An gurfanar da mutumin da ya shararawa shugaban ‘Kasar faransa, Mari Emmanuel macron , a bainar jama’a a gaban Kotu.
Mutumin Mai suna T – Dieman, wanda ya takarkare ya taskawa shugaban ‘Kasar faransa Mari, yasamu gurbin Zama agidan Yari na wata Uku, bayan muhawarar da aka tafka tsakanin lauyoyin shugaban Kasa da Kuma wanda ake zargi.
Lauyoyin wanda Ake zargi da Marin shugaban ‘Kasar faransa, sunce “tun farko shugaban ‘Kasar shine ya aikata lefi bayan ya da ya Karya dokokin annobar Kurona ta hanyar mikawa mutumin hannun Sanan sun zargi shugaban kasar faransa da kin bin dokar bada tazara na Mita daya, don kaucewa yaduwar cutar Kurona”.
A karshe Alkalin Kotun , ya Yankewa mutumin hukuncin daurin watanni Uku a gidan Yari tare da biyan tarar zunzurutun ‘Kudi har yuro miliyan daya da dubu Dari biyar, sakamakon Marin da yayiwan shugaban ‘Kasar Faransa
