Sokoto: Tambuwal Ya Kalubalanci Soji Da Sauya Salon Yaki

Rahotanni daga Jihar Sokoto na bayyana cewar Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Tambuwal ya bu?aci Rundunar Sojin Nijeriya, da ta sake yin dubi akan dabarun ya?in da take amfani dashi. Tambuwal ya bayyana haka a lokacin da Babban Hafsan sojin Najeriya Laftanar-Janar Faru? Yahaya ya kai mashi ziyara, a gidan Gwamnatin jahar a ranar 18 ga watan Oktoba na shekarar 2021. Wannan na ?unshe ne a cikin wata sanarwa da Daraktan hul?a da jama’a Onyema Nwachukwu ya sanyawa hannu aka fitar dashi a ranar Litinin.Gwamna Aminu Waziri Tambuwal Gwamnan yace harin da ?an…

Read More

Adamawa: An Kama Mace Cikin Masu Garkuwa Da Mutane

A kokarinta na dakile dukkanin ayyukan ta’addanci a fadin jihar baki daya, rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa tana tsare da mutane uku ciki harda wata mace wadanda ake zargi da yin garkuwa da wani yaro ?an shekaru Tara da haihuwa. Kakakin rundunan ‘yan sandan jihar Adamawa DSP Suleiman Yahaya Nguroje ne ya sanar da haka a cikin wata sanarwa da ya fitar, wanda kuma aka rabawa manema labarai a Yola. Sanarwar tace bayan kama wadanda ake zargin an kuma ceto yaron da suka yi garkuwa dashi biyo bayan samame da…

Read More

Kaduna: Soji Sun Hallaka ‘Yan Bindiga Da Dama

Rahotannin dake shigo mana daga Jihar Kaduna na bayyana cewar Jami’an tsaro sun harbe kwamandojin ‘yan bindiga 10 a Kwanan Bataru, wajen Fatika da ke karkashin karamar hukumar Giwa a jihar. Sannan har maboyar ‘yan bindigar ma ba ta tsira ba, sai da jami’an tsaron su ka banka ma ta wuta, suka fatattaki sauran ragowar ‘yan Bindigar da suka saura. Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na jihar Kaduna, Samuel Aruwan ne ya bayyana hakan a wata takarda sanarwa da ya fitar ranar Litinin. A cewar sa, jami’an tsaron sun…

Read More

‘Yan Bindiga Ba Su Da Manufa Kamar Boko Haram Da IPOB – Mohammed

Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Ministan Sadarwa da Al’adu, Lai Mohammed ya ce yan bindiga da ke adabar yankin arewa maso yamma da wasu sassan arewa bata gari ne kawai, wa?anda ba su da wata manufa akan ta’addancin da suke yi. Lai Mohammed ya ce suna da banbanci da yan Boko Haram da yan kungiyar masu fafutikan kafa kasar Biafra wato IPOB, domin suna da manufofi da tuta akan ta’addancin su. A cewarsa, ‘yan bindigan bata gari ne kawai amma ba su jayayya da ikon Nigeria a…

Read More

Mun Kusan Kawo Karshen Mashaya A Najeriya – Marwa

Shugaban hukumar NDLEA mai ya?i da fatauci da shan miyagun ?wayoyi na ?asa Buba Marwa, ya ce ana daf da kawo karshen matsalolin safarar miyagun ?wayoyi a Najeriya. Buba Marwa ya shaida wa kamfanin dillancin labarai na Najeriya na NAN cewa da tallafin gwamnatin Najeriya da manyan masu ruwa da tsaki, Najeriya za ta yi nasara kan fataucin miyagun ?wayoyi. Ya bayyana matsalar miyagun ?wayoyi a Najeriya a matsayin wata annoba, sai dai ya ce hukumarsa na yin dukkan mai yiwuwa don ganin an magance matsalar kuma suna samun goyon…

Read More

Sokoto: ‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane Ba Adadi A Kasuwar Goronyo

Rahotanni dake shigo mana yanzu daga Jihar Sokoto na bayyana cewar Yan bindiga sun sake kai hari kasuwar garin Goronyo, karo na uku cikin mako biyu Rahotanni sun bayyana cewa maharan sun bu?e wuta kan mai uwa da wabi, inda suka kashe mutane da dama. Wata majiya daga garin ta bayyana cewa yan ta’addan sun kai hari da adadi mai yawa na mutane ranar Lahadi da daddare, inda suka bu?e wuta na kan mai uwa da wabi a tsakiyar jama’a a kasuwa. Rahoton ya nuna cewa har zuwa yanzun ba’a…

Read More

Katsina: ‘Yan Bindiga Sun Sace Babban Basarake

Rahotanni daga Jihar Katsina na bayyana cewar wasu tsagerun yan bindiga sun yi awon gaba da dagacin garin Banye, dake ?aramar hukumar Charanchi, jihar Katsina cikin dare. An ruwaito cewa maharan sun sace dagaci, Alhaji Bishir Gide Banye, tare da wani mutum ?aya da ake tsammanin ?alibin sakandare ne. Wani mazaunin garin ya tabbatar da cewa maharan ?auke da makamai sun mamaye garin Banye ranar Jumu’a da daddare. A cewar mutumin, wanda ya nemi a sakaya sunansa, maharan sun tafi kai tsaye zuwa fadar basaraken, inda suka sace shi tare…

Read More

Kanu Ya Yi Kira Ga Mabiyansa Su Shiga Yajin Cin Abinci

Shugaban kungiyar tsagerun Inyamurai ta IPOB dake son kafa kasar Biafra, Nnamdi Kanu ya nemi mabiyansa su yi yajin vin abinci kamin zuwan ranarbda za’a gabatar dashi a gaban kotu. Kanu ya nemi hakanne ta bakin lauyansa, Ifeanyi Ejiofor wanda yace yana cikin koshin lafiya. Yace maganar da ake yayatawa wai an fitar fa Kanu zuwa kasar China ba gaskiya bace. Yace kuma gwamnati ta kammala bincikenta akan lamarin dan haka babu wani dalili da zai hana gabatar da Kanun ranar 21 ga watan October. Yace yana kira ga mabiyansa…

Read More

Babu Gaskiya A Labarin Ciniki Tsakanin Mu Da ‘Yan Bindiga – Sojin Sama

Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Rundunar sojin saman Najeriya ta musanta rahotannin da ake ya?awa a shafukan sada zumunta da ke zarginta da biyan ?an bindiga naira miliyan 20 don mi?a mata wata bindigar harbo jirgin ya?i. Rahotannin da ake ya?awa sun ce an biya wasu ?an bindiga a yankin ?aramar hukumar Jibia a jihar Katsina ku?in ne don su bai wa rundunar bindigar, wadda suka ce rundunar na fargabar ?an bindigar na iya amfani da ita wurin harbo jiragen da ake aiki da su a jihar…

Read More

Da Dumi-Dumi: Sarkin Bungudu Ya Kubuta Daga ‘Yan Bindiga

Rahotannin dake shigo mana yanzu daga masarautar Bungudu ta jihar Zamfara na bayyana cewa an sako Sarkin Bungudu Alhaji Hassan Attahiru, da ?an bindiga suka sace. Babban dan sarkin Abdurrahman Hassan Attahiru, ya tabbatar wa BBC cewa an sako sarkin ne a daren Asabar 16 ga watan Oktoba bayan ya shafe kwanaki 32 a hannun ‘yan bindiga. Ya ce, an sako mahaifin na su a cikin koshin lafiya sai dai dan abin da ba a rasa ba saboda tsawon lokacin da ya kwashe a wajen ‘yan bindigar. Dan sarkin ya…

Read More

Zamfara: ‘Yan Bindiga Sun Kaddamar Da Hari Sansanin Soji

Rahotanni daga Zamfara na cewa ?an bindiga sun kashe sojojin Najeriya biyar a kauyen Wanzamai da ke karamar hukumar Tsafe. Wanzamai na kan iyakar jihar Zamfara da Katsina a yankin Arewa maso Yammacin Najeriya da maharan suka addaba. Wasu mazauna yankin sun BBC cewa sojojin sun yi kokarin kai dauki ne a garin na Wanzamai bayan jin karar harbe-harbe. A cewar wani matafiyi da ya shaidi lamarin “da misalin karfe biyu zuwa uku na dawo daga Abuja bayan na wuce Yankara da ke kan iyakar Katsina da Zamfara, muka tarar…

Read More

Zamfara: An Zakulo ‘Yan Majalisar Dake Harka Da ‘Yan Bindiga

Rahotanni daga Gusau babban birnin Jihar Zamfara na bayyana cewar Majalisar jihar ta dakatar da mambobinta biyu da ta zarga suna da ala?a da ?an bindiga masu fashi da satar mutane. Sanarwar da jami’in hulda da jama’a na majalisar Zamfara Mustapha Jafaru Kaura ya fitar a ranar Talata ta ce an dakatar da ?an majalisar ne na tsawon wata uku zuwa lokacin da aka kammala bncike kan zargin da ake masu. Ya ce za su gurfana gaban kwamitin ?a’a da na tsaro wa?anda za su yi bincike a kansu. Yan…

Read More

Da Dumi-Dumi: ‘Yan Bindiga Sun Yi Gaba Da Daliban Cocin Katolika A Kaduna

Wasu ‘yan bindiga da ake zargi’ masu Garkuwa da Mutane ne, sun kai hari kan Makarantar St. Albert the Great Institute of Philosophy, mallakin Cocin Katolika. Makarantar karatun tana cikin garin Fayit, dake Masarautar Kagoma na Karamar Hukumar Jama’a ta Jihar Kaduna. Harin kamar yadda rahotanni suka bayyana, yayi sanadiyar sace daliban da ba a san adadinsu ba. Majiyar Jaridar Dimokuradiyya ta samu labarin cewa, lamarin ya faru ne a daren Litinin lokacin da ‘yan bindigar suka mamaye harabar makarantar, suna ta harbe -harbe kafin daga bisani su tafi da…

Read More

Adamawa: An Damke Wadanda Suka Yi Garkuwa Da ‘Dan Shekara 8

A yanzu haka rundunan yan sandan jahar Adamawa tana tsare da wasu mutane biyu da ake zargi dayi garkuwa da wani yaro mai suna Jafaru Hamisu dan shekaru takwas da ahifuwa tare da neman kudin fansa akan naira milyon biyar. Kakakin rundunan yan sandan jahar Adamawa D S P Suleiman Yahaya Nguroje ne ya sanar da haka a wata sanarwa da ya fitar kuma aka rabawa manema labarai a yola. Sanarwan dai ta baiyana cewa an samu nasaran cafke wadanda ake zargin biyo bayan da wani mai suna Alhaji Hamisu…

Read More

Dakarun Soji Sun Hallaka ‘Yan Bindiga Da Dama A Dajin Zamfara

Rahotannin dake shigo mana da hukumar tsaro ta ?asa na bayyana cewar Jami’an tsaron ha?in guiwa sun hallaka yan bindiga a?alla 32 a dajin Zamfara wanda ya yi iyaka da jihar Neja, inda suka hallaka ‘yan Bindiga da dama wa?anda suka tsero daga Zamfara. Wannan ya biyo bayan harin da yan bindigan suka kaiwa jami’an tsaro, inda suka harbe yan sanda 5 har Lahira, wa?anda suka yi kokarin maida martani. Gumurzun ya faru ne a ?auyen Bangu Gari, dake ?aramar hukumar Rafi ta jihar Neja ranar Lahadi, kamar rahotanni suka…

Read More

Gwamnati Na Magana Da ‘Yan Ta’adda Da Yaren Da Suke Fahimta – Ministan Labarai

Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Ministan yada labarai da al’adu, Lai Mohammed, ya ce babu wani fifiko da ake nunawa tsakanin ‘yan bindiga, masu tayar da kayar baya da kuma ‘yan aware, dukkanin su ana musu azaba iri guda ne. Lai Mohammed yana mayar da martani ne kan zargin da ake yi na cewa gwamnatin tarayya tana ririta ‘yan bindiga amma kuma ba ta daga wa ‘yan IPOB da sauran ‘yan aware kafa. Da yake zantawa da kamfanin dillacin labarai na NAN, ministan ya bayyana zargin a…

Read More

Datse Layukan Sadarwa Ya Jefa Katsinawa Cikin Kangi

Rahotanni dake shigo mana daga Jihar Katsina na bayyana cewar Mutanen ?aramar hukumar Faskari sun koka kan yadda yan fashi suka cigaba da aikata ta’addancinsu duk da ?o?arin sojoji da matakan da gwamnati ta ?auka. An ruwaito cewa wannan na zuwa ne bayan gwamnatin jihar ta yi ikirarin cewa matakan da ta ?auka sun fara haifar da ?a mai ido. ?ungiyoyi da kuma ?ai-?aikun mutane musamman a ?aramar hukumar Faskari sun fara ?orafin cewa yan bindiga na musu kisan mummu?e a ?auyukansu. A wani jawabi da ta aike ofishin gwamnan…

Read More

Katsina: An Kama Inyamuran Dake Safarar Muggan Kwayoyi Ga ‘Yan Bindiga

Rundunar yan sandan Najeriya dake a jihar Katsina ta bayyana samun nasarar cafke wasu mutane su uku da laifin kaima yan bindiga kwayar allurar ‘fenta’ watau Pentazocin a turance a daji. Wadanda aka kaman sun hada da wasu Inyamurai guda biyu da Patience da kuma Chima wanda shi mai sana’ar saida magunguna ne watau Kemist. Sauran sun hada da wata bafullatana mai suna Hafsat wadda mata ce ga daya daga cikin shugabannin yan bindiga a dajin na Katsina mai sune Sheman daji da kuma wata Maimuna da ake nema a…

Read More

Hari Ofishin ‘Yan Sanda: Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Adamawa Ta Tsaurara Tsaro

Biyo bayan wani hari da aka kai a ofishin yan sanda dake Ngurore dake jahar Adamawa rundunan yansandan jahar ta kara tura Jami anta don maido da zaman lafiya a cikin garin na Ngurore. Kwamiahinan yan sandan jahar CP Muhammed Ahmed Barde ne ya baiyana haka a wata sanarwa dauke da sanya hanun kakakin rundunan D S P Suleiman Yahaya Nguroje wanda aka rabawa manema labarai a yola. Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne dai suka kai hari a ofishin yan sanda dake Ngurore da gidan wani…

Read More

An Haramta Wa ‘Yan Kasa Da Shekara 18 Mallakar Layin Waya

Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar sabuwar dokar hukumar sadarwan Najeriya ta haramta yan kasa da shekaru 18 mallakar layukan waya a fadin kasar. Hukumar NCC ta ce dokokin kafa ta sun bata karfin yin haka saboda haka daga yanzu za’a daina yiwa yan Najeriya masu shekaru kasa da 18 rijisan layukan waya kuma ba zasu iya mallakar SIM ba a Najeriya. Hukumar sadarwan Najeriya NCC ta bayyana cewa wannan umurni na kunshe cikin sabuwar dokar rijistan layukan waya da hukumar ta wallafa a shafinta na yanar gizo.…

Read More