Rahoton dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Jakadan Najeriya a Jamhuriyar Benin, Laftanat Janar Tukur Buratai (mai ritaya) ya bayyana hanyoyin da za a bi don kawo karshen rashin tsaro, yana mai cewa kowa na da rawar da zai taka don kawo tsaro. Buratai ya bayyana hakan ne a ranar Asabar a wani taron tsaro da aka yi na rana guda a Arewa House dake birnin tarayya Abuja. Ya ce a halin yanzu akwai ?alubalen tsaro da dama a sassan kasar kamar ta’addanci a arewa maso…
Read MoreCategory: Tsaro
Tsaro
Buhari Estate Mallakar ‘Yan Sanda Ne Ba ‘Yan Bindiga Ba – ‘Yan Sanda
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta musanta rahotannin da ke cewa ‘yan bindiga sun mamaye wani rukunin gidaje mai suna Buhari Estate da ta mallaka a yankin Badagry na Jihar Legas. Cikin sanawar da fitar a ranar Asabar, rundunar ta ce wani mutum ne “da ya yi kama da mai ilimi wanda ya kamata a ce ya san ha?arin ya?a labaran ?arya yake ya?a bayanai da zimmar tayar da fitina” a wani bidiyo, yana i?irarin cewa ‘yan bindiga ne suka mamaye rukunin gidajen. Sanarwar ta ce rukunin gidajen mallakin rundunar ne…
Read MoreHarin Jirgin Abuja: ‘Yan Bindiga Sun Sako Wasu Daga Cikin Fasinjoji
Labarin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar ‘yan bindigar da suka kai hari tare da sace fasinjoji a jirgin ?asa na Kaduna zuwa Abuja sun sako wasu daga cikinsu ranar Asabar. Mutum 11 ‘yan fashin suka sako sa?anin al?awarin da suka yi tun farko cewa za su sako dukkan matan da suke tsare da su, kamar yadda mawallafin jaridar Desert Herald Malam Tukur Mamu ya ruwaito. Tukur wanda shi ne mai shiga tsakanin ‘yan bindigar da kuma gwamnatin tarayya, ya ce mata shida ne da kuma…
Read More‘Yan Bindiga Sun Yi Yunkurin Sace Gawar Deligate Da Ya Mutu A Abuja
Labarin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar ‘Yan bindiga sun sake tare babban titin Abuja zuwa Kaduna ranar Talata domin garkuwa da matafiya da aiwatar da kisan kai. Rahotanni sun bayyana cewar daga cikin wadanda harin ya kusa rutsawa da su akwai wadanda suke ?auke da gawar Deleget din Jihar Jigawa da ya rasu a taron APC, sai da suka canza hanya suka koma ta Nasarawa zuwa Filato zuwa Bauchi sannan zuwa Jigawa An yi yunkurin awon gaba da gawar Isah Baba-Buji, deleget din jihar Jigawan…
Read MoreHarin Ondo: Ba Mu Kama Kowa Ba – Rundunar ‘Yan Sanda
Rundunar ‘yan sandan Jihar Ondo ta musanta rahotannin da ke cewa ta kama maharan da suka kashe masu ibada fiye da 40 a harin da suka kai Cocin Katolika na St. Francis a jihar. Rahotannin da aka dinga ya?awa a shafukan zumunta sun bayyana cewa dakarun ha?in gwiwa na sojoji ne da ‘yan sanda da na rundunar Amotekun suka kama maharan a ranar Alhamis. Sannan sun yi i?irarin cewa an kai mutanen fadar Mai Martaba Olowo na Owo Oba Ajibade Ogunoye, inda mutane suka yi tururuwa don ganin wa?anda ake…
Read MoreKaduna: Babu Gaskiya A Labarin ‘Yan Ta’adda Sun Kai Hari Da Helikwafta
Gwamnatin Jihar Kaduna ta musanta rahotannin da ke cewa ‘yan fashin daji sun kai hare-hare tare da taimakon wani jirgi mai saukar ungulu. Tun farko shugaban ?ungiyar tuntu?a ta ‘yan ?abilar Adara da mai magana da yawun ?ungiyar ‘yan Kudancin Kaduna ta SOKAPU sun fa?a cikin wata sanarwa cewa wani jirgin helikwafta ne ya taimaka wa ‘yan fashin dajin yayin hare-haren. Sai dai cikin wata sanarwa da ya fitar ranar Alhamis, Kwamashinan Tsaro Samuel Aruwan ya musanta rahoton yana mai cewa jirgin da aka gani na rundunar sojan Najeriya ne…
Read MoreAdamawa: An Cafke Katon Dake Shigar Mata A Dakin Dalibai Mata
Rundunan ‘Yan Sandan Jihar Adamawa ta yi nasarar kama wani matashi mai yin shigar Mata wanda kuma ya kan shiga ?akin kwanan Mata domin yin sata a makarantar horar da Unguwarzoma dake Yola. Matashin mai suna Jika John ya tabbata da lafinsa a zantawarsa da manema labarai a hedkwatar rundunan ‘yan Sanda dake Yola. Da yake yi wa manema labarai jawabi CSP Ahmed D Gombi a madadin Kwamishinan ‘yan sandan jihar CP S.K Akande yace Matashin tare da abokan aikinsa wanda ba a kai ga kama su ba yana basu…
Read MoreSarkin Musulmi Ya Yi Tir Da Kisan Kiristoci A Cocin Ondo
Majalisar koli a kan lamurran addinin Musulunci a karkashin jagorancin Mai alfarma sarkin Musulmi Muhammad Sa’ad na daga cikin jerin wadanda suka yi tir da wannan aika-aikar. Tun daga ranar Lahadin wannan mako da al’amarin ya faru wanda ya yi sanadin salwantar rayuka masu tarin yawa jama’a da kungiyoyi ke nuna alhini a kan wannan aikin na rashin tausayi. Majalisar koli a kan lamurran addinin Musulunci karkashin jagorancin mai alfarma Sarkin Musulmi a wani bayani da daraktan mulkin ta Zubairu Haruna Usman Ugwu ya fitar wanda wasu jaridu suka wallafa,…
Read MoreBan Ce A Kirkiro Ma’aikatar ‘Yan Bindiga Ba – Gumi
Fitaccen malamin addinin musulunci nan mazaunin garin Kaduna Sheikh Ahmad Gumi ya yi ?arin haske kan shawarar da ya bayar ta bu?atar a samar da ma’aikatar kula da harakokin makiyaya a Najeriya. Yayin zantawa da manema labarai a wani bikin nuna al’adun Fulani a Abuja, Shehin Malamin ya ce wasu kafofin ya?a labarai sun sauya abin da ya fa?a yana mai ?aryata rahotannin da ke cewa ya ce “ya kamata gwamnati ta ?ir?iro ma’aikatar ‘yan Bindiga ?arayin daji.” “Sun mayar da makiyaya a matsayin ?an fashin daji,” kamar yadda Malamin…
Read MoreDa Dumi-Dumi: ‘Yan Bindiga Sun Yi Kisan Kiyashi A Babban Cocin Ondo
Rahotannin dake shigo mana daga Jihar Ondo dake kudancin Najeriya na bayyana cewar wasu ?an bindiga sun bu?e wa mabiya addinin Kirista da dama wuta a babban cocin a jihar dake Akure. Rahotannin sun kuma ce ?an bindigar sun kashe mutane da sace wasu da dama da ba a tantance adadinsu ba a harin na Cocin. Lamarin da ya faru ranar Lahadi da rana a Cocin mabiya Katolika ta St. Francis da ke bayan fadar sarkin garin Owo, wani babban gari mai tazarar kilomita 40 daga Akure babban birnin kasar.…
Read More‘Yan Ta’adda Sun Kashe Fulani Sama Da Dubu 10 A Najeriya – Miyyeti Allah
?ungiyar kare al’adun Fulani a Najeriya ta Miyetti Allah ta ce an kashe makiyaya a?alla 10,000 tare da raba wasu miliyan biyu da muhallansu a fa?in ?asar cikin shekara bakwai da suka wuce. Bayanan sun fito ne bayan wani taro kan tsaro da ?ungiyar ta shirya tare da ha?in gwiwar ?ungiyar Northern Consensus Movement (NCM) ta ‘yan Arewa sakamakon matsalolin tsaro da suka ce Fulani na fuskanta, kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito ranar Asabar. Cikin wata sanarwar bayan taro a ranar Juma’a, ?ungiyar ta ce daga 2015 zuwa…
Read MoreDa Dumi-Dumi: An Kona Mai Zagin Annabi Kurmus A Abuja
Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar wasu fusatattun matasa sun hallaka wani dan kungiyar Bijilante kan zargin kalaman batanci ga Manzon Allah (SAW). An tattaro cewa an hallaka dan Bijilantin ne a sashen ‘yan Timba dake kasuwar kayan itace a unguwar FHA Lugbe dake garin na Abuja. Shaidun ganin da ido sun bayyana cewar dan Bijilantin Musulmi ne kuma ya shahara da zagin manzon Allah amma yayi wani sabo a daren jiya washegarin ranar da za a kashe shi. Bayan kalaman batancin, sai ya gudu…
Read MoreBorno: Mafarauta Sun Hallaka Mayakan Boko Haram
Rahotannin daga Maiduguri babban birnin jihar Borno na bayyana cewar Shugaban kungiyan mafarauta da yan vigilante na yankin arewa maso gabas Bala Yohanna ya ce ‘ya’yan tawagarsa sun kashe wani kwamandan Boko Haram da mataimakinsa da wasu mayaka a Borno. Yohanna, wanda ya bayyana hakan a hira da aka yi da shi a ranar Talata da manema labarai, ya ce an yi artabu tsakanin yan ta’adda da mafarauta a kauyen Shaffa Taku da ke karamar hukumar Damboa a Borno a ranar Litinin. Ya kara da cewa an kwato babura da…
Read MoreHarin Jirgin Abuja: ‘Yan Bindiga Sun Ba Gwamnati Dama Ta Karshe
Rahotannin dake shigo mana daga Jihar Kaduna na bayyana cewar Jagoran ‘yan ta’addan da suka sace Fasinjojin jirgin ?asan Abuja-Kaduna ya ce gwamnatin tarayya na da za?i biyu, ko dai ta saurari fasinjojin ko ta mance babin su. Jagoran ‘Yan ta’addan, wanda ya rufe fuskarsa, ya fa?i hakane a wani sabon Bidiyo, wanda ya nuna nutum 8 daga cikin fasinjojin na rokon gwamnatin tarayya ta kawo musu ?auki. Mutumin wanda ya yi magana cikin harshen turanci, ya ce: “Mune mutanen da suka sace Fasinjoji daga jirgin ?asar Kaduna-Abuja, suna ta…
Read MoreKisan Harira: Tsagerun Inyamurai Za Su Dandana Kudarsu – Buhari
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya yi Allah-wadai da kisan da ’yan haramtacciyar kungiyar ’yan awaren Biyafara ta IPOB suka yi wata ’yar Arewa mai suna Harira da ’ya’yanta su hudu a Jihar Anambra. Shugaban ya bayyana kisan nata da ma na sauran mutane da kungiyar ke ci gaba da yi a yankin a matsayin dabbanci, inda ya ce za su ?an?ana ku?arsu. A cikin wata sanarwa da mai magana da yawun shi, Malam Garba Shehu ya fitar ranar Laraba, Buhari ya garga?esu cewa su jira tsattsauran mataki daga jami’an tsaro.…
Read MoreHarin Jirgin Abuja: Iyalan Fasinjoji Sun Shiga Rudani
Labarin dake shigo mana daga Jihar Kaduna na bayyana cewar Iyalan fasinjojin jirgin kasan da ‘yan ta’adda suka yi garkuwa da su bayan harin da suka kai musu akan hanyar Abuja zuwa Kaduna, sun roki shugaban ?asa Buhari da ya ceci iyalai, ‘yan uwa da abokan nasu, ta hanyar gaggauta amsa bukatar maharan. Iyalan fasinjojin sun bayyana haka ne, yayin zanga-zangar lumanar da suka yi da safiyar Larabar nan, a cigaba da kokarin jan hankalin gwamnatin tarayya domin ceto ‘yan uwan nasu. Masu zanga-zangar sun bayyana damuwa kan barazanar da…
Read MoreNa Kusan Haukacewa Bayan Kisan Da IPOB Suka Yi Wa Matata Da ‘Ya’yana -Jibril
Mutumin da IPOB suka kashe wa matarsa mai ciki wata tara da kuma ?a?ansa hu?u a jihar Anambra ya ce ya ji kamar ya haukace saboda tashin hankalin da ya shiga. Wasu ?an bindiga da ake zargin ?an ?ungiyar IPOB ne suka kai hari suka kashe mutum 12, ciki har da mace mai ciki wata tara, Harira Jibril da ?a?anta hu?u. Mijin matar kuma mahaifin ?a?an dukkanin mata da aka kashe a harin ya shaida wa BBC cewa an kashe matarsa ne da ?a?ansa a lokacin da suke kan hanyar…
Read MoreMatsalar Tsaro: Sama Da Katsinawa 13,000 Sun Tsallaka Nijar
Labarin dake shigo mana daga Jihar Katsina na bayyana cewar Gwamna Aminu Masari ya bayyana cewa al’ummar Jihar Katsina sun ga bala’in ‘yan bindiga, a cikin mummunan tashin hankalin da aka shiga matsananciyar wahala. Masari ya ce bala’i ya yi tsananin da an fatattaki mutane daga yankunan su, har ta kai sama da Katsinawa 13,000 sun yi gudun hijira zuwa cikin Jamhuriyar Nijar. Katsina na daga cikin jihohin Arewa maso yamma da ‘yan bindiga su ka hana zaman lafiya. ‘Yan bindiga sun kashe dubban mutane a Katsina, Zamfara, Sokoto, Neja,…
Read MoreZan Bada Miliyan 10 Ga Wanda Ya Yi Silar Kama Makasan Dan Majalisa – Soludu
Gwamnan jihar Anambra, Farfesa Charles Soludo ya saka tukwicin naira miliyan 10 ga duk mutum ko kungiyar da za ta bayar da bayanai masu amfani da zai kai ga kama makasan dan majalisar dokokin jihar, Hon Okechukwu Okoye. Idan za a tuna an yi garkuwa da mamba mai wakiltan mazabar Gwamna Chukwuma Soludo, Hon Okechukwu Okoye, a makon da ya gabata. Sai dai kuma, an tsinci kansa a ranar Asabar, 21 ga watan Mayu, a Nnobi da ke karamar hukumar Idemili ta Kudu a jihar Anambra, ba tare da gangar…
Read MoreZagin Annabi: Zan Sa Kafar Wando Guda Da Masu Tada Fitina – Gwamna Bala
Daga Adamu Shehu Bauchi Gwamna Bala Mohammed na Jihar Bauchi ya kai ziyarar gaggawa a Karamar hukumar Warji inda aka samu tarzoma da barkewar rikici kan tsokacin da wata mai aikin a asibitin a garin ‘yar shekara arbai’n da haihuwa tayi game da batancin da Deborah tayi a Sokoto a kwanan baya da kuma turawa a kafafen sadarwa na zamani, abinda ya harzuka matasan yanki, suka far mata. Bala yaja kunnen duk wadanda suke da hannun kan rikicin da kuma sake tada husuma mai kama da irin wannan, su kuka…
Read More