Rahotanni daga kasar Amurka na bayyana cewar Gwamnatin Amurka ?arkashin jagorancin Shugaba Joe Biden ta soki matakin gwamnatin Najeriya ?arkashin jagorancin Shugaban kasa Muhammadu Buhari na dakatar da shafin Twitter a ?asar. Sanarwar da ofishin jakadancin Amurka da ke Najeriya ya fitar a yammacin Asabar, ya soki matakin yana mai cewa hakan tamkar take hakkin fadin albarkacin baki ne. “Kundin tsarin mulkin Najeriya ya bayar da ‘yancin fadin albarkacin baki. Matakin da gwamnati ta dauka a baya bayan nan na dakatar da Tuwita tamkar take ‘yancin fadin albarkacin baki ne,”…
Read MoreCategory: Ketare
Ketare
Dalilanmu Na Hana Yin Sallah Da Lasifika – Saudiyya
Rahotanni daga birnin Riyadh na kasar Saudiyya na bayyana cewar ?asar Saudi Arabiya ta maida martani kan mutanen dake sukar matakin da ta ?auka na rage ?arar kiran sallah a masallatai. Idan masu karatu za su tuna mun kawo muku rahoton cewa Saudiyya ta bada umarni ga masallatai su rage ?arar lasifikokin su yayin kiran sallah. Rahoton BBC ya nuna cewa ma’aikatar harkokin addinin musulunci ta ?asar ta maida martani kan wasu mutane dake sukar matakin. Abdul-lateef Sheikh ya bayyana cewa an ?auki wannan matakin ne biyo bayan ?orafe-?orafen da…
Read MoreNi Ne Imam Mahadi – Mutumin Da Ya Yi Yun?urin Kashe Limamin Ka’abah
Hukumomin da ke kula da Masallatai biyu Masu Daraja na Saudiyya wato Haramain Sharifain sun ce mutumin ya yi yun?urin halaka Sheikh Bandar Baleelah ne lokacin da yake gabatar da hu?ubar Sallar Juma’a. Haramain Sharifain ta wallafa a shafinta na Facebook ranar Talata 25 ga watan Mayu cewa, mutumin wanda ?an ?asar Saudiyyan ne mai shekara 40, ya yi ikirarin cewa shi Imamu Mahdi ne. Ya fa?i hakan ne a yayin da ?an sanda suke tuhumarsa. Sai dai hukumar ba ta yi ?arin bayani kan matakin da aka ?auka a…
Read MoreSarki Salman Ya Yi Wa Buhari Ta’aziyar Rasuwar Shugaban Dakarun Soji
Sarki Salman Ibn Abdul’azeez na ?asar Saudiyya ya kira shugaban ?asa Muhammadu Buhari a waya domin yi masa ta’aziyyar rasuwar shugaban rundunar sojin ?asa, Janar Ibrahin Attahiru tare da wasu jami’ai 10 a hatsarin jirgin sama. Sarkin yayi jimamin wannan babban rashi da Najeriya tayi tare da mi?a ta’aziyyar sa ga shugaba Buhari a yayin da suka zanta a wayar salula ranar Litinin. Mai magana da yawun shugaban ?asa, Malam Garba Shehu, shine ya bayyana haka a shafin sa na dandalin sad zumunta tuwita @GarShehu. Garba Shehu yace: “A yau…
Read MoreSaudiyya: An Dam?e Mutumin Da Ya Yi Yun?urin Kashe Limamin Ka’abah
Rahotanni daga ?asar Saudiyya sun bayyana cewa a ranar Jumu’a yayin gudanar da hu?uba, wani mutumi sanye da harami yayi ?o?arin hallaka ?aya daga cikin limaman masallacin Ka’aba. Mutumin yayi ?o?arin isa ga limamin amma sai jami’an tsaro suka farga kuma suka kama shi nan take. Hukumar dake kula da manyan masallatai biyu masu daraja ‘Haramain Sharifain’ ita ce ta bayyana haka a shafinta na kafar sada zumunta Facebook. Hukumar tace anyi yun?urin kashe Sheikh Baleelah a dai-dai lokacin da yake hu?ubar sallar jumu’a a masallacin ka’aba. Hakanan hukumar Haramain…
Read MoreKashe Shekau: ISWAP Ba Ta Cancanci Tukwici Ba – Amurka
?asar Amurka ta bayyana cewa ?ungiyar ISWAP ba zata samu ko sisi ba daga cikin dala miliyan $7m data sa kan duk wanda ya gano inda Abubakar Shekau yake. Yayin da take martani kan rahoton mutuwan shugaban maya?an Boko Haram ?in, Amurka tace ba zata baiwa ?ungiyar dake ?ar?ashin ISIS ba ko sisi. Wannan na ?unshe ne a wani rubutu da sashin shari’a na ?asar Amurka yayi a shafinsa na Tuwita @RFJ_USA, rubutun ya bayyana cewa: “Rahoton da muka samu yau ya nuna cewa shugaban ?ungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau,…
Read MoreDole Musulmi Su Kafa Ta Su Majalisar Dinkin Duniya – Erdogan
Shugaban ?asar Turkiyya Recep Tayyib Erdogan, ya bayyana cewa tunda majalissar ?inkin duniya, ba za ta iya share hawayen ?asashen Musulmin duniya ba to bata da amfani suci gaba da zama a cikinta, duba da yadda ake ta hallaka musulmin ?asar Palas?inawa, wanda Isra’ila ke yi amma ba tare da majalissar ?inkin duniya ta ?auki wani mataki na hana faruwar hakan ba. Erdogan ya ce, “ya zama wajibi mu kafa sabuwar majalissar ?inkin duniya ta Musulunci (Muslim United Nations) domin kuwa abubuwan da ake yi na kisan musulmi tare da…
Read MoreZa Mu Shafe Tarihin Falas?inawa A Doron Kasa – Isra’ila
Firaiministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya ce za su ci gaba da kai hare-hare Gaza da dukkan karfinsu, duk da kiran da kasashen duniya ke yi na tsagaita wuta. kamar A wani bayani da ya yi a gaidan talabijin, Benjamin Netanyahu yace za a ci gaba da kai hare-hare ta sama iya karinsu, za kuma kara da cewa za su gasa wa shugabannin Hamas da ke Gaza aya a hannu. Hare-haren saman da Isra’ila ke kai wa Gaza sun ruguza wasu gine-gine uku tare hallaka mutum 24 kamar yadda hukumomin lafiya…
Read MoreZa A Halastawa Mace Auren Namiji Fiye Da 1 Lokaci Guda A Afirka Ta Kudu
Ma’aikatar harkokin cikin gida na kasar Afrika ta kudu ta sanar da cewa tana shirin kafa sabuwar dokar halastawa mata auren namiji fiye da daya kamar yadda maza ke auren mace fiye da daya. A cewar rahoton iharare, sabuwar dokar za tayi bayani game da salon auratayyan da basu hallata ba. Rahoton yace takardar da ma’aikatar ta fitar wannan makon ya nuna cewa babu adalci da daidaito kan dokar auren da ake amfani da shi yanzu. Daga cikin rashin adalcin shine dokar bata hararo salon auren mabiya addinin Hindie, Yahudu,…
Read MoreSaudiyya Ta Amince A Bu?e Wuraren Shan Shisha
An amince a sha shisha a wuraren shan gahawa a Saudiyya daga ranar Litinin yayin da ake sassauta dokar kullen korona a ?asar. Ma’aikatar kula da birane da karkara ta amince a sayar da shisha ga wa?anda aka yi wa rigakafin korona, kamar yadda kamfanin dillacin labaran ?asar na SPA ya ruwaito. Amma za a dinga shan shishar ne a sarari yayin da aka haramta sha wuraren da ake cin abinci. Saudiyya ta rufe gidajen cin abinci da shan gahawa domin rage bazuwar korona.
Read MoreDa ?umi-?umi: Ba A Ga Jinjirin Wata A Saudiyya Ba
Rahotanni daga kasar Saudiyya na bayyana cewar masu aikin duban jinjirin wata basu samu ganin jinjirin watan Shawwal na ?aramar Sallah ba. Saudiyya ta sanar da cewa ba a ga watan Shawwal a yau ba don haka ?aramar Sallah za ta kama ranar Alhamis, 13 ga watan Mayun 2021. Dama tawagar da ke duban watan ta taru don duban jaririn watan na Shawwal. An sanar da cewa rashin ganin watan ya shafi Saudiyya ne da duka ?asashen da ke bin ranakunta. A ?angaren kasar Najeriya kuwa tuni fadar mai alfarma…
Read MoreZa A Gudanar Da Aikin Hajjin Bana – Saudiyya
Gidan talabijin na Saudiyya ya sanar da cewa za a kyale maniyyata su gudanar da aikin hajjin bana amma karkashin wasu sharuda. “Yadda za a yi da kuma sharudan yin za a sanar da su daga baya” in ji ma’aikatar aikin Hajji ta Saudiyya. A shekarar da ta gabata Saudiyya ta bar wasu tsirarun mutane gudanar da aikin Hajjin kuma wadanda kawai suke zaune a kasar, ba a bar kowa daga waje ya yi ba. Sauyin da aka samu dai na da alaka da wannan annoba ta korona wadda ta…
Read MoreAttajiran Duniya Bill Gates Ya Saki Matarshi
Mutumin da akayi ittifa?in cewa ya fi kowa ku?i a duniya Bill Gates, attajirin duniya kuma wanda ya kafa kamfanin kwamfuta na Microsoft ya sanar da matakin da ya ?auka na rabuwa da mai dakinsa Belinda. Bill da Melinda sun sanar da labarin ne a shafukansu na Twitter a ranar Litinin inda suka ce sun dauki wannan matakin ne bayan nazari sosai. Ma’auratan sun dade suna jagorantar ayyuka da dama na taimakon jama’a a sassan kasashen duniya daban-daban. A cikin sanarwar da suka fitar na rabuwarsu, sun ce za su…
Read More‘Yan Bindiga Sun Harbe Limami Yana Jan Sallar Asham
An harbe wani babban malamin addinin Musulunci a gabashin Jamhuriyar Demokradiyyar Congo. An yi wa Sheikh Ali Amini, ruwan albarussai yayin da yake jagorantar sallar Asham a ranar Asabar a cikin babban masallacin garin Beni. Har yanzu dai ba a bayyana wa?anda suka aikata kisan ba. Tun da farko wasu da ake zargin ‘yan tawayen ADF ne sun kai hari kan wasu ?auyuka biyu a yankin. Rahotannin da ba a tabbatar da su ba sun ce an kashe mutane 19 ciki har da sojoji da dama. Yayin da ?an ?asar…
Read MoreAmurka Ta Bayyana Matsayarta Game Da Najeriya
Rahotanni daga birnin Washington DC na kasar A Amurka na bayyana cewar a ranar Talata, Sakataren ?asar Amurka, Antony J. Blinken, ya ziyarci Najeriya ta hanyar amfani da fasahar zamani (Virtually) inda ya gana da shugaba Buhari da kuma ministan kasashen waje, Geoffrey Onyeama. Mutanen uku sun tattauna akan abubuwa da dama, wa?anda suka ha?a da; yadda zasu ha?a kai wajen ya?ar ta’addanci da rashin tsaro, gyaran ?angaren lafiya, bun?asa tattalin arzi?i da sauransu. Hakanan kuma shugaba Buhari ya tattauna da sakataren kan yadda za’a bun?asa kasuwanci tsakanin ?asar Amurka…
Read More?etare: Yariman Saudiyya Ya Gana Da ?an Marigayi Idriss Deby
Yariman Saudiyya mai jiran gado Mohammed bin Salman bin Abdulaziz da mataimakin Firaminista da kuma ministan tsaro sun tattauna da shugaban sojin Chadi Mahamat Idriss Deby. Ta wayar tarho a ranar Lahadi. Kamfanin dillacin labaran Saudiyya SPA ya ce Yarima bin Salman ya yi wa Janar Mahamat Deby ta’aziyyar rasuwar mahaifinsa Idriss Deby wanda ya rasu a ranar Litinin sakamakon samun raunuka a fagen daga. Yariman ya yi wa Chadi fatan ?orewar zaman lafiya da kwanciyar hankali. A nasa ?angaren kuma Janar Mahamat ya gode wa Yariman kan karamcin da…
Read More?etare: An Gudanar Da Jana’izar Shugaba Deby
An gudanar da jana’izar Shugaba Idriss Deby Itno a yau Juma’a a N’Djamena babban birnin kasar kafin daga bisani aka binne shi a ainihin garin da aka haife shi. An kashe shi ne a ranar Litinin lokacin da yake kan gaba wajen yakar ‘yan tawaye, wata kungiya da wasu jami’an soji suka kafa a 2016. Shugabannin kasashen Mali da Guinea da kuma na Nijar sun isa kasar domin halartar jana’izar, ana sa ran shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron zai je N’Djamena duk da jan kunnen da ‘yan tawaye suka yi…
Read MoreTsohon Mataimakin Shugaban Amurka Ya Rigamu Gidan Gaskiya
Rahotanni daga kasar Amurka na bayyana cewar tsohon mataimakin shugaban kasar Amurka, Mr Walter Fredrick “Fritz” Mondale ya riga mu gidan gaskiya. Mr Mondale wanda ya rike mukamin mataimakin shugaban kasa karkashin gwamnatin Shugaba Jimmy Carter ya rasu ne yana da shekaru 93 a cewar mai magana da yawun iyalinsa. Marigayin ya taba neman takarar shugaban kasa a 1984 amma bai yi nasara ba. Majiyoyi sun ce ya rasu ne a gidansa da ke Minneapolis duk da cewa ba a sanar da abin da ya yi ajalinsa ba. “Lokaci ne…
Read MoreChadi: ?an Marigayi Idriss Deby Ya Zama Sabon Shugaban Kasa
An na?a Mahamat Idriss Deby Itno a matsayin shugaban gwamnatin ri?o a kasar Chadi. Matakin ya biyo bayan mutuwar mahaifinsa, Idriss Deby a yau Talata sakamakon raunukan da ya ji a kusa da kan iyakar Chadi da Libya inda ‘yan tawaye ke bore. Shugaban na riko na da shekaru 37 a duniya kuma Mahamat Idriss Deby Itno babban janar na soja ne mai anini uku a rundunar sojin Chadi. A wata sanarwa da ya gabatar a gidan talabijin, mai magana da yawun rundunar sojin ?asar Janar Azem Bermandoa Agouna ya…
Read MoreSaudiyya Ta Aike Kur’anai Miliyan Guda Ga Kasashe 29
Ma’aikatar kula da harkokin addini ta saudiyya, ta fara raba kur’anai miliyan 1,200,000 fassararru cikin yaruka 21 zuwa kasashe 29 a fadin duniya a matsayin kyauta. Jirgin wanda ya fara hadin kai tsakanin ofishin jakadancin Saudiyya da ibiyoyin addini da al’ada da kuma Saudiyya a wadancan kasashen. Da yake magana a lokacin gabatar da taron, Ministan harkokin addinin musulunci Dakta Abdallatif Al Al-Sheik, wanda kuma yake lura da harkokin cibiyar dab’i ta Sarki Fahad, ya yi matukar godiya ga mai yi wa masallatan harami hidima Sarki Salman kan wannan taimako…
Read More