Yobe: ‘Yan Sanda Sun Damke Soja Bisa Zargin Fashi Da Makami

Labarin dake shigo mana daga Jihar Yobe na bayyana cewar Rundunar ?an sandan Najeriya reshen Jihar Yobe ta kama mutum uku da zargi da fashi da makami da fasa gida domin sata. A wata sanarwa da mai magana da yawun yan sanda reshen Jihar Yobe ASP Dungus Abdulkarim ya fitar, cikin wadanda ake zargi har da wani soja da ke ?ar?ashin rundunar Operation Hadin Kai. Tunda farko mutanen uku dai sun fasa gidan wata mata a Sabon-Pegi da tsakar dare dauke da muggan makamai ciki har da bindiga ?irar AK-47…

Read More

Babu Dan Bindigar Da Zai Saura A 2023 – Buhari

Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Shugaban ?asa, Muhammadu Buhari, ya tabbatarwa yan Najeriya cewa gwamnatinsa zata kawo ?arshen ayyukan yan bindiga da ?alubalen tsaro kafin wa’adinsa ya ?are a 2023. Buhari ya yi wannan furucin ne a fadar mai martaba Sarkin Musulmi dake Sokoto ranar Alhamis, yayin da ya kai masa ziyara, domin jajanta kisan da ‘yan Bindiga suka yi wa jama’a a jihar. Shugaban ?asan ya nuna tsantsar damuwarsa game da halin da mutane ke ciki a arewa maso yamma, inda ya ce baya iya runtsawa…

Read More

Neja: Jami’an Tsaro Sun Yi Nasarar Fatattakar ‘Yan Bindiga

Rahotanni daga Mina babban birnin Jihar Neja na bayyana cewar Jami’an tsaro na Jihar sun samu nasarar halaka ‘yan bindiga da dama da suka dade suna addabar wasu garuruwan da ke karkashin karamar hukumar Munya da Shiroro da ke jihar. Ayyukan jami’an tsaron sun janyo an samu nasarar kwace dabbobi 500 a garin Kuchi, Galadiman-Kogo, Allawa da garin Erena da ke karkashin karamar hukumar Munya da Shiroro dake jihar ta Neja. An kwashe dabbobin sannan aka garzaya da su Minna, babban birnin jihar da taimakon mafarauta. Shanu biyar sun mutu…

Read More

Katsina: ‘Yan Sanda Sun Tarwatsa Shirin ‘Yan Bindiga

Labarin dake shigo mana daga Jihar Katsina na bayyana cewar Gwarazan yan sanda sun dakile harin yan bindiga, wa?an da suka farmaki ?auyen Fa?imawa a karamar hukumar Kurfi dake jihar. Kakakin hukumar yan sanda reshen jihar Kastina, Gambo Isa, ya tabbatar da haka ranar Jumu’a, a ganawarsa da manema labarai a birnin Katsina. Mazauna ?auyen sun bayyana cewa yan ta’addan sun shiga da sanyin safiyar ranar Alhamis, kuma suka sace adadi mai yawa na dabbobin jama’a, Da aka sanar da yan sandan Kurfi, nan take suka kai ?auki ?auyen, suka…

Read More

‘Yan Bindiga Sun Hallaka Sama Da Mutum 387 A Kudancin Kaduna – El Rufa’i

Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, a ranar Laraba ya ce akalla mutane 387 aka rasa a kananan hukumomin Kauru da Zango Kataf na jihar cikin shekaru biyu. Wannan dai na zuwa ne a dai dai lokacin da gwamnan ya koka kan sabon kashe-kashen da aka yi a kananan hukumomin biyu, inda wani manomi ya sare kan wani Bafulatani makiyayi a ranar Litinin. El-Rufai ya nanata kiran da ya yi tun farko ga al’ummomin kananan hukumomin biyu da su kasance masu bin doka da oda a kodayaushe, kuma su guji yin…

Read More

Rundunar ‘Yan Sanda Ta Musanta Afkuwar Hatsari Ga Jirginta

Rundunar ?an sandan Najeriya ta musanta rahotannin da wasu kafofin ya?a labaran Najeriya ke cewa wani jirgi mai saukar ungulu mallakarta ya yi hatsari a Bauchi. Rundunar ta kuma musanta labaran da ke cewa wa?anda suke cikin jirgin sun samu munanan raunuka. Rundunar ta ce jirgin wanda ya taso daga Abuja a ranar 26 ga watan Janairun 2022 ya yi saukar gaggawa ne a filin jirgin sama na Abubakar Tafawa Balewa da ke Bauchi. Rundunar ta ce duka mutane shida da ke cikin jirgin lafiyarsu kalau haka kuma rundunar ta…

Read More

Da Dumi-Dumi: Jirgin Saman ‘Yan Sanda Ya Yi Hatsari A Bauchi

Rahotanni dake shigo mana daga Jihar Bauchi na bayyana cewar wani jirgin sama mai saukar ungulu na ‘yan sanda da ya taso daga Abuja ya yi hatsari a filin tashi da saukar jiragen sama na Bauchi, kamar yadda Hukumar Binciken Hatsarin jiragen Sama ta kasa ta ta bayyana a ranar Alhamis. A Cikin wata Sanarwar da ta fitar ta ce,“A ranar 26 ga Janairu, 2022, Hukumar Kula da Jiragen Sama ta Najeriya (NAMA) ta sanar da Ofishin Binciken Hatsarin cewa, An Sami wani hatsarin da ya rutsa da wani jirgin sama…

Read More

Sama Da ‘Yan Najeriya Dubu 17,000 Aka Kashe A Shekarar Bara – Rahoto

Wani rahoto da wani kamfani mai nazari kan harkokin tsaro ya fitar ya nuna cewa fiye da mutum 17,000 ne aka kashe a Najeriya, sanadiyar tashe-tashen hankula a shekara ta 2020 da kuma 2021 a sassan kasar. Kamfanin SBM Intelligence ya alakanta kashe-kashen da hare-haren Boko Haram da na ‘yan bindiga da rikicin Fulani da manoma da garkuwa da mutane don neman kudin fansa da kuma fadace-fadacen kungiyoyin asiri. Rahotan da kamfanin na SBM Intelligence mai bibiya da sharhi kan harkokin tsaro a Najeriya ya fitar yau, ya ce ya…

Read More

Jami’an Tsaro Sun Samu Gagarumar Nasara A Jihar Neja

Labarin dake shigo mana daga Mina Babban birnin Jihar Neja na bayyana cewar Rundunar tsaron hadin gwiwa a jihar sun kama masu laifi 28 sannan sun samo layuka iri-iri, kamar yadda hukumar ‘yan sanda ta bayyana a ranar Talata. Kakakin rundunar yan sandan jihar, Wasiu Abiodun, ya ce an gudanar da aikin na hadin gwiwa ne tsakanin jami’an soji, DSS, yan sanda, NSCDC da yan banga. Ya ce dakarun sun kai wani gagarumin samame tare da binciken gida-gida a Unguwar-Biri da ke karamar hukumar Bosso a ranar 25 ga watan…

Read More

Jigawa: ‘Yan Bindiga Sun Hallaka Manyan Jami’an ‘Yan Sanda

Rahotanni daga Jihar Jigawa na bayyana cewar Rundunar ‘yan sandan jihar ta bayyana cewa ‘yan bindiga sun kashe wasu manyan jami’an ta biyu kuma sun yi garkuwa da sirikin wani babban dan kwangila a jihar. Wannan abu dai ya auku ne a kauyen Kwalam dake karamar hukumar Taura. ‘Yan bindigan sun yi garkuwa da sirikin Haruna Maifata, Ma’aru Abubakar bayan sun kashe ‘yan sandan biyu dake sintiri a kauyen. Kakakin rundunar Lawan Adam da ya tabbatar da haka wa manema labarai ranar Litini ya ce ‘yan bindigan sun kashe sufirtanda…

Read More

Kisan Hanifa: Ba Zan Bata Lokaci Wajen Sa Hannun Zartar Da Hukunci Ba – Ganduje

Labarin dake shigo mana daga Jihar Kano na bayyana cewar Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar yace ba zai bata lokaci ba wajen zartar da hukuncin kashe Abdulmalik Tanko, idan aka kawo shi kan teburinsa. A ranar Litinin an ruwaito cewa gwamnan ya yi al?awarin bin dokar da tsarin mulki ya tanadar wajen zartar da hukuncin kisa kan Tanko, bayan kotu ta tabbatar. Ganduje ya yi wannan furucin ne yayin da ya kai ziyarar ta’aziyya tare da mataimakinsa, Nasuru Yusuf Gawuna, shugaban masu rinjayi na majalisa, Labaran Abdul da ?usoshin…

Read More

Kano: An Iza Keyar Makashin Hanifa Kurkuku

An gurfanar da Abdulmalik Muhammad Tanko, Hashim Isyaku da Fatima Jibrin Musa a gaban kotun Majistrate dake zaman ta gidan Murtala a jihar Kano. An gurfanar da wadanda ake zargin ne da aikata laifukan hada kai don aikata laifi, garkuwa, biye wanda akai garkuwa da shi da laifin kisan kai wanda ya sha’awa na 97 na 272, 273. M.A LAWAN Kwamishinan Shari’a na jihar Kano shine ya gabatar da ?ara a gaban mai Shari’a Mohammed Jibrin da misalin karfe 2:40 na yamma, inda ya bayyanawa kotu cewa nan da kwana…

Read More

Katsina: ‘Yan Sanda Sun Kwato Rokoki Da Manyan Bindigogi Hannun ‘Yan Bindiga

Rahotanni daga Jihar Katsina na bayyana cewar Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Gambo Isah ya bayyana cewa dakarun ‘yan sanda a jihar sun kwato manyan makamai daga hannun ‘yan bindiga a jihar a cikin shekara 2021. Isah ya ce baya ga makamai an damke yan iska, batagari da ‘yan takife sama da 900 a tsawon wannan shekara. ” Manyan Bindigogi kirar GPMG 4, AK-47 44, bindiga LAR rifle guda daya, G3 guda daya, bindigogi 20 kirar adaka, harsasai masu girman milimita 7.62 na daga cikin makaman da ‘yan sandan suka…

Read More

Majalisa Za Ta Binciki Makaman Da Suka Yi Batan Dabo Hannun ‘Yan Sanda

Majalisar Wakilan Najeriya za ta gudanar da bincike kan zargin batan makamai da suka kunshi bindigogi da albarusai 178,459 daga ma’adanar ‘yan sandan kasar. Majalisar ta kuma yi kira ga Sufeto Janar na ‘yan sandan da ya dauki matakan gaggawa wajen gano wadanda suke da hannu wajen batan makaman. ‘Yan Majalisar sun bayar da umarnin ne a zaman da suka yi jiya Alhamis, bayan da rahoton shekara ta 2019 na Ofishin Babban Mai Bincike na Kasar ya ambato zargin batan makaman, kamar yadda jaridun kasar suka yi ta rahoton a…

Read More

Borno: ISWAP Sun Yi Ta’asa A Garin Chibok

Rahotanni daga Maiduguri babban birnin Jihar Borno na bayyana cewar masu i?irarin jihadi da ake zargin ‘yan ?ungiyar ISWAP ne sun kashe mutum biyu tare da sace wasu yara 20 a kusa da garin Chibok na Jihar Borno ranar Alhamis. Wani shugaban yankin ya fa?a wa manema labarai cewa maharan sun afka wa garin Piyemi, inda suka yi awon gaba da mata 13 da maza bakwai. A cewar mazauna yankin, maya?an na Islamic State West Africa Province (ISWAP) sun afka wa garin ne da rana cikin kakin sojoji suna harbe-harbe…

Read More

Da Dumi-Dumi: ISWAP Sun Yi Awon Gaba Da ‘Yan Mata A Chibok

Masu i?irarin jihadi da ake zargin ‘yan ?ungiyar ISWAP ne sun kashe mutum biyu tare da sace wasu yara 20 a kusa da garin Chibok na Jihar Borno ranar Alhamis. Wani shugaban yankin ya fa?a wa manema labarai cewa maharan sun afka wa garin Piyemi, inda suka yi awon gaba da mata 13 da maza bakwai. A cewar mazauna yankin, maya?an na Islamic State West Africa Province (ISWAP) sun afka wa garin ne da rana cikin kakin sojoji suna harbe-harbe tare da sace kayayyakin shaguna, sannan suka dinga ?ona gidaje.…

Read More

Kebbi: Harin ‘Yan Bindiga Ya Hallaka Mutum 15

Rahotanni daga Jihar Kebbi na bayyana cewar ?an bindiga sun kashe wasu mutane harda ?an sanda da sojoji a ciki a karamar hukumar Danko Wasagu, jihar Kebbi. Kakakin ?an sandan jihar ya bayyana cewa maharan sun kashe sojoji biyu da ?an sanda ?aya sannan da wasu mutane 13 a ?auyen ?ankade dake karamar hukumar Danko Wasagu. Bayan haka ya ?aryata rahotannin da ake ta ya?awa cewa wai mutum sama da 50 ne mahara suka kashe. ” Maharan da suka aikata wannan abu sun shigo ne daga Zamfara. Amma kuma suma…

Read More

‘Yan Bindiga Sun Tada Garuruwa A Kaduna

Rahotannin dake shigo mana yanzu daga Jihar Kaduna na bayyana cewar akalla mutum hu?u ne suka rasu sannan ?an bindiga suka yi awon gaba da wasu da dama a garuruwa daban-daban na yankin Birnin Gwari da ke jihar Kaduna cikin kwana biyu da suka gabata. Ana kyautata zaton ?an bindigar da aka koro daga jihar Zamfara ne ke cin karensu babu babbaka a yankin, inda yanzu haka jama’ar garuruwan ke ta barin gidajensu. Malam Zubairu Abdul’rauf mazaunin yankin ne kuma ya shaida wa BBC Hausa cewa rayuwa a yankin Birnin…

Read More

Neja: Kimanin Mutum 220 ‘Yan Bindiga Suka Kashe A Watan Janairu

Labarin dake shigo mana yanzu daga Minna fadar gwamnatin jihar Neja na bayyana cewar Gwamnan Jihar ya ce ‘yan bindiga sun kashe mutum a?alla 220 a jiharsa cikin wannan watan na Janairu ka?ai a hare-haren da suka kai yankuna 300. Da yake magana da manema labarai jim ka?an bayan ya gana da Shugaba Muhammadu Buhari a Abuja ranar Talata, Gwamna Abubakar Sani Bello ya ce cikin wa?anda aka kashe akwai jami’an tsaro 25 da kuma ‘yan sa-kai 30. Ya ?ara da cewa ‘yan bindigar da ake yi wa la?abi da…

Read More

Babu Alamar Ganin Bayan Matsalar Tsaro A Zamfara – Matawalle

Labarin dake shigo mana daga Birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya bayyana cewa lallai ya sanar wa shugaban kasa Muhammadu Buhari gaggan masu hana ruwa gudu game da matsalar tsaro a jihar Zamfara. Matawalle ya bayyana haka ne a lokacin da yake zantawa da manema labarai a fadar shugaban kasa ranar Litini. ” Na taho fadar gwamnati ne domin in sanar da shugaban Kasa abubuwan da suke faruwa a jihar Zamfara musamman a wadannan kwanaki wanda aka yi kisar mutane da dama a wasu…

Read More