Amurka ta janye dakarunta daga Afghanistan bayan shafe shekara 20 ana rikici a ?asar.
Rundunar sojin hadaka da Amurka ke jagoranta ta koma ?asar ne a watan Disamban 2001, inda aka mayar da sansanin wani katafare da ke iya ?aukar har dakaru 10,000.
A yanzu duk sun tafi, bayan da Shugaba Joe Biden ya yi al?awarin cewa dukkan dakarun Amurka za su tafi zuwa ranar 11 ga watan Satumban 2021.
A hannu guda kuma, ?ungiyar Taliban na samun ?aruwa a yayin da suke ci gaba da mamayar ?arin yankunan wasu ?angarorin Afghanistan, inda suke ?wace gwamman gundumomi.
Wannan ya?i ya jawo matu?ar asara daga ta rayuka har ta dukiyoyi.
