Labarin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Gwamnatin tarayya ta ofishin ministar ku?i Hajiya Zainab Ahmad ta dakatar da Akanta Janar na ?asar Ahmed Idris daga aiki. Wannan na zuwa ne kwanaki ka?an bayan hukumar da ke ya?i da cin hanci da rashawa EFCC ta kama shi bisa zarginsa da almundahana ta naira biliyan 80. Ministar ku?i ta Najeriya Zainab Shamsuna Ahmed ce ta dakatar da shi kamar yadda mai ba shugaban ?asa shawara kan fasahar intanet da kafofin sada zumunta Tolu Ogunlesi ya wallafa a…
Read MoreCategory: Tattalin Arziki
Tattalin Arziki
Zamba Cikin Aminci: EFCC Ta Damke Tsohuwar Shugabar Majalisa
Hukumar da ke ya?i da masu yi wa tattalin arziki zagon-kasa EFCC, ta kama tsohuwar Shugabar Majalisar Wakilan ?asar, Ms Patricia Etteh. An ruwaito cewa EFCC ta yi awon-gaba da Ms Etteh ne kan zargin almundahanar ku?a?e a ma’aikatar raya yankin Neja Delta wato NDDC da yawansu ya kai naira miliyan 287. Wata majiyar EFCC ta fada wa jaridar Punch cewa Ms Etteh ta karbi naira miliyan 130 daga kamfanin Phil Jin Project Limited da NDDC ta bai wa kwangilar naira miliyan 240 a 2011. A kan haka a yanzu…
Read MoreBadakalar Biliyan 80: EFCC Ta Damke Akanta Janar Na Tarayya
Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar hukumar ya?i da cin hanci da rashawa EFCC ta kama Akanta Janar na tarayya bisa zarginsa da almundahana ta naira biliyan 80. Hukumar ce ta bayyana haka a shafinta na Facebook inda ta ce ta kama shi a ranar Litinin 16 ga watan Mayun 2022. Hukumar na zargin Ahmed da karkatar da ku?in ta hanyar amfani da abokansa da iyalai da sauran hanyoyi. EFCC ta ce an yi amfani da ku?in wurin gina rukunin gidaje a Kano da Abuja.…
Read MoreZa A Kara Farashin Kudin Kiran Waya A Najeriya
Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Hukumar da ke kula da harkokin sadarwa ta ?asa ta ce ta samu takarda daga ?ungiyar kamfanonin sadarwa na ?asar na neman yin ?arin ku?in kiran waya da kuma data sakamakon tsadar gudanar da ayyukansu. Rahotanni sun ce takardar da ?ungiyar ta gabatar na neman yin ?arin kashi 40 cikin 100 na farashin kiran waya da aika sa?o. Kamfanonin na son yin ?arin ne na kira daga N6.4 zuwa N8.95, farashin aika sa?o kuma zai koma N5.61 maimakon N4. Hauhawan farashi a…
Read MoreNajeriya Na Bukatar Megawat Dubu 100 Na Magance Matsalar Lantarki – Minista
Tsohon Ministan Wutar Lantarki, Farfesa Barth Nnaji, ya bayyana cewa Nijeriya na bu?atar megawat dubu 100 na wuta in har ta na bu?atar magance matsalar wutar lantarki a ?asar. Nnaji ya bayyana hakan ne a yayin ganawa da manema labarai a kan makomar wutar lantarki a ?asa ranar Juma’a a Enugu. Ya ce ?asar na fama da matsaloli wajen samar wa, ya?a wa da rarraba wutar lantarki a ?asa. Ya ce duk wannan shi ne ya sanya zai yi wuya a samu isashshiyar wutar lantarki ga ?an kasa.
Read MoreAn Samar Da Kwararan Matakai Wajen Magance Matsalar Lantarki – Minista
Gwamnatin Nijeriya ta ce an samu nasarar maido da wutar lantarki bayan katsewarta a farkon makon nan, lamarin da ya jefa kasar cikin duhu, sakamamon karancin gas da kuma ayyukan masu fasa bututun dake samar da gas ga manyan tashoshin samar da wutar lantarki. Sanarwa dake dauke da sa hannun Ministan Lantarki Injiniya Abubakar D. Aliyu da aka fitar yau Asabar ta kara da cewa, an samu nasarar gyara bututan gas da aka lalata a babbar tashar lantarki ta Okpai, wanda hakan ya samar karin wutar lantarki da ake samu.…
Read MoreDalilina Na Kwace Filin Jami’ar Ahmadu Bello – El Rufa’i
Rahotannin dake shigo mana daga Jihar Kaduna na bayyana cewar Gwamnatin Jihar karkashin jagorancin gwamna Nasiru El Rufa’i ta bayyana dalilinta na kwace fiye da hekta 74 a cikin filin Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zaria, ABU mai girman hekta 338. A cewar gwamnatin, jami’ar ta sauya takardun mallakar filin ba bisa ka’ida ba, wanda ya ci karo da asalin takardun da gwamnati ta bayar. Gwamnatin jihar ta ce asali tun 1965 aka bayar da takardun ga Northern Veterinary Experimental Station wacce ta koma Kwalejin kimiyar noma da kiwo ta…
Read MoreYakin Rasha Da Ukraine Zai Haifar Mana Da Annoba – Dangote
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Aliko Dangote ya gargadi yan Najeriya cewa kowa yayi tanadi kuma a kwana da shirin tsindumawa cikin karancin abinci da tsananin yunwa nan da watanni biyu masu zuwa. Dangote ya ce dole gwamnati da masu ruwa da tsaki a harkar kasuwanci, masana;antu da noma su zauna a tattauna yadda za akawo karshen wannan matsala . Ya kara da cewa tun yanzu an fara samun hauhawan farashin abubuwa kamar Taki, Masara, Alkama da dai sauran su. ” Za a samu karancin Masara da alkama a duniya saboda…
Read MoreYakin Rasha Da Ukraine Zai Jefa Najeriya A Tasku – Bankin Bada Lamuni
Bankin bada lamuni na duniya IMF ya bayyana cewa Najeriya da sauran kasashen Afrika na cikin halin barazanar tashin farashin kayan abinci, da man fetur sakamakon yakin dake gudana tsakanin Rasha da Ukraine a halin yanzu. Darakta Manaja na IMF, Ms Kristalina Georgieva, ta bayyana hakan bayan ganawa da Ministocin kudin kasashen Afrika, gwamnonin bankuna kasa, wakilan majalisar dinkin duniya don tattauna illar da yakin Ukraine ka iya wa nahiyar Afirka. “Yakin Ukraine na lalata rayukan miliyoyin mutane kuma yana gurgunta tattalin arzikin Ukraine. “Wannan na da illa ga Afrika.…
Read MoreRungumar Bankin Musulunci: Sunusi Ya Yaba Wadanda Ba Musulmi Ba
Rahotannin daga birnin Ikko na Jihar Legas na bayyana cewar Sarkin Kano na 14, kuma tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Khalifa Muhammadu Sanusi II, ya jinjina wa mabiya addinin da ba musulunci ba, saboda kar?ar da suka yi wa tsarin bankin Musulunci hannu bibbiyu. Khalifan ya yi wannan jawabi a Legas ranar Lahadi, a lokacin da ya halarci taro matsayin sa na Babban ba?o na musamman a wurin taron ?asa na 5 don tattaunawa kan harkokin kasuwancin tsarin Musulunci, wanda masana da ?wararru musulmai suka shirya a Legas. Taron…
Read MoreAn Gano Fetur A Gombe – Gwamna Inuwa
Rahotannin dake shigo mana daga Jihar Gombe na bayyana cewar Gwamnan Jihar Muhammadu Inuwa Yahaya ya ce Kamfanin Man Fetur na NNPC ta hannun wani kamfani mai neman man fetur ya gano danyen man fetur fiye da ganga biliyan 6 a yankin Kolmani. Gwamnan ya bada tabbacin cewa gwamnatinsa ba za ta yi kasa a gwiwa ba wurin ganin an fara hako danyen man da aka gano a masarautar Pindiga ta Jihar Gombe, nan ba da jimawa ba. Inuwa ya bayyana hakan ne yayin wata liyafa da aka shirya domin…
Read MoreEFCC Ta Dira Kan Kadarorin Tsohon Gwamnan Imo
Rahoton dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Babbar kotun tarayya ta yanke hukunci cewa a raba Rochas Anayo Okorocha da wasu gidajensa da su ke birnin Abuja. EFCC mai yaki da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya zagon-kasa ta tabbatar da wannan a wata sanarwa da ta fitar a shafinta na Facebook a yammacin ranar Alhamis. Mai magana da yawun EFCC na kasa, Wilson Uwujaren ya bayyana cewa su na zargin da dukiyar haram Rochas Okorocha ya mallaki wannan gidan. Kamar yadda hukumar ta bayyana, za…
Read MoreMasu Korafi Kan N5,000 Dadi Ne Ya Yi Musu Yawa – Sadiya
Ministar Agaji da Ayyukan Jinkai, Sadiya Umar Farouq, ta ce tunanin ’yan boko ne ke ganin N5,000 da Gwamnatin Tarayya take ba wa talakawa a wata-wata ta yi kadan ta fitar da su daga talauci. Sadiya ta bayyana haka ne bayan an yi mata tambaya game da amfanin da N5,000 da gwamnati ke ba wa talakawa a duk wata a yunkurinta na fitar da ’yan Najeriya miliyan 100 daga kangin talauci. A cewarta, ma’aikatar da take jagoranta ganau ce kan yadda N5,000 din da ake biyan talakawa masu rauni a…
Read MoreEFCC: Kotu Ta Damka Wa Gwamnatin Tarayya Tarin Kadarori A Kano
Labarin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa Wata babbar kotun tarayya ta bayar da umarnin kwacewa tare da mallaka wa gwamnatin tarayya wasu kadarori 24 wadanda yawancinsu gidajen sayar da man fetur ne sabbi a jihohin Kano da Kaduna da Borno da Cros River na wani babban soja. Hukuncin wanda alkalin Justice N.E. Maha ya yanke ya biyo bayan bukatar da hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin zagon ?asa EFFCC ta shigar ne, wadda a watan Mayu na 2020 ta samu izinin kotu na…
Read MoreZa Mu Hukunta Wadanda Suka Shigo Da Gurbataccen Mai – Buhari
Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce dole ne wadanda suka shigar da gurbataccen man fetur din da aka rinka sayar wa a kasar a kwanakin nan su yi bayani ko su fuskanci hukunci. Shugaban ya bayar da umarni ga dukkanin hukumomin da abin ya shafada su dauki duk matakin da ya dace da dokar kasar, domin tabbatar da kare jama’a masu amfani da kayayyaki daga masu algus da zalunci. Kakakin shugaban, Mallam Garba Shehu, ne ya bayyana wannan a wata sanarwa da…
Read More2023: Duk Mai Son Zama Shugaban Kasa Ya Zurfafa Tunani – Sanusi
Tsohon Sarkin Kano kuma Halifan Tijjaniyya a Najeriya Muhammadu Sanusi II ya yi gargadin cewa Najeriya za ta fuskanci mawuyacin hali fiye da wanda take ciki a yanzu daga shekarar babban za?e dake tafe na 2023. Sanusi ya yi gargadi mai zafi ga masu burin neman shugabancin kasar da su zurfafa tunani da shirya wa manyan matsalolin da ke fuskantar kasar. Sanusi ya yi gargadin ne a Abeokuta babban birnin jihar Ogun, inda ya halarci bikin cika shekara 80 da haihuwar jagoran addini na kasar Yarabawa (Babanla Adinni of Egbaland)…
Read MoreAn Bankado Kazamar Badakala A Babbar Kotun Bauchi
Daga Adamu Shehu Bauchi Awani mataki na dakile ayyukan ma’aikatan kotu Yan’damfarar da suka jima suna cin karen su babu babbaka a babban Kotun Jihar Bauchi ta wajen bayar da rasitai na boge domin azurta kawunan su, Babban Kotun ta fitarda sabbin tsare tsare na hidimar tsaro irin na zamani, wanda za’abawa duk wanda yazu neman wani abu da ya shafi bayar da takarar shaida na rasit Bayanin hakan ya fito ne ta bakin Babban Hadimin Kotun wato (Chief Registrar) lauya Emmanuel Dan’juma Sublim. am lokacin da yake zan’tawa da…
Read MoreBuhari Ya Sha Alwashin Shiga Tsakanin EFCC Da Okorocha
Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar tsohon gwamnan Jihar Imo kuma Sanata mai wakiltar Imo ta yamma Rochas Okorocha ya bayyana cewa shugaban kasa Buhari ya yi alkawarin bibiyar binciken da hukumar EFCC ta ke yi masa. Rochas Okorocha ya yi wannan bayani ne da yake zantawa da manema labarai jim ka?an bayan haduwarsa da shugaba Muhammadu Buhari a fadar Aso Villa Abuja. Tsohon gwamnan na jihar Imo ya ce hukumar EFCC na cigaba da matsa masa lamba duk da cewa kotu ta bada umarni a daina binciken…
Read MoreBabban Bankin Kasa Ya Samar Da Sauki Ga ‘Yan Najeriya
Labarin dake shigo mana daga Birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Babban Bankin Najeriya (CBN) ya yi nazari kan kudaden da ake kashewa da kuma adadin kudaden da ake cirewa kwastomoni a harkokin bankuna a kasar inda ya samar da sauki ga ‘yan ?asa. Babban Bankin ya bayyana hakan ne a cikin wata sabuwar takardar da ya fitar mai taken Hanyoyin kar?ar ku?a?e ga Bankuna da sauran cibiyoyin hada hadar ku?a?e ‘Guide to Charges by Banks Other Financial and non-Financial’. Babban bankin ya ce hakan zai shafi dukkan bankuna da…
Read MoreEFCC Ta Gabatar Da Sabbin Tuhume-Tuhume Kan Rochas Okorocha
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya zagon kasa, EFCC ta gabatar da sabbin tuhume-tuhume 17 a kan tsohon gwamnan jihar Imo kuma Sanata mai wakiltar mazabar Imo ta Yamma. A tuhumar da ta gabatar a gaban wata babbar kotun tarayya a Abuja, EFCC ta ce Rochas ya hada baki da wasu, wadanda suka hada da ‘yan jam’iyyar APC, da wasu kamfanoni biyar suka saci naira biliyan 2.9 daga asusun gwamnati. Hukumar ta dauki wannan mataki ne sa’o’i bayan da toshon gwamnan ya kaddamar da aniyarsa ta takarar…
Read More