Labarin dake shigo mana daga Gusau babban birnin Jihar Zamfara na bayyana cewa Yan bindiga sun sace dimbin masallata a daya daga cikin masallatan garin Tsafe, Shelkwatar Karamar Hukumar Tsafe ta jihar Zamfara. Kafafen yada labaran jihar Zamfara sun bada rahoton cewar ‘yan bindigar, wadanda suka yo zuga, sun mamaye masallacin ne da misalin karfe 5 na assalatu sa’ilin da mutanen ke daf da tada sallar asubahi. An ruwaito cewar ‘yan bindigar sun ajiye baburan su ne nesa da masallacin domin kada masallatan su ankara da zuwansu. A cewar wani…
Read MoreCategory: Tsaro
Tsaro
Tashin Bam Ya Hallaka Jama’a A Jihar Borno
Rahotannin dake shigo mana daga birnin Maiduguri na jihar Borno na bayyana cewa Bam din ya fashe ne lokacin da wani labura ya dauko bulolluka zuwa wani bangare na wata makaranta ashe bai san ya na dauke da bam din ba. Majiyar ta ce bam na biyu kuwa ya fashe inda ya hallaka wani lebura a bayan garin Koibe da ke jihar. ZagazolaMakama ta tabbatar da cewa bayan mutuwar mutanen biyu, akalla mutane shida ne suka samu munanan raunuka. A watan Janarun wannan shekara, bam ya tarwatse da wasu yaran…
Read MoreSokoto: Malamin Da Ya Yi Fatawar A Kashe Matar Tinubu Ya Nemi Afuwa
Rahotannin dake shigo mana daga Jihar Sokoto na bayyana cewa wani mutumi da ya nemi a kashe matar Shugaban kasa, Remi Tinubu, saboda addininta ya janye kalamansa sannan ya nemi afuwa. Malam Sanusi Abubakar ya ce ya yi furucin ne a lokacin yakin neman zaben shugaban kasa na 2023, domin nemawa jam’iyyarsa goyon baya kamar yadda jaridar Premium Times ta ruwaito. Malam Abubakar, wanda ke zaune a jihar Sokoto, ya janye kalaman nasa ne bayan ya tuntubi kungiyar kare hakkin musulmi (MURIC). Shugaban kungiyar reshen jihar Kano, Hassan Indabawa ne…
Read MoreZa Mu Ba Masu Zanga-Zangar Tsadar Rayuwa Kariya – ‘Yan Sanda
Rundunar ?ansandan Najeriya ta ce za ta bai wa masu zanga-zangar tsadar rayuwa a ?asar kariya, sai dai ta ce za ta ?auki duk wasu matakan hana ?arkewar rikici. Rundunar ta bayyana hakan ne a cikin wata sanarwa, kwana?aya kafin zanga-zangar tsadar rayuwa da ?ungiyar ?wadago ta ?asar (NLC) ta kira a fa?in ?asar. A cikin sanarwar wadda ta samu sa hannun mai magana da yawun rundunar ?ansandar ta ?asa, ACP Olumuyiwa Adejobi, ta ce “Rundunar ?ansanda na sane da ?ancin da al’umma ke da shi na yin zanga-zanga cikin…
Read MoreTsaro: Gwamnonin Zamfara Da Neja Sun Gana Da Ribadu
Gwamnonin Zamfara da Neja, a ranar Alhamis, sun ziyarci mai ba shugaban ?asa shawara kan harkar tsaro, Mallam Nuhu Ribadu. Gwamna Lawal ya kai wannan ziyarar ne tare da gwamnan Neja, Mohammed Umar Bago a ?o?arinsu na samar da ingantacciyar zaman lafiya a jihohinsu. A wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan Zamfara, Sulaiman Bala Idris, ya fitar, ya jaddada cewa gwamnonin sun yi tattaunawar ne a ke?e a ofishin na Mallam Nuhu Ribadu dake Abuja. Ya ?ara da cewa, Gwamna Lawal na cike da damuwa da matsalar tsaron…
Read MoreRundunar Sojin Sama Ta Hallaka ‘Yan Bindiga Masu Yawa A Katsina
Rahotannin dake shigo mana daga Jihar Katsina na bayyana cewa rundunar sojin sama ta kashe akalla ‘yan bindiga 22 a ?ananan hukumomin Jibiya da Batsari dake jihar. Jaridar PRNigeria ta ruwaito ce wa ‘yan bindigar – wa?anda galibinsu yaran ri?a??en ?an bindigar nan ne da aka kashe Abdulkareem Boss – an kashe su ne ranar Litinin, a wani hari ta sama da dakarun rundunar ‘Hadarin Daji’ mai yaki da ‘yan bindiga – a yankin arewa maso yammacin ?asar – ta kai. Wata majiya mai ?arfi a rundunar sojin ta shaida…
Read MoreMatsalar ‘Yan Bindiga Ba Irin Ta ‘Yan Neja Delta Bane – Honorabul Sani Takori
” ‘Yan ta’addan yankin Naija-Delta da suka addabi Najeriya a shekarun baya da ta’addanci da fashe fashen bututun mai suna yin haka ne bisa ga manufar da suke da ita a yankin su na cewar ayyukan hakar mai na ?ata gonaki da muhallin su sa?anin ‘yan bindigar yankin arewa maso yamma dake ta’addanci babu dalili, wannan shine babban banbancin dake tsakanin ‘yan bindiga da’yan Neja Delta”. Kalaman tsohon Kwamishinan Shari’a na jihar Zamfara kenan Baraden Gumi Alhaji Muhammad Sani Takori a yayin wata tattaunawa ta wayar tarho da ya yi…
Read MoreJirgin Yakin Sojin Najeriya Ya Yi Hatsari A Binuwai
Rahotannin dake shigo mana daga Jihar Binuwai na bayyana cewa wani jirgin saman horar da sojojin saman Najeriya FT-7NI ya yi hatsari a Makurdi, babban birnin jihar Benue. Bayanai sun nuna cewa lamarin ya faru ne da yammacin ranar Juma’a, yayin da ake wani aikin horo. Daraktan hulda da jama’a da ya?a labarai na rundunar sojin sama ta Najeriya, Air Commodore Edward Gabkwet ya tabbatar da hakan a wata sanarwa da ya fitar ranar Juma’a. Ya ce matukan jirgi biyu na samun kulawa a asibitin sojojin sama da ke brinin…
Read MoreDSS Ta Gurfanar Da Tsohon Gwamnan Banki Emefiele Gaban Kotu
Hukumar tsaron farin kaya DSS ta gurfanar da dakataccen Gwamnan Babban Banki Godwin Emefiele a gaban kotun. Cikin wata sanarwa da mai magana da yawun hukumar Peter Afunaya ya fitar, ya ce hukumar ta gurfanar da Mista Emefiele a gaban kotun ne domin bin umarnin babbar kotun tarayya da ke Abuja da ta bayar da ta umarci hukumar ta DDS da kai shi kotu domin tuhumarsa ko kuma ta sake shi. Sanarwar ta ambato Mista Afunaya na cewa tun shekarar 2022 ne, hukumar DSS ta nemi umarnin kotu domin tsare…
Read MoreMajalisa Ta Amince Da Nadin Sabbin Hafsoshin Tsaro
Majalisar Dattawa ta amince da na?in da shugaban ?asa Bola Ahmed Tinubu ya yi wa manyan hafsoshin sojin ?asar. Amincewar ta biyo bayan tantance hafsoshin da aka yi a zauren majalisar ranar Alhamis. Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio ya ce a lokacin tantancewar, wadda aka yi a asirce, hafsoshin sojin sun amsa tambayoyi kan lamurran da suka shafi tsaro da kuma halin da ?asar ke ciki. A ranar Litinin, Shugaban Tinubu ya aika wa majalisar da wata takarda yana bu?atar amincewa kan na?in da ya yi wa manyan hafsoshin. Manyan…
Read MoreTalauci Da Jahilci Ne Suka Haifar Da ‘Yan Bindiga A Arewa – Yariman Bakura
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Ahmad Sani Yarima, ya yi ikirarin cewa talauci da jahilci ne ya haifar da ayyukan ta’addancin ‘yan bindigan jeji a Najeriya A makon da ya gabata, Yerima ya bu?aci gwamnati ta rungumi tattaunawar sulhu da ‘yan bindiga domin kawon karshen zubda jini, garkuwa da mutane da sauransu. Da yake hira da Channels tv cikin shirin Politics Today ranar Jumu’a, Yerima ya ce ingantaccen ilimi zai tsamo duk mai hannu daga aikata wa?an nan munanan ayyuka. “Babu wani mai ilimi, Musulmi ko kirista, Bayahude ko Hindu, wanda…
Read MoreTa’addanci: ‘Yan Bindiga Na Cigaba Da Addabar Al’ummar Zamfara
Mazauna wasu yankunan karkara a jihar zamfara a Najeriya na korafin cewa ‘yan fashin daji sun killace su daga sauran sassan jihar, abin da ya hana su shiga ko fita. Lamarin ya shafi yankin masarautar Dansadau da ke karamar hukumar Maru inda aka ce ba wanda ke iya kasadar yin tafiya zuwa babban birnin jihar sai da rakiyyar jami’an tsaro, wadda ita ma ba a kullum ake samunta ba. Wasu hotunan bidiyo da mazauna yankunan suka nada domin sanar da duniya halin da suke ciki sun nuna jerin motocin dakon…
Read More‘Yan Daba Sun Yi Wa Dan Sanda Yankan Rago A Kano
Rahoton dake shigo mana daga Jihar Kano na bayyana cewa wasu gungun ‘yan daba sun hallaka wani jami’in ‘yan sanda har lahira a unguwar Yakasai cikin Kano Municipal a yammacin ranar Talata. Shaidun gani da ido sun shaida cewa, lamarin ya auku ne lokacin da wasu ?an daba suka kai wa wani da ake zargin ?an daba ne hari bayan ya sauko daga Keke Napep a wajen asibitin ?wararru na Murtala Muhammad. Shaidar ganau ?in wanda ya nemi da a sakaya sunansa ya bayyana cewa mutumin yana saukowa daga Keke Napep ?in…
Read MoreNeja: ‘Yan Fashi Sun Kai Hari Fadar Sarkin Minna
Rahotannin dake shigo mana daga Jihar Neja na bayyana cewa wasu ‘yan fashi ?auke da bindigu sun kai farmaki fadar mai martaba Sarkin Minna, Alhaji Umar Farouk Bahago, da yammacin ranar Talata. Yan fashi da makamin sun kutsa kai fadar kuma sun harbi dogarai biyu a harin wanda ake tsammanin sun biyo ?aya daga cikin hadiman fadar ne tun da farko. An ruwaito cewa ?aya daga cikin masu yi wa fadar hidima da aka aika banki domin ya ciro ku?i ‘yan bindigan suka biyo a wata mota. Bayanai sun nuna…
Read MoreJiragen Ruwan Yakin China Sun Ziyarci Gabar Tekun Najeriya
Wani ayarin jiragen sojojin ruwan China bisa jagoranci wani jirgin ya?in wargaza hare-hare mai suna Nanning ya sauka a Najeriya, a wata ziyara da ba a saba ganin irinta ba daga dakarun sojin China a ga?ar tekun Atalantika cikin nahiyar Afirka. Jakadan China a Najeriya ya yaba wa ziyarar ayarin jiragen sojin ruwan ta kwana biyar a matsayin wani muhimmin lamari cikin ala?ar ?asashen biyu, kuma rundunar sojin ruwan Najeriya ta bayyana aniyarta na aiki tare da China don magance barazanar tsaron teku da tabbatar da kwanciyar hankali a Mashigin…
Read MoreRikicin Kabilanci Ya Lashe Rayuka Masu Yawa A Taraba
Rundunar ‘yan sandan jihar Taraba ta ce fa?a ya lafa, kuma ba a samu rahoton ci gaba da rikici a wayewar garin ranar Litinin ba. “Zuwa yanzu kwamshinan ‘yan sandan Taraba CP Yusuf Mamuda Sama’ila yana bibiyar abin da ke faruwa a garin, bayan kafa dokar hana fita, sannan ba a samu sake tashin rikici ba,” in ji mai magana da yawun ‘yan sandan Taraba. SP Usman Abdullahi Jada ya ce ‘yan sanda sun kama matasan da ake zargi suna da hannu a rikicin. A cewarsa, wasu a ciki sun…
Read MoreBorno: Mayakan Boko Haram Sun Zafafa Kai Hare-Hare
Rahotanni daga birnin Maiduguri na jihar Borno na nuna cewa mayakan Boko Haram sun zafafa hare -haren da suke kai wa wasu yankunan jihar a baya-baya nan. Rahotannin sun ce akalla mutum biyar ne suka mutu a wani hari da ake zargin mayakan da kai wa kan wani ?angare na garin Damboa da ke jihar Borno a arewa maso gabashin kasar. Mayakan sun kuma jikkata mutane 11. Sanata Mohammed Ali Ndume ya shaida wa BBC cewa a daren juma’a ne mayakan suka kai harin inda suka harbo roka daga bayan…
Read MoreHedkwatar Tsaro Ta Ba Wasu Manyan Soji Wa’adin Aje Aiki
Hedkwatar tsaron Najeriya ta umarci manyan sojoji da suka haura kwas na 39 a makarantar horas da manyan sojoji da su ajiye aiki bisa ra?in kansu. Matakin na zuwa ne bayan da Bola Ahmed Tinubu ya na?a sabbin hafsoshin tsaron ?asar. Hakan na ?unshe ne cikin wata sanarwar mai ?auke da sa hannun Manjo janar Y. Yahaya a madadin babban hafsan tsaron ?asar. “An umarce ni na bu?aci duka manyan sojoji da ke sama da kwas na 39 na makarantar horas da manyan hafsoshin sojin ?asar, su gaggauta mi?a takardun…
Read MoreHedkwatar Tsaro Ta Ba Wasu Manyan Soji Wa’adin Aje Aiki
Hedkwatar tsaron Najeriya ta umarci manyan sojoji da suka haura kwas na 39 a makarantar horas da manyan sojoji da su ajiye aiki bisa ra?in kansu. Matakin na zuwa ne bayan da Bola Ahmed Tinubu ya na?a sabbin hafsoshin tsaron ?asar. Hakan na ?unshe ne cikin wata sanarwar mai ?auke da sa hannun Manjo janar Y. Yahaya a madadin babban hafsan tsaron ?asar. “An umarce ni na bu?aci duka manyan sojoji da ke sama da kwas na 39 na makarantar horas da manyan hafsoshin sojin ?asar, su gaggauta mi?a takardun…
Read MoreSojojin Najeriya Na Kokari A Yaki Da ‘Yan Ta’adda- Shugabannin Tsaro
Babban hafsan hafsoshin Najeriya Manjo Janar Christopher Musa da babban hafsan sojin ?asar na ?asar Manjo Janar Toareed Lagbaja sun yaba wa dakarun sojin ?asar musamman wa?anda ke fagen daga, bisa sadaukarwa da kishin ?asa da jajircewa da suke nunawa wajen tabbatar da zaman lafiya, kwanciyar hankali da ha?in kan ?asar. “Tabbatar da tsaro da ci gaban ?asarmu wani babban nauyi ne da ya rataya a wuyan kowanne ?an Najeriya”, kamar yadda dakartan ya?a labaran hukumar tsaron ?asar ya bayyana cikin wata sanarwa da ya fitar a madadin babban hafsan…
Read More