Buhari Ya Yi Kiran Gamawa Da ‘Yan Bindiga

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci sojojin ?asar su yi amfani da ?arfi wajen mur?ushe ?an bindigar da ke kashe-kashe da garkuwa da mutane a jihar Neja da ke tsakiyar ?asar. Cikin wata sanarwa da babban mataimaki na musamman ga shugaban kan harkokin watsa labarai Garba Shehu ya fitar a ranar Lahadi, ya ce shugaban ya bayar da umarnin ne ga shalkatar ta Najriya. ”A matsayinsa na babban kwamandan sojojin Najeriya, shugaban ?asa ya shirya wani gagarumin farmakin soji a jihar Neja wadda ke ci gaba da fuskantar hare-haren ‘yan…

Read More

Adamawa: An Kalubalanci Soji Da Kara Kaimi A Harkar Tsaro

An kirayi rundunan sojojin Najeriya da su kara kaimi wajen magance kalubalen tsaro da yake ciwa gwamnatin kasan nan tuwo a kwarya. Gwamnan jihar Adamawa ne Ahmadu Fintiri yayi wannan kira a lokacin da yake zantawa da manema labarai a lokacin bikin tunawa da mazan jiya wanda aka gudanar a dandalin Mahmudu Ribadau dake Yola. Gwamnan yace sojoji sun taka rawan ganin wajen kare Martaban kasan nan saboda hakane ma yake shawartan sojojin da su kara damara domin Samar da zaman lafiya a fadin Najeriya baki daya. Bikin ya samu…

Read More

Borno: ISWAP Sun Kai Hari Jami’ar Soji

Rahotanni daga Maiduguri babban birnin Jihar Borno na bayyana cewar Dakarun Islamic State in West Africa Province (ISWAP) sun fitar da bidiyon mayakansu su na kai hari a jami’ar sojoji da ke kauyen Buratai, Biu, jihar Borno. Mayakan na ISWAP sun shiga sashen koyon ilmin yaki na Tukur Yusufu Buratai Institute for War and Peace (TBI) da ke cikin jami’ar sojoji da ke garin Biu inda suka kaddamar da hari. Rahotanni daga Daily Trust sun bayyana cewa ‘yan ta’addan sun kai harin ne a karshen makon nan. A bidiyon za…

Read More

Har Yanzu Boko Haram Na Da Karfi A Borno – Ndume

Sanata mai wakiltar yankin kudancin jihar Borno a arewa maso gabashin Najeriya ya tabbatar wa BBC batun da Gwamna Zulum ya ambata cewa akwai wasu ?ananan hukumomin jihar da ?an Boko Haram ke da ?arfi a can. Sanatan ya fa?i hakan ne a wata hira a ranar Alhamis, sakamakon rahotannin da aka ambato Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar na cewa har yanzu ?ananan hukumomin Abadam da Guzalama na ?ar?ashin ikon Boko Haram. Ya ?ara da cewa amma fa Boko Haram ?in ya?in sari ka no?e suke yi. Ba za…

Read More

Legas: Hukumar EFCC Ta Yi Nasarar Damke Janar Na Bogi

Labarin dake shigo mana daga Birnin Ikko na jihar Legas na bayyana cewar Hukumar EFCC ta kama wani sojan bogi mai mu?amin Manjo Janar inda aka kama shi bisa zargin zamba ta naira miliyan 270. Hukumar ta EFCC ta kama Bolarinwa Oluwasegun wanda ya yi i?irarin cewa Shugaba Buhari ya za?e shi a matsayin shugaban sojojin ?asa na Najeriyar. Mista Bolarinwa ya ro?i wani kamfani na Kodef Clearing Resources da ya ba shi ku?i domin a tabbatar da shi a matsayin shugaban. Haka kuma ana zarginsa da yin wata takarda…

Read More

Fadar Shugaban Kasa Ta Yi Tir Da Rikicin Filato

Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Shugaban ?asa Muhammadu Buhari ya yi Allah-wadai da kisan baya-bayan nan da aka yi a Jihar Filato inda ya ce bai kamata yarjejeniyar zaman lafiyar da aka cimmawa ba tsakanin Fulani da Irigwe ta shashance ba. A wata sanarwa da mai taimaka wa shugaban kan harkokin ya?a labarai Malam Garba Shehu ya fitar, Shugaba Buhari ya nuna rashin jin da?insa kan kashe-kashen da aka yi a ?aramar Hukumar Bassa ta Filato inda shugaban ya bu?aci al’ummomin yankin da kuma musamman majalisar da…

Read More

Kaduna: Sojoji Sun Ceto Mutum 26 Daga Hannun ‘Yan Bindiga

A ranar Laraba ne Rundunar Sojin sama ta bayyana cewa ta ceto mutum 26 da aka yi garkuwa da su a Kaduna. Kakakin rundunar Edward Gabkwet ya sanar da haka a wata takarda da aka raba wa manema labarai a Abuja. Gabkwet ya ce sojojin sun ceto wadannan mutane yayin da suke sintiri a babban titin Birnin Gwari zuwa Kaduna. Ya ce bincike ya nuna cewa mutanen matafiya ne daga Birnin-Gwari zuwa Kaduna,wasu kuma daga Minna suke da jihar Kano. “Mutanen sun bayyana wa sojojin cewa gungun masu garkuwa da…

Read More

Kisan Zamfara: Buhari Ya Tura Wakilai Yin Jaje

Labarin dake shigo mana daga Jihar Zamfara na bayyana cewar Wakilan gwamnatin tarayya sun dira Gusau, babban birnin jihar ranar Laraba, domin jajantawa gwamnatin jihar bisa harin yan bindiga na kwanan nan. An ruwaito cewa tawagar wakilan karkashin jagorancin Ministan tsaro, Bashir Magashi, ta kunshi, ministan ayyukan jin kai, Sadiya Umar Farouq, da kakakin Buhari, Malam Garba Shehu. Sauran mambobin tawagar sun ha?a da, ministan harkokin yan sanda, Muhammad Dingyadi, mai bada shawara kan tsaro, Babagana Monguno, da kuma Sufeta janar na yan sanda, Usman Baba. Idan masu karatu za…

Read More

Neja: ‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane 19 A Masallaci

Labarin dake shigo mana daga Jihar Neja na bayyana cewar Shugaban karamar hukumar Mashaegu a jihar Alhaji Alhassan Isah, ya tabbatar da cewa ‘yan bindiga sun kashe mutane 19 tare da yin garkuwa da 15 a Mazakuka, Kulho, Adogon Malam da kewaye. Shugaban karamar hukumar ya bayyana hakan ne rsnar Talata 11 a lokacin da ya gurfana gaban kwamitin bincike na shari’a da gwamnatin jihar ta kafa kan kashe-kashen. Ya ce ‘yan bindiga sun kashe mutane 19 a cikin masallaci yayin harin da suka kai ranar 25 ga watan Oktoba…

Read More

Kano: ‘Yan Bindiga Sun Yi Gaba Da Mahaifiyar Dan Majalisa

Wasu ?an bindiga da ba a san ko su wanene ba sun ?auke mahaifiyar ?an majalisar Kano, mai wakiltar Maza?ar ?aramar Hukumar Gezawa, Alhaji Isyaku Ali ?anja. Daily Nigerian Hausa ta jiyo cewa lamarin ya faru ne da misalin ?arfe 1 na dare a jiya Talata a garin Gezawa, inda su ka karya kofar gidan su ka yi awon-gaba da ita. Da ya ke bada bayanin yadda lamarin ya faru, ?anja ya ce ?an bindigar sun nemi mahaifiyar ta sa da ta bu?e musu kofa amma sai ta ?i bu?ewa.…

Read More

Zulum Ne Silar Nasarar Da Muke Samu A Yaki Da Boko Haram – Rundunar Soji

Labarin dake shigo mana daga Maiduguri babban birnin Jihar Borno na bayyana cewar Kwamandan runduna ta 7 na hukumar sojojin Najeriya, Manjo Janar, A.A. Eyitayo, ya bayyana cewa ba tare da roko ba, Zulum ya tallafawa sojoji a lokuta da dama. Kwamandan ya yi wannan furucin ne yayin da gwamnan ya kai ziyara hedkwatar sojojin dake Maiduguri ranar Lahadi. Rahotanni sun bayyana cewa Zulum ya halarci taro na musamman da sojojin suka shirya domin taya GOC murnar ?arin girman da ya samu zuwa Manjo Janar. Kwamandan sojojin yace: “A lokuta…

Read More

Zan Sadaukar Da Rayuwata Wajen Yakar ‘Yan Ta’adda – Matawalle

Rahotanni daga Gusau babban birnin Jihar Zamfara na bayyana cewar Gwamnan jihar Bello Muhammad Matawallan Muradun ya ce mutum 36 aka kashe a karamar hukumar Bukkuyum. Cikin wata tattaunawa da BBC Matawalle ya ce sakamakon harin da aka kai a kananan hukumomin Anka da Bubukkuyum ya ziyarar gani da ido don tabbatar da irin ?arnar da ?an bindigar suka yi. Ya ce yanzu haka suna da sunaye da bayanan mutanen da aka kashe ?in. Gwamnan ya ce daga Bukkuyum Anka zai wuce domin ya tabbatar da abin da rahotanni ke…

Read More

An Ceto Jakin Da ‘Yan Bindiga Suka Yi Garkuwa Dashi A Katsina

Wani jaki ya sha?i iskar ?anci bayan da dakarun rundunar ?an sanda suka ku?utar da shi da ga hannun ?an fashin dajin da su ka yi garkuwa da shi a Jihar Katsina. Jaridar Daily Nigerian Hausa ta rawaito cewa, Kakakin rundunar ?an sanda na Jihar Katsina, SP Gambo Isah ya tabbatar da ku?utar da jakin, tare da sauran dabbobin gida da dama, a yayin da ya ke bayanin irin nasarar da rundunar ta samu a shekarar 2021 ga manema labarai a Katsina. A cewar SP Isah, rundunar ta ?wato dabbobi…

Read More

Inganta Tsaro Ne Maganin Matsalar Najeriya – Obasanjo

labarin dake shigo mana daga Birnin Ikko na jihar Legas na bayyana cewar Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo, ya ce mayar da hankali da kuma aiki shi ne zai iya mayar da yawan jama’ar kasar nan zuwa masu amfani da amfanarwa. A yayin jawabi ranar Juma’a a wajen wani taro a Legas, Obasanjo ya nuna damuwarsa kan yadda yawan jama’a ke hauhawa a kasar nan, ballantana matasa marasa aikin yi, wanda hakan ke ?ara jefa ?asar cikin wani mawuyacin hali. Tsohon shugaban kasan yace ganin yawan rashin aiki yi da kuma gazawar kasar…

Read More

‘Yan Bindiga Sun Yi Kisan Kiyashi A Zamfara

Rahotanni dake shigo mana daga Jihar Zamfara na bayyana cewa wasu gungun ?an bindiga ?auke da muggan makamai sun kashe gwamman mutane a jihar. ?an bindigar wa?anda suka je garuruwan Anka da Bukkuyum a kan babura masu ?umbin yawa, sun afka ?auyukan da ke ?ar?ashin wa?annan garuruwan inda suka rin?a harbi kan mai uwa da wabi tare da cinna wa gidaje wuta. Wasu majiyoyi sun bayyana cewa mutanen da ?an bindigan suka kashe sun haura mutum 100. Wani wanda ya shaida lamarin ya shaida wa BBC cewa ya ga gawa…

Read More

Da Dumi-Dumi: Gogarman ‘Yan Ta’adda Turji Ya Tsere

Rahotanni da ga Jihar Zamfara sun baiyana cewa ?asurgumin ?an ta’addan nan, Bello Turji, wanda ya ke fashin daji da garkuwa da mutane a Arewa-Maso-Yammacin Nijeriya, ya tsere da ga sansanin da ya kafa sakamakon luguden wuta da ga dakarun Nijeriya. A ?an kwanakin nan ne dai rundunar sojin Nijeriya ta tarwatsa sansanonin ?an ta’adda a hare-haren jiragen ya?i a Zamfara. Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa majiyoyi sun baiyana cewa hare-haren jiragen ya?in ne ya tilastawa Turji da maya?an sa tserewa da ga dajin Fakai da ke ?aramar Hukumar…

Read More

Dakarun Soji Sun Samu Gagarumar Nasara Kan ‘Yan Ta’adda

Hedikwatar tsaron Najeriya ta ce ta kashe wa?anda ta kira ‘yan ta’adda 950, ciki har da shugabannin ‘yan fashin daji Alhaji Auta da Kacalla Ruga cikin wata bakwai da suka gabata. Mu?addashin shugaban sashen hul?a da jama’a na sojin Najeriya, Manjo Janar Bernard Onyeku, ya fa?a a yau Alhamis cewa sun samu nasarar ce tsakanin 20 ga watan Mayun 2021 zuwa 6 ga Janairun 2022. Game da kisan jagororin ‘yan fashi, Janar Onyeku ya ce: “An samu nasarar a ranar 3 ga watan Janairun 2022 bayan samun bayanan sirri da…

Read More

Ayyana ‘Yan Bindiga ‘Yan Ta’adda Ishara Ce Ta Ganin Bayansu – Garba Shehu

Rahotanni dake shigo mana daga Birnin tarayya Abuja na bayyana cewar mai magana da yawun shugaban ?asa Muhammadu Buhari ya ce gwamnatinsu ta kusa kawo karshen matsalar ‘yan fashin daji. Malam Garba Shehu ya shaida wa BBC cewa matakin da gwamnatinsu ta dauka na ayyana ‘yan bindiga a matsayin ‘yan ta’adda zai ba su damar tunkararsu gadan-gadan. A ranar Laraba da ta gaba ne Gwamnatin Tarayya karkashin jagorancin Shugaba Buhari ta ayyana ‘yan Bindigan matsayin ‘yan ta’adda.

Read More

Da Dumi-Dumi: ‘Yan Bindiga Sun Sace ‘Yan China Hudu A Neja

Labarin dake shigo mana yanzu daga Jihar Neja na bayyana cewar wasu ?an bindiga dauke da muggan makamai sun sace wasu ?an ?asar China hu?u tare da kashe masu tsaron su biyu a jihar Neja. Sakataren gwamnatin jihar Alhaji Ahmad Matani ne ya tabbatar wa da BBC lamarin wanda ya faru a jiya Talata. ?an bindigar sun sace ?an Chinar ne da ke aiki a Madatsar Ruwa ta Zungeru. Jihar Neja na ?aya daga cikin Jihohin da ‘Yan Bindiga ke addaba da yawaitar hare-hare a yankin Arewacin Najeriya.

Read More

Gwamnatin Kaduna Ta Tsawaita Haramcin Hawa Babura

Gwamnatin jihar Kaduna ta kara wa’adin hana amfani da mashin, wanda aka fi sani da ‘Okada’ ga yan kasuwa da kuma ?ai-?aikun mutane har sai baba ta gani. Wannan na kunshe ne a wata sanarwa da kwamishinan tsaro da harkokin cikin Gida, Samuel Aruwan, ya fitar a shafinsa na Facebook ranar Talata. Kwamishinan yace hana Okada da sauran matakan da gwamnatin jihar Kaduna ta ?auka na nan daram.“Gwamnatin Kaduna na sanar da al’umma cewa hana amfani da mashin, wato Okada, yana nan daram har sai baba ta gani.” Sauran matakan…

Read More