake yi da ta’addanci da kuma ‘yan bindiga tare da masu garkuwa da mutane. Yayin mahawara a kan yanayin da yankin arewacin Najeriya ke ciki, gwamnonin sun sake daga muryar su a kan barazanar da ake fuskanta na samun miliyoyin yaran da basa zuwa makaranta, abinda ya sa suka yanke hukuncin kara zuba kudade wajen samar da ingantaccen ilimi da sana’oi da kula da lafiyar al’umma…
Read More



