Kaduna: An Damke Kansilan Dake Harka Da ‘Yan Bindiga

Dubun wani Kansila mai suna Abdulraman Adamu dake wakiltar Yankin Kibiya a karamar hukumar Soba ya fa?a hannun ?an sanda bayan sun kamashi yana safarar bindiga AK 47 ga ?an bindigan dake tabargaza a yankin Giwa.

Kakakin rundunar ?an sandan Kaduna Mohammed Jalige ya bayyana cewa jami’ai sun damke Adamu ne da dare wajen ?arfe 8 na dare a bisa babur ?auke da bindigar da harsasai zai a yankin karamar hukumar Giwa.

Bayan an tuhume sa sai aka gano zai kaiwa wasu ?an bindiga ne da yake wa aiki a dajin.

Related posts

Leave a Comment