Hukumar Tsaro ta DSS ta cafke mutumin da ke ikirarin jagorantar yunkurin ballewar Yarabawa daga Najeriya, Sunday Igboho. DSS ta cafke Igboho wanda take nema ruwa a jallo ne a lokacin da yake kokarin tserewa daga Najeriya zuwa kasar Jamus. Kafar yada labarai ta Sahara Reporters ta rawaito cewa an cafke shi ne a birnin Kwatano na Jamhuriyar Benin, a daidai lokacin da yake kokarin guduwa kasar ta Jamus. Kafar ta kuma rawaito cewa jami’an tsaron kasar ne suka kama shi, kuma ana sa ran za a dawo da shi…
Read MoreCategory: Tsaro
Tsaro
Hatsarin Jirgin Saman Soji: Direban Jirgi Ya Tsallake Rijiya Da Baya
Wani jirgin saman rundunar sojin Najeriya ya yi hatsari a jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin ?asar, bayan da ?an fashi suka bu?e masa wuta. Jirgin yana komawa ne bayan da ya kammala wani aiki mai cike da nasara a tsakanin iyakokin jihohin Zamfara da Kaduna. Wata sanarwa da rundunar sojin saman ta fitar ranar Litinin ta ce sai dai cikin sa’a matukin jirgin Laftanal Abayomi Dairo, ya fita daga cikinsa. Bayan da ya tsira daga fa?uwa daga jirgin sai kuma ?an bindigar suka bu?e masa wuta, amma ya…
Read MoreRundunar Sojin Sama Ta Karyata Labarin Hatsarin Jirgin Samanta A Kaduna
Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar rundunar sojin sama ta karyata labarin da wasu kafafen yada labarai suka bayar na cewar an samu hatsarin jirgin saman rundunar a Jihar Kaduna. A zantawarshi da manema labarai a Abuja jami’in hulda da jama’a na rundunar Kwamanda Edward Gabkwet ya bayyana cewar babu kamshin gaskiya a labarin, domin babu rahoto sahihi da rundunar ta samu akan faruwar hakan. Rahoton ya bayyana cewar jirgin ya taso ne daga Yola babban birnin Jihar Adamawa zuwa Kaduna domin kai farmaki ga sansanin ‘yan ta’adda…
Read MoreRundunar Soji Ta Shiga Farautar Makasan Janar Hassan Ahmad
Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Hukumomin tsaro sun fara bincike kan kisan wani Janar din soja, Hassan Ahmed, wanda wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba suka harbe a kan hanyar Lokoja zuwa Abuja. An ruwaito cewa sojojin na Najeriya da sauran hukumomin tsaro sun kaddamar da wani mummunan farmaki na hadin gwiwa a yankin Koton Karfe na Jihar Kogi, inda aka kai wa jami’in sojin hari. ‘Yar uwarsa wacce take cikin motar tare da shi, rahotanni sun ce ‘yan bindigar sun…
Read MoreAn Yi Nasarar Hallaka Shugaban ‘Yan Bindigar Jihar Jigawa
‘Yan sanda a jihar Jigawa sun kashe wani shugaban kungiyar masu garkuwa da mutane mai suna Abdullahi Bummi. An kashe shugaban ‘yan bindigan ne a wani samame kan inda suke boyewa a Gallu, karamar hukumar Yankwashi a jihar. Haka kuma ‘yan sanda sun ceto wata mata mai shekara 65 a samamen da aka gudanar a wani aikin hadin gwiwa na tsakanin rundunonin ‘yan sanda na jihar Katsina da Jigawa. Jami’in hulda da jama’a na jihar Katsina, SP Gambo Isah ya shaida wa manema labarai cewa an sace matar da aka…
Read MoreKaduna: An Kama Zage-Zagin Birni Cikin ‘Yan Bindiga
Daman an ce, “da ?an gari akan ci gari”. Allah ya fara tona asirin wasu ‘yan asalin Zariya masu ha?a kai da masu garkuwa da mutane suna garkuwa da mutanen Zariya. An samu makamai a hannun su wanda ya hada da bindiga da tulin harsasai da wukake da guduma da dai sauransu. Sun ce wani mazaunin Unguwar Juma ne shugabansu mai suna Malam. Sannan sun ce shugaban nasu yakan biyasu Naira Dubu Dari Uku (300,000) a wasu lokutan idan sun kama mutane.
Read MoreDa Dumi-Dumi: ‘Yan Bindiga Sun Bindige Janar Din Soja Da Awon Gaba Da Matarshi
Rahoton dake shigo mana yanzu haka daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun halaka Hassan Ahmed, Manjo Janar a Rudunar Sojojin Nigeria, a kan hanyar birnin tarayya Abuja. An harbe Janar Ahmed, wanda a baya-bayan nan aka nada shi direkta a hedkwatar sojoji, a kusa da Abaji a babban birnin tarayya Abuja a daren ranar Alhamis. Maharan, a cewar wani dan uwan marigayin sun kuma yi awon gaba da matarsa. Ahmed da matarsa suna dawowa daga Okene a…
Read MoreBabu Nasara Ko Ta Anini Da Buhari Ya Samu A Harkar Tsaro – Kukah
Bishop na Katolika na yankin Sakkwato, Matthew Kukah, ya shaida wa Kwamitin Majalisar Dokokin Amurka cewa Gwamnatin Buhari ba ta iya yin komi game da matsalolin tsaro, wanda ta yi alkawarin magancewa kafin ta karbi mulki a 2015. Ya fadi hakan ne jiya a lokacin da yake gabatar da jawabi game da yadda kungiyoyin masu tsattsauran ra’ayi a Arewa ke muzgunawa Kiristoci a Najeriya, ga Kwamitin Kare Hakkin dan Adam na Tom Lantos da ke Washington, DC, a Amurka. Bishop Kukah ya ce har yanzu mutane ba su ga wani…
Read MoreZan Iya Mutuwa Idan Ba A Sakeni Ba – Nnamdi Kanu
Madugun Tsagerun Inyamurai Nnamdi Kanu ya nemi gwamnatin Najeriya data taimaka ta bari a bada belin sa domin ya je Asibiti a duba lafiyar sa Jagoran na masu kokarin kafa kasar Biafra Nnamdi Kanu ya bayyana cewa yana cikin mawuyacin hali, don haka yake rokon gwamnatin Najeriya data taimaka ta bada belin sa domin ya je likitoci su duba lafiyar sa. Haka su ma magoya bayan sa sun nemi kungiyar majalisar dinkin duniya da kuma ta kasashen Africa da su sanya baki don ganin an bada belin sa domin duba…
Read MoreKaduna: An Sako Daliban Kwalejin Nuhu Bamalli
Rahotanni daga jihar Kaduna na cewa an sako dalibai 6 da malamai 2 da ‘yan bindiga suka sace a kwalejin fasaha da kere-kere ta Nuhu Bamalli da ke Zariya a jihar Kaduna. ‘Yan bindigar sun sako mutanen ne a cikin daren Alhamis a wani wuri da ba’a bayyana ba a Kaduna, bayan sun kwashe kusan wata daya a hannunsu. Tashar talabijin ta CHANNELS ta ruwaito jami’in hulda da jama’a na makarantar fasaha da kere-kere ta Nuhu Bamalli, Abdullahi Shehu, yana cewa an sako mutanen ne bayan da iyayensu suka daidaita…
Read MoreAn Roki Buhari Ya Yi Wa Igboho Afuwa
Babban basaraken kasar yarbawa, Oba Abdulrasheed Akanbi, Oluwa na Iwo, ya rubuta wasika ga Shugaba Muhammadu Buhari don nema wa Sunday Igboho afuwa. Basaraken na Yarbawa ya ce Sunday Igboho dansu ne amma akwai kuruciya da kuskure cikin hanyar da ya ke gudanar da gwaggwarmayarsa Oba Abdulrasheed Akanbi ya ce Igboho ya sha wahala sannan ya gane kurensa kuma ya yi alkawarin zai mika shi ga idan har an masa afuwa.Oba Abdulrasheed Akanbi, ya bukaci Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya yi wa mai rajin kare hakkin Yarbawa, Sunday Igboho afuwa,…
Read MoreZamfara: Sabon Harin ‘Yan Bindiga Ya Hallaka Mutane 42
Rahotanni daga Jihar Zamfara na bayyana cewar akalla mutum arba’in da biyu tsagerun yan bindiga suka hallaka yayinda suka kai hari kauyuka biyar a karamar hukumar Maradun dake jihar da daren Alhamis. Garuruwan da aka kai hari sun hada da Tsauni, Gidan-Baushi, Gidan-Adamu, Wari da Gidan-Maidawa, kamar yadda rahotanni suka bayyana. Wani dan garin, Malam Buba Faru, ya ce yan bindiga sun dira garin kan babura sama da 100. Buba yace dirarsu ke da wuya, suka fara harbin mutane suna kona gidaje da runbunan abinci. “Suna harbin kan mai uwa…
Read MoreZa A Fitar Da Rahoton Dalilin Hatsarin Jirgin Shugaban Dakarun Soji
Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar a ranar Alhamis din da ta gabata ne Ofishin Binciken Hadura, ya ce rahoton farko na musabbabin hatsarin jirgin saman soja wanda Babban Hafsan Sojan Kasa, Laftanal Janar Ibrahim Attahiru, da wadansu mutum 10 suka mutu a Kaduna a watan Mayun bana za a fitar da shi a makon gobe. Babban Daraktan, ofishin Akin Olateru, ne ya bayyana hakan a lokacin da aka fitar da rahoton hatsarin jiragen sama guda takwas da ofishin ya fitar a filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe da…
Read MoreBuhari Ya Yi Tir Da Harin Da Boko Haram Ta Kai Jihar Adamawa
Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Shugaban ?asa, Muhammadu Buhar ya yi tir gami da Allah wadai bisa kisan gilla Boko Haram suka yi wa wasu yan Najeriya da suka ha?a da wani shugaban yan tawagar bijilanti da dagacin ?auyen Dabna dake ?aramar hukumar Hong, jihar Adamawa. Da yake martani kan lamarin, shugaba Buhari yace “Wannan ta’asar, rashin imani, da rashin mutunci ne kuma ?aukar rayuwar mutane ba zai tafi hakanan ba. A wani jawabi da kakakin shugaban, Malam Garba Shehu, ya fitar ranar Alhamis, Buhari ya umarci…
Read MoreBauchi: ‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Matashin Dan Siyasa
Matashin dan Siyasa mai suna Uba Boris a garin Bauchi Yan’bindiga sunkai mashi hari wadan da ba asan ko suwanene ba sunyi awon gaba dashi jiya bayan Sallar magariba a daidai gidan mai na A A Rano daura da shatale talen babban bankin Najeriya (CBN) Wan nan dansiyasa ya rike mukamin maitallafa ma tsohon gwamnan Jihar Malam Isah Yuguda ta fanin matasa sun mashi kawanya tare da harba bindiga sama domin tarwatsa jama’a a lokacin misalin karfe takwas 8:00 na daren jiya A ta bakin wadanda suka gane ma idansu…
Read MoreKaduna: Kwamishinan Tsaro Ya Sha Da Kyar A Hannun Iyayen ?alibai
Rahotanni daga Jihar Kaduna na bayyana cewar Samuel Aruwan, Kwamishinan Tsaron Cikin Gida ya hadu da fushin iyayen ?aliban da aka sace a ranar Litinin lokacin da ya ziyarci Karamar Hukumar Chikun ta Jihar Kaduna. Kwamishinan ya jagoranci wata tawaga zuwa Maramara a cikin Karamar Hukumar don kan sace daliban Makarantar Sakandaren Betel da aka yi, amma sai ya gamu da farmaki daga fusatattun iyayen ?aliban. An ruwaito cewa wasu ‘yan Bindiga dauke da muggan makamai ne suka kutsa cikin makarantar da safiyar ranar Litinin inda suka sace dalibai 121…
Read MoreBorno: Karuwai Na Yawaita A Sansanin ‘Yan Gudun Hijira – Zulum
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya bayyana damuwarsa kan yadda karuwanci da ayyukan assha ke yawaita a cikin sansanin yan gudun hijra dake jihar Borno. Gwamnan ya bayyana hakan ne yayinda wata tawagar kwamitin majalisar dattawa kan harkoki na musamman ta ziyarcesa karkashin jagorancin, Sanata Yusuf Abubakar Yusuf, a Maiduguri. A ranar Juma’a, rahoto ya bayyana cewa kwamitin majalisar da ta kunshi Sanatoci 12 sun tafi Borno domin duba ayyuka da nasarorin da hukumar cigaban Arewa maso gabas NEDC ta samu a Borno da sauran jihohin da rikicin…
Read MoreMuna Bukatar Abincin Ciyar Da Daliban Da Muka Sace – ‘Yan Bindigar Kaduna
?an bindiga da suka sace ?alibai sama a 100 daga wata makarantar kwana a jihar Kaduna da ke arewa maso yammacin Najeriya a ranar Litinin sun ce suna bu?atar abincin da za su ciyar da yaran. Iyaye da ke cikin ?imauta da damuwa sun ce ?an bindigar sun fa?a masu cewa ku?in fansa zai biyo baya. Shugaban makarantar sakandaren ta Bethel Baptist High School, Rabaran Ishaya Adamu Jangado ya ce ya yi magana da ?an bindigar da wasu daga cikin ?aliban da ake garkuwa da su a jiya Talata. Ya…
Read MoreBuhari Ya Jinjinawa Jami’an Tsaro Akan Kama Nnamdi Kanu Da Hari Gidan Igboho
Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Fadar shugaban kasa ta jinjinawa hukumomin tsaron Najeriya game da kamun Nnamdi Kanu, shugaban kungiyar Tsagerun Inyamurai ta IPOB, da harin da aka kai kwanan nan a gidan Sunday Igboho, dan rajin kare hakkin Yarbawa da ke Ibadan. A cikin wata sanarwa da ta fito ta hannun mai taimaka wa shugaban kan harkokin yada labarai, Garba Shehu, fadar shugaban kasar ta kuma yaba wa hukumomin kasashen duniya wadanda suka ba da hadin gwiwarsu ga hukumar bincike ta kasa (NIA) har aka kamo…
Read MoreYawaitar Satar Dalibai: CAN Ta Bukaci El Rufa’i Ya Yi Murabus
Kungiyar kiristocin Nigeria (CAN) da kuma kungiyar marubutan kare hakkin dan Adam (HURIWA) sunyi kira ga gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, da ya sauka daga kujerarsa ta gwamna saboda ta’azzarar matsalar rashin tsaro a jihar. Kiran na su ya biyo bayan yadda gwamnan ya gaza a matsayinsa na shugaban hukumomin tsaro a jihar da kuma kin yin sulhu da yan bindiga masu garkuwa da mutane jihar. A Jiya Litinin dalibai 26 yan bindiga suka yi garkuwa da su a makarantar Bethel Baptist, Maraban Rido, Karamar hukumar Chikun a Jihar Kaduna.…
Read More