Labarin dake shigo mana daga Jos babban birnin Jihar Filato na bayyana cewa rundunar soji ta Operation Save Haven ta tabbatar da kashe wasu matafiya uku daga jihar Kano tare da jikkata wasu da dama a a hanyar Jos babban birnin Jihar ta Filato. Mutanen suna kan hanyarsu ne ta zuwa jihar Nasarawa daga Jihar Kano ne inda wasu matasa a ranar Talata da daddare suka far wa motocinsu a mahadar Bida Bidi cikin karamar hukumar Jos ta Arewa. Bayanan da BBC ta samu sun nuna cewa motocin na dauke…
Read MoreCategory: Tsaro
Tsaro
Da Dumi-Dumi: ‘Yan Bindiga Sun Sace Jami’in Kwastam A Zamfara
Rahotannin dake shigo mana daga Gusau babban birnin Jihar Zamfara na bayyana cewa wasu gungun ‘Yan bindiga da ake zargin yaran gogarma Ada Aleru sun yi garkuwa da jami’in Kwastam Mahassan Lawali a karamar hukumar Tsafe jihar Zamfara. ‘Yan bindigan sun arce da Lawali a daren Juma’a a gidansa dake Tsafe. Wani cikin kannen Lawali, Salim Tsafe ya bayyana wa manema labarai cewa ‘yan bindigan su 50 suka zagaye gidan sannan mutum uku daga cikin su suka shiga gidan suka fito da Alhaji Lawali. “Maharan sun daure wani abokina da…
Read More‘Yan Bindiga Sun Hallaka ‘Yan Sanda Da Yin Gaba Da Motar Kudi
Rahotanni daga Ibadan babban birnin jihar Oyo na bayyana cewa Yan sanda a jihar sun tabbatar cewa akalla mutum uku ciki har da ‘yan sanda biyu sun rasa rayukansu bayan da wasu ‘yan fashin da aka ce sun kai su goma suka sace wata motar ?aukar kudi a yankin Idi-Ape na birnin Ibadan. Rundunar ‘yan sandan ta ce motar ta dauko kudi ne yayin da ‘yan fashin suka kai mata hari a birnin da ke kudu maso yammacin Najeriya. Daga nan ne ‘yan fashin suka bu?e wa jami’an ‘yan sandan…
Read More‘Yan Bindiga Sun Hallaka ‘Yan Sanda Da Yin Awon Da Motar Kudi
Labarin dake shigo mana daga Ibadan babban birnin Jihar Oyo na bayyana cewa ‘Yan sandan jihar Oyo sun tabbatar cewa akalla mutum uku ciki har da ‘yan sanda biyu sun rasa rayukansu bayan da wasu ‘yan fashin da aka ce sun kai su goma suka sace wata motar ?aukar kudi a yankin Idi-Ape na birnin Ibadan. Rundunar ‘yan sandan ta ce motar ta dauko kudi ne yayin da ‘yan fashin suka kai mata hari da muggan makamai. Daga nan ne ‘yan fashin suka bu?e wa jami’an ‘yan sandan da ke…
Read More‘Yan Bindiga Sun Kaddamar Da Mummunan Hari A Katsina
Rahoton dake shigo mana daga Jihar Katsina na bayyana cewa akalla mutum 13 sun rigamu gidan gaskiya yayinda akayi awon gaba da dimbin wasu a mumunan harin da yan ta’adda suka kai jihar Katsina a daren Litinin da safiyar Talata. An ruwaito cewa yan bindiga sun yi dirar mikiya ne a karamar hukumar Bakori da Funtua dake kudancin jihar Katsina. Garuruwan da aka kaiwa hari sun hada da Guga, Gidan Kanawa da Dukawa. A hira da manema labarai wani shaidar gani da ido Nafiu Muhammadu ya bayyana cewa yan bindiga…
Read More‘Yan Bindiga Sun Hana Gudanar Da Jana’iza A Zamfara
Labarin dake shigo mana yanzu haka daga Gusau babban birnin Jihar Zamfara na bayyana cewa kwanaki hu?u bayan kai wani hari da ya yi sanadin mutuwar mutum a?alla 12 a ?aramar hukumar Maru cikin jihar har yanzu ‘yan bindiga sun hana a je a ?auko gawarwakin don yi musu jana’iza. Mummunan harin da ‘yan bindiga suka kai ranar Juma’a a Daraga, ya yi sanadin tarwatsewar mazauna garin zuwa gudun hijira. Rahotanni sun bayyana halin dar-dar da tashin hankali da jama’ar yankin ke ci-gaba da fuskanta tun bayan harin. ‘Yan sanda…
Read MoreJami’an Tsaro Sun Fatattaki ‘Yan Bindigar Zamfara
Labarin dake shigo mana daga Gusau babban birnin Jihar Zamfara na bayyana cewa Jami’an tsaro tare da taimakon yan Bijilanti sun samu nasarar ?akile mummunan nufin kai hari na yan ta’adda a garin Magami, ?aramar hukumar Gusau, jihar Zamfara. An ruwaito cewa yan bindigan a kan dandazon Babura sun yi yunkurin shiga garin da yammacin Lahadin nan, amma jami’an tsaro suka fatattake su. Wani Mazaunin garin da ya bayyana sunansa da Babangida, yace mutane ba su yi wata-wata ba wajen sanar da jami’an tsaro, yayin da suka ji labarin zuwan…
Read MoreZamfara: Ana Cigaba Da Kidaya Gawarwakin Da ‘Yan Bindiga Suka Kashe
Rahotanni daga Gusau babban birnin Jihar Zamfara na bayyana cewar ‘Yan bindiga sun halaka fiye da mutane 30, sannan sun yi garkuwa da wasu wadanda yawanci mata ne sakamakon hare-hare daban-daban a ranar Juma’a cikin fa?in Jihar. An ruwaito ‘Yan bindigar sun kai harin ne kauyen Nasarawar Mai Fara da ke karamar hukumar Tsafe, Yar Katsina da ke karamar hukumar Bungudu da kauyen Nasarawa da ke karamar hukumar Bakura. Tun a shekarar 2021 hare-hare suka yawaita a yankin. Majiyoyi daban-daban sun shaida cewa sun kai harin Nasarawar Mai Fara ne…
Read MoreBorno: Zulum Ya Raba Wa Jami’an Tsaro Motocin Aiki
Rahotanni daga Maiduguri babban birnin Jihar Borno na bayyana cewar Gwamnan Jihar Farfesa Babagana Umara Zulum ya ba wa jami’an tsaro motoci 18 domin gudanar da sintiri da zai taimaka musu wajen gudanar da ayyukan tsaro a fadin jihar. A wani mataki na karfafa gwiwa Zulum ya bayar da motocin ne ga sojoji da jami’an JTF ‘yan sa kai da ke sintiri a kan babbar hanyar Maiduguri- Dikwa- Gamboru. Ya bayar da motocin ne ga kwamandan rundunar Hadin Kai Manjo Janar Christopher Musa, yayin da ya sanya azamar sake bude…
Read MoreSai Da Muka Ba Da Kiret-Kiret Na Giya Kafin ‘Yan Bindiga Suka Saki Dan’uwanmu – Dangi
Labarin dake shigo mana daga jihar Kano na bayyana cewar ‘yan uwan wani bawan Allah da aka yi garkuwa da shi sun bayyana yadda suka yi yarjejeniya ta kai kiret-kiret na giya ga ‘yan bindiga da naira 500,000 kafin suka saki ?an uwan mu. Mukhtar Ibrahim ya gamu da tsautsayin fa?awa hannu ?an bindiga tun a watan Nuwamba a titin Kaduna-Abuja. Tun a wancan lokacin kusan wata biyu da wasu kwanaki ya ke tsare a hannun ?an bindigan ana ta tattauna ku?in fansa. An ruwaito cewa tun da farko dai…
Read MoreBa Za Mu Iya Hana Fasa Kwabri A Katsina Ba – Hukumar Kwastam
Rahoton dake shigo mana daga jihar Katsina na bayyana cewar Kwantrolan hukumar Kwastam dake jihar Wada Chedi, ya yi bayanin dalilin da yasa jami’an hukumarsa suka gaza hana fasa kwabrin haramtattun kayayyaki ta jihar. Chedi ya bayyana cewa akwai hanyoyi da yawa da masu fasa kwabrin ke amfani da shi wajen shigo da kayayyaki. Najeriya na iyaka da Nijar ta karamar hukumar Jibia dake jihar Katsina. Kwantorola Wada Chedi ya bayyana haka a taron masu ruwa da tsaki ranar Alhamis a jihar Katsina. Kwantrolan yace adadin jami’an kwastam dake Najeriya…
Read MoreDa Dumi-Dumi: Kogi Ya Hadiye Dandazon Mayakan ISWAP
Rahotanni daga maiduguri babban birnin jihar Borno na bayyana cewar a?alla maya?an ISWAP 25 ne ruwa ya ci su a cikin kogi yayin da rundunar sojin Najeriya ke fatattakar su a yankin Marte da Tafkin Chadi da ke arewa maso gabashin Najeriya. Kafar watsa labarai ta PRNigeria ta bayyana cewa jiragen ya?in Najeriya ciki har da Super Tucano na sojin saman ?asar sun kai samame a sansanonin ?ungiyar ISWAP a ranakun Laraba da Alhamis. Wani mazaunin yankin da aka kai samamen ya shaida cewa jiragen saman sun saki bama-bamai a…
Read More‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Ofishin Ministan Harkokin Cikin Gida
Labarin dake shigo mana daga Jihar Osun na bayyana cewar Mutane sun shiga tashin hankali biyo bayan wani hari da yan bindiga suka kai ofishin da ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola, ke amfani da shi wajen yakin neman za?e. An ruwaito cewa ministan na amfani da gidan Oranmiyan dake yankin Coca Cola, Osogbo jihar Osun, a matsayin ofishin ya?in neman za?e. Rahotanni sun bayyana cewar ‘Yan bindiga sun dira yankin da misalin ?arfe 5:30 na yamma na ranar jiya Alhamis kuma nan take suka bu?e wa ginin ofishin wuta.…
Read MoreZamfara: Gwamnati Ta Biya Diyyar ‘Yan Sanda 7 Da Aka Kashe
Rahotanni daga Gusau babban birnin Jihar Zamfara na bayyana cewar Gwamnatin jihar ta baiwa iyalan jami’an yan sanda bakwai da yan bindiga suka kashe a jihar kudi Naira Miliyan Bakwai. A baya kun ji yadda yan bindiga suka kaiwa jami’an yan sanda harin kwantan bauna a hanyar Tofa-Magami, ranar 8 ga Nuwamba, 2021. Kwamishanan yan sandan jihar, Ayuba Elkana, ya baiwa iyalan kowanne cikin kudi milyan guda-guda madadin gwamnatin jihar, domin saukaka musu radadin rashin da suka yi. Elkana yace gwamnatin ta basu kudin ne don rage radadi da halin…
Read MoreMatsalar Tsaro: Lokaci Ya Yi Na Daukar Sojin Haya
Rahotanni daga Maiduguri babban birnin Jihar Borno na bayyana cewar Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya sake nanata kiransa ga gwamnatin tarayyar kasar cewa ta dauko sojojin haya daga kasashen wajen domin su taimaka mata murkushe kungiyoyin ‘yan tayar da kayar baya. Gwamna Zullum ya fadin hakan ne a dazu a fadar Shugaban kasar da ke Abuja yayin wani taron manema labarai kan irin ci gaban da ake samu wajen yaki da kungiyoyin Boko Haram da ISWAP a jiharsa. Ko a bara ma dai gwamnan ya yi irin…
Read MoreMuna Biyan Miliyoyi Kudaden Haraji Ga ‘Yan Bindiga – Jama’ar Birnin Gwari
Rahotanni daga ?aramar hukumar Birnin Gwari dake jihar Kaduna na bayyana cewar a baya-bayan nan wasu ?auyuka a yankin sun biya kimanin naira miliyan 45, a matsayin sulhu da ‘yan Bindiga. ?auyukan su fiye da goma a maza?ar Magajin Gari ta 2 sun biya ku?a?en ne bayan ‘yan fashin dajin da ke yankin, sun nemi lallai su biya wannan diyya, matu?ar suna son zaman lafiya. Birnin Gwari a Kaduna, na cikin yankunan da suka fi fama da ta?ar?arewar tsaro a arewa maso yammacin Najeriya. Bayanai sun ce wani hari da…
Read MoreJami’an Tsaro Sun Tarwatsa Sansanin Bello Turji
Labarin dake shigo mana daga Jihar Sokoto na bayyana cewar jami’an tsaro sun kaddamar da wani harin ha?in gwiwa sansanin ?an ta’addan na Bello Turji. An ruwaito cewa an kama wani likita da ake zargin ya yi jinyar harbin bindiga ga dan ta’adda Bello Turji an kama likitan mai suna Abubakar Kamarawa ne a wani gagarumin samame da jami’an tsaro suka kai kan ‘yan ta’addan. An kama shi ne tare da wasu ‘yan ta’addan a wasu ayyuka daban-daban a fadin kananan hukumomi uku na jihar Sokoto kamar yadda rahotanni suka…
Read MoreKisa Ne Mafi Cancanta Ga ‘Yan Bindiga – Sarkin Katsina
Labarin dake shigo mana daga Jihar Katsina na bayyana cewar Mai martaba Sarkin Katsina Abdulmumini Kabir, ya ce hanya ?aya ta kawo ?arshen ayyukan yan bindiga ita ce duk wanda aka kama a kashe. Sarkin ya yi wannan furucin ne a fadarsa dake Katsina, yayin da mataimakin shugaban ?asa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya kai masa ziyara. Yayin ziyarar, Osinbajo, ya shaida wa Sarkin cewa gwamnati ta ayyana yan bindiga a matsayin yan ta’adda, domin baiwa jami’an tsaro damar ?aukan tsauraran matakai a kansu. Yayin da yake martani kan haka, Sarkin…
Read MoreAkwai Siyasa Cikin Tabarbarewar Tsaro – Babangida Aliyu
Labarin dake shigo mana daga Minna Babban birnin Jihar Neja na bayyana cewar Tsohon gwamnan jihar Babangida Aliyu, ya ce wasu yan arewa ne suka sa tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya kasa murkushe Boko Haram a lokacin Mulkinsa. Da yake magana a yayin wata hira da jaridar Punch, tsohon gwamnan ya ce abin takaici ne yadda aka bar rashin tsaro ya ta’azzara a Najeriya musamman yankin Arewacin Kasar. “Lokacin da Boko Haram ya fara sannan gwamnatin Umaru Musa Yar’Adua da Goodluck ta fara yin wani abu a kai, sai…
Read MoreKaduna: ‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutum 11 Da Kona Gidaje 30
Labarin dake shigo mana daga Jihar Kaduna na bayyana cewar a?alla mutum 11 ne aka tabbatar da mutuwarsu a ?aramar Hukumar Zangon Kataf da ke Jihar Kaduna. Ma’aikatar tsaro da harkokin cikin gida ta Jihar Kaduna ce ta tabbatar da hakan inda ta ce an kai harin ne a Kurmin Masara da ke Zangon Kataf ?in da safiyar Lahadi. Bayan mutanen da aka kashe, akwai wa?anda aka tabbatar da cewa sun samu raunuka haka kuma an ?ona sama da gidaje 30. Gwamnatin Kadunan ta ce sojojin sama da suka yi…
Read More