Rahotanni daga Kasar Saudiyya na bayyana cewar kasar ta fitar da sanarwar cewa, ta amince da a ci gaba da ayyukan Umrah na kasa da kasa daga ranar 1 ga watan Muharram. Sanarwar da muka samo a shafin Facebook na Haramain Sharifain, ta bayyana tsarukan da gwamnatin kasar ta fitar ga kasashen da za su zo ayyukan na Umrah. Sanarwar ta ce, dukkan kasashen duniya za su iya turo jiragensu kai tsaye, yayin da kasar ta ware wasu kasashe tara (9) da basu amince su shigo kai tsaye ba tare…
Read MoreCategory: Ketare
Ketare
Bayahuden Da Ya Yi Zanen Batanci Ga Annabi Ya Mutu A Kasar Denmark
Mai zanen shaguben nan a jarida dan kasar Denmark Kurt Westergaard, wanda aka fi saninsa saboda zanen da ya yi na Annabi Muhammad (SAW) wanda ya janyo ce-ce-ku-ce, ya mutu. Ya mutu yana da shekarun 84. An wallafa zanen ne a shekara ta 2006, kuma fafutikar da Musulmi masu raji suka yi ta kai ga zanga-zanga wadda ta rikide ta zamo tashin hankali a kasashe da dama na Musulmai. A baya an yi hakon Westergaard don kashe shi, kuma ala tilas ya arasa rayuwarsa a wani mazauni na sirri tare…
Read MoreHajjin Bana: Mutum Mutumai Ne Za Su Rabawa Alhazzai Ruwan Zamzam
Hukumomin Saudiyya sun ce za su tura wasu mutum-mutumai cikin masallacin Harami domin su rika raba ruwan zam-zam ga maniyyata aikin Hajjin bana. Wata sanarwa da shafin Haramain da ke kula da masallacin Haramin ya wallafa a Tuwita ta ce manufar yin hakan ita ce a kauce wa kamuwa da cutar korona. “Hukumar Haramain tana shirin tura mutum-mutumai da zummar gogewa da kuma raba ruwan Zamzam ga masu aikin ibada a masallacin Haramin, lamarin da ya yi daidai da shirin shugabanni na karbar mahajjata na shekarar 2021,” in ji sanarwar.…
Read MoreSojojin Mali Ragwaye Ne – Shugaban Nijar
Al’ummomin Jamhuriyar Nijar da na Mali na ci gaba da cacar baki kan shagu?en da shugaban Nijar ?in ya yi game da sojojin da ke mulkin ?asar ta Mali. Shugaba Mohamed Bazoum ya soki sojojin da ke mulkin Mali yayin da yake halartar taron ?asashen ?ungiyar G5 Sahel a Faransa ranar Juma’a, 9 ga watan Yuli. “Ya zama dole mu hana sojoji hawa mulki saboda suna da rauni a fagen daga wurin da ya kamata su kasance,” in ji Bazoum yayin da yake magana game da ?asar Mali. Kalaman nasa…
Read MoreKasar Saudiyya Ta Ayyana Ranar Hawan Arfa
Rahoton dake shigo mana da daga kasar Saudiyya na nuna cewa ba’a ga jinjirin watan Zhul-Hijja 1442 ba a fadin kasar. Haramain Sharifain da Haramain Live sun ruwaito cewa wannan ya biyo bayan fita neman jinjirin watan da masana suka yi da yammacin Juma’a. Saboda haka, ranar Lahadi, 11 ga Yuli zai zama 1 ga watan Zhul Hijjah kuma ranar 20 Yuli zai zama ranar Babbar Sallah. Ranakun la’akari: Ranar 19 ga Yuli (9 ga Zhul Hijjah) – Ranar hawan Arafah ga mahajjata Ranar 20 ga Yuli (10 ga Zhul-Hujjah)…
Read MoreAmurka Ta Janye Daga Afghanistan Bayan Shafe Shekaru Ashirin
Amurka ta janye dakarunta daga Afghanistan bayan shafe shekara 20 ana rikici a ?asar. Rundunar sojin hadaka da Amurka ke jagoranta ta koma ?asar ne a watan Disamban 2001, inda aka mayar da sansanin wani katafare da ke iya ?aukar har dakaru 10,000. A yanzu duk sun tafi, bayan da Shugaba Joe Biden ya yi al?awarin cewa dukkan dakarun Amurka za su tafi zuwa ranar 11 ga watan Satumban 2021. A hannu guda kuma, ?ungiyar Taliban na samun ?aruwa a yayin da suke ci gaba da mamayar ?arin yankunan wasu…
Read MoreFaransa Ta Daure Wadanda Suka Yi Rigima Da ‘Yar Madigon Da Ta Soki Musulunci
Wata kotu a birnin Paris ta yanke hukuncin daurin gyara halinka na tsawon watanni hudu zuwa shida ga wasu mutum 11, bayan samun su da laifin “muzguna wa” wata matashiya a shafin intanet. Matashiyar wadda yar ma?igo ce ta ri?a wallafa bidiyon ?atanci na addinin Musulunci a kafofin sada zumunta bayan da aka rika zaginta a intanet game da yadda take rayuwa. Haka kuma matashiyar da ake kira Mira ta ri?a fuskantar barazanar mutuwa bayan da bidiyon ya bayyana a kafofin sada zumunta. Lamarin ya zama wata alama da ke…
Read MoreKetare: ‘Yan Bindiga Sun Bindige Shugaban Kasa
An kashe Shugaban ?asar Haiti Jovenel Moise yayin wani hari da aka kai kan gidansa da ke Port-au-Prince, babban birnin ?asar. Firaministan ri?on ?warya Claude Joseph ne ya bayyana hakan. Mista Joseph ya ce wasu ‘yan bindiga ne da ba a san ko su wane ne ba suka afka wa gidan shugaban da ?arfe 1:00 agogon ?asar – 6:00 na safe agogon Najeriya. Rahotanni sun ce an jikkata matarsa a harin. “An ?auki dukkan matakin da ya dace na ci gaba da tafiyar da ?asa,” in ji shi. Jovenel Moïse…
Read MoreBuhari Ya Taya Amurka Murnar Cika Shekaru 245 Da Samun ‘Yanci
Mai girma Shugaban ?asa Muhammadu Buhari ya taya shugaban kasar Amurka Joe Biden da al’ummar Amurka murnar bikin ranar samun ?ancin kan Amurka. Buhari ya ce yana kuma nuna goyon baya ga gwamnatin shugaba Biden kan yadda ta ke ko?arin magance manyan ?alubalen da Amurka ke fuskanta da suka ha?a da nuna wariyar launin fata da kuma ya?i da annobar korona da ta addabi Amurka, ?aya daga cikin ?asashen da cutar ta fi yin kisa. Sannan ya ce yana cike da sha’awar yadda gwamnatin Biden ke ?o?arin inganta ala?ar Amurka…
Read MoreSaudiyya Ta Haramta Wa Kasashe Hudu Shiga Kasarta
Saudiyya ta dakatar da jigilar jirage zuwa ?asashe hu?u da suka ha?a har da ma?wabciyarta Ha?a??iyar Daular Larabawa domin da?ile bazuwar korona. Matakin na zuwa ne bayan Saudiyya ta ce ?an ?asarta da aka yi wa rigakafin korona na iya tafiya ?asashen waje bayan ?age haramcin fita daga ?asar tsawon shekara ?aya. Daular Larabawa musamman birnin Dubai, ya kasance wurin sha?atawa ga yawancin ?an Saudiyya. Sauran ?asashen da Saudiyya ta hana jigila sun ha?a da Habasha da Vietnam da Afghanistan, kuma matakin zai fara aiki ne ranar Lahadi, kamar yadda…
Read MoreTsohon Sakataren Tsaron Amurka Donald Rumsfeld Ya Mutu
Rahotanni daga kasar Amurka na bayyana cewar Tsohon Sakataren Tsaron Amurka, Donald Rumsfeld, ?aya daga cikin manyan wa?anda suka haddasa ya?in Ira?i, ya mutu yana da shekara 88, kamar yadda iyalinsa suka sanar. Wanda ya yi aiki zamanin shugaba George W Bush, ya kasance babban mai jagorantar ya?i da ta’addanci na gwamnatin Amurka a lokacin. Dakarun Amurka sun ?addamar da ya?i a Afghanistan bayan harin 9/11. A 2003 Amurka ta mamaye Ira?i. Mista Rumsfeld ya yi murabus a 2006 sakamakon abin da ya biyo bayan ya?in Ira?i, amma ya kare…
Read MoreSojojin Ha?in Gwiwa Sun Hallaka Masu Ikirarin Jahadi Ba Adadi A Nijar
Jami’an soji a Burkina Faso da Nijar sun ce an kashe ?an bindiga da dama masu da’awar jihadi a wani samamen ha?in gwiwa da aka ?addamar a iyakokin ?asashen biyu. Kamfanin dillacin labaran AFP ya ruwaito wata sanarwa da ta ce an kashe maya?a kusan 100 a farmakin na mako biyu da ya ?unshi ?aruruwan sojoji. Rahotannin sun ce an kwace makamai, da bama-bamai da aka kera a gida da kuma babura sama da 100. Mayakan masu da’awar jihadi da ke addabar ?auyukan ?asashen biyu da na Mali – galibi…
Read MoreBabu Uban Da Ya Isa Ya Yi Mini Allurar Korona – Shugaban Namibiya
Shugaban Namibia Hage Geingob ya ce ya yi jinkirin kar?ar allurar rigakafin korona saboda likitocinsa sun ba shi shawarar kada ya bari a yi masa allurar AstraZeneca da aka ba ?asar. Ya ce nemi bu?atar rigakafin Johnson & Johnson daga Afirka ta Kudu da ke makwabtaka da Namibia. “Sun gwada ni kuma sun ce saboda shekaru na da kuma rashin lafiyar hawan jini ya fi dace wa na kar?i allurar Johnson & Johnson ko kuma Pfizer.” Korona na ?ara bazuwa a Namibia, inda sama da mutum 1,000 suka kamu da…
Read MoreAmina Mohammed Ta Yi Tazarce
An sake za?en tsohuwar ministar muhalli ta Najeriya Amina Mohammed a matsayin mataimakiyar sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya. A ranar Juma’a ne babban zauren Majalisar Dinkin Duniya ya sake za?en Antonio Guterres a matsayin Sakatare Janar a wa’adi na biyu na shekara biyar. Kuma zai ci gaba da aiki tare da Amina Mohammed ?ar Najeriya a matsayin mataimakiyarsa, kamar yadda ta sanar a shafinta na Twitter. Guterres da Amina za su fara sabon wa’adi a farkon watan Janairun 2022. Antonio Guterres ya gaji Ban Ki-moon ne a watan Janairun…
Read More?etare: Tsohon Shugaban Zambiya Kenneth Kaunda Ya Mutu
Ya rasu ne ranar Alhamis a wani asibiti da ke birnin Lusaka babban birnin kasar. A farkon makon nan ne aka kwantar da shi a asibitin saboda yana fama da cutar sanyin hakarkari wato pneumonia a turance. Masu taimaka masa sun ce bai kamu da cutar korona ba. Mista Kaunda ya kasance daya daga cikin shugabannin Afrika da suka jagoranci kasashensu wajen samun ‘yanci daga turawan mulkin mallaka. Ya yi mulkin kasar daga in 1964 zuwa 1991. Wanene shi? An haifi Kenneth David Kaunda a cikin 1924 kusa da Chinsali…
Read More?etare: An Kawo ?arshen Mulkin Natanyahu A Isra’ila
Benjamin Netanyahu ya rasa ikonsa na shekaru 12 kan mulkin Isra’ila bayan da majalisar dokokin kasar ta kada kuri’ar amincewa da sabuwar gwamnatin ha?aka. Naftali Bennett na jam’iyyar Yamina zai jagoranci sabuwar “gwamnatin ta canji.” Shi zai jagoranci gamayyar jam’iyyun da suka samu rinjayen ?uri’a ?aya wanda ya kai ga kawo ?arshen mulkin Netanyahu. Mr Bennett zai zama Firaminista har zuwa watan Satumban 2023 ?ar?ashin tsarin kar?a-kar?a. Daga nan zai mi?a mulki ga Yair Lapid, shugaban jam’iyyar Yesh Atid, na tsawon shekara biyu. Mista Netanyahu – wanda ya fi da?ewa…
Read More?etare: Mai Mata 39 Ya Mutu
Wani mutum a arewa maso gabashin Indiya, wanda ya fi yawan iyali a duniya, ya mutu. Ziona Chana mai shekaru 76. Iyalinsa sun ce ya yi fama da ciwon suga da hawan jini. Mista Chana yana da mata 39 da yara 94 da kuma jikoki da yawa. Ya zauna tare da dukkanin iyalinsa a wani gida bene hawa hudu da ke wani kauye mai tsaunuka a jihar Mizoram, da ke iyaka da Myanmar. Jami’ai sun ce gidan ya zama wani babban wurin jan hankali ga ‘yan yawon bude ido saboda…
Read MoreZa A ?aure Wanda Ya Gaura Wa Shugaban Faransa Mari Wata Uku A Kurkuku
An gurfanar da mutumin da ya shararawa shugaban ‘Kasar faransa, Mari Emmanuel macron , a bainar jama’a a gaban Kotu. Mutumin Mai suna T – Dieman, wanda ya takarkare ya taskawa shugaban ‘Kasar faransa Mari, yasamu gurbin Zama agidan Yari na wata Uku, bayan muhawarar da aka tafka tsakanin lauyoyin shugaban Kasa da Kuma wanda ake zargi. Lauyoyin wanda Ake zargi da Marin shugaban ‘Kasar faransa, sunce “tun farko shugaban ‘Kasar shine ya aikata lefi bayan ya da ya Karya dokokin annobar Kurona ta hanyar mikawa mutumin hannun Sanan sun…
Read More?asar Saudiyya Ta Tu?e Shugaban Limaman Masallacin Annabi
Rahotanni daga Birnin Makkah na ?asar Saudiyya na bayyana cewar Shugaban Masallatai biyu mafi daraja a Saudiyya Sheikh Abdul Rahman Al Sudais ya tu?e Daraktan da ke kula da limamai da ladanai a masallacin Manzon Allah a Madina. An tu?e shi ne saboda samun jinkirin tayar da sallar Asuba bayan an kira Sallah na tsawon minti 45, kamar yadda Hukumomin da ke kula da Masallatan Makkah da Madina a Saudiyya, Haramain Sharifain suka sanar. Social embed from twitter Sanarwar da aka wallafa a Facebook ta ce shugaban Masallatan Sheikh Abdul…
Read MoreWani Mutum Ya Gaura Wa Shugaban Faransa Mari A Bainar Jama’a
A wani bidiyo da ya karade shafukan sada zumunta, an ga Mr Macron yana tafiya zuwa wajen wani shinge lokacin balaguron da ya yi zuwa Tain-l’Hermitage da ke wajen birnin Valence. Mutumin ya wanke Mr Macron da mari a fuska ne kafin jami’ai su yi hanzarin kai masa dauki. Daga nan ne aka janye shugaban. Kafofin watsa labaran Faransa sun ce an kama mutum biyu bayan gaura wa shugaban kasar mari. A yayin da aka mari shugaban kasar, an ji wasu suna ihu suna cewa “Allah wadaran akidar Macron”. Wane…
Read More