Babban malamin addinin musuluncin nan, Sheikh Ahmed Abubakar Gumi, ya yi magana kan kuskuren da gwamnatin tarayya ke yi wajen ceto ?alibai 287 da malamansu da aka sace a jihar Kaduna. SheikhGumi ya nuna cewa kuskure ne amfani da ?arfi wajen ganin an ceto ?aliban a hannun ?an bindiga. Da yake magana a wani shirin gidan talabijin na Arise tv, a ranar Alhamis a Abuja, Gumi ya ce ya kamata gwamnati ta matsa kusa da ?an bindigan ta yi nazari a kansu domin samar musu da ingantacciyar rayuwa. A cewarsa,…
Read MoreCategory: Tsaro
Tsaro
Sulhu Da ‘Yan Bindiga: Gumi Ba Abin Amincewa Bane – Fasto Ayodele
Babban Fasto a Najeriya, Elijah Ayodele ya gargadi Gwamnatin Tarayya kan ba Sheikh Ahmed Gumi damar jagorantar sulhu da ‘yan bindiga. Wannan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da hadiminsa ya fitar, Osho Oluwatosin a ranar Alhamis 14 ga watan Maris. Ya ce bai dace a ce farar hula ya na jagorantar sulhu da ‘yan ta’adda ba har sai dai idan ya na tare da su ko su na aiki tare. Yakara da cewa ba Gumi wannan dama zai kara yawan sace-sacen ne da biyan kudin fansa Ayodele ya…
Read MoreRundunar Soji Ta Sha Alwashin Ceto Daliban Kuriga
Rundunar Sojin Najeriya ta sha alwashin kubutar da fiye da yara ‘yan makaranta 200 da ‘yan bindiga suka sace a baya-bayan nan a jihar Kaduna. Da yake zantawa da manema labarai game da ayyukan rundunar a makonni 2 da suka gabata, Daraktan Yada Labaran Ma’aikatar Tsaro, Manjo Janar Edward Buba, yace Rundunar Sojin Najeriya ta kudiri aniyar ceto dukkanin wadanda ‘yan bindiga ke garkuwa dasu cikin lumana. Saidai a yayin wani taro daya gudana a ranar Alhamis, mai magana da yawun ma’aikatar tsaron ya zargi masu makarantu da gazawa wajen…
Read MoreBorno: Gobara Ta Ci Rayuka A Sansanin ‘Yan Gudun Hijira
Rundunar ?an sandan jihar Borno ta tabbatar da gobarar da ta tashi a sansanin ?an gudun hijra a yankin Muna, lamarinda ya janyo asarar rayuka da kuma dukiya. Lamarain, a cewar kakakin rundunar, ASP Nahum Daso Kenneth ya faru ne da safiyar yau da ?arfe 10. Ya bayyana cewa lamarin ya ritsa da yara ?anana biyu – namiji da mace. ASP Kenneth, ya ce ba a kai ga sanin musabbabin tashin wutar ba amma ana ci gaba da gudanar da bincike a kai. Ya ?ara da cewa za su sanar…
Read MoreMakarantu 14 Na Fuskantar Barazanar Satar Dalibai Daga ‘Yan Bindiga
Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa Gwamnatin tarayya ta gano wasu makarantu a jihohi a?alla 14 da kuma birnin Abuja, da ke da raunin da za a iya kai musu hari, yayin da ake samun ?aruwar satar ?alibai a ?asar. Hajiya Halima Iliya, shugabar shirin samar da ku?a?en bayar da kariya ga makarantu na ?asa, ta ce hukumar ta tattara bayanai da za su taimaka wajen kai wa makarantun ?auki. A shekarar 2014 ne aka kafa hukumar bayan sace ?aruruwan ?aliban makarantar Chibok da ke…
Read MoreSokoto: ‘Yan Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Tulin Almajirai A Makarantar Allo
Rahotanni sun nuna cewa ‘yan bindiga sunyi Garkuwa da Wasu Almajirai da ba’a tantance adadinsu ba a Gidan Bakuso dake karamar hukumar Gada a jihar Sakkwato. An bayyana cewa an sace daliban ne daga makarantarsu da misalin karfe 1:00 na safiyar Yau Asabar. Shugaban Makarantar, Liman Abubakar, ya shaidawa Wakilin KBC Hausa cewa a halin yanzu dalibai 15 ba a san inda suke ba, amma har yanzu ana kan kirgawa. Abubakar ya bayyana cewa ‘yan bindigar sun mamaye garin ne da misalin karfe daya na safiyar Yau, inda suka harbe…
Read MoreSama Da Mutum 400 Aka Sace A Borno Ba 200 Ba – AMNESTY
Labarin dake shigo mana daga Maiduguri babban birnin Jihar Borno na bayyana cewa i?iraarin da Kungiyar ?ungiyar Afuwa ta Duniya, ‘Amnesty International’ ta yi a ranar Juma’a, ta tabbatar da cewa sama da mutane 400 yara da manya masu gudun hijira ne Boko Haram suka arce da su, ba 200 ba, kamar yadda rahotonnin farko su ka bayyana. An sace su ne daga sansanin gudun hijira daban-daban, a Gamboru Ngala, Jihar Barno a cikin wannan makon. Shugaban ?asa Bola Tinubu ya tabbatar da sace masu gudun hijirar, amma bai bayyana…
Read MoreMatsalar Tsaro: Lissafi Ya Kwace Wa Tinubu – Amnesty
Kungiyar Amnesty International ta ce sace fiye da ?an gudun hijira a jihar Borno da ?alibai ?ari biyu da tamanin da bakwai da malamai a yankin Kuriga a jihar Kaduna na nuna gazawar hukumomin Najeriya na kare al’umma daga hare-haren ?an bindiga da suka kashe dubban ?an ?asar cikin shekara biyar da ta gabata. ?ungiyar, cikin wata sanarwa da ta fitar ranar Juma’a ta hannun shugabanta a Najeriya, Isa Sanusi, ta bu?aci gwamnatin Najeriya ta yi duk mai yiwuwa domin ku?utar da mutanen da aka sace domin ha?a su da…
Read MoreHukuncin Kisa Ne Ya Cancanci ‘Yan Bindiga – Uwargidan Tinubu
Uwargidan shugaban kasa, Oluremi Tinubu, ta bayyana cewa masu garkuwa da mutane a matsorata ne. Ta kuma nuna cewa duk wanda aka samu da laifin yin garkuwa da mutane ya cancanci hukuncin kisa. Ta bayyana hakan ne yayin da take mayar da martani kan labarin wasu mata 200 da aka yi garkuwa da su a jihar Borno, da kuma dalibai da malamai sama da 280 da aka sace a jihar Kaduna. Remi Tinubu ta ce, “Duk wanda ke garkuwa da kananan yara to ba shi da lafiyar ?wa?walwa, mugu ne,…
Read MoreTsaro Ya Inganta A Mulkin Tinubu – Akpabio
Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ya bayyana cewa matsalar rashin tsaro ta ragu matu?a a ?asar nan tun bayan da Shugaba Bola Tinubu ya hau mulki a ranar 29 ga watan Mayu, 2023. Akpabio ya bayyana haka ne a lokacin da yake bayar da gudummuwa a yayin muhawara kan ?udirin da ya shafi kashe-kashen da aka yi a jihar Benuwai. A kalamansa: “Aiki na farko da ke kan gwamnatin jiha shi ne ta yi amfani da ku?a?en tsaro wajen ganin an kare tsaron rayuka da dukiyoyi a jihar Benuwai.” “Tsarin…
Read MoreMajalisa Ta Kalubalanci Soji Su Kubutar Da Mata 300 Da Boko Haram Ta Sace
‘Yan majalisar wakilai sun bu?aci hukumomin tsaro da su kubutar da mata kimanin 300 da aka yi garkuwa da su a jihar Borno a makon jiya. An bayyana cewa wasu da ake zargin maya?an Boko Haram ne suka yi garkuwa da matan a lokacin da suke neman itace a dajin Gamborou Ngala. Da take gabatar da ?udiri kan lamarin a zauren majalisar a ranar Alhamis, ?ar majalisa mai wakiltar mazabar Bama/Ngala/Kalabalge ta jihar Borno, Zainab Gimba, ta bayyana sace ?an matan a matsayin abin damuwa. ?an majalisa sun damu da…
Read MoreBorno: Mayakan Boko Haram Sun Kone Gidajen ‘Yan Gudun Hijira
Labarin dake shigo mana daga Maiduguri babban birnin Jihar Borno na bayyana cewa mayakan Boko Haram sun kona sabbin gidajen da aka gina domin sake tsuganar da ’yan gudun hijira a Karamar Hukumar Dikwa da ke Jihar Borno. Mayakan sun kutsa kauyen Gajibo da ke karamar hukumar ne suna harbi kan mai uwa da wabi sannan suka cinna wa sabbin gidaje 25 wuta. Yan Boko Haram Sun ce, matan da su ka sace a Ngala jihar Borno a ran Talata, Aikin kunun Azumi zasuyi mu su, sai bayan Salla zasu…
Read MoreBabban Laifi Ne Tsare Wanda Ake Tuhuma Tsawon Kwanaki Biyu – Baturen ‘Yan Sanda
Rahotannin dake shigo mana daga Jihar Kano na bayyana cewa kwamishinan ‘Yan Sandan jihar Usaini Gumel, ya garga?i dukkan DPO na ‘yan sandan Jihar Kano a ?ananan hukumomi 44, cewa su daina tsare wanda ake zargi da laifi fiye da kwanaki biyu, wato sa’o’i 48, ba tare da sun bada beli ko sun gabatar da mutum kotu ba. Kamfanin Dillancin Labarai ya ruwaito cewa Gumel ya yi wannan garga?in yayin da ya kai ziyarar rangadin wasu dibijin-dibijin na cikin birnin Kano. Ya ce tsare wanda ake zargi fiye da sa’o’i…
Read More‘Yan Boko Haram Sun Sace Mata 300 A Jihar Borno
Raotanni daga Jihar Borno sun bayyana cewar Yan ta’addan Boko Haram, sun sace Mata da yawan su ya Kai 300 a Jihar Borno. Wasu rahotannin na cewa, adadin matan da aka sace 113 ne, kuma mayakan na Boko Haram sun sace su a lokacin da suke kan hanyarsu ta zuwa daji domin debo itatuwan girki a ranar Lahadin da ta gabata. Rahotan ya ce mata sun fito ne daga daya daga cikin sansanonin Yangusun hijira dake Jihar Bornon Kawo yanzu babu wani cikakken rahoto a hukumance dake tabbatar da adadin…
Read MoreKatsina: ‘Yan Bindiga Sun Kulle Mutane A Daki Sannan Suka Banka Musu Wuta
Labarin dake shigo mana daga Jihar Katsina na bayyana cewa ‘yan taadda a karamar Hukumar Kankara sun sanya mutane a dakuna sun kulle sannan suka banka masu wuta suka kone. Kamar Yanda Shugaban Kungiyar Yan Social Media na APC Karamar Hukumar Kankara( APC social media Kankara LGA) Mal Isah Abdullahi, ya kawo wani rahoto cewa, a garin unguwar baushe Yau talata 5)3)24 sun Shiga wannan gari inda suka kashe wasu suka sace wasu sannan suka danna Wasu mutane a daki suka banka masu wuta su ka kone. Abinda yake faruwa…
Read MoreHare Haren ‘Yan Bindiga: Gwamnan Katsina Ya Nemi Agajin Gwamnatin Tarayya
Gwamnan jihar Katsina, Malam Umaru Dikko Radda, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta tallafa wa kokarin da jihar take yi wajen yaki da ‘yan bindiga. Gwamnan ya yi wannan roko ne a lokacin da yake jawabi ga matasan ?auyen Wurma da suka yi zanga-zangar adawa da munanan hare-haren da ‘yan bindiga ke kai wa yankin. Yayin wannan ziyara da ya kai domin rarrashin masu zanga-zangar, Gwamna Ra??a ya jajantawa iyalan wa?anda hare-haren ya shafa.
Read More‘Yan Bindiga Sun Kaddamar Da Sabon Hari A Abuja
‘Yan bindiga sun kai sabon farmaki gundumar Kawu da ke karamar hukumar Bwari da ke babban birnin tarayya Abuja a ranar Alhamis. A yayin harin, sun yi awon gaba da tsohon shugaban jam’iyyar PDP na gundumar, Alhaji Alhassan Sidi Kawu da ?ayansa hudu da wasu mutane 18. Shugaban karamar hukumar Bwari, Abdulmumini Zakari, ya shaidawa manema labarai cewa ?an bindigar sun dira gundumar ne a ranar Laraba daga dajin Kuyeri da ke Kaduna. Ya kara da cewa akwai mata da yaron mai gundumar yankin, Alhaji Abdulrahman Danjuma Ali a cikin…
Read MoreKatsina: Jama’ar Kurfi Sun Yi Zanga-Zangar Hare Haren ‘Yan Bindiga
Fusatattun mazauna kauyen Wurma a karamar hukumar Kurfi sun tsohe babban titin Katsina-Dutsinma kan hare-haren ?an bindiga Masu zanga-zangar sun hana matafiya wucewa, lamarin da ya tilasta wa ababen hawa canza hanya domin tafiya garuruwan da suka nufa a sassan jihar Mai magana da yawun rundunar ?an sandan jihar, ASP Aliyu, ya ce zai tuntu?i DPO na Kurfi gabanin ya yi magana a hukumance Jihar Katsina – Mutanen kauyen Wurma a karamar hukumar Kurfi ta jihar Katsina sun fara ?one-?one tare da toshe babban titin Katsina-Dutsinma ranar Jumu’a, 1 ga…
Read More‘Yan Bindiga Sun Tarwatsa Kauyuka 10 A Kaduna
‘Yan bindiga sun raba mazauna kauyuka a kalla 10 a karamar hukumar Igabi da ke jihar Kaduna da muhallansu sakamakon addabarsu da hare-hare da garkuwa da mutane. Mafi yawan ‘yan kauyen sun yi kaura zuwa wasu garuruwan da ke karamar hukumar ne domin neman tsira da rayukansu, yayin da wasu kuma suka arci na kare zuwa karamar hukumar Zariya domin neman mafita. Kamar yadda daya daga cikin shugabannin kauyukan da abun ya shafa, Malam Jafaru Anguwar Salahu, ke shaidawa cew, kauyukan da mafi yawansu manoma ne yanzu haka su na…
Read MoreKaduna: Jami’an Tsaro Sun Tarwatsa Masu Zanga-Zanga A Hanyar Abuja
Labarin dake shigo mana daga Jihar Kaduna na bayyana cewa jami’an tsaro sun tarwatsa fusatattun masu zanga-zanga da suka tare babban titin Kaduna zuwa Abuja a ranar Alhamis, 29 ga watan Fabrairu. Majalisar tsaro ta jihar Kaduna ta kuma gargadi masu zanga-zangar kan toshe hanyoyi da cin zarafin bayin Allah da basu ji ba basu gani ba da sunan zanga-zanga. Matasan dai sun yi zanga-zanga ne don nuna fushinsu kan harin da ‘yan bindiga suka kai Unguwan Auta a Gonin Gora, karamar hukumar Chikun a kwanakin baya. A cikin wata…
Read More