Labarin dake shigo mana yanzu daga Birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Gwamnatin tarayya ta sake tsawaita wa’adin da ta diba na hada layukan wayoyi da lambar katin dan kasa zuwa ranar 31 ga watan Disamba mai zuwa. Wannan ne karo na bakwai da gwamnati ta dage lokacin datse layukan da ba a hada da lambar katin dan kasa ba, wanda ta ce hakan zai dakile hauhawar rashin tsaro a kasar nan. Mai girma ministan sadarwa da tattalin arziki mai dogaro da fasahar zamani, Farfesa Isah Ali Ibrahim Pantami ya…
Read MoreCategory: Tsaro
Tsaro
Harkar Tsaro Na Habaka A Najeriya – Shugaban ‘Yan Sanda
Rahoton dake shigo mana daga babban birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Sufeto Janar na ‘Yan Sandan Najeriya Usaman Al?ali ya ce ana samun wanzar da tsaro bakin gwargwado, a Najeriya duk da irin kalubalen da ake fuskanta jefi-jefi. Alkali Baba ya ce a ?ar?ashin sa “zaratan ‘yan sanda na bakin ?o?arin su na tabbatar da wanzuwa da ?orewar zaman lafiya da zaman tare a fa?in ?asar nan ” Al?ali ya yi wannan bayani ne a ranar Alhamis, lokacin da ya ke amsa tambayoyin manema labarai a Fadar Shugaban ?asa,…
Read MoreGombe: Gwamna Inuwa Ya Bukaci A Kwashe Tubabbun Boko Haram Daga Jihar
Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya na jihar Gombe ya ce ‘yan Boko Haram da ke sansanin gyaran hali na ‘yan Boko Haram da ke Kwami ta jihar Gombe ya kamata a mayar dasu jami’ar soji da ke Biu a jihar Borno. Yahaya ya bayyana hakan ne a lokacin da yake karbar babban kwamandan runduna ta 3 da aka fi sani da Operation Safe Haven, Manjo Janar Ibrahim Ali, a gidan gwamnati ranar Talata. Ya ce duk da samar da matsuguni ga shirin na Gwamnatin Tarayya, sansanin ya karbi bakuncin wadanda ba…
Read MoreInjiniyoyin Boko Haram Sun Yada Zango A Kaduna
Labarin dake shigo mana daga Jihar Kaduna na bayyana cewar Shugabannin kungiyar Boko Haram da ke biyayya ga Bakoura Buduma sun mayar da masu hada musu bama-bamai dazukan yankin kudancin Kaduna, a cewar wani rahoton da PRNigeria ta fitar. A baya-bayan nan ne aka mayar da masu hada bama-baman da ake kira Amaliyyah a tsakiyar ‘yan ta’addan, dake hanyar Abuja zuwa Rijana, Igabi da Chikun a yankin hanyar kudancin Kaduna. Majiyoyi daga ciki sun ce kungiyoyin biyu na Boko Haram za su yi amfani da duwatsun da ke yankin a…
Read MoreAn Damke Mutum 6 Kan Batan Dan Jarida A Abuja
Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Rundunar yan sanda ta kasa ta ce ta kama mutum shida bayan batan dan jaridan nan na Vanguard Tordue Salem. Kusan mako biyu kenan da dan jaridar ya yi batan dabo a Abuja, babban birnin kasar. Ranar Litinin yan jarida karkashin kungiyar NUJ sun gudanar da zanga-zanga a hedikwatar ‘yan sanda a Abuja, kan abin da suka kira ‘nuna rashin damuwa’ kan batan abokin aikinsu. Sai dai jami’in hulda da jama’a na rundunar yan sandan Najeriya Frank Mba, ya bai wa yan…
Read MoreTsaro: Sama Da Mutum 20,000 Sun Yi Batan Dabo A Arewa
Labarin dake shigo mana daga Birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Kungiyar agaji ta Red Cross ta ce sama da mutum 20,000 ne suka yi sama ko kasa saboda rikicin da ke faruwa a arewa maso gabashin Najeriya. ICRC ta ce yakin wanda aka shafe shekara 12 ana yi ya sa an yi asarar dubban rayuka, kuma miliyoyi sun rasa matsugunansu. A wani taron masu ruwa da tsaki da take gudanarwa a Maiduguri, ICRC ta ce ta yi rijistar sama da mutum 20,000 da suka ?ata a arewa maso gabas,…
Read MoreKaduna: Matasa Sun Kone Dillalin ‘Yan Bindiga Kurmus
Wasu matasa a yankin ?aramar Hukumar Igabi a jihar Kaduna sun Lakadawa wani mutum Mai suna Abdullahi Mohammad Gobirawa Dukan da ya Zama ajalinsa, tare da kone gidan sa. Fusatattun matasan sun aikata hakan ne sakamakon zargin mutumin da Zama Jakadan Yan bindiga wadanda suka addabi jihar. Da yake Karin haske Kan lamarin Kwamishinan Kula da harkokin tsaro da alamuran cikin gida na jihar Samuel Aruwan ya ce Matasan sun aikata hakan ne, bayan da zarginsu ya yi karfi duba da yadda aka samu wasu da aka Yi garkuwa su…
Read MoreDa Dumi-Dumi: An Kashe Shugaban ‘Yan Bindigar Zamfara
Rahotanni dake shigo mana daga Gusau babban birnin Jihar Zamfara na bayyana cewar an yi nasarar kashe wani fitaccen ?an bindiga a jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya. Damina, wanda yake da sansani a dajin Kuyanbana a yankin Dansadau da ke yankin karamar hukumar Maru, wanda rahotanni suka ce ya ta?a ?ona wata mata da ranta. Jaridar Daily Trust da ta ruwaito labarin ta ce ya mutu ne sakamakon fa?an da ?angarensa ya yi da ?angaren wani ?an bindigar Dogo Gide. Jaridar ta ce Damina ya sha kai…
Read MoreGwamnatin Kaduna Ta Fallasa Asirin ‘Yan Bindiga
Gwamnatin jihar Kaduna ?arkashin jagorancin Gwamna Malam Nasiru Ahmad El Rufa’i ta fallasa inda miyagun ‘yan bindiga da suka addabi jihar ke samun kudaden shiga. Daga cikin hanyoyin samun kudinsu kamar yadda gwamnatin jihar tace, shi ne wurin karbar kudin fansa daga ‘yan uwan wadanda suka sace, da sauran cuwa cuwa da kayayyakin Haram. Wannan na kunshe ne a rahoton tsaro na watanni uku da kwamishinan tsaron cikin gida, Samuel Aruwan ya mika wa gwamnatin jihar kuma Jaridar Daily Trust ta samu kwafi. Rahoton ya lissafo sauran hanyoyin da kudi…
Read MoreZa A Yi Nadamar Ayyana ‘Yan Bindiga Matsayin ‘Yan Ta’adda – Gumi
Rahotanni dake shigo mana daga Jihar Kaduna na bayyana cewar Fitaccen malamin addinin Islaman nan da ke da’awar yi wa ?an fashin daji masu satar mutane wa’azi, Sheikh Ahmad Gumi, ya yi gargadin cewa za a yi da na-sanin ayyanasu a matsayin’ yan ta’adda. Malamin ya fa?i haka ne cikin wata sanarwa da aka wallafa a wani shafinsa na Facebook. Tuni dai ?an majalisa a Najeriya suka nemi gwamnatin Tarayya ta ayyana ?an fashin da suka addabi arewacin Najeriya a matsayin ?an ta’adda. A cikin sanarwar, Sheikh Gumi ya yi…
Read MoreKatsina: An Kama Dan Bindiga Mai Shekara 14
Rahoton dake shigo mana daga Jihar Katsina na bayyana cewar Rundunar ‘yan sandan Jihar ta ce ta kama wani yaro ?an ?asa da shekara 20 da zargin shiga ayyukan ‘yan fashin daji da suka addabin yankin arewa maso yammacin ?asar. A cewar kakakin ‘yan sandan Katsina, SP Gambo Isah, yaron mai shekara 14 ya amsa laifin kashe mutum biyu yayin wani hari da suka ta?a kaiwa. “Yaron yana cikin wa?anda suka kai hari a Mallamawa cikin ?aramar Hukumar Jibia da kuma wasu a wajen Jihar Katsina, inda ya ce ya…
Read MoreBamu Ga Amfanin Kulle Layukan Sadarwa A Sokoto Ba – Tambuwal
Rahotanni daga Jihar Sokoto na bayyana cewar Gwamnan Jihar Aminu Waziri Tambuwal ya nemi gwamnatin tarayyar Najeriya ta janye matakin da ta ?auka na rufe layukan sadarwa a jiharsa sakamakon hare-haren ‘yan fashin daji a yankin. Cikin wata sanarwa da mai taimaka wa gwamnan kan kafofin ya?a labarai, Muhammad Bello ya fitar ranar Asabar, Gwamna Tambuwal ya rubuta wa gwamnatin wasi?a ne yana neman a ?age rufewar da aka yi wa layukan sadarwar. Tun a watan Satumba ne hukumar sadarwa ta ?asa NCC ta rufe layukan salular a ?ananan hukumomi…
Read MoreBorno: Za Mu Rufe Sansanonin ‘Yan Gudun Hijira Nan Da Wata Biyu – Zulum
Rahotanni daga Maiduguri babban birnin Jihar Borno na bayyana cewar Gwamnatin Jihar ta sanar da shirinta na rufe dukkan sansanonin ‘yan gudun hijira da ke ?waryar Maiduguri, babban birnin jihar nan da ?arshen watan Disamba. Gwamna Babagana Umara Zulum ne ya sanar da hakan yayin da yake zantawa da ‘yan jaridar fadar gwamnati bayan ganawarsa da Shugaban ?asa Muhammadu Buhari ranar Juma’a. Ya ce sun ?auki matakin ne sakamakon ci gaban da aka samu a harkar tsaro da kuma aikin mayar da ‘yan gudun hijirar garuruwansu na asali. “Na zo…
Read MoreA Haramtawa Masu Tsattsauran Ra’ayi Rike Madafun Iko – Sarkin Musulmi
Rahotanni daga Jihar Sokoto na bayyana cewar Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar, ya bukaci hukumomin tsaron kasar tare da shugabannin siyasa da su tashi tsaye wajen ganin sun murkushe duk wasu masu bukatar jefa Najeriya cikin tashin hankali ta hanyar wa’azin da suke gudanarwa. Sarkin Musulmi ya bayyana cewar mutane da dama na amfani da Addini wajen mummunar fassara domin biyan bukatar kan su, saboda babu wanda ke tankwasa su, musamman daga cikin manyan addinan kasar guda biyu. Sarkin Musulmi ya bayyana wannan matsalar a matsayin babbar kalubalen…
Read MoreZamfara: ‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Gidan Tsohon Gwamna
Rahotanni dake shigo mana daga Jihar Zamfara na bayyana cewar ‘Yan bindiga sun kai farmaki garin Talatar Mafara mahaifar tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari, sannan suka yi awon gaba da wani cikin kannen Matarshi. Maharan sun kai hari garin ne a yammacin ranar Litinin, inda suka yi garkuwa da surukin tsohon gwamnan da kuma matar makwabcinsa suka afka daji da su. Rahoton ya nuna cewa wannan shi ne karo na farko da ake kai hari hedkwatar karamar hukumar Talata Marafa a wannan shekara. Karamar hukumar ta fuskanci hare-hare a…
Read MoreTsaro: An Dakatar Da Zirga-Zirgan Jiragen Kasa A Najeriya
Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen ?asa ta Najeriya NRC, ta ce ta dakatar da zirga-zirgar jiragen kasa a ?asar saboda tsaro. NRC ta sanar da hakan ne a shafinta na intanet a ranar Alhamis da rana. Hakan na zuwa ne bayan da aka kai wa wasu jiragen ?asa na hanyar Abuja zuwa Kaduna hari har sau biyu a jere. Harin farko ya faru ne a ranar Laraba da yamma kan jirgin da ke tafiya Kaduna daga Abuja, sai kuma hari na biyu da ya faru ranar Alhamis da safe a…
Read MoreAn Yi Nasarar Karya Laggon ‘Yan Bindiga – Sarkin Birnin Gwari
Mai Martaba Sarkin Birnin Gwari Malam Zubairu Jibril Mai Gwari II ya ce zuwa yanzu sun ga amfanin matakan da gwamnatin jihar Kaduna ke ?auka da zummar da?ile ayyukan ‘yan bindiga masu garkuwa da mutane. Zubairu Jibril Mai Gwari II ya bayyana cewa matakan sun takure ‘yan bindigar, abin da ya sa yanzu suke neman abinci daga wajen mutanen da suka sace maimakon ku?in fansa. Sarkin ya bayyana hakan ne ranar Laraba yayin taron ?addamar da rahoto kan matsalar tsaro da Ma’aikatar Tsaro da Harkokin Cikin Gida ta jihar ta…
Read MoreMatsalar Tsaro: Matan Zamfarawa Sun Gudanar Da Zanga-Zanga
Rahotanni daga Gusau babban birnin Jihar Zamfara na bayyana ?aruruwan mata sun toshe babbar hanyar zuwa Gusau da Sokoto domin nuna fushi kan halin da suke ciki na hare-haren ?an bindiga. Wasu hotuna sun nuna mata da yara ?auke da kayansu saman hanya dab da shiga garin Tsafe. Mutanen garin wa?anda mafi yawansu mata ne da yara sun tare babbar hanyar ranar Laraba inda suka haddasa cunkoson ababen hawa. Wani mazaunin yankin ya ce matan sun tsere wa hare-haren ?an bindiga ne da suka addabe su, suna masu fyade. Kuma…
Read MoreKisan Goronyo: Shugaban ‘Yan Kasuwar Arewa Ya Yi Allah Wadai
Biyo bayan hari da aka kai a ksauwar goranyo dake jihar Sokoto wanda yayi sanadiyar mutuwar mutane da dama tare da jikkata jama da dama a jihar Sokoto. Shugaban kungiyar ‘yan kasuwar Arewacin Najeriya Alhaji Muhammed Ibrahim 86 ya nuna alhininsa tare da yin Allah wadai da wannan hari da ‘yan bindiga suka kai a kasuwar goronyo wanda a cewarsa wannan abun takaicine. Muhammed Ibrahim ya bayyana haka ne a zantawarsa da manema labarai a Yola fadar gwamnatin jihar Adamawa. Ibrahim 86 ya kuma jajantawa gwamnatin jahar Sokoto karkashin jagorancin…
Read MoreSarkin Bungudu: ‘Yan Bindiga Sun Karbi Sama Da Miliyan 20 Na Fansa
?an fashin daji da suka kama Sarkin ?ungudu, dake Jihar Zamfara, Hassan Attahiru, sun kar?i ku?i fiye da naira miliyan 20 kafin sakin Sarkin bayan ya shafe kwanaki 32 a daji. ?an Bindigar sun tare tawagar Sarki ne a Jihar Kaduna cikin watan jiya akan hayarsa ta zuwa Abuja. An sace shi sati biyu kafin a yanke kafofin sadarwa ta waya a wasu bangare na Jihar Kaduna. Yanke kafafen sadarwar a Kaduna da wasu Jahohin Arewa na daya daga cikin matakan da gwamnonin yankin suka ?auka domin magance ayyukan ?an…
Read More