Rahotanni daga Jihar Kaduna na bayyana cewar Gwamnatin jihar ta bada umurnin rufe wasu makarantu 13 nan take a wurare daban-daban a jihar, sakamakon yadda matsalar tsaro ta satar Dalibai ke cigaba da ?amari a fadin Jihar. Shugabar sashin kula da ingancin kayayyaki na ma’aikatar ilimi na jihar Kaduna, Umma Ahmed ce ta fitar da sanarwar wadda aka rarraba ta ga manema labarai a Kaduna. An aike da sanarwar ga shugabannin makarantu masu zaman kansu da abin ya shafa, sakon na mai cewa nan take za su rufe makarantun. Ta…
Read MoreCategory: Tsaro
Tsaro
Bauchi: Minista Ta Fadi Ana Tsakiyar Taro
Minista a Ma’aikatar Ciniki da Zuba Jari, Ambasada Maryam Katagum ta yanke jiki ta fadi tana tsaka da wata ziyarar aiki a Jihar Bauchi. Rahotanni sun ce nan take aka garzaya da ita zuwa Asibitin Koyarwa na Jami’ar Abubakar Tafawa Balewa (ATBU-TH) domin samun kulawar gaggawa. Ministar dai ta je Bauchi ne domin kaddamar da wani shirin tallafawa jama’a a daya daga cikin manyan kantina a Bauchi, amma kwatsam sai ta yanke jiki ta fadi a daidai lokacin da take kokarin gabatar da jawabi.null Gwamnan Jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad…
Read MoreKebbi: ‘Yan Bindiga Sun Hallaka Sama Da Mutum 500 A Mazabata – Hon. Tunkura
Wani dan majalisar tarayya daga jihar kebbi da ke Najeriya, Hon Kabir Ibrahim Tukura ya shaida wa Majalisar Wakilai cewar akalla mutane 500 ‘yan bindiga suka kashe a mazabar sa ta Sakaba da Danko Wasagu, yayin da akayi garkuwa da mutane 201 bayan raba mutane sama da 15,000 da muhallinsu, Yayin da yake bayanin halin da jihar su ta samu kan ta sakamakon hare-haren ‘yan bindigar Tukura ya ce sabanin adadin mutane 88: da ‘yan sanda suka gabatar a matsayin wadanda aka kashe a makon jiya a kauyukan Koro da…
Read MoreBorno: Boko Haram Sun Kakaba Wa Manoma Haraji
Rahotanni daga Maiduguri babban birnin Jihar Borno na bayyana cewar maya?an Boko Haram da ISWAP sun na?a sabbin kwamandoji tare da sanya sabon haraji ga manoma da ?an kasuwa da kuma masunta. Jaridar PRNigeria ta ce maya?an sun yi sabbin na?e-na?en ne bayan kashe shugabannin ?ungiyoyin biyu da sojojin Najeriya suka yi. “Bayan mutuwar Abubakar Shekau da kumaha?ewar maya?an, kwamitin Al-Barnawiy ya sake dawo da Ba-Lawan don jagorantar abin da suka kira Daular Islama taAfrika,” in ji jaridar. Sannan maya?an za su dinga kar?ar N5,000 duk wata daga hannun ?an…
Read MoreKaduna: ‘Yan Bindiga Sun Yi Gaba Da Mutane 15 A Asibitin Kutare
Rahotanni daga Jihar Kaduna na bayyana cewar wasu ?an bindiga sun abka gidajen ma’aikatan asibitin kutare a garin Zaria suka yi awon gaba da mutum 15. Wani ma’aikacin asibitin ya shaida wa manema labarai cewa mutanen da ?an bindigar suka sace sun ?unshi maza da mata da kuma ?ananan yara. Ya ce an ?an bindigar sun kai harin ne tsakiyar dare zuwa wayewar safiyar Lahadi. Wasu rahotanni sun ce cikin mutanen da ?an bindigar suka yi garkuwa da su har da jarirai. Zuwa yanzu gwamnatin Kaduna da rundunar ?an sandan…
Read MoreKaduna: Harin ‘Yan Bindiga Ya Hallaka Mutum Bakwai
Rahotanni daga Jihar Kaduna na bayyana cewar ‘Yan bindiga da ake zargin ‘yan fashin daji ne sun kashe a?alla mutum bakawai a yankunan Jihar Kaduna. Kwamishinan Tsaro Samuel Aruwan ya tabbatar da faruwar lamarin cikin wata sanarwa ranar Asabar, inda ya ce jami’an tsaro ne suka shaida wa gwamnati faruwar lamarin. A cewarsa, ‘yan fashi sun harbe mutum hu?u a wajen garin Tsohon Gayan da ke ?aramar Hukumar Chikun. Kazalika, an kashe wasu mutum biyu da aka bayyana da suna Solomon Bamaiyi da Francis Moses a Kakau, sannan aka kashe…
Read MoreBorno- Zulum Zai Sake Gina Garin Malam-Fatori
Rahotanni daga Maiduguri babban birnin Jihar Borno na bayyana cewar Gwamnatin jihar Babagana Umara Zulum na shirin sake gina garin Malam-Fatori wanda jama’ar garin suka bar shi wurin shekaru bakwai da suka gabata bayan harin ‘yan ta’addan Boko Haram. Rahotanni sun bayyana cewar da yawa daga cikin mazauna garin sun garzaya Bosso da Diffa ta jamhuriyar Nijar domin neman mafaka tun a shekarar 2014. Gwamna Babagana Umara Zulum a ranar Juma’a ya ziyarci garin Malam-Fatori, hedkwatar karamar hukumar Abadam wacce ke yankin tafkin Chadi na arewacin Borno. A wata takarda…
Read MoreDSS Ta Shelanta Neman Ogboho Ruwa A Jallo
Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya wato DSS ta ce tana neman shugaban masu rajin kafa ?asar Yarabawa Sunday Igboho ruwa a jallo. Ta sanar da hakan ne kwana guda bayan wani sumame da ta kai gidansa inda ta gano tarin makamai da dama. Mai magana da yawun hukumar Peter Afunanya, ya ce suna bu?atar Sunday Igboho, domin dakile aniyarsa ta haifar da yamutsi a Najeriya. An yi arangama tsakanin jami’an hukumar da masu gadin Igboho, har ta kai ga an kashe…
Read MoreDattawan Yarbawa Sun Gargadi Jagoran Tsagerun Yarbawa
Rahotanni daga Jihar Legas cibiyar al’ummar Yarbawa na bayyana cewar An aika sako ga mai rajin ballewar Yarbawa daga Najeriya, Sunday Adeyemo Igboho da aka fi sani da Sunday Igboho. Sakon wanda Kungiyar Walwalar Yarbawa (YWG) ce ta aiko dashi, na bayyana cewar: – ya dauki darasi daga abinda ya faru da Nnamdi Kanu jagoran Tsagerun Inyamurai. Wannan na zuwa ne yayin da Igboho ke dagewa kan cewa babu gudu babu ja da baya a ranar Asabar, 3 ga watan Yuli cewa sai ya gudanar da taron Yarbawa a jihar…
Read MoreNnamdi Kanu Zai Samu Adalci Daidai Da Laifin Shi – Gwamnatin Tarayya
Gwamnatin Najeriya ta ce za ta tabbatar da cewa an yi wa jagoran kungiyar masu rajin kafa kasar Biafra Nnamdi Kanu adalci a tuhumar da ake yi masa kan aikata laifuka 11, ciki har da cin amanar kasa da aikata ta’addanci. A gefe guda gwamnatin ta ce ba za ta kyale duk wanda ta kama da hada baki da shugaban na IPOB wajen kaddamar da hare-hare a kan Najeriya da jama’arta ba, ‘’komai girman matsayinsa’’ Jaridar Vanguard ta rawaito ministan Yada Labarai na Najeriya Lai Mohammed ne ya bayyana matsayin…
Read MoreBauchi: ‘Yan Daba Na Farautar Dan Jarida
A ranar Talata ne 29 ga watan mayu na shekarar 2021 sananen matashin dan’Jarida kuma mawallafin Wikki Times akan yanar gizo a Jihar Bauchi Haruma Mohammed ya shaida ma manema labarai cewa rayuwarsa tana cikin hadari da dar-dar a dalilin wasu matasa da suke farautarsa, Yace hakan baya rasa nasaba da wani rahoto da ya wallafa kan badakalar kudi na aikin dan Majalisa Yakubu Dogara, a yankin da yake wakilta, kuma tsohon kakin majalisar tarayya ta kasa Rahoton da shi wan nan dan’Jarida ya tattaro kuma aka wallafa shi, cewa…
Read More‘Yan Bindiga Sun Yi Yunkurin Hallaka Ganduje A Zamfara
Lamarin ya farune a tsakanin garin Shema da Funtua na jihar Katsina, inda jami’an tsaron sake tawagar gwamnan suka yi musayar wuta da ‘yan Bindigar. Tawagar motocin na dawowa ne daga karbar Gwamnan Zamfara da ya koma APC. Saidai a yayin da lamarin ya faru Gwamna Ganduje baya cikin tawagar motocin, kamar yanda Daily Post ta ruwaito. Wajan dawowa, Gwamna Ganduje ya bi tawagar motocin Gwamnan Jigawa, Muhammad Badaru inda suka koma tare. Dalilin hakan kuwa shine tawagar motocinsa basu sha man da zai koma dasu Kano ba, wanda hakan…
Read MoreDa ?umi-?umi: An Yi Nasarar Damke Nnamdi Kanu
Rahotanni daga Babban birnin tarayya Abuja na bayyana cewar jami’an tsaro sun yi nasarar kama Nnamdi Kanu, shugaban kungiyar IPOB ta Tsagerun Inyamurai da ke son ballewa daga kasar. Ministan Shari’ar kasar kuma Babban Antoni Janar Abubakar Malami ne ya tabbatar da kama Mr Kanu a wajen taron manema labarai da ya gudanar a Abuja ranar Talata. Malami ya kara da cewa an kama shugaban IPOB ne ranar Lahadi kuma za a gurfanar da shi a gaban kuliya kan zarge-zargen da ake yi masa na neman ballewa daga Najeriya.
Read MoreBorno: Harbin Bindiga Muke Koyarwa Ba Ta’addanci Ba – Kungiyar Faransa
Kungiyar agaji ta Faransa da gwamnatin Borno ta dakatar da ayyukanta a arewa maso gabashin Najeriya ta ce babu wani ma’aikacinta da ke dauke da bindiga. A ranar Asabar ne Gwamnan Borno Babagana Umara Zulum ya sanar da dakatar da ayyukan ?ungiyar bayan mazauna kusa da wata otal a garin Maiduguri sun bayar da rahoton jin ?arar harbin bindiga. Hukumomin Borno sun zargi ?ungiyar da koya wa mutane harbin bindiga. Amma Kamfanin dillacin labaran Faransa ya ce a cikin sanarwar da kungiyar ta fitar ranar Lahadi, Acted ta ce tana…
Read MoreIna Mamakin Yadda Katsinawa Ke Tsoron ‘Yan Bindiga – Masari
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya bayyana cewa, Abin mamaki ne yanda mutane suke tsayawa basu baiwa kansu kariya idan an kai musu hari, yace hakan sam bai dace ba. Ya bayyana hakane a Hedikwatar ‘yansandan jihar Katsina inda ya kadamar da cibiyar sadarwa da zata taimaka a yaki matsalar tsaro. Yace jama’ar jihar Katsina ba zasu iya dogaro da jami’an tsaro kadai ba wajan samun tsaro. Gwamnan yace ba zaka tsaya a kauyen ka saidai kawai ka kira waya idan an kawo hari ba, ba tare da daukar…
Read MoreHalin Da Najeriya Ke Ciki Yanzu Abin Takaici Ne – Jonathan
Tsohon shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan ya koka kan karuwar aikata laifuka a kasar da yawaitar zubar da jini dake neman zama ruwan dare a Najeriya, yana mai cewa galibinsu shan miyagun kwayoyi ne ke jawo su. Tsohon shugaban kasar ya kuma yi tir da bayyanar kungiyoyin asiri a makarantun sakandare da firamare A cewarsa, wannan ba karamin abin takaici bane saboda ya kara tabarbarewar yanayin tsaro a kasar, wanda ya dace a mike tsaye akai. “Yanzu muna da kungiyoyin asiri a makarantun firamare da sakandare, a baya ya tsaya…
Read MoreHar Yanzu Da Akwai Yankunan Dake Hannun Boko Haram A Borno – Shehun Borno
Rahotanni daga birnin Maiduguri fadar gwamnatin jihar Borno na bayyana cewar Mai Martaba Shehun Barno, Abubakar Elkanemi, ya bayyana wa babban hafsan sojojin Najeriya, janar Farouk Yahaya cewa har yanzu fa akwai garuruwa da hanyoyin da mutum bai isa ya je su ko ya bi ba, idan ma ya bi to fa zai bi da alwalarsa ne domin zai iya yayi sallama kenan da duniya saboda Boko Haram. Shehun ya kara da cew duk da an samu dimbin nasarori a yaki da Boko Haram da gwamnati ke yi, har yanzu…
Read MoreKu Kakkabe Ragowar Boko Haram Dake Sambisa – Umarnin Shugaban Soji Ga Sojoji
Shugaban Sojojin Najeriya, Janar Farouk Yahaya ya nemi dakarun sojojin su shiga su kakkabe sauran Burbushin Boko Haram da ya rage. Ya basu tabbacin samar da kayan aiki da jin dadinsu. Ya bayyana hakane ranar Asabar a ziyarar da ya kaiwa Bataliya ta Sojoji dake Damaturu a jihar Yobe. Ya baiwa sojojin tabbacin cewa, duk wanda yayi bajinta zai samu girmamawa ta musamman.
Read MoreAsiri Ya Tonu: An Gano ?ungiyar Kasar Faransa Dake Koya Ta’addanci A Borno
Rahotanni daga Jihar Borno na bayyana cewar Gwamnan Jihar Farfesa Babagana Umara Zulum, ya ba da umarnin dakatar da ACTED, wata ?ungiyar agaji ta Faransa mai zaman kanta da ake zargin tana bayar da horon harbin bindiga a wani otal a Maiduguri. Sanarwar da gwamnatin Borno ta fitar ranar Asabar ta ce ?ungiyar na gudanar da atisayen koya wa mutane harbi. Gwamnatin Borno ta ce mutanen unguwar da ke kusa da otal ?in ne suka bayar da rahoton cewa suna jin ?arar harbin bindiga. “Kuma bayan sanar da rundunar ?an…
Read MoreZa Mu Sabunta Ayyukan Ta’addanci A Najeriya – Tsagerun Naija Delta
?ungiyar tsageru ta yankin Neja-Delta a kudancin Najeriya mai suna Niger Delta Avengers ta yi barazanar ci gaba da kai hare-hare a kan matatun man fetur na ?asar da kuma ‘yan siyasar yankin da ke “ha?a kai da gwamnati”. Wata sanarwa da ?ungiyar ta wallafa a shafinta na intanet ta ce gwamnatin Najeriya ta “ta sha yin buris da bu?atunta”. ?ungiyar ta ta?aita ayyukan ha?ar mai a Najeriya a 2016 sakamakon hare-hare da ta dinga kaiwa, ciki har da wanda ta kai kan wani bututun mai na ?ar?ashin ruwa. Tun…
Read More