Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe ya bayyana cewa nadin sabbin shugabannin tsaro da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi ya kara kusanta Najeriya zuwa ga ganin karshen matsalolin tsaronta. Gwamnan ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da daraktan labarai da kula da harkokin labarai na jihar Mamman Mohammed ya gabatarwa manema labarai a Damaturu babban birnin Jihar. Da yake yaba masa musamman a kan sabon mai ba kasa shawara kan harkokin tsaro, Malam Nuhu Ribadu, Buni ya nuna karfin gwiwar cewa tsohon shugaban EFCC zai yi…
Read MoreCategory: Tsaro
Tsaro
Za Mu Dawo Da Yardar ‘Yan Najeriya Akan ‘Yan Sanda – Sabon Shugaban ‘Yan Sanda
Sabon babban sufeton ‘yan sandan Najeriya na ri?o, Olukayode Adeolu Egbetokun ya ?addamar da abin da ya kira tsare-tsaren aiki don farfa?o da yardar jama’a a kan ‘yan sanda. Babban sufeton ya ?addamar da sabbin manufofin ne yayin wani taron ?addamar da salon shugabancinsa a shalkwatar ‘yan sanda ta ?asa da ke Abuja. Wata sanarwa da mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan Olumuyiwa Adejobi ya fitar, ta ce a cikin manufofin babban sufeton akwai kafa jami’an kai ?auki cikin hanzari mai taken Quick Intervention Squad wanda zai ha?ar da…
Read MoreKaduna: ‘Yan Bindiga Sun Kashe Manoma Da Sace Matafiya
Miyagun ‘yan bindiga sun kai mummunan farmaki yankin Sabon layi, ?aramar hukumar Birnin Gwari a jihar Kaduna, sun halaka manona uku. Rahoton jaridar The Nation ya tattaro cewa yan bindigan sun kuma tattara wasu manoma da matafiya sun yi awon gaba da su zuwa cikin dazuka. Wani shugaban al’umma a yankin, Sallau Ibrahim, ya ce maharan sun shiga ?auyen da misalin ?arfe 12:00 na tsakar ranar Alhamis, 22 ga watan Yuni. “Sun kashe manoma uku, Anas Sabonlayi, Abubakar Dankibiya, da kuma Harisu Unguwar Lemu,” A cewarsa, yana hasashen wannan harin…
Read MoreZan Canza Taku Wajen Yakar ‘Yan Ta’adda – Sabon Shugaban Sojin Sama
Sabon hafsan rundunar sojin saman Najeriya, Air Vice Marshal Hassan Bala Abubakar, ya shiga Ofis ya fara aiki a sabon mu?amin da shugaban kasa ya na?a shi. An ruwaito cewa Oladayo Amao, tsohon shugaban rundunar sojin saman ne ya mi?a wa Abubakar tuta a wani ?an kwarkwaryar biki da aka shirya a birnin tarayya Abuja ranar Alhamis. Idan baku manta ba, shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, ya yi wa hafsoshin tsaron Najeriya har da sifetan yan sanda na ?asa ritaya ranar Litinin da ya gabata. A wata sanarwa da sakataren gwamnati,…
Read MoreNadin Sabbin Hafsoshin Tsaro: Manyan Hafsoshi 100 Za Su Yi Ritayar Dole
Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar akwai yiwuwar manyan hafsoshin soji masu mukamin janar-janar, birgediya-Janar, air vice marshal da admiral a rundunonin sojin sama, kasa da ta ruwa za su yi murabus ala tilas biyo bayan nadin sabbin hafsoshin tsaro da shugaba Tinbu ya yi. Sakamakon wannan murabus, wanda ya zama tilas, akwai wasu hafsoshin soji da za su samu karin girma don maye gurbin wadanda suka ajiye aiki, a wani bangare na sake fasalin rundunonin da sabbin hafsoshin tsaron za su yi.
Read MoreKatsina: Gwamna Radda Ya Aike Wa Majalisa Bukatar Sahale Wa ‘Yan Sa Kai Rike Makamai
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda ya dauki sabon salo da nufin kawo karshen matsalar rashin tsaro da ke addabar mutanensa. Bayanan da mu ka samu sun ce Mai girma Gwamnan zai tura kudiri zuwa majalisar dokokin jiha da zai taimaka a wajen samun karin jami’an tsaro. Babban mai taimakawa Gwamnan a dandalin sada zumunta, Isa Miqdad ya shaida cewa kudirin zai bada damar kafa Katsina Community Watch wadda za ta samu alhakin daukar mazauna garuruwa aikin tsaro a fadin jihar Katsina. Kamar yadda hadimin ya bayyana, za a horas…
Read MoreHarin Nasarawa: ‘Yan Ta’adda Muka Kashe Ba Makiyaya Ba – Sojin Sama
Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar watanni shida bayan zarginta da hallaka gwamman makiyaya, rundunar sojojin saman Najeriya ta bada bahasi cewa ‘yan ta’adda ta halaka a wannan farmaki. Da yake karin haske kan al’amarin, daraktan sadarwa na hedkwatar rundunar sojojin saman Najeriya Air Commodor Ayodele Famuyiwa ya ce kafin harin da rundunar ta kai ranar daya ga watan Janairun wannan shekara ta 2023, sun sami sahihan bayanai daga bangarori daban-daban da ke nuna ‘yan ta’adda na shirin kai farmaki a yankin. Ya ce a…
Read MoreAn Kama Fursunoni Biyu Na Kurkukun Kuje A Adamawa
Rundunan ‘yan sandan jihar Adamawa ta kama wasu mutane biyu wadanda suna ciki wadanda suka gudu daga gidan gyara hali dake Kuje a Abuja. Kakakin rundunan ‘yan sandan jihar Adamawa SP Suleiman Yahaya Nguroje ne ya sanar da haka a wata sanarwa da ya fitar wanda kuma aka rabawa manema labarai a Yola. Mutanen dai sune Atiku Ibrahim mai shakaru talatin da bakwai da haihuwa sai Adamu Ibrahim mai shekaru Arba’in da haihuwa wadanda sun gudu daga gidan gyara halin ne biyo bayan hari da aka kai a gidan yarin…
Read MoreKano: Dalilin Da Ya Sa Na Burma Wa ‘Yar Makwabtanmu Wuka – Fatima
’Yan sanda sun cafke matar da suke nema bisa zargin ta da burma wuka a cikin wata ’yar makwabtakanta mai shekara takwas a Jihar Kano. Kakakin Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ya ce matar ta shaida wa masu bincike cewa ta yi haka ne domin hallaka yarinyar saboda tana zargin mahaifin yarinyar na zuga mijinta ya kara aure. Da take amsa tambayoyin ‘yan jarida a ranar Juma’a a hedikwatar runduar, wacce ake zargi ta bayyana cewar ta sayi wuka ta N300 a unguwar da ta aikata laifin, kuma ta caka…
Read MoreBauchi: Kotu Ta Tsare Sheikh Dutsen Tanshi
Labarin dake shigo mana daga Jihar Bauchi na bayyana cewar wata Kotu ta tsare fitaccen Malamin addinin Musulunci na Bauchi kuma babban limamin Masallacin Jumu’a Dutsen Tanshi, Dakta Idris Abdulaziz, a gidan gyaran hali. An ruwaito cewa an tsare Malamin a gidan Yari ne bisa zargin yana amfani da wasu kalamai a karatuttukansa da ka iya tunzura jama’a. Da yake tabbatar da haka, Lauyan Malamin, Barista Umar Hassan, ya ce rundunar yan sandan Bauchi ce ta gurfanar da Dakta Idris a gaban Kotun Majistire ranar Litinin. Alkalin Kotun ya ?i…
Read More‘Yan Bindiga Sun Yi Mummunan Ta’adi A Kudancin Kaduna
Rahoton dake shigo mana daga jihar Kaduna na bayyana cewar wasu da ake zargin makiyaya ne sun kashe akalla mutane bakwai a kauyen Warkan na yankin Atyap a karamar hukumar Zangon Kataf da ke kudancin jihar Kaduna. An tattaro cewa ‘yan bindigan sun kuma kona gidaje da dama da salwantar da dukiyoyi masu yawa, yayin da wadanda suka samu raunuka ba za su misaltu ba. Majiyarmu ta ce maharan sun durfafi kauyen a lokacin da suka kai harin suka ci karen su ba babbaka, yayin da mahukunta ke kokarin gano…
Read More‘Yan Bindiga Na Cigaba Da Kisan Jama’a A Jihar Binuwai
Rahotannin dake shigo mana daga Makurdi babban birnin Jihar Binuwai na bayyana cewar kawo yanzu sojoji biyu da fararen hula 15 ne suka rasa rayukansu a hare-haren da yan bindiga suka kai kan garuruwa uku a karamar hukumar Apa ta jihar. Mazauna yankin sun bayyana cewa an kai hare-haren ne a lokaci guda da misalin karfe 6:00 na yammacin ranar Talata, a garuruwan Opaha, Odogbo da Edikwu a karamar hukumar Apa. Wani mazaunin yankin da aka ambata mai suna Kole, ya ce gawarwakin mutum 17 ciki harda sojoji biyu ne…
Read More‘Yan Bindigar Kaduna Sun Yanke Hannun Yaro Bayan Amsar Kudin Fansa
Labarin dake shigo mana daga jihar Kaduna na bayyana cewar wani yaro matashi dan shekaru 19 ya bayyana yanda ‘yan Bindiga da suka saceshi a Kaduna suka yanke masa hannu duk da biyansu kudin Fansa, Naira Miliyan 1. ‘Yan Bindigar sun saki Zakariya Iliya inda ya koma garinsu na Unguwan Gora a karamar hukumar Chukun ake masa maganin gargajiya. Matashin yace a ranar zaben shugaban kasa da ya gabata ne ‘yan Bindigar suka saceshi da wasu mutane 5. Yace sai da iyayensa suka sha fama kamin su samu kudin da…
Read MoreKaduna: An Harbe ‘Yan Shi’a 6 A Yayin Artabu Da Tawagar Gwamna
Rahotannin dake shigo mana daga jihar Kaduna na bayyana cewar a yammacin ranar jiya Alhamis ne ?an SHI’A mabiya Zakzaky suka fito kan titi domin kira ga gwamnati aka a sakar wa malaminsu fasfo ?insa na fita kasar waje domin neman magani. ?an shi’ar dai sun fito suna fa?in Free Zakzaky fasfo a daidai lokacin da tawagar Gwamnan jihar Nasiru El-Rufa’i ta zo wucewa ta wurin a yankin titin Byepass, kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito, lamarin da ya haifar da artabu tsakanin su da tawagar Gwamnan tsaro suka…
Read MoreNajeriya Na Matsayi Na Takwas A Ayyukan Ta’addanci A Duniya
A cewar rahoton bincike da ake yi gameda ayyukan ta’addanci da aka fitar a wannan shekarar, ya nuna cewar ayyukan ta’addanci a karon farko sun ragu sosai a kasar tun bayan shekarar 2011. Daga tsakanin shekarar 2017 zuwa 2020, Najeriya na mataki na hudu a jerin kasashen da aka fi samun ta’addanci a duniya, duk da cewa lamarin ya fi kamari a shekarar 2016 da 2015 da kasar ke a mataki na 2. Kungiyoyin masu ta da kayar baya irin su Boko Haram da kuma ISWAP sun yi sanadiyar mutuwar…
Read MoreNEJA: ‘Yan Bindiga Sun Kai Mummunan Hari A Babban Masallaci
Rahotannin dake shigo mana daga Minna babban birnin Jihar Neja na bayyana cewar wasu gungun Yan bindiga dauke da muggan makamai sun kashe mutane biyu sannan sun sace wasu da dama a wani hari da suka kai wani masallaci a ?aramar Hukumar Rafi a Jihar. Rahotannin sun bayyana cewar ‘yan Bindigar sun kai hari a wata Motar Fasinja inda suka sace Mutane Wadanda aka sace din suna tafiya ne cikin babbar mota suna hanyarsu na dawowa daga kasuwar Juma’a a karamar hukumar Rafi ta jihar. Rahotannin sun bayyana cewar yan…
Read MoreRundunar ‘Yan Sanda Ta Gargadi Masu Kalaman Tunzura Jama’a
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta garga?i ?ai?aikun ‘yan ?asar da ?ungiyoyi kan yin kalaman da za su iya tunzura jama’a ko tayar da ru?ani a ?asar. Garga?in na zuwa ne bayan da ake ta samun rahotonnin tashe-tashen hankula a wasu sassan ?asar sakamakon matsalar ?arancin takardun sabbin ku?in ?asar. A wata sanarwa da rundunar ta fitar ta hannun jami’inta na hulda da jama’a Olumuyiwa Adejobi, rundunar ta ce kiran ya zama wajibi yayin ya rundunar ke samun bayanai game da yadda wasu ke mayar da martani tare da furta kalaman…
Read MoreZamfara: Dillaliyar ‘Yan Bindiga Ta Shiga Hannu
Rundunar ‘?an Sanda a jihar Zamfara ta ce jami’anta sun kama wata mata mai suna Fatima Sani bisa zarginta da hannu wajen safarar makamai ga wani ?asurgumin ?an bindiga a jihar. The Cable ta rawaito cewa, da ya ke magana a wani taron manema labarai a jiya Juma’a, mai magana da yawun rundunar ?ansanda a Zamfara, Muhammed Shehu, ya ce an kama wacce ake zargin ne bayan samun bayanai a kan ta. “A ranar 13 ga Fabrairu, 2023, jami’an ‘yansanda sun kama wata r da aka ambata a sama dauke…
Read MoreShugaban Kasa Ya Yi Allah Wadai Da Kisan ‘Yan Banga A Katsina
Shugaban ?asa Muhammadu Buhari ya yi Allah wadai da harin da aka kai wa ‘yan sa-kai a dajin Yargoje cikin ?aramar hukumar Kankara a jihar Katsina. A wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban ?asar Malam Garba Shehu ya fitar ya ce harin wanda ‘yan bindiga suka kai ya yi sanadin mutuwar ‘yan sa- kan da dama. ‘Yan bindigar sun yi wa ‘yan sa-kan kwanton ?auta a dajin a lokacin da suke ?o?arin ?wato wasu shanu da aka sace. Shugaban ?asar ya bayyana alhininsa kan rasuwar jami’an sa-kan tare…
Read MoreSSS Na Zargin Emefiele Da Daukar Nauyin Ta’addanci
Hukumar tsaro ta farin kaya (SSS) a bisa wasu takardun bincinke da kotu ta samu ta zargi Gwamnan Babban Bankin Najeriya , Godwin Emefiele da tallafawa ‘yan bindiga da ba a san ko su wanene ba da kuma mambobin haramtacciyar kungiyar masu fafutukar kafa kasar Biafra (IPOB). Kafofin yada labaran Najeriya, sun ruwaito a watan Disamba 2022, yunkurin Hukumar tsaro ta farin kaya na neman samun umarnin wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, na kama Emefiele kan wasu zarge-zarge da suka hada da samar da kudaden ta’addanci. Babban alkalin…
Read More