Gwamnatin Tarayya ta kashe naira tiriliyan biyu wajen biyan ku?in tallafin man fetur cikin wata shida na shekarar 2022, a cewar rahoton kamfanin mai na ?asar NNPC. Kamfanin dillancin labarai na Reuters ya ruwaito cewa a ranar Talata ne NNPC ya gabatar da rahoton ga kwamatin asusun kasafi na ?asa wato Federation Accounts Allocation Committee (FAAC). Saboda ?arin yawan ku?in da ake biya na tallafin ya sa NNPC bai bai wa gwamnatin ?asar ko kwandala ba a matsayin riba cikin shekarar nan, a cewar rahoton. A shekarar da ta wuce,…
Read MoreCategory: Tattalin Arziki
Tattalin Arziki
Za A Kara Kudin Kiran Waya Da Tura Sakwanni A Najeriya
Rahoton dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa za a kara wa ‘yan Najeriya kudin amfani da waya nan da wani dan lokaci, bayan da gwamnatin kasar ke shirin sanya wani sabon haraji kan kamfanonin sadarwa. Hakan ya biyo bayan bayanin da Ministar Kudi da Kasafi da kuma Tsare-tsaren Kasa Zainab Ahmed, ta yi ne cewa gwamnatin tarayya za ta dora wa kamfanonin sadarwa biyan harajin kwastan na kashi biyar cikin dari. Ministar ta yi bayanin ne a lokacin taron masu ruwa da tsaki kan aiwatar da…
Read MoreTsadar Dala: EFCC Ta Kai Samame Kasuwar ‘Yan Canji
Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa Jami’an hukumar ya?i da cin hanci EFCC sun yi dirar-mikiya a kasuwar ‘yan canji da ke unguwar Wuse Zone 4 da zimmar ya?i da masu ?oye ku?a?en ?etare, a cewar shi Rahotanni sun ce EFCC ta ?auki matakin ne don za?ulo ‘yan kasuwar da ke saya suna ?oye ku?a?en ?asar waje musamman dalar Amurka, abin da ya sa darajar ku?in ?asar na naira ke fa?uwa a kwanan nan. Wata majiya ta shaida mana cewa samamen ya biyo bayan shirin…
Read MoreTsadar Kayan Abinci: Amurka Za Ta Tallafawa Najeriya Da Dala Miliyan 55
?asar Amurka ta sanar da shirin tallafawa Najeriya cikin gaggawa da dala miliyan 55 domin taimaka wa ?asar wajen shawo kan matsalar tsada da ?arancin abinci. Wannan wani ?angaren ne na alkawarin Shugaba Joe Biden a taron G7 da aka gudanar a Jamus, a ?o?arin ceto ko kare matalautan ?asashen daga matsalar abinci da ke addabar duniya sakamakon mamayar Rasha a Ukraine. Amurka ta sanar da wannan shiri ne a wata sanarwa da ofishin jakadancinta a Najeriya ya fitar, inda take cewa wa?annan ku?a?e za a bayar da su ne…
Read MoreCin Amanar Kasa: An Tura Tsohon Akanta Janar Kurkukun Kuje
Wata babbar kotun birnin tarayya, Abuja ta bayar da umarnin aike wa da dakataccen Akanta-Janar, Ahmed Idris da wasu mutane uku zuwa gidan yari na Kuje bisa zargin almundahanar Naira biliyan 109.5. Sauran wadanda ake tuhumar sun hada da Olusegun Akindele, Mohammed Usman da Gezawa Commodity Market and Exchange Limited. Hukumar EFCC ce dai ta gurfanar da su a gaban kuliya, bisa tuhume-tuhume 14 da ake zargi da karkatar da Naira biliyan 109.5. Mai shari’a O. Adeyemi Ajayi ta bayar da umarnin ne bayan gabatar da dukkan lauyoyin da ke…
Read MoreEFCC Ta Sake Bankado Zunubban Tsohon Akanta Janar
Hukumar EFCC ta ce a yau Juma’a za ta gurfanar da tsohon Akanta-Janar, AGF na Tarayya, AGF, Ahmed Idris. Wilson Uwujaren, babban jami’in yada labarai na EFCC ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar a jiya Alhamis, a Abuja Uwujaren ya ce za a gurfanar da tsohon AGF ?in tare da wasu mutane uku a gaban mai shari’a Adeyemi Ajayi, na wata babbar kotun birnin tarayya Abuja. Ya ce sauran ukun da aka kama tare da AGF ?in a kan zargin sama-da-fa?i da sama da Naira biliyan…
Read MoreKANO: CBN Da Bizi Mobile Sun Kaddamar Da Shirin e-Naira
Babban bankin kasa wato CBN, da hadin gwiwa Kamfanin Bizi Mobile cashless consultant limited, karkashin jagorancin shugaban kamfanin, Dr Aminu Bizi, sun shirya taron kaddamar da shirin e-Naira na farko a Jihar kano. Taron wanda akayi ma lakabi da ‘kano e-Naira week. Ya gudana ne a karkashin jagorancin shugaban bankin kasa wato CBN, Mr Emefele, wanda ya sami wakilci Mr Bosha Ernest daga hedikwata Abuja A yayin da yake jawabi, shugaban kamfanin Bizi Mobile, Dr Aminu Bizi ya bayyana cewa, shiri ne da gwamnati tarayya ta kaddamar domin saukake ma…
Read MoreLikafa Ta Yi Gaba: Dangote Ya Zama Na 65 A Masu Kudin Duniya
Rahoton dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Aliko Dangote, shugaban rukunin Dangote, ya tsallake matsayi 35 a jerin attajiran duniya na Bloomberg, daya daga cikin manyan attajirai 100 a duniya. Attajirin da ya fi kowa kudi a Afirka, a cewar Bloomberg, yana da dala biliyan 20.4 kamar yadda a ranar Juma’a 8 ga Yuli, 2022, kuma hakan ne ya kai shi ga matsayi na 65 a mafi arziki a duniya. Rahoton ya kuma nuna cewa daga ranar 1 ga watan Janairu zuwa Yuli, Dangote ya samu…
Read MoreRashin Gaskiya: Buhari Ya Kori Sabon Akanta Janar
Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Gwamnatin tarayya ?ar?ashin jagorancin shugaban kasa Buhari ta cire mukaddashin babban akanta Janar Mr. Chukwuyere N. Anamekwe inda aka maye gurbinsa da Mr. Okolieaboh Ezeoke Sylvis, wanda tsohon darekta ne a tsarin asusun gwamnati na bai-daya, wato, TSA (Treasury Single Account). Rahotanni na cewa an maye gurbin mai rikon mukamin na Akanta-Janar din ne saboda hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasar zagon-kasa, EFCC, na bincike a kansa. Haka kuwa ana cewa gwamnatiun ba ta ji dadin wasu kalamai da…
Read MoreAkwai Guraben Aiki Buhari Ya Hana Dauka – Shugaban Kwamitin Ayyuka
Wani dan Majalisar dokokin tarayya a Najeriya ya ce akwai guraben aikin gwamnatin tarayya sama da dubu ?ari da ashirin amma shugaban kasar Muhammadu Buhari ya hana a cike su. Honorabul Sani Bala Tsanyawa, wanda shi ne shugaban Kwamitin kula da Ayyukan gwamnati na Majalisar Wakilan Najeriya ne ya tabbatar da hakan a hirarsa da BBC Hausa. Ya ce tun a shekarar 2019 ne Shugaba Buhari ya sanar wa majalisar dokoki ?aukar matakin a lokacin da ya je zaurenta domin gabatar da kasafin ku?i. A cewarsa “Lokacin gabatar da kasafin…
Read MoreIPMAN Za Ta Dakatar Da Kai Fetur Yankin Inyamurai
?ungiyar Masu Hada-hadar Fetur ta Najeriya (IPMAN), ta bayyana cewa ba za su iya ci gaba da lodin fetur ana rarrabawa a cikin garuruwan yankin ?abilar Igbo ba, wato Kudu maso Gabas a kan farashin da ake sayar da shi a yanzu. Manyan dillalan man sun tattauna ne da manema labarai a wata tattaunawa daban-daban da aka yi da su a Awka, ranar Juma’a. Sun ce idan wanda gare su yanzu a ?asa ya ?are, to ba za su ci gaba da raba fetur ?in su na sayarwa ba. Rahotanni…
Read MoreAn Kakaba Wa Kamfanonin Jiragen ?etare Takunkumi
Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar gwamnatin tarayya ta hana kamfanonin sufurin jiragen sama na ?asashen waje ta?a ku?a?ensu da suka kai dala miliyan 450. Kamfanin labarai na Reuters ya ruwaito cewa hukumomin Najeriya, ?asar da ta fi saura girman tattalin arziki a Afirka, sun dakatar da fitar da ku?a?en ?asar waje don sayo kaya da kuma na masu zuba jarin da ke son kai wa ?asashensu na asali. Gwamnati ta ?auki matakin ne saboda ?arancin ku?a?en ?asar waje da ?asar ke fuskanta, musamman na…
Read MoreKatsina: Hukumar Kwastam Ta Yi Babban Kamu
Labarin dake shigo mana daga Jihar Katsina na bayyana cewar Hukumar hana fasa-kwauri ta ?asa Kwastam ta sanar da manema labarai cewa ma’aikatanta sun kama kayan da aka yi sumogal dinsu, kuma masu kayan sun biya Naira miliyan 38 cikin wannan watan da ake ciki. Babban jami’in da ke kula da ofishin hukumar a Jihar Katsina, Dalhatu Chidi-Wada ne ya sanar da haka yayin wata ganawa da yayi da manema labarai a Katsina. An ruwaito cewa bude kan iyakar Najeriya da Nijar a garin Jibiya ya taimaka wa yawancin al’umomin…
Read MoreZa A Afka Cikin Yunwa Da Wahalar Rayuwa A Najeriya – Bankin Duniya
Babban Bankin Duniya ya yi hasashen cewa ?an Najeriya da Angola za su fuskanci ?arin tsanani na hauhawar farashi da rashin wuta da rashin fetur da kuma ?arancin abinci. Wa?annan matsaloli za su zo ne a yayin da farashin ?anyen fetur ya kai dala 120 duk ganga ?aya, lamarin da ake sa ran zai amfani wa?annan ?asashen da dama su ne manyan ?asashen Afirka da suka fi samar da fetur. A wani rahoto da Babban Bankin Duniya ya fitar a ?arshen mako, ya ce “A ?asashen kudu da hamadar Sahara…
Read MoreBadakala: An Yi Wa Tsohon Gwamnan Zamfara Hisabi
Rahotannin daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar binciken da hukumar EFCC take yi ya bankado wasu akalla Dala $700, 000 da tsohon gwamnan jihar Zamfara Abdul-aziz Yari ya kashe daga cikin Naira biliyan 20 da ya karba wajen zuwa kasar Saudi Arabia. Rahoton ya ce babban ‘dan siyasar ya karbi wadannan makudan ku?a?en ne daga wajen Akanta Janar ya tafi Umrah da su, Yari ya dauki hadimansa zuwa ketare inda aka kashe kudin. Wani wanda ya san halin da ake ciki, ya shaidawa majiyar mu cewa wadannan kudi da…
Read MoreEFCC Ta Gurfanar Da Okorocha Gaban Kuliya
Labarin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar wata Kotun Tarayya ta ba wa hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasar ta’annati umarnin rike tsohon gwamnan Jihar Imo, Rochas Okorocha, a hannunta. Mai Shari’a Inyang Ekwo ya bayar da umarnin tsare shi a hannun EFCC bayan hukumar ta gurfanar da shi a gabansa bisa zargin almundahana. Kazalika ya ?age zaman kotun zuwa ranar Talata domin sauraren bukatar bayar da belin Sanata Okorocha, wanda yanzu yake wakiltar Yammacin Imo a Majalisar Dattawan kasar, Ana tuhumar Rochas…
Read MoreDamfara: EFCC Ta Damke Tsohon Gwamnan Zamfara
Labarin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar jami’an hukumar EFCC sun damke tsohon Gwamnan Zamfara Abdul’aziz Yari, bayan an gano ya na da hannu dumu-dumu wajen badakalar naira biliyan 80 na Akanta Janar Ahmed Idris. EFCC ta bayyana cewa ta kama Yari a gidan sa da ke Abuja, bayan bincike ya nuna cewa ya jidi naira kusan biliyan 20 daga cikin naira biliyan 80 ?in da EFCC ke nema wajen Akanta Janar. EFCC dai ta kama Ahmed Idris ne cikin makon shekaranjiya, bisa zargin karkatar da…
Read MoreZargin Rashawa: EFCC Ta Damke Okorocha
Labarin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Hukumar EFCC ta kama tsohon gwamnan Imo Rochas Okorocha, kuma ?an takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC. EFCC ta tafi da Rochas daga gidansa da ke unguwar Maitama a Abuja da yammacin Talata. Jami’an EFCC da ?an sanda sun yi dirar mikiya tare da mamaye gidan tsohon gwamnan, inda rahotanni suka ce an yi harbi a ?o?arin kama shi. Hukumar EFCC ta ce matakin ya biyo bayan ?in amsa gayyatar da tsohon gwamnan ya yi bayan tsallake belin da…
Read MoreSauya Akanta Janar: An Rufe Daki Da Barawo
Biyo bayan matakin da Ministan kudi Zainab Ahmed ta ?auka namaye gurbin dakataccen babban akanta Janar Ahmed Idris da Anamekwe Chukwunyere Nwabuoku, sakamakon zargin bada?alar Biliyan 80. Wani babban abin takaici, shine yadda sabon Akanta Janar din Anamekwe Nwabuoku ke fuskantar wasu tuhume tuhume a gaban hukumar ya?i da rashawa EFCC kan ?atan wasu ma?udan ku?ade lokacin da yake rike da mu?amin Daraktan ku?i na ma’aikatar tsaron Kasa. Sannan ana zarginsa da aikata al-mundahana a dukkanin ma’aikatum tarayya da yayi aiki a ?angaren kudi, wanda tuni hukumar EFCC ta kwace…
Read MoreManoman Da Suka Ci Bashi Sun Ce Rabonsu Suka Ci – Gwamnan Babban Banki
Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Gwamnan babban bankin Najeriya, CBN ya koka da cewa, manoma sun ki biyan bashin da aka basu a karkashin tsarin ABP, suna cewa wai sun ci rabonsu ne na arzikin Najeriya. Yace kin biyan bashin da manoman suka yi yasa sauran manoman suka kasa samun bashin. Ya bayyana cewa amma sauran wadanda aka ba bashin sun biya, yace yana kira ga iyayen kasa sarakuna da sauran masu fada a ji su ba manoman baki su biya bashin
Read More