Fitacciyar Mawa?iyar nan Tiwa Savage tace taso ace wanda yafi kowa ku?i a Afirka Aliko ?angote shine mahaifin ta.
Savage ta bayyana haka a shafin ta na Snapchat a ranar Alhamis, inda ta bayyana ba?in ciki na yadda tasha wahala wajen yin ku?i.Tiwa Savage
Ta rubuta; “ina da wani taro. Amma ba abune mai sau?i wajen yin ku?i. Allah ne ya taimake ni, amma miyasa Babana bai zama ?angote ko kuma wani kamar haka.
Mahaifiyar mawa?iyar ta mutu a ranar 19 ga watan Yuni na shekara 2021 an binne shi a Lagos, ana yin haka na fara shan kwaki da ruwa.
A lokacin da take sanar da rasuwar ya a kafar sadarwa ta zamani, Mawa?iyar ta bayyana shi a matsayin mai ?arfafa mutane.
