Saudiyya ta dakatar da jigilar jirage zuwa ?asashe hu?u da suka ha?a har da ma?wabciyarta Ha?a??iyar Daular Larabawa domin da?ile bazuwar korona.
Matakin na zuwa ne bayan Saudiyya ta ce ?an ?asarta da aka yi wa rigakafin korona na iya tafiya ?asashen waje bayan ?age haramcin fita daga ?asar tsawon shekara ?aya.
Daular Larabawa musamman birnin Dubai, ya kasance wurin sha?atawa ga yawancin ?an Saudiyya.
Sauran ?asashen da Saudiyya ta hana jigila sun ha?a da Habasha da Vietnam da Afghanistan, kuma matakin zai fara aiki ne ranar Lahadi, kamar yadda kamfanin dillacin labaran Saudiyya SPA ya ruwaito.
?an Saudiyya da suka fito daga ?asashen za a killace su tsawon mako biyu. Kuma an haramta wa ?an ?asar tafiya ?asashen ba tare da izinin hukumomi ba.
