‘Yan Bindiga Sun Sanar Mini Luguden Wutar Da Ake Yi Bai Shafar Su – Gumi

Rahotanni daga Jihar Kaduna na bayyana cewar Sanannen malamin addinin Islama mazaunin Kaduna, ya kara tabbatar wa da jama’a cewa a koda yasuhe ya na samun damar tattaunawa da ‘yan fashin dajin da suka addabi arewacin Najeriya. A takardar da malamin ya fitar a cikin kwanakin nan, ya bayyana cewa gungun ‘yan bindiga sun sanar da shi cewa luguden ruwan wutan da sojin saman ke yi ba ya taba su, sai dai ya taba matansu da ‘ya’yansu, domin kuwa suna da salon kauce musu, Punch ta ruwaito. Gumi ya ce…

Read More

‘Yan Bindiga Sun Bindige Babban Limamin Kirista A Kaduna

Rahotanni daga Jihar Kaduna na bayyana cewar An kashe Rev. Silas Yakubu Ali na Cocin ECWA, dake gari Kibori-Asha Wuce a karamar hukumar Zango-Kataf na jihar Kaduna. Marigayin ya tafi Kafanchan ranar Asabar din da ta gabata, amma ba a gan shi ba, har sai da wani kwamitin bincike ya gano gawarsa a yankin Kibori, kusa da garin Asha-Awuce, da safiyar jiya Lahadi. Da yake tabbatar da lamarin ga manema labarai, Kwamishinan Tsaro da kula da harkokin cikin gida na jihar Kaduna, Samuel Aruwan, ya ce, jami’an tsaro na kan bin sawun…

Read More

Babu Dan Bindigar Da Zai Saura A Zamfara – Matawalle

Rahotanni Daga Gusau babban birnin Jihar Zamfara na bayyana cewar Gwamnan Jihar Bello Matawalle ya ce ‘yan bindiga sun yi watsi da damar da suka samu ta sulhu a baya, yanzu tsakanin gwamnati da su sai aikawa lahira. Cikin wani bidiyo da ke ta yawo a kafafen sada zumunta, an ga Gwamna Matawalle yana jawabi a wani masallaci bayan idar da sallah, inda yake yi wa al’umma bayani kan halin da ake ciki a jihar. Matawalle ya ce “gaskiyar magana suna shan wuta sosai, ko jiya an turo kwamiti babba…

Read More

Jigawa: An Kalubalanci Fulani Akan Ba Batagari Wurin Zama

Gwamnan Jihar Jigawa, Muhammad Badaru, a ranar Juma’a, ya gargadi ‘yan kungiyar Fulani na Miyetti Allah, dasu kar su baiwa batagarin matasan Fulani wajen zama a rugagensu duba da yawan sace-sacen jama’a domin neman kudin fansa a Jihar. Gwamnan Badaru yace duk wadanda aka kama da laifin garkuwa da mutane a rugagen Fulani suke ajiye mutanen domin neman kudin fansa, saboda haka yace gwannati bazata bari Jigawa ta dawo Lamar Zamfara ba. Ana zargin cewa wasu ‘yan bindaga dake gujewa luguden wutan sojoji a Zamfara suna kaura zuwa wasu jihohi…

Read More

An Yi Nasarar Ceto Ma’aikatan Gonar Obasanjo

Rahotanni daga Jihar Ogun na bayyana cewar Kwanaki uku bayan sace ma’aikatan gonar tsohon shugaban kasa Obasanjo, rundunar ‘yan sandan jihar Ogun ta ce ta ceto ma’aikatan daga ramin masu garkuwa da mutane. An ruwaito cewa kakakin rundunar ‘yan sandan jihar, DSP Abimbola Oyeyemi ne ya sanar da hakan a ranar Juma’a, 10 ga watan Satumba. An tattaro cewa ya bayyana cewa Jami’an da ke yaki da masu yaki da garkuwa da mutanen sun kasance suna bin sawun masu garkuwar, inda ya kara da cewa rundunar ta ci gaba da…

Read More

‘Yan Siyasa Sun Fi ‘Yan Bindiga Barna – Dr Gumi

Fitaccen malamin addinin musulunci na Najeriya Sheikh Ahmad Gumi ya yi karin haske gami da bayani cikakke kan yadda yake yawan tattaunawa da yan bindiga akai-akai a kasar nan. Shehin malamin dan jihar Kaduna ya ce, sau dubu gwamma yan bindiga da wasu yan siyasar kasar nan akan rashin tabukawa al’umma komai da yiwa matsalar rashin zaman lafiya zagon kasa. Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana cewar, wasu fitattun yan siyasar Najeriya ne ke masa zagon kasa a kokarin sa na tattaunawa da yan ta’adda don ganin an sami tsaro. Babban…

Read More

Sokoto: ‘Yan Bindiga Sun Nemi A Rinka Bada Shinkafa Matsayin Fansa

Rahotanni daga Jihar Sokoto na bayyana cewar ?an bindiga masu satar mutane sun nemi a ba su shinkafa maimakon ku?i domin su saki mutanen da suka yi garkuwa da su a jihar Sokoto, biyo bayan yadda matsaloli ke kara afka musu. Wani mazauni garin Sabon Birni na jihar Sokoto ya shaida wa jaridar Dailytrust cewar ?an bindigar sun saki yarinyar makwabcinsa bayan an kai masu abinci. Kuma rahotannin sun ce mudun shinkafa 10 aka kai wa ?an bindigar suka saki yarinyar. Haka kuma kuma wasu ?an bindigar sun bu?aci akai…

Read More

Borno: An Yi Nasarar Kama Na’ibin Shekau

Rahotanni daga Maiduguri babban birnin Jihar Borno na bayyana cewar Rundunar Sojin Najeriya ta samu nasarar damke kasurgumin dan Boko Haram a Arewa maso gabas kuma ta kai simame ma’ajiyar sinadaran hada bama-bamai a Borno da Yobe. Daraktan hulda da jama’a na hukumar, Birgediya Janar Onyema Nwachukwu, ya bayyana hakan a jawabin da ya fitar a shafin Facebook na hukumar. Yace wannan nasara ya biyo bayan hare-haren da rundunar Operation HADIN KAI (OPHK) suka kai. Yace: “Dakarun Sector 2 Joint Task Force na Operation HADIN KAI (OPHK) sun damke wani…

Read More

Borno: An Yi Nasarar Kama Na’ibin Shekau

Rahotanni daga Maiduguri babban birnin Jihar Borno na bayyana cewar Rundunar Sojin Najeriya ta samu nasarar damke kasurgumin dan Boko Haram a Arewa maso gabas kuma ta kai simame ma’ajiyar sinadaran hada bama-bamai a Borno da Yobe. Daraktan hulda da jama’a na hukumar, Birgediya Janar Onyema Nwachukwu, ya bayyana hakan a jawabin da ya fitar a shafin Facebook na hukumar. Yace wannan nasara ya biyo bayan hare-haren da rundunar Operation HADIN KAI (OPHK) suka kai. Yace: “Dakarun Sector 2 Joint Task Force na Operation HADIN KAI (OPHK) sun damke wani…

Read More

Ba ‘Yan Ta’adda Sojoji Ke Kashewa A Zamfara Ba – Dr. Gumi

Fitaccen malamin addini, mazaunin jihar Kaduna, Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana cewa maimakon kashe ‘yan bindiga sojojin Najeriya na kashe mutanen gari ne da basu ji ba ba su gani ba. ” Ranar Alhamis wasu suka zo gidana suka zo min da kukan cewa ‘yan bindiga sun sace musa ‘yan uwa. Dukkan su an dauke musu ‘yan uwane a garin Rigachikun da Keke. Sun ce wai maharan da aka fatattaka ne suka shiga daga nan suka dauke musu ‘yan uwa. Gumi ya ce bai ga amfanin kashe ‘yan bindiga da…

Read More

Borno: An Yi Nasarar Cafke Dillalan Boko Haram

Rahotanni daga Maiduguri babban birnin Jihar Borno na bayyana cewar Hukumar Sojin Najeriya ta samu nasarar damke kasurgumin dan Boko Haram a Arewa maso gabas kuma ta kai simame ma’ajiyar sinadaran hada bama-bamai a jihohin Borno da Yobe. Daraktan hulda da jama’a na hukumar, Birgediya Janar Onyema Nwachukwu, ya bayyana hakan ne ranar Alhamis a jawabin da ya saki a shafin Facebook. Yace wannan nasara ya biyo bayan hare-haren da rundunar Operation HADIN KAI (OPHK) suka kai. Yace: “Dakarun Sector 2 Joint Task Force na Operation HADIN KAI (OPHK) sun…

Read More

‘Yan Sanda Sun Bazama Neman ‘Yan Bindigar Da Suka Kai Hari Gonar Obasanjo

Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun ta tabbatar da sace ma’aikatan Gonar Obasanjo Holdings guda uku da wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba suka sace su a kan babbar hanyar Kobape zuwa Abeokuta. An ruwaito cewa kakakin rundunar, Abimbola Oyeyemi ya bayar da tabbacin ne a Abeokuta, yayin tabbatar da faruwar lamarin, ya ce an sace mutanen ne, a ranar Laraba, 8 ga Satumba, da misalin karfe 6 na yamma, a Kauyen Seseri, kusa da Kobape. Rundunar ‘yan sandan ta ba da tabbacin cewa jami’an ta…

Read More

‘Yan Bindiga Sun Kaddamar Da Hari Gonar Obasanjo

Rahotanni daga birnin Abeakuta na Jihar Ogun na bayyana cewar wasu ?an bindiga ?auke da muggan makamai sun kai hari gonar tsohon Shugaban kasa Olusegun Obasanjo ta Ota dake Jihar da sanyin safiyar ranar yau. Rahotanni sun bayyana cewar muggan ‘yan Bindigar sun sace wasu ma’aika a gonar tsohon shugaban dake garin Kobape da ke jihar Ogun. Rahotanni sun ce maharan sun faki mutanen ne, tare da budewa motarsu wuta, kana daga baya suka yi awon gaba da su. Ko da yake ba a bayyana sunayen mutanen ba, amma manyan…

Read More

Buhari Ya Yaba Ayyukan Mu – Shugaban ‘Yan Sanda

Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Shugaba Buhari ya yabawa shugabannin tsaro a wurin taronsu na jiya amma ya umarce su da su ?ara zage dantse domin kawo karshe matsalar tsaro baki ?aya. Sufeto Janar na rundunar yan sandan ?asar nan, Usman Baba, Shine ya fa?i haka bayan ya halarci taron tsaro da ya gudanar a fadar shugaban ?asa, Abuja, ranar Talata. Da yake zantawa da manema labarai na gidan gwamnati, Usman Baba, yace Buhari ya umarci su ninka kokarin da suke domin kawo karshen kalubalen tsaron da…

Read More

Katsina: Kwastam Sun Yi Yunkurin Hallaka Kwamishina

Rahotannin da Muryar ‘Yanci ke samu da yammacinnan na nuni da cewa; jami’an Hukumar Kwastam ta Nijeriya sun budewa Kwamishinan Kananan Hukumomi da Harkokin Masarautu ta jihar Katsina wuta a hanyarsa ta Daura zuwa Katsina. Lamarin ya faru da safiyar yau Talata a daidai garin Mai Aduwa daga Daura. Kwamishinan, Alhaji Ya’u Umar Gwajo Gwajo shi ne wanda Jami’an Kwastam din suka budewa tawagarsa wuta, sai dai babu labarin asarar rai ko raunata wani daga tawagar Kwamishinan. Cikakken bayani na nan tafe.

Read More

An Haramta Sana’ar Cajin Waya A Katsina

Gwamnatin jihar Katsina ta haramta sana’ar cajin waya a sassan jihar, a wani mataki na shawo kan matsalar tsaro da take addabar yankin. Gwamna Aminu Bello Masari ne ya sanar da wannan sabon mataki yayin kaddamar da wani kwamitin da zai rika sa ido kan sabbin dokokin da aka kafa a jihar kamar yadda gidan talabijin na Channels ya ruwaito. “Umarni na baya-bayan nan da muka bayar ya hada da rufe duk wuraren da ake sana’ar cajin waya a yankunan da matsalar tsaro ta fi shafa. “Mun yi amannar cewa,…

Read More

Luguden Wuta Kan ‘Yan Ta’adda Ba Shine Mafita Ba – Dr Gumi

Rahotanni daga Jihar Kaduna na bayyana cewar Babban Malamin addinin Islama mazaunin jihar Sheikh Ahmad Gumi, ya yi ikirarin cewa farmakin da sojoji ke kaiwa kan ‘yan bindiga da ke addabar Arewa maso Yamma ba zai magance matsalolin tsaro da kasar ke fuskanta ba. Malam Gumi ya bayyana hakan ne a ranar Litinin 6 ga watan Satumba ta shafinsa na Facebook, yayin da yake mayar da martani kan nasarorin da sojoji ke samu a kan ‘yan bindiga a dazuzzukan Zamfara. Dole ne a ilmantar da ‘yan Najeriya idan ana son…

Read More

Fadan Karshe Da ‘Yan Bindiga: Duk Rintsi Ba Zan Bar Zamfara Ba – Matawalle

Rahotanni daga Gusau babban birnin Jihar Zamfara na bayyana cewar Gwamnan Bello Matawalle, ya soke duk wata tafiya da zata fitar da shi cikin jihar, dai dai lokacin da aka tsananta hare-hare kan yan bindiga. Da yake zantawa da kafar watsa labarai ta DW Rediyo, gwamnan yace matakan da aka ?auka kan yan bindiga ya fara haifar da ?a mai ido. Wane sakamako aka fara samu bayan ?aukar matakai? Matawalle ya bayyana cewa ?arayi sun fara sako wa?anda suka sace don dole domin ba su iya ciyar da su saboda…

Read More

Katsina: ‘Yan Bindiga Sun Sace Amarya A Daren Amarci

Rahotanni daga jihar Katsina na bayyana cewa wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da kanwar mataimakin kakakin majalisar dokokin jihar, Shehu Dalhatu Tafoki. An sace Asama’u Dalhatu ana tsaka da shirye-shiryen soma bikinta, a cewar ?an majalisar. ?an bindigar sun kai hari ne kauyen Tafoki da ke karamar hukumar Faskarin Katsina tare da sace Amaryar. A lokacin tabbatar da faruwar lamarin, ?an majalisar ya shaida wa jaridar Daily Trust cew an sace kanwar tasa da sanyin safiyar Lahadin. Ya kara da cewa har yanzu ‘yan bindigar ba su tuntube su…

Read More

Ba Gaskiya Bane Cewa Mun Katse Layin Wayoyi A Katsina – NCC

Hukumar sadarwa ta NCC a Najeriya ta karyata rahotanni da ake ya?awa a shafukan sada zumunta cewa ta katse layukan wayoyin sadarwa a jihar Katsina. Shugaban hukumar a wata sanarwa da ya fitar, Farfesa Umar D. Danbatta wanda ya zanta da gwamnatin jihar ya ce labaran boge ake ya?awa. NCC ya ce sanarwar da aka fitar kan Zamfara shi ne mutane suka jirkita ta da alakanta sanarwar da Katsina. Tun a sanyin safiyar yau sanarwar ke ta yawo a shafukan sada zumunta cewa an toshe layukan sadarwa a Katsina da…

Read More