WASU ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun harbe wata jarumar finafinan Nollywood mai suna Ngozi Chiemeke a jiya. Rahotanni sun ce abin ya faru ne a titin Deeper Life a garin Boji-Boji Owa da ke ?aramar Hukumar Ika North-east ta Jihar Delta. Mujallar Fim ta gano cewa an kashe jarumar mai tasowa ne a shagon ta na sana’ar hadahadar ku?i na P.O.S. Mutanen unguwar sun ce su dai sun ji tashin bindiga a wajajen shagon, to amma kafin su kai ?auki har maharan sun arce daga…
Read MoreCategory: Tsaro
Tsaro
Babbake Dazukan Arewa Ne Maganin ‘Yan Bindiga – El Rufa’i
Rahotanni daga Jihar Kaduna na bayyana cewar Gwamnan Jihar Malam Nasir El-Rufai ya bayar da shawarar a ?ona dazukan arewa domin ?akkabe ?arayin daji da suka addabi yankin. “Na sha fa?a cewa, abin da ya kamata shi ne a ?ona dajin, a kashe su gaba ?aya, daga baya mu sake shuka bishiyoyi,” kamar yadda gwamna El-Rufai ya shaidawa kafar Arise TV a wata hira ta musamman. Ya ?ara da cewa ?ona dajin ne kawai mafita duk da matakin zai shafi wa?anda ba su ji ba su gani ba. “Ya fi a kakkabe…
Read MoreKaduna: Jami’an Tsaro Sun Tarwatsa ‘Yan Bindiga A Zazzau
Matsalar ‘yan Bindiga da garkuwa da mutane ya zama ruwan dare a kasarmu Najeriya musamman a yankin mu na arewa. A Jihar Kaduna ma lamarin yaki ci yaki Cinyewa duk da kokarin da gwamnatin jihar keyi na shawo karshen matsalar. Rahotannin dake shigowa jaridar muryaryanci.com a safiyar nan na nuna cewa a daren jiya litinin ne ‘yan bindiga suka kai hari a kofar kona dake karamar hukumar zariya. Amma Alhamdulillah Allah Ya ba jami’an tsaro galaba akan su sun rakasu da harbi Kuma sun ?wato shanun da suka sace. Ya…
Read More‘Yan Bindiga Sun Sake Sabunta Hari A Jihar Kaduna
Rahotanni dake shigo mana daga Jihar Kaduna na bayyana cewar wasu ‘yan bindiga sun sake kashe mutane a wasu kauyuka biyar tare da yin garkuwa da wasu 16 a kauyen Kerawa da ke karamar hukumar Giwa dake jihar. Wannan lamari ya faru ne da safiyar ranar Lahadi lokacin da ‘yan bindigar suka mamaye kauyen, inda suka shiga harbi na kan mai uwa da wabi. Wani tsohon kansilan yankin, Daiyabu Kerawa, wanda ya tabbatar da faruwar lamarin, ya ce mazauna kauyen sun fice dag kauyen bayan harin na ‘yan Bindiga. Babu…
Read MoreSaura Kiris A Kawo Karshen Turji – Gwamna Tambuwal
Labarin dake shigo mana daga Jihar Sokoto na bayyana cewar Gwamnan Jihar Aminu Waziri Tambuwal ya sha alwashin cewa ya kusa kawo karshen fitaccen ?an fashin dajin nan Bello Turji, wanda ke ci gaba da addabar jihar Sokoto duk da farautarsa da jami’an tsaro ke yi. Gwamnan ya bayyana haka ne a ranar Asabar a wani taro da shugabannin al’umma, sa’o’i kadan bayan da wasu gungun ‘yan bindiga suka kashe wani dan kasuwa a yankin tare da yin garkuwa da mutane biyar a Kurawa da ke karamar hukumar Sabon Birnin…
Read MoreKaduna: ‘Yan Bindiga Sun Antaya Daji Da Tsala-Tsalan ‘Yan Mata
Rahotanni daga Jihar Kaduna na bayyana cewar a?alla mutum 18 ?an bindiga suka sace tare da kashe mutum guda a Angwar Zalla Udawa a ?aramar Hukumar Chikun da ke Jihar Kaduna. Jaridar Daily Trust ta ruwaito wani jagora a wurin da lamarin ya faru inda ya ce cikin wa?anda aka sace har da matan aure da ?an mata. An bayyana cewa ?an bindigan sun kai harin ne da misalin 12:30 na daren Asabar wayewar garin Lahadi a garin da ke kan hanyar Kaduna zuwa Birnin Gwari. BBC ta tuntu?i mai…
Read MoreDa Dumi-Dumi: An Hallaka Gogarman ‘Yan Bindiga Auta A Zamfara
Labarin dake shigo mana yanzu haka daga Gusau babban birnin Jihar Zamfara na bayyana cewar Dakarun sojin Najeriya sun hallaka wasu ri?a?un ?an fashin daji biyu da suka addabi jihar da ma?wabtatanta da suka ha?ar da Kachalla Ruga da kuma Alhaji Auta. Jaridar PrNigeria ta rawaito cewa mutanen biyu sun gamu da ajalinsu ne yayin luguden wutar jiragen sojin saman Najeriya a wasu dazuka da ke ?auyen Gusami da kuma kauyen Tsamre a karamar hukumar Birnin Magaji. Kafin mutuwarsu dai suna cikin gawurtattun ?an fashin dajin da suka addabi arewa…
Read MoreZan Gama Da Dukkanin ‘Yan Bindigar Najeriya – Magajin Ali Kwara
AHMAD MUHAMMAD KWARA shi ne magajin fitaccen mai farautar barayi a Nijeriya wato Alhaji Ali Kwara wanda ya shahara wajen yaki da ‘yan fashi da makami, sannan ya kasance kani ne a gare shi wanda suke uwa daya uba daya. A hirarsa da ‘yan jarida ciki har da wakilin Jaridar Leadeship Hausa KHALID IDRIS DOYA a wajen wani taron tunawa da marigayi Ali Kwara da Kungiyar Matasan Arewa ta shirya kan irin gudummawar da ya bayar wajen inganta harkokin tsaro. Ya tabbatar da cewa kwanan nan barayin daji za su tabbatar Ali Kwara…
Read MoreNeja: An Yi Nasarar Damke Shugaban ‘Yan Bindiga Babuga Yellow
Labarin dake shigo mana daga Mina babban birnin Jihar Neja na bayyana cewar rundunar ‘yan sandan jihar ta yi nasarar damke wani hatsabibin matashi mai shekaru 26 mai suna Umar Mohammed wanda aka fi sani da Babuga Yellow, kan zargin sata da garkuwa da mutane. A wata takarda da kakakin rundunar ‘yan sandan jihar, Wasiu Abiodun, yasa hannu a ranar Juma’a a Minna, wanda ake zargin ya bayyana cewa tawagarsa ta shirya aikata mummunan aiki kafin a kama shi. “Ya bayyana cewa, miyagun sun shirya sace wasu fitattun mutane biyu…
Read MoreKatsina: An Yi Nasarar Hallaka ‘Yan Bindiga 38
Rahotanni daga Jihar Katsina na bayyana cewar an kashe akalla ‘yan bindiga 38 yayin da ‘yan sanda biyar suka mutu a samame daban-daban da aka kai cikin jihar Katsina. Rundunar ‘yan sanda jihar Katsina ce ta bayyana hakan yayin wani taron manema labarai da ya gudana karkashin shugaban ‘yan sandan jihar Sanusi Buba. “Babu shakka wannan shekarar da ta kare an fuskanci kalubale mai yawa a Katsina musamman na tsaro, sai dai rundunar ‘yan sandan jihar ta samu nasarori masu yawa a yakin da take da ‘yan bindiga da masu…
Read MoreZamfara: Matashin Dan Ta’adda Mai ‘Yanmata Ya Shiga Hannu
Rundunar ?an Sanda ta Jihar Zamfara ta tabbatar da cafke wani ?asurgumin ?an fashin daji, Sani Mati, wanda a ka fi sani da Mai-?anmata a jihar. Rundunar ta ce Mai-?anmata, ?an shekara 20 kacal da haihuwa, ya ?ware wajen garkuwa da mutane, fashin daji, satar shanu da sauran manyan laifuka a yankin Shinkafi, Zurmi da Birnin Magaji a Zamfara. Kwamishinan ?an Sanda na Jihar Zamfara, Ayuba N. Elkanah ne ya baiyana haka a taron manema labarai yayin da rundunar ta yi holon ?an ta’addan a juya Laraba. A cewar Kwamishinan,…
Read MoreFilato: ‘Yan Bindigar Da Suka Sace Sarki Sun Bukaci Miliyan 500
?an fashin dajin da su ka yi garkuwa da Sarkin Pyem, Charles Mato Dakat sun nemi a basu naira miliyan 500 a matsayin ku?in fansa. Wata majiya a masarautar, ta shaidawa jaridar The Nation cewa ?an ta’addan sun tuntu?i masarautar ne ta wayar Sarkin. “Mun yi magana da su. Mai martaba ne ma ya fara kiran wayar mu ka yi magana da shi. “Bayan nan suma wa?anda su ka yi garkuwar da shi su ka yi mana magana ta wayar tasa. “Sun gaya mana cewa su na kula da Mai…
Read MoreMasu Hannu Da Shuni Na Da Hannu A Tabarbarewar Tsaro – Al-Mustapha
Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Manjo Hamza Al- Mustapha wanda ya taba zama jami’in da ke kula da tsaron Janar Sani Abacha, ya yi magana game da sha’anin rashin tsaro a Najeriya dama Duniya baki ?aya. An ruwaito Manjo Hamza Al- Mustapha yana zargin masu kudi da hannu a matsalar tsaron da ya addabi jihohi da dama yanzu a Najeriya. Hamza Al-Mustapha yace attajiran da su ke iya mallakar manyan makamai da miyagun kwayoyi ne ummul-haba’isin halin da al’umma suka shiga ciki a yau. Da yake zantawa…
Read MoreBa Akai Hari Mahaifar Sakataren Gwamnatin Tarayya Ba – ‘Yan Sanda
Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa ta karyata raderadin da ake ta yadawa wai Boko Haram sun kai hari kauyukan Dabna da Kwabre da suke gundumar Dugwaba, karamar hukumar Hong. Kakakin ‘yan sandan jihar Sulaiman Nguroje ya bayyana cewa wannan rahoto ba gaskiya bane yana mai yin karin bayani kamar haka ” Ko da muka ji wai Boko Haram sun kai wa wadannan kauyuka hari nan da nan muka tura zakakuman jami’an mu domin su kai dauki. Sai dai kuma isar su ke da wuya sai suka ga ashe ba gaskitya…
Read MoreDattawan Zamfara Sun Zargi Jami’an Tsaro Da Sakin ‘Yan Bindiga
Rahotannin dake shigo mana daga Gusau babban birnin Jihar Zamfara na bayyana cewar wasu gungun dattawan Jihar sun yi kururuwar nuna damuwar su a kan sakin gaggan ‘yan bindiga da masu ha?in baki da su, wa?anda su ka zargi jami’an tsaro ke saki a jihar. Dattawan sun yi kira ga jami’an tsaro su daina sakin ‘yan bindigar da ‘yan-koren su, kuma su ka ?ara da cewa sakin su da ake yi ?in ne ke ?ara munin matsalar tsaron da Zamfara ke fama da ita. A taron da dattawan su ka…
Read MoreBabu Sauran Sulhu Da ‘Yan Bindiga Sai Kisa – Masari
Labarin dake shigo mana daga Jihar Katsina na bayyana cewar Gwamnan Jihar Aminu Bello Masari ya yi fatali da maganar zaman sulhu da yan bindigan, wa?anda suka addabi jiharsa da sauran jihohin arewa ta yamma. Masari ya bayyana matsayarsa ne yayin zantawa da kafar watsa labarai ta DW hausa, ranar Asabar. Gwamnan ya maida martani ga wasikar dake yawo ta neman zaman sulhu, wanda gawurtaccen ?an bindiga Bello Turji, ya aike wa gwamnati. Gwamna Masari, wanda a baya gwamnatinsa ta rungumi tattaunawar sulhu, yace ba sauran tattaunawar sulhu tsakaninsu da…
Read MoreKaduna: ‘Yan Bindiga Sun Bi Gida-Gida A Zariya
Rahotanni daga Jihar Kaduna na bayyana cewar wasu ‘yan bindiga sun fasa gida-gida a yankin Wusasa dake Zariya inda suka sace mutune. An ruwaito cewa maharan sun farmakin yankin ne mintuna ka?an bayan dare ya raba, inda da farko sun yi awon gaba da mutum 8 kafin suka sake dawowa suka sace Mutum 5. Da yake tabbatar da faruwar lamarin, shugaban yankin Wusasa, Isyaku Yusufu, yace maharan sun shiga gida-gidan wa?an da suka sace yayin da suke bacci. Kakakin rundunar yan sandan Kaduna, ASP Muhammed Jalige, bai daga kiran wayar…
Read MoreKaduna: Mafarauta Sun Fasa Garken ‘Yan Bindiga
Wasu mafarauta a kauyen Udawa da ke karamar hukumar Chikun a jihar Kaduna sun kama wani dan bindiga a wani daji da ke kan hanyar Kaduna zuwa Birnin Gwari. Mafarautan sun kuma kubutar da wasu mutanen kauyen guda 9 da aka yi garkuwa da su a farmakin da suka kai wa ‘yan bindigar da ke addabar yankin. Jaridar Aminiya ta rawaito cewa mafarautan sun yi wa barayin kwanton bauna ne kwanaki bayan da suka far wa ayarin motocin matafiya a kan babbar hanyar. Wani mai fada a ji a yankin…
Read MoreBabu Alaka Tsakanina Da Shugaban ‘Yan Bindiga – Sanata Marafa
Rahotanni daga Gusau babban birnin Jihar Zamfara na bayyana cewar ?aya daga cikin shugabannin jam’iyyar APC na jihar Sanata Kabiru Garba Marafa, ya ce ba ya da alaka da gawurtaccen dan bindigan nan, Abdulmuminu Moossa dake jihar Sokoto. Sanatan ya bukaci ‘yan sanda, jami’an hukumar DSS da sauran jami’an tsaro da su gabatar da rahoton da zai nuna alakarsa da Moossa, kamar yadda wadanda ya kira da sunan ma?iya ke ya?awa. A wata takarda wacce ofishin kamfen din sanatan ya saki a ranar Juma’a, ya ce lokaci ya yi da…
Read MoreKungiyar Inyamurai Ta Soki Buhari Kan Kisan Da ‘Yan Bindiga Ke Yi A Arewa
?ungiyar ?abilar Igbo ta Ohanaeze Ndigbo ta bayyana takaicinta kan yadda ?an bindiga a arewacin Najeriya ke kisan jama’a saki ba ?aidi. Mai magana da yawun ?ungiyar Chief Alex Ogbonnia ya shaida wa jaridar Punch cewa yadda al’ummar arewa wa?anda a baya ke zaman ?an ga ni kashenin shugaba Buhari ke fitowa suna zanga-zanga kan matsalar tsaro a baya bayan nan, na nuna yadda al’amura suka ?al?alce. ”Ba wai a arewa ka?ai ake zubar da jini ba, dukkan sauran sassan Najeriya ma irin na faruwa a halin da ake ciki”…
Read More