Rahotanni daga Jihar Zamfara na bayyana cewar Dakarun rundunar soji sun kashe ‘yan fashi “masu yawa” a ?aramar Hukumar Talata Marafa ta Jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya. Wata sanarwa daga kakakin rundunar, Onyema Nwachuku, ta ce dakarun sun yi arangama ne da ‘yan bindigar a yankunan Mayanchi da Dogo Karfe da Fagantama, inda suka yi nasarar kashe da yawa daga cikinsu sannan suka ?wace bindiga ?aya da harsasai masu yawa. A wata fafatawar daban, sojojin sun kashe ‘yan fashi biyar a ?auyen Bingi na ?aramar Hukumar Bungudu ta Zamfarar…
Read MoreCategory: Tsaro
Tsaro
Hukumar DSS Ta Gayyaci Dakta Ahmad Gumi
Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta gayyaci babban malamin addinin Musuluncin nan dake Kaduna Sheikh Dr Ahmad Gumi zuwa ofishinta biyo bayan wasu kalaman da suka zama sa- in-sa tsakanin Shehin malamin da rundunar sojojin Najeriya. Wannan ce-ce-ku-ce dai ya biyo bayan wata zantawa da Dr. Ahmad Gumi ya yi da Gidan Talbijin mai zaman kansa na Arise, inda sojojin suka ce malamin ya zargi jami’anta da hada baki da ‘yan bindiga dadi. Wata sanarwa da kakakin rundunar sojojin Najeriya Brigadier General Onyeama Nwachukwu ya sanyawa hanu na…
Read MoreKaduna: ‘Yan Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Mutane 33
Rahotanni daga Jihar Kaduna na bayyana cewar akalla mutum daya ya rasa rayuwarsa yayinda akayi awon gaba da mutum 33 yayinda yan bindiga suka kai hari karamar hukumar Kachia dake jihar Kaduna. Yan bindigan sun kai wannan hari ne a dare cikin garin Kachia kuma sun jikkata mutane da dama, rahotanni sun bayyana cewar Hakimin garin Kachia, Idris Suleiman ya tabbatar da aukuwan wannan lamari yayinda jami’an tsaro da kwamishanan tsaron jihar, Samuel Aruwan, suka kai ziyara. Yadda harin ya auku Suleiman ya ce yan bindigan sun dira cikin garin…
Read MoreMatsalar Tsaro Ta Kusan Zama Tarihi A Najeriya
Mataimakin shugaban Najeriya Farfesa Yemi Osinbajo, ya ce matsalar tsaron da kasar ke fama da ita na daf da zama tarihi. Yana magana ne lokacin da ya karbi bakuncin wani mai rike da sarautar gargajiya, wato Oluyin na Ekiti a Abuja, inda ya ce shugaba Muhammadu Buhari ya nemi majalisar dokoki ta amince da kwarya kwaryar kasafin daya mika mata na kusan dala biyan 900, domin zuba su a harkar tsaron kasar. Sanarwar da mai magana da yawun mataimakin shugaban ?asar Laolo Akande ya fitar, ta ambato yana cewa tuni…
Read MoreDa Yiwuwar Yara Miliyan Guda Su Mutu A Najeriya – Majalisar Dinkin Duniya
Shirin raya kasashe na Majalisar ?inkin Duniya (MDD) wato UNDP ya ce adadin ?ananan yara da za su mutu zai iya kaiwa miliyan ?aya nan da shekara ta 2030 idan ba a magance matsalar ba. UNDP ta ce yara 170 ne suka yi ta mutuwa a kowace rana a Najeriya a shekarar 2020 da ta wuce sakamakon rikicin Boko Haram da ake fama da shi a arewa maso gabashin kasar. A cewar rahoton, yawan kananan yaran da ke mutuwa a yankin zai iya kaiwa 240 a kowace rana nan da…
Read MoreAlaka Da ‘Yan Bindiga: Rundunar Soji Ta Karyata Dakta Gumi
Rundunar sojin Najeriya ta mayar da martani ga fitaccen malamin addinin musuluncin nan na kasar Sheikh Ahmad Gumi, da ya zarge ta da hada baki da yan bindigar da satar mutane da kuma kashe jama’a musamman a arewa maso yammacin kasar. Rundunar ta bayyana bacin ranta karara game da ikirarin malamin, wanda ta kira a matsayin wani abun haushi, da aka yi da manufar tozartartata da gan gan, da kuma nuna halin ko in kula ga jami’anta da suka rasa rayukansu a fagen daga. Rundunar ta ce ”Yana da matukar…
Read MoreTa’addanci: Gara ‘Yan Bindigar Fulani Da Tsagerun Inyamurai – Dr Gumi
Mashahurin Malamin addinin Musulunci nan mazaunin garin Kaduna Dr Ahmad Gumi, ya bayyana cewar rashin adalci ne idan aka kwatanta ayyukan makiyaya da na ‘yan asalin yankin Biafra (IPOB). Malamin, wanda aka san shi da samun damar zama da yan fashi da makami, ya ce laifukan makiyaya ko kusa basu kai na IPOB ba ma za’a ha?a ba. Sheikh Gumi ya ce makiyaya suna satar yara ne kawai don kudi yayinda yan IPOB ke kashe jami’an tsaro da sauran jama’a wa?anda ba su ji basu gani ba. Da yake magana…
Read MoreMatsalar Tsaro: Kowa Ya Kare Kanshi A Katsina – Masari
Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari ya umurci mazauna garuruwa a jihar Katsina da su tashi su kare kansu daga yawan hare-haren yan bindiga da masu satar mutane a jihar. Gwamnan ya sheda hakan ne a wajen kaddamar da bude ofishin injiniyoyi na COREN reshen jihar Katsina a ranar Litinin kamar yadda Katsina Post ta rawaito mana. Gwamnan ya bayyana cewa dole sai mutanen gari sun jajirce wajen bai wa garuruwansu tsaro ba tare da tsoro ba, ta hakan ne za a yi nasarar kawar da duk wasu yan ta’ada…
Read MoreNeja: Gwamna Bello Ya Samo Lakanin Maganin ‘Yan Bindiga
Rahotanni daga garin Mina fadar Gwamnatin Jihar Neja na bayyana cewar Gwamnan Jihar Abubakar Sani Bello, ya bayyana cewa mafi yawancin ‘yan bindigan da suka addabi yankin arewa daga ?asashen waje suka fito ba ‘yan ?asa bane. Gwamnan yace ya zama wajibi a kan yan Najeriya su yi iyakar bakin ?o?arin su wajen ganin yan bindiga ba su yi nasara akan su ba, ta hanyar juriya da jajircewa. Gwamna Bello ya fa?i haka ne yayin ?addamar da ha?akar wakilan jami’an tsaro 1000 na musamman domin tabbatar da an ?u?utar da…
Read MoreKaduna: Zage-Zagi Sun Kammala Al-Kunutin Kwanaki 6 Da Suka Yi Wa ‘Yan Bindiga
Dr Shamsuddeen Aliyu mai Yasin Garkuwan makarantar Zazzau daya daga cikin wadanda suka jagoranci Sallar da addu’oin ya shaida wa BBC cewa an gudanar da sallolin ne a filaye Idi da ke cikin Zaria. Ya ce daruruwan mutane ne suka halarci Sallar da zaman addu’oi domin neman Allah ya yi maganin ?an bindiga wa?anda ya ce sun yi wa garin Zaria kawanya. “Mun ga cewa ba mu da mafita illa mu koma wa Allah mu tuba domin Ya yi muna maganin wadannan yan bindigar,” in ji shi. A ranar Litinin…
Read MoreBoko Zai Zama Tarihi Muddin Ba A Yi Sulhu Da ‘Yan Bindiga Ba – Gumi
Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan mazaunin garin Kaduna Sheikh Dr Ahmad Gumi ya yi kira ga gwamnatin tarayya ta yi sulhu da yan bindiga idan har tana son tabbatar da tsaro a makarantu, da natsuwa tsakanin ‘yan Najeriya. Rahotonni sun bayyana cewar tun a cikin watan Disambar 2020, yan bindiga sun sace dalibai a kalla so shida a makarantu da dama a yankunan arewa maso yamma da tsakiya inda suka sace a kalla dalibai da malamai 700. Satar dalibai na baya-bayan nan ya afku a ranar Alhamis yayin da yan…
Read MoreNeja: Hadakar Jami’an Tsaro Za Su Afka Daji Farautar ‘Yan Bindiga
Jami’an tsaro na hadin gwiwa tsakanin sojoji, ‘yan sanda, Jami’an kare jama’a da Kungiyar sa kai za su shiga sako da lungun dazuzzuka don ceto yaran makarantar Islamiyya ta Tegina da aka sace. Gwamnan Abubakar Sani Bello ne ya bayyana haka a yayin da ya ziyarci rundunar don kara masu karfin gwiwa a Kagara hedikwatar karamar hukumar Rafi. Gwamnan ya ce lokaci ya yi da gwamnatinsa za ta dauki tsantsauran matakai don ganin an kawo karshen ta’adin ‘yan ta’adan wadanda suka chanza yanayin rayuwar jama’a tumma na kauyuka. “Dole mu…
Read MoreKaduna: ‘Yan Bindiga Sun Bindige Basaraken Dogon Daji
Wasu ‘yan bindiga sun kashe Dagacin Dogon Daji, Mallam Anja, da ke ?aramar Hukumar Sanga ta Jihar Kaduna a arewacin Najeriya. “Yan bindigar da ake zargin ‘yan fashin daji ne sun kai wa gidan dagacin hari kuma suka harbe shi, abin da ya yi sanadiyyar mutuwarsa nan take, a cewar gwamnatin jihar. Kwamishinan Tsaro na Kaduna, Samuel Aruwan, ya ce ana gudanar da bincike kan lamarin domin gano wa?anda suka aikata kisan. Kwamishinan ya ce Gwmana Nasir El-Rufai ya bayyana alhininsa game da kisan kuma ya yi addu’ar Allah ya…
Read MoreNa Daina Barci Har Sai Tsaro Ya Dawo A Jihar Katsina – Masari
Kakkabe ta’addanci ta hanyar murkushe ‘yan ta’adda da samar da dawwamammen zaman lafiya ga al’umma shi ne babban kalubalen da ta tasa a gaba kuma take fatar samun nasara, hadin guiwa da jami’an tsaro. Gwamna Aminu Bello Masari ya bayyana haka yau Juma’a, a Abuja, yayin da ya kai ziyarar aiki Hedikwatar rundunar Sojojin sama ta Najeriya. Gwamnan, wanda babban hafsan mayakan Saman Air Marshal isiaka Oladayo Amao ya tarba, ya kara da cewa wannan ziyara ba ita ce ta farko ko ta biyu ba a jerin ziyarorin da ya…
Read MoreIna Samun Dubban Kudade A Hannun ‘Yan Bindiga A Kullum – Dillalin Biredi
Jami’an ‘yan sanda karkashin sashin binciken manyan laifuka na IRT tayi nasarar kama masu kaima yan ta’adda burodi a_ sansaninu dake Jihar Kaduna. Hassan Magaji Wanda Yana daya daga cikin wanda ake zargi mamalakin Gidan Burodi ne, Kuma ya fi samun riban siyarwa yan fashi akan saidawa sauran mutane. Akwai hatsari a tattare da kaima yan fashi burodi dan ana iya kame a kowani lokaci Hukumar yan sanda ta cika hannu da masu kaiwa yan bindiga Burodi ranar 8 ga Yuni yayinda suka nufi shiga dajin Damari, yankin karamar hukumar…
Read MoreMaiduguri Ta Fi Abuja Tsaro A Yanzu – Ndume
Sanata mai wakiltar maza?ar Borno ta Kudu Sanata Ali Ndume ya ce yafi samun natsuwa da kwanciyar hankali idan yana Maiduguri, babban birnin jihar Borno fiye da idan yana garin Abuja, babban birnin kasar Najeriya, sakamakon ha?akar da tsaro ya samu a jihar Borno. “Ina zama a Abuja da Maiduguri. Amma matukar ina Maiduguri, ina jin kwanciyar hankali fiye da Abuja saboda wani zai iya buga min kofa kuma ya saka min bindiga. A Maiduguri kuwa babu wannan tsoron.” “A wajen Maiduguri ne ake samun ‘yan ta’adda kuma dama matsorata…
Read MoreTsagerun Yarbawa Sun Ayyana Korar Fulani Daga Yankin Ranar Litinin
Tantagaryar ?an iskan yankin Yarabawa, mai ?aukar doka a hannun sa, Sunday Adeyemo da aka fi sani da Sunday Igboho, ya bai wa dukkan Fulani makiyaya mazauna jihohin Yarabawa wa’adin daga ranar Litinin mai zuwa ba ya son ganin ko Bafulatani makiyayi ?aya tal a jihohin yankin. Wannan sabon garga?i ya fito ne a wata tattauna da Kakakin Ya?a Labaran sa, Oluyomi Koki ya yi da shi kuma ya watsa ga manema labarai a ranar Laraba. “Mu na sanar da cewa daga ranar Lininin mai zuwa, ba mu son ganin…
Read MoreDa ?umi-?umi: Fulani ‘Yan Bindiga Sun Karkashe Mutane Ba Adadi A Zamfara
Rahotanni daga Jihar Zamfara na bayyana cewar daruruwan jama’ar wasu ?auyuka akalla biyar a yankin ?ananan hukumomin Bukkuyum da Anka a jihar Zamfara na ci gaba da tserewa daga gidajensu sakamakon hare-haren ‘yan Bindigar Fulani dake addabar yankin. Shaidun gani da ido sun ce an kashe mutane sama da Talatin, da sace dabbobi da kayan abinci a lokacin wa?annan hare-hare. Jihar Zamfara dai na cigaba da fuskantar kisan kare dangi daga hannun ‘yan Bindigar Fulani shekaru da dama, lamarin da ya kai ga tunbuke rawunnan wasu sarakunan gargajiya da ake…
Read MoreKebbi: ‘Yan Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Dalibai Masu Yawa
Rahotanni daga Jihar Kebbi na bayyana cewar wasu gungun ‘yan bindiga sun yi garkuwa da dalibai masu yawa daga Kwalejin Tarayya da ke garin Yauri a jihar Kebbi. Sashin Hausa na BBC ta ruwaito cewa shaidar gani da ido sun ce maharan sun yi awon gaba da dalibai da dama sannan suka harbi wasu daga cikinsu. An tattaro cewa wani da abun ya faru a kan idonsa ya sanar da sashin labaran cewa ‘yan bindigar sun ci karfin ‘yan sandan da ke gadin makarantar sannan suka kwace motoci kirar Toyota…
Read MoreMatsalar Tsaro: Aisha Buhari Ta Yi Kiran A ?ara ?aukar Jami’an Tsaro
Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Uwargidar shugaban Najeriya, Aisha Muhammadu Buhari, ta bukaci hukuma ta yi abin da ya kamata na ganin an kawo karshen matsalar rashin tsaro ta hanyar sake ?aukar wasu sabbin Jami’an tsaro domin babu shakka an shiga wani yanayi a kasar. Uwargidan Shugaban kasa Muhammadu Buhari ta yi wannan kira ne a lokacin da ta zauna da matan shugabannin hafsoshin tsaro na kasa a fadar Aso Villa jiya Talata. Mai taimakawa uwargidan shugaban kasar wajen sha’anin yada labarai da hulda jama’a, Aliyu Abdullahi,…
Read More