Yayin da duniya ke ganin Taliban za su wulakanta mata, sai ga mata a kasar sun yi zanga-zangar nuna goyon bayan Taliban Wannan ya faru ne a ranar Asabar a bikin cika shekara 20 na kai hari kan cibiyar kasuwanci dake Amurka a 11/9. Mata da dama sun fito rike da tutoci suna nuna goyon baya ga Talihan tare da yin kabbara ga kungiyar. Daruruwan mata, sanye da bakaken kaya, sun yi maci a Kabul babban birnin kasar Afghanistan, dauke da alamun nuna goyon baya ga kungiyar Taliban, kamar yadda…
Read MoreCategory: Ketare
Ketare
Ketare: Kotu Ta Bada Umarnin Tono Gawar Mugabe
Wata kotun majistiret a Zimbabwe ta ce za a iya tono gawar tsohon shugaban kasar marigayi Robert Mugabe bayan wani basaraken gargajiya ya ce binnewar da aka yi masa ta keta dokokin al’adun gargajiyarsu. An binne Mugabe, wanda ya mutu a shekarar 2019 yana da shekara 95 a makabartar iyalinsa. Sai dai a watan Mayu wata ta saurari karar wani basarake da ya ce binnewar da aka yi masa ta karya dokokin al’adunsu, a cewar kamfanin dillancin labarai na Reuters a wancan lokacin. “Na bayar da umarni ga wadanda doka…
Read MoreKetare: An Bada Kasusuwan Gaddafi Domin Biznewa
Rahotanni daga kasar Libya na bayyana cewar Hukumomi a kasar sun bada abin da ya saura na ?asusuwan marigayi tsohon shugaban kasar Muhammad Gaddafi ga iyalansa domin biznewa. Gaddafi dai ya rasa ransa ne kimanin shekaru 10 da suka gabata a yayin wani kazamin bore da jama’ar ?asar suka yi da sunan kawo sauyi. Rahotanni sun bayyana cewar an mika kasusuwan Moammar Gadhafi ga danginsa domin sallatarsa, shekaru 10 bayan yi masa kisan gilla tare da binne shi a wani boyayyan waje. Wannan yana daga cikin mataki na sabuwar hukumar…
Read MoreZa Mu Kafa Gwamnatin Riko Nan Da Makwanni Biyu – Sojojin Guinea
A kasar Guinea, jagoran sojojin da suka hambarar da gwamnatin shugaba Alpha Conde, ya sanar da cewa za su kafa sabuwar gwamnatin rikon kwarya cikin makonni masu zuwa. Laftanal kanar Mamady Doumbouya ya shaida wa mambobin tsohuwar gwamnatin cewa ba za a muzgunawa kowa ba. Sai dai ya shaida wa ministocin gwamnatin cewa ba za a barsu su fita daga kasar ba, kuma ya bukaci su mika motocin gwamnati da ke hannayensu ga sojojin kasar. Shugaba Alpha Conde mai shekara 83, wanda sojojin ke tsare da shi a yanzu –…
Read MoreMun Kori Masu Tsattsauran Ra’ayin Addini Sama Da 600 Daga Kasarmu – Faransa
Ma’aikatar harkokin cikin gida ta Faransa ta kare matakin da ta ?auka na korar masu tsattsauran ra’ayin Islama daga ?asar, bayan wata ?ar takarar shugaban kasa ta ce za ta ?ara tsaurara matakai idan ta ci za?e. Karamar ministaMarlene Schiappa ta ce sama da mutane 600 da ake zargi masu tsattsauran ra’ayi ne aka tasa keyarsu daga ?asar tun a 2018. Yar takarar shugaban ?asa mai ra’ayin mazan jiya, Valerie Pecresse, ta fa?awa wata jaridar da ke fitowa duk Lahadi cewa idan aka zabe ta a shekara mai zuwa za…
Read MoreKetare: Sojoji Sun Yi Ikirarin Kifar Da Gwamnatin Guinea
Rahotanni na cewa ba a san makomar shagaban kasar Guinea Alpha Conde ba, bayan wani hoton bidiyon da ba a kai ga tantance wa ba ya nuna sojoji na rike da shi, wadanda suka ce sun shirya juyin mulki. Kamfanin dillancin labarai na Reuters ya ruwaito cewa sojojin sun ce sun yi watsi da kundin tsarin mulkin kasar. AFP kuma ya ruwaito cewa sojoji sun ce suna rike da shugaban kasar ya zuwa yanzu. Tuni wasu jaridu musamman na kasashen da ke makwabtaka da Guinea ke ba da rahoton an…
Read MoreYemen Ta Jefa Roka A Kasar Saudiyya
Hukumomin Saudiyya sun ce sun kakkabo wasu makaman roka uku da aka harbo musu daga Yemen, gamayyar sojin da Saudiyya ke jagoranta da ke yaki a Yemen ta ce daya daga cikin makaman an harba shi ne kan wata rijiyar man kasar da ke yankin gashi. Kafafen yada labarai na cikin gidan Saudiyya na cewa yara biyu sun jikkata yayin harin wanda aka kai Kauyen Damman dake wajen gari. Gamayyar ta kara da cewa ta lalata wani wani makamin roka da aka harba biranen Najran da Jazan da ke yankin…
Read MoreA Karon Farko Saudiyya Ta Yaye Zaratan Sojoji Mata
Saudiyya ta yaye rukunin farko na mata sojoji daga makarantar horar da mata zalla aikin sojin, bayan shafe mako 14 ana basu horo. Manjo Janar Adel Al-Balawi, shugaban cibiyar ilimantarwa da horas da sojoji ya ce wannan dama ce mai muhimmanci da za ta taimaka wajen sake inganta tsaro. Sannan ya shaida cewa yana fatan matan za su nuna jajircewa wajen zama ‘yan kasa nagari da kare dokoki da tsare-tsaren da aka dorasu a kai. Babban hafsan sojojin ?asar Janar Fayyad bin Hamed Al-Ruwaili ne ya dauki nauyin bikin yaye…
Read MoreKasar Iran Ta Bukaci Sulhu Da Saudiyya
Rahotanni daga birnin Tehran na kasar Iran bayyana cewar kasar na shirin gudanar da zagaye na hudu na tattaunawa da abokiyar hamayyarta Saudiyya a Ira?i bayan kafa sabuwar gwamnatin Iran, kamar yadda aka ambato jakadan Iran a Bagadaza yana cewa a ranar Talata Iran da Saudiyya wa?anda su ne jagororin Shi’a da Sunni a Gabas Ta Tsakiya sun shafe shekaru suna hamayya da juna inda dukkaninsu ke marawa ?angarori da ke ya?i a Yemen da Syria da wasu wuraren. A 2016 suka katse hul?ar diflomasiya tsakaninsu. A watan Mayu Iran…
Read MoreKetare: Mutum 12 Sun Mutu A Filin Jirgin Saman Afghanistan
Kungiyar Taliban ta ce mutum 12 ne suka mutu a filin jirgin saman Kabul tun daga ranar Lahadi. Wani jami’i da ya yi magana da kamfanin dillancin Labarai na Reuters a boye, ya ce mutanen sun mutu ne dalilin turmutsutsu ko kuma an harbe su ne. Ya bai wa taron mutanen da suka yi dandanzo a filin jirgin shawarar su koma gida tun da ba su da jirgin da zai kai su inda suke so, ya kuma ce “Taliban ba su cutar da ko wa ba a filin jirgin.” An…
Read MoreKetare: Za A Mika Tsohon Shugaban Kasar Sudan Kotun Duniya
Gwamnatin Sudan ta ce za ta mika tsohon shugaban kasar Omar al-Bashir ga kotun hukunta laifukan yaki ta duniya wato International Criminal Court. Ministan harkokin wajen kasar Mariam al-Mahdi, wanda ya tabbatar da hakan ranar Laraba, ya kara da cewa za a gurfanar da hambararren shugaban kasar ne tare da jami’an gwamnatinsa bisa rikicin da ya faru a yankin Darfur. Kafofin watsa labaran kasar sun ambato Mahdi yana cewa “majalisar ministoci ta yanke shararar mika jami’an gwamnatin da kotun ICC take nema ruwa a jallo.” Bashir, wanda ya kwashe fiye…
Read MoreZargin Neman Mata Ya Tursasa Gwamna A Amurka Yin Murabus
Rahotanni daga kasar Amurka na bayyana cewar Gwamna Andrew Cuomo na jihar New York ta kasar ya yi murabus daga mukaminsa bisa zargin da ake masa na neman mata, ba bisa ka’ida ba. Gwamnan ya sha matsin lamba daga mutane da dama na ya sauka da matsayin gwamna bayan wasu mata da dama sun zarge shi da cin zarafinsu. Ya sanar da matakin murabus ?insa ne biyo bayan wani rahoto da ofishin Antoni Janar na jihar ya nuna zarginsa da cin zarafin mata a lokuta da dama. Gwamna Cuomo ya…
Read MoreSaudiyya Ta Nada Mata Hadimai Ga Masallachin Harami
A karon farko, Saudiyya ta na?a wasu mata biyu a manyan mukamai na hukumar kula da masallatan Harami na Makka da Madina. Gidan talabijin na Al Arabiya wanda mallakin Saudiyya ne, ya bayar da rahoto ranar Litinin cewa Sheikh shugaban hukumar Abdulrahman Al-Sudais ya na?a Dr. Al-Anoud Al-Aboud da Dr. Fatima Al-Rashoud a matsayin mataimakansa. Al Arabiya ta ce hukumar na da niyyar horar da ma’aikata mata ’yan saudiyya 320, bayan sanar da fara shirin horon mai taken “Hayyak” a ranar 8 ga watan Agusta domin ha?aka ayyukan matan a…
Read MoreSaudiyya Na Sahun Gaba Wajen Bada Agaji A Duniya – Rahoto
Rahotanni daga birnin Riyadh na kasar Saudiyya na bayyana cewar ?asar ce ta uku a duniya kuma ta farko a ?asashen larabawa wajen bada taimakon jin-kai ga ?asashe marasa karfi a duniya. Tallafin da take bayarwa ya haura dala miliyan 841, sannan masarautar ita ce babbar mai bada tallafi ga Yemen tare da gudunmawar da ta kai miliyan 800 a cewar binciken Majalisar Dinkin Duniya. A lokacin da ya ke tsokaci, mai taimakawa sarkin Saudiyya kan harkokin agaji da jin-kai, Dr Abdullah Al-Rabeeah, ya ce sun kai ga wannan nasarar…
Read MoreDa Dumi-Dumi: Tsawa Ta Hallaka ‘Yan Casun Biki
Akalla mahalarta wani bikin aure 17 ne suka mutu a Bangaladesh kamar yadda jami’ai suka bayya. Wasu mutum 14 kuma na daban ciki har da angon sun jikkata. A lokacin da abin ya faru amaryar ba ta halarci taron ba. An shirya bikin ne a cikin wani jirgin ruwa a gefen tekun Shibganj, kuma na cikin jirgin sun dauki hanyar zuwa gidan su amarya ne lokacin da tsawar ta same su. Mutanen da suka ga faruwar abun sun ce kashi-kashi na tsawar ne ya afkawa jirgin. Tsawa na kashe daruruwan…
Read MoreKotu Ta Tabbatar Da Rabuwar Auren Attajirin Duniya Bill Gates
Rahotanni daga kasar Amurka na bayyana cewar Auren mashahurin mai kudin nan na duniya Bill Gates da matarsa Melinda French Gates ya rabu kamar yadda alkali babbar Kotun Amurka ya amince da rabuwar tasu a shari’ance. Dama sun gabatar da takardar amincewa da rabuwar aurensu mai shekaru 27 tun 3 ga watan Mayu zuwa babbar kotu ta King County dake Washington kuma an tabbatar da rabuwar tasu a ranar Litinin. Bill da Melinda sun jima suna yada rabuwar aurensu kuma sun amince da yadda zasu raba auren. Bayan sanar da…
Read MoreBudurwa Ta Mutu Ana Tsakar Lalata Da Ita A Mota
Dailytrust ta ruwaito cewa Mutuwa ta riski wata budurwa a yayin da suke tsaka da fasikanci da saurayinta a cikin mota. An garzaya da budurwar mai shekara 15 zuwa asibiti ne bayan saurayin nata da yake fasikanci da ita ya lura cewa ta fita daga hayyacinta. ‘Yan sanda da ke binciken lamarin sun ce saurayin, wanda ake kira “babban mai taimako”, ya shaida musu cewa yana cikin saduwa da ita a cikin mota ne ya lura labbanta da fatar jikinta sun koma fari fat, hannuwanta kuma sun jujjuye. Ko da…
Read MoreJamhuriyar Nijar Ta Karrama Gwamna Zulum
Shugaban Nijar, Mohammed Bazoum ya bai wa gwamnan Borno, Babagana Umara Zulum, lambar girmamawa ta ?asa, “de Grand Officer dans I`Ordre” sakamakon irin rawar da ya ke takawa a ya?i da matsalolin tsaro. Shugaba Bazoum ya ce girmama Zulum ya kasance masa wajibi la’akari da namijin kokarin da Zulum ke nunawa a ya?i da Boko Haram, da damuwar da yake nunawa kan ?an gudun hijira da kokarin sake tsugunar da su a yankunansu da ya?i ya daidaita. An gudanar da bikin karama Zulum ne a birnin Zinder, a wani ?angare…
Read MoreSaudiyya Ta Tsaurara Dokar CORONA
Gwamnatin Saudiyya ta ce daga ranar Lahadi ta 1 ga watan Agusta babu wanda zai shiga kantinan zamani ko kuma wuraren sana’o’i ko motar haya ko ofisoshin gwamnati sai wanda aka yi wa rigakafin korona. Ma’aikatar cikin gidan kasar ce ta bayyana hakan, tana cewa dole kowa ya fito a yi masa rigakafin ko a wanne yanki yake na masarautar. Saboda fargabar sabuwar dokar, an karo yawan rigakafin kuma ana samun dogayen layuka a Riyadh da sauran wurare. Adadin wadanda aka yi wa rigakafin cikakkiya a Saudiyya ba shi da…
Read MoreSaudiyya Ta Haramta Wa Kasashe 13 Yin Umrah
Rahotanni daga Kasar Saudiyya na bayyana cewar Hukumar dake kula da masallatai biyu masu tsarki a kasar Saudiyya ta bayyana sunayen wasu kasashe 13 da ba’a amince su je aikin umrah da aka bu?e kwanan nan ba. Wannan na kunshe ne a wata takarda da shafin Haramain Sharifain na dandalin sada zumunta facebook ya fitar ranar Laraba. A jikin takardar, Saudiyya ta bayyana cewa an ?auki wannan matakin ne saboda karuwar masu harbuwa da cutar COVID19 a kasashen. Hakanan kuma Saudiyya tace ba wai aikin Umrah ka?ai aka hana mutanen…
Read More