Day: July 31, 2024
Ana Tafka Kazamar Sata Kowace Rana A Najeriya – ‘Yan Sandan Kasa Da Kasa
Hukumar ‘yan sanda ta ?asa da ?asa (Interpol) ta bayyana cewa ana wawure dubban daruruwan daloli daga Najeriya Zuwa Wasu kasashen Duniya a kowacce sa’a. Wannan bayanin ya fito ne a Abuja ranar Litinin ta hannun mataimakin shugaban hukumar ‘yan sanda ta Interpol mai kula da Afrika, Garba Umar, yayin bu?e taron horar da jami’an tsaro na Najeriya na kwanaki hudu a makarantar horas da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC. A cewar Garba Umar, safarar kudaden haram ta kai wani mataki mai ban tsoro a…
Read MoreMakon ‘Yan Jarida: Gwamnatin Kaduna Ta Sha Alwashin Hada Hannu Da Kungiyar ‘Yan Jarida
Rahotannin dake shigo mana daga Jihar Kaduna, na bayyana cewa Gwamna Malam Uba Sani ya bayyana cewa zai hada kai da kungiyar ‘yan Jarida ta Najeriya (NUJ), reshen Jihar Kaduna domin ganin Jihar ta samu ci gaba ta fuskar tattalin arziki, zamantakewa da siyasa a karkashin Gwamnatinsa. Gwamna Sani ya bayyana cewa ba za a yi watsi da rawar da ‘yan Jarida ke takawa wajen tallafawa Gwamnati ba, yana mai cewa gwamnatinsa ta ba da fifiko ga rikon amana da gaskiya a harkokin mulki. Gwamnan ya yi wannan jawabi ne…
Read MoreZanga-Zanga Na Iya Haifar Da Yunwa Da Ba A Taba Gani Ba A Najeriya – Kungiyar Kare Musulmi
Kungiyar Kare Muradun Musulman Najeriya (MURIC), ta garga?i masu shirya zanga-zanga cewa zanga-zangar fushin fama da yunwar da suke shirin tsunduma za ta iya haifar da gagarimar yunwar da ba a ta?a fuskanta ba. ?ungiyar ta ja hankalin matasa cewa su bi a hankali, su yi ha?uri, sannan kuma su amince a zauna teburin sulhu. Wannan matsayi da MURIC ta ?auka ta fitar da shi ne a ranar Talata, daga bakin Babban Daraktan Ishaq Akintola. “Matasan Najeriya wa?anda manyan ‘yan adawa ke ?aukar nauyi sun shirya fita zanga-zangar nuna fushin…
Read MoreYawan Haihuwa Da Auren Mata Rututu Na ‘Yan Arewa Ne, Ke Haifar Da Matsala A Mulkin Tinubu – Fayose
Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa, tsohon gwamnan jihar Ekiti Ayodele Fayose ya soki lamirin jama’ar Arewa na yawan aure da haihuwar ‘ya’ya ba bisa ka’ida ba, a matsayin babban dalilin da ke haifar da matsala a mulkin Shugaba Tinubu. An ruwaito Fayose na wannan furuci ne a tattaunawarsa da gidan talabijin na Channels, inda ya koka da yadda ‘yan arewa ke mayar da hannun agogo baya wajen ciyar da Najeriya gaba. ” Na yi hira da wasu ?an Arewa a lokacin da na ziyarci…
Read More