Labarin dake shigo mana yanzu daga Jihar Neja na bayyana cewar wasu ?an bindiga dauke da muggan makamai sun sace wasu ?an ?asar China hu?u tare da kashe masu tsaron su biyu a jihar Neja.
Sakataren gwamnatin jihar Alhaji Ahmad Matani ne ya tabbatar wa da BBC lamarin wanda ya faru a jiya Talata.
?an bindigar sun sace ?an Chinar ne da ke aiki a Madatsar Ruwa ta Zungeru.
Jihar Neja na ?aya daga cikin Jihohin da ‘Yan Bindiga ke addaba da yawaitar hare-hare a yankin Arewacin Najeriya.
