Da Dumi-Dumi: Gobara Ta Lashe Rayuka A Kasuwar Abuja

Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Wata mahaukaciyar gobara da ta tashi a unguwar Kubwa da ke wajen birnin tarayya Abuja, ta yi ajalin mutum a?alla biyar tare da jikkata wasu da dama.

Yara na cikin wa?anda suka ?one a gobarar a ranar Asabar. Hukumar agaji ta ?asa NEMA ta ce an tafi da wa?anda suka kone zuwa asibiti.

Rahotanni sun ce gobarar ta tashi ne sakamakon fashewar wani tankin kananzir.

Wutar ta bazu cikin sauri zuwa kasuwar Kubwa da ke kusa, inda ta lalata shaguna da dama.

Related posts

Leave a Comment