Fitaccen marubucin nan mazaunin ?asar Amurka Farfesa Wole Soyinka, ya yi kira da a sauke limamin babban masallacin kasa na Abuja, Farfesa Ibrahim Maqari, daga mukaminsa kan kalaman da ya furta game da kisar Deborah Yakubu, dalibar Kwalejin Ilimi ta Shehu Shagari a Sokoto saboda zagin Annabi (SAW). Soyinka ya zargi limamin da umurtar mabiyansa su dauki doka a hannunsu da sunan addini, wanda hakan ya ci karo da halayyar shugaba na addini musamman babban Limamin Masallacin ?asa. Ya yi wannan jawabin ne a ranar Asabar a Abuja yayin taron…
Read MoreCategory: Tsaro
Tsaro
Tsaro: Za A Dauki Kuratan ‘Yan Sanda 10,000 Aiki
Labarin dake shigo mana daga Abuja na bayyana cewar Ministan Harkokin ‘Yan Sanda Maigari Dingya?i, ya bayyana cewa nan da wata ?aya za a ?ara ?aukar kuratan ‘yan sanda 10,000. A zantawarshi da manema labarai a Abuja ya ce za a ?ara ?aukar su ne domin cika alwashin da aka yi na cewa za a ?auki ‘yan sanda 40,000 aiki, kafin ?arshen zangon Buhari na biyu. Dangane da ?arin girman da aka yi wa tsohon Ibrahim Magu, Maigari ya ce gwamnati na duba yiwuwar aiki da shawarwarin rahoton, kuma don…
Read MoreKimanin ‘Yan Boko Haram 60,000 Ne Suka Mika Wuya – Hedikwatar Tsaro
Rahotannin da muke samu daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Hedikwatar tsaron ta ce ya zuwa ranar 16 ga watan Mayu mayakan Boko Haram 53,262 ne suka mika wuya ga hukumomi. Ta ce mambobin kungiyar 1,627 sun mika wuya tare da iyalansu, ciki har da maza 331 da mata 441 da yara 855 sun mika wuya ga sojoji a yankuna daban-daban tsakanin 1 ga watan Mayu da kuma 14 ga watan. Daraktan Hedikwatar ta bangaren watsa labarai, Manjo Janar Bernard Onyeuko ne ya bayyana hakan a Abuja. Ya ce…
Read MoreGombe: Hukumar Civil Defence Ta Yi Babban Kamu
A cigaba da dakile ayyukan ?ata gari a fa?in Jihar Gombe rundunar tsaro ta Civil Defence reshen jihar tayi nasarar tsare wani ?an shekaru 37 Ahmed Muhammad Kakamu da ake zargi cewa ya damfari wasu mutane 15 kudi har sama da naira miliyan 40. Da yake magana da manema labaru Jim kadan bayan an nuna wanda ake zargin ga manema labaru, Waziri Baba Goni yace sun tsareshi biyo bayan korafi da mutanen suka kawo ga rundunar tasu. Yana mai karawa da cewa ya cuci mutanen ne kudi har sama da…
Read MoreGombe: An Tsaurara Tsaro Bayan Kisan Deborah A Sokoto
Labarin dake shigo mana daga Jihar Gombe na bayyana cewar biyo bayan kisan da akayi wa wata ?aliba mai suna Deborah a kwalejin ilimi na Shehu Shagari a jihar Sokoto bisa zargin batanci ga Annabi Muhammad SAW. Rundunar ‘yan Sanda a Gombe ta gudanar da tattaki inda jami’an rundunar a cikin Motoci dauke da manyan makamai suka rin?a zagaye cikin anguwannin da Majami’u don tabbatar da cewa abubuwa na tafiya lafiya. Da yake ?arin haske akan tattakin kakakin rundunar ‘yan Sandan jihar Gombe ASP Mu’azu Abubakar yace an yi tattakin…
Read More‘Yan Bindiga Sun Yi Gaba Da Tarin Matafiya A Hanyar Abuja
Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa ‘yan Bindiga masu garkuwa da mutane sun sace mutane da dama a kan hanyar Kaduna zuwa Abuja a ranar Talata. Wani wanda ya shaida lamarin ya bayyana wa BBC cewa lamarin ya faru ne a garin Katari da misalin 4:30 na yammaci. Ya bayyana cewa akwai motoci da dama wa?anda suna ajiye a kan ?angaren zuwa Kaduna da ?angaren dawowa da aka yi awon gaba da masu motocin. Ya kuma ce bayan faruwar lamarin jami’an tsaro masu ?umbin yawa…
Read MoreKebbi: ‘Yan Matan Makarantar Yawuri Sun Doshi Shekara Hannun ‘Yan Bindiga
Rahotannin dake shigo mana daga Jihar Kebbi na bayyana cewar a ranar Litinin ne ragowar ?aliban sakandiren Yawuri dake jihar suka cika wata 11 a hannun ‘yan bindiga. A tsakiyar watan Yunin bara ne ‘yan bindigar suka auka Kwalejin Tarayya ta Yawuri, kuma suka yi awon gaba da gwamman ?alibai.Sai dai kuma ‘yan fashin da suka yi garkuwa da ?aliban sun saki dukkan mazan da ke hannunsu amma suka ci gaba da ri?e wasu ‘yan mata. Ranar Lahadi da yamma iyayen ?aliban sun gudanar da taro game da wannan lamari,…
Read MoreDa Dumi-Dumi: ‘Yan Bindiga Sun Kaddamar Da Hari Kano
Labarin dake shigo mana daga Jihar Kano na bayyana cewar akalla mutum 7 ne ‘yan bindiga suka kashe a kauyen Karfi dake karamar hukumar Takai a jihar Kano. Mazauna kauyen sun ce maharan sun yi garkuwa da dagacen kauyen sannan wasu mutum uku sun ji rauni a dalilin harin. Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Abdullahi Kiyawa ya ce rundunar ta fara farautan wa?annan ?an bindiga. A ranar Laraba wani dan jarida a kauyen Sale Hussaini ya ce mahara dauke da muggan makamai sun afka kauyen da misalin karfe 11 daren…
Read MoreZamfara: ‘Yan Bindiga Sun Kakaba Haraji Ga Manoma
Rahotanni daga Gusau babban birnin jihar Zamfara na bayyana cewar wasu ‘yan ta’adda sun kashe akalla manoma 7 da babban limamin masallacin Juma’a na garin Faru mai suna Malam Sani Akwala a ranar Asabar, a kauyen Dajin Danau da ke kauyen Faru a karamar hukumar Maradun. Rahotanni sun bayyana cewar an kai harin ne da misalin karfe 12:45 na rana lokacin da ‘yan ta’adda sama da mutum 30 dauke da makamai suka kai farmaki a gonakin da ke Faru, wanda ke da nisan kasa da kilomita daya da babban birnin…
Read MoreSokoto: An Kai Mana Hari A Coci – Kukah
Labarin dake shigo mana daga Jihar Sokoto na bayyana cewar Baban malamin Kirista na Jihar Bishop Mathew Kukah ya ce yana nan lafiya ?alau biyo bayan rahotannin da aka ya?a cewa an kai masa hari lokacin zanga-zangar da ta ?arke a Sokoto ranar Asabar. Bishop Kukah ya bayyana hakan ne cikin wata sanarwa da ya fitar yana mai musanta cewa an ?ona gidansa. Sai dai Kukah ya ce wasu masu zanga-zangar sun kai wa ginin cocin Holy Family Catholic Cathedral hari tare da farfasa gilasai da kuma ?ona wata mota…
Read MoreGombe: An Shawarci Jama’a Su Taimaki ‘Yan Sanda A Yaki Da ‘Yan Kalare
A cigaba da zakulo hanyoyin magance aika-aikar Kalare da ta sake kunno kai a Gombe, jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sanda ta jihar Gombe ASP Mu’azu Abubakar Mahid, ya ja hankalin Al’ummar jihar Gombe da su rin?a taimakawa Jami’an tsaro da bayanai da zasu taimaka wurin dakile aika-aikan ‘yan Kalare a Jihar. ASP Mu’azu Abubakar ya ?ara da cewar bayanai da al’umma za su rin?a taimakawa jami’an tsaro dashi za su taimaka sosai wurin da?ile bangar siyasa ta ‘yan kalaren dake addabar jihar musamman babban birnin jihar ta…
Read More‘Yan Bindiga Sun Sako Mai Ciki Cikin Fasinjojin Jirgin ?asan Abuja
Labarin dake shigo mana daga Jihar Kaduna na bayyana cewar ‘yan bindigar da suka yi fashin jirgin kasan Abuja-Kaduna wa?anda ake zargin ‘yan ta’addan ?ungiyar Ansaru ne sun sako wata fasinja mai juna biyu. A cikin wani faifan bidiyo da Daily Nigerian ta samu, matar ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta tattauna da ‘yan ta’addan domin ceto rayukan sauran wa?anda ke hannu. Ta ce wadanda suka yi garkuwa da su na kula da su, suna ciyar da su da kyau har ma da ba su magunguna. An ruwaito…
Read MoreZagin Annabi: Ba Mu Yarda Wani Ya Yi Zanga-Zanga A Kaduna Ba – El Rufa’i
Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya haramta gudanar da “zanga-zangar addini” game da batun ?atanci da aka yi wa Annabi Muhammadu (SAW) a Jihar Sokoto. Sanarwar da Ma’aikatar Harkokin Cikin Gida ta Kaduna ta fitar a yau Asabar ta ce an ?auki matakin “saboda yu?urin wasu marasa kishin ?asa” na shirya zanga-zangar adawa da kuma goyon bayan lamarin. “An fa?a wa Gwamna El-Rufai halin da ake ciki kuma ya umarci jami’an tsaro da su tabbatar da hana duk wani nau’i na zanga-zangar addini a jihar,” a cewar sanarwar da Kwamashinan…
Read MoreKaduna: An Damke Kansilan Dake Harka Da ‘Yan Bindiga
Dubun wani Kansila mai suna Abdulraman Adamu dake wakiltar Yankin Kibiya a karamar hukumar Soba ya fa?a hannun ?an sanda bayan sun kamashi yana safarar bindiga AK 47 ga ?an bindigan dake tabargaza a yankin Giwa. Kakakin rundunar ?an sandan Kaduna Mohammed Jalige ya bayyana cewa jami’ai sun damke Adamu ne da dare wajen ?arfe 8 na dare a bisa babur ?auke da bindigar da harsasai zai a yankin karamar hukumar Giwa. Bayan an tuhume sa sai aka gano zai kaiwa wasu ?an bindiga ne da yake wa aiki a…
Read MoreTaraba: ‘Yan Bindiga Sun Bindige Sojoji
Rahotanni daga Jalingo babban birnin jihar Taraba na bayyana cewar Yan bindiga sun kashe sojoji shida yayin da suke hanyar su ta zuwa wurin da aka kai hari a Tati, wani ?auye da ke karamar hukumar Takum, a cewar rundunar Sojojin Najeriya cikin wani sako na cikin gida da ta fitar. A cewar takardar da rundunar sojojin ta bataliya 93 da ke Takum ta aike, kawo yanzu ba a gano inda kwamandan bataliyar, E.S. Okore, mai mu?amin laftanar kanal ya ke ba. Lamarin ya faru ne misalin ?arfe 10 na…
Read MoreBauchi: An Damke Wadanda Suka Kashe ‘Yar Shekara 5 Da Cusa Gawarta A Buhu
Daga Adamu Shehu Bauchi Rundunar Jami’an Tsaro da akafi sani da suna (Civil Defence) sun samu nasarar cafke mutum biyu wadanda ake zargin sun sace wata yarinya mai suna Kadijah Abdullahi ‘yar shekara biyar suka kashe ta suka cusa ta a buhu suka rufe a wani kangon kicin dake wani gida a unguwan kauyen na Rabi dake a karamar hukumar Toro Jihar Bauchi. Shugaban rundunar na jihar Nurudden Abdullahi da yake zantawa da manema labarai a Shalkwatar rundunar dake Bauchi, yace bayan samun labarin ta’asar Jami’an tsaro suka shiga aikinsu…
Read MoreGombe: An Yi Tir Da Sake Bayyanar ‘Yan Kalare
Al-ummar jihar Gombe na cigaba da yin Allah wadai da tofin Allah ya tsine akan sake bullowar aika-aikan matasa ‘yan bangar siyasa da akafi Sani da ‘yan kalare a jihar. Idan dai za a iya tunawa kwanan nan ‘yan kalare a Gombe sun sake dawo da mummunar aika-aikan su na fadace_fadace dake kai wa ga asarar rayuka da dukiyoyi, don ko a kwanan nan ‘yan kalare sun kashe mutum uku a unguwar Jeka da fari baya ga wani jami’in soja da suka kashe a unguwar Dawaki duk a cikin garin…
Read MoreTa’addanci: Kungiyar Ansaru Ta Fara Daukar Mayaka A Kaduna.
Kungiyar ta’addanci ta Ansaru ta fara gangamin daukar mayaka a yankin Karamar Hukumar Birnin Gwari da ke Jihar Kaduna. Kungiyar ta Ansaru, wadda tun da farko ta balle daga Boko Haram, ta dade tana kai komo a yankin na Birnin Gwari, inda ya jima yana fama da hare-haren ’yan bindiga. Aminiya ta gano cewa a ranar Laraba ne dandazon ’yan kungiyar suka yi cikar kwari a kauyukan Damari da Farin Ruwa da Kwasa Kwasa da Kuyello da Gobirawa da Tabanni da Kutemeshi da kuma Kazage domin daukar mayaka. Mayakan na…
Read MoreNnamdi Kanu: Mun Bar Wa Kotu Wuka Da Nama – Buhari
Rahoton dake shigo mana daga Jihar Ebonyi na bayyana cewar Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jaddada matsayarsa cewa kotu ce ka?ai za ta tantance matsayin jagoran ‘yan ?ungiyar aware masu neman kafa ?asar Biafra, Nnamdi Kanu. Shugaban ya bayyana haka ne a ranar Juma’a yayin ganawarsa da shugabannin ?abilar Igbo a Jihar Ebonyi bayan jagororin sun ro?e shi ya saki Kanu, wanda yanzu haka yake fuskantar shari’a a gaban kotu kan zargin tayar da hankali da raba kan ‘yan ?asa. “Na saurari ro?on dattijai da shugabannin gargajiya daban-daban da kyau…
Read MoreAdamawa: Rundunar ‘Yan Sanda Ta Yi Babban Kamu
A kokarinta na dakile ayyukan ta’addanci a jihar Adamawa rundunan ‘yan sandan jihar tayi nasarar kama mutane sha hudu wadanda ake zargi da addabar gmazauna kananan hukumomin Yola ta Arewa da Yola ta kudu. Kakakin rundunan ‘yan sandan jihar ta Adamawa DSP Suleiman Yahaya Nguroje ne ya sanar da haka a wata sanarwa da aka rabawa manema labarai a Yola fadar gwamnatin jihar Adamawa. DSP Nguroje yace an samu nasarar kama wadanda ake zargin ne a samame da rundunan takai a wurare daban daban wanda hakan ya bata daman kama…
Read More