Kaduna: ?ungiyar Ansaru Ta Haramta Siyasa

?ungiyar Ansaru dake ikirarin kishin addinin Musulunci ta haramta duk wasu al’amura da ke da ala?a da siyasa a yankin Birnin Gwari na jihar Kaduna. Kungiyar ci gaban Masarautar yankin ta ce yanzu haka kungiyar ta shimfida wasu sharu??a da suka dace da salon shugabancinta, kuma duk wanda aka samu da sa?a su, yana iya fuskantar hukunci mai tsanani. Bayanan da BBC ta tatattara sun bayyana cewa kungiyar ta raba wa jama’a wani sa?o da ke ?unshe da dukkan manufofinta, ciki har da na kawo ?arshe dimukradiyya da harkokin siyasa…

Read More

Matsalar Tsaro: Addu’a Ce Mafita – Etsu Nupe

Daga: Muhammad Sani Yusuf Nassarawa. Mai Martaba Etsu Nupe Dr.Yahaya Abubakar ya bukaci Al’ummar Nijeriya su dage da Addu’a Musamman a wannan Lokaci da muke Ciki Ganin yadda Rashin Tsaro ya yi Kamari a Kasarnan. Sarkin yace Babu wani abinda ya dace da Jama’a a daidai wannan Lokaci face addu’a ganin yadda Rashin Zaman Lafiya da Satar Mutane don Karbar Kudin Fansa da Sauran Fitintunu Sukayi Katutu a sassa Daban-Daban Dake Kasarnan. Sarkin yayi Wadannan kalamaine Alokacin da yake Zantawa da Tashar Yanci a Abuja. Ya Kara da Cewa Zaman…

Read More

Sokoto: ‘Yan Bindiga Sun Yi Wa Manoma Kisan Gilla

Rahotannin dake shigo mana daga Jihar Sokoto na bayyana cewar wasu gungun ‘Yan bindiga ?auke da muggan makamai sun halaka manoma 11 a yankin Ghandi dake karamar hukumar Rabah ta jihar. Kamar yadda bincike ya nuna, harin ya faru wurin karfe 12 na ranar Asabar. Wata majiya tace wadanda lamarin ya ritsa dasu suna aiki ne a gonakinsu yayin da aka kai musu farmakin. KARA KARANTA WANNAN Zamfara: ‘Yan Bindiga Sun Kone Ofishin ‘Yan Sanda, Shaguna da Gidaje a Bukkuyum Sokoto: ‘Yan Bindiga Sun Halaka Manoma 11, Sun Kallafawa Wasu…

Read More

Zamfara: ‘Yan Bindiga Sun Tashi Garin Mada

Rahotannin dake shigo mana daga Gusau babban birnin Jihar Zamfara na bayyana cewar Jama’ar Garin Mada na cigaba da tserewa daga garin bayan harin da ‘yan bindiga suka kai a jiya. Shaidu sun tabbatar wa BBC cewa ?an bindigan sun harbi mutum ?aya sannan suka tafi da wasu mutum hu?u baya ga ?umbin dabbobi da suka kora. Sai dai shaidun sun ce sojoji na dakatar da mutane da ke tserewa domin barin garin, inda suke hana su ficewa, lamarin da ya jawo mazauna Mada ke zanga-zanga. An tuntubi kakakin rundunar…

Read More

Zamfara: ‘Yan Bindiga Sun Kaddamar Da Kona Ofisoshin ‘Yan Sanda

Labarin dake shigo mana daga Gusau babban birnin Jihar Zamfara na bayyana cewar wasu ‘yan bindiga su kai wani hari inda suka kona ofishin ‘yan sanda da gidaje a ?auyen Zugu na ?aramar hukumar Bukkuyum dake Jihar. Sai dai wani shugaban matasa a Bukkuyum ya shaida cewa babu wanda ya rasa ransa a sanadiyar harin kawo yanzu. Ya kara da cewa mazauna yankin sun tsere daga kauyukansu zuwa garin Bukkuyum da wasu ?auyukan da ke cikin ?aramar hukumar Gummi mai makwabtaka domin neman mafaka daga hare-haren. Sai dai kakakin rundunar…

Read More

Ta’addanci: Ana Wuce Gona Da Iri Wajen Kama Fulani – Gumi

Da ya ke magana a wurin taron kaddamar da Kungiyar Kare hakkin Makiyaya a Kaduna, Dr Ahmad Gumi ya ce kawo yanzu, akwai matasan fulani da yara da yawa a wadanda ba su ji ba ba su gani ba a tsare hannun jami’an tsaro. Ya ce dalilin kafa kungiyar shine tabbatar da cewa matasan Fulani da ba su aikata komai ba sun samu adalci, ya kara da cewa za ta taimaka wurin kawo zaman lafiya a kasar. “Kwanaki kadan da suka gabata, wani mutum ya kira ni ya ce jami’an…

Read More

Katsina: ‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Unguwannin Cikin Birni

Labarin dake shigo mana daga cikin garin Katsina na tabbar da cewa wasu ?an bindiga ?auke da muggan makamai sun kai samame a wasu Unguwannin cikin birnin na Katsina. Wuraren da suka ?addamar da harin sun ?unshi Sokoto Rima wajen Difiri, da bayan KTTV Inda ake kyautata zaton cewa sun ?auki Mutane Bakwai tare da tafiya dasu. Mai Magana da Yawun Rundunar ?an Sandan Jihar Katsina SP Gambo Isah ya tabbar da kai harin, Inda ya bayyana cewa Maharan sun kai samame ne da misalin ?arfe biyu da rabi na…

Read More

Neja: Jama’ar Gari Sun Yi Sulhu Da ‘Yan Bindiga

Rahotannin dake shigo mana daga Jihar Neja na bayyana cewar mazauna yankunan da ta’addancin ‘yan bindiga yayi kamari a yankin Kusherki na karamar hukumar Rafi ta jihar sun nemi zaman lafiya da ‘yan bindiga. Rahotanni sun bayyana yadda ‘yan bindigan suka bukaci a yi yarjejeniyar zaman lafiya da mazauna yankin tare da sharadin cewa ba zasu dinga kai su kara wurin hukuma ba duk lokacin da suka ketare yankunansu. Shugaban yankin Kusherki, Alhaji Garba Kusherki, ya sanar da Daily Trust cewa tuni suka tura wakilai domin tattaunawa da ‘yan bindigan.…

Read More

Katsina: Jami’an Tsaro Sun Tarwarsa Sansanin ‘Yan Bindiga

Rahotannin dake shigo mana daga Jihar Katsina na bayyana cewar tawagar hadin gwiwa da ta kunshi rundunar yan sandan Najeriya da yan bijilante a karamar hukumar Safana ta Jihar sun kashe yan ta’adda biyu yayin musayar wuta a kauyen Sabon Dawa. A cewar kakakin yan sandan Jihar Katsina, SP Gambo Isah, wanda ya tabbatar da lamarin a ranar Laraba, ya ce an yi musayar wutan ne a yammacin ranar Talata, tsakanin ‘yan ta’addan da jami’an tsaro. “A ranar 21 ga watan Yunin 2021 misalin karfe 5 na yamma, an samu…

Read More

Sokoto: ‘Yan Bindiga Sun Yi Yunkurin Sace Maniyyata Aikin Hajji

Labarin dake shigo mana daga Jihar Sokoto na bayyana cewar Gwamnatin jihar ta tabbatar da kai hari kan jerin motocin maniyyata aikin Hajji da suka fito daga karamar hukumar Isa. Maniyyatan suna kan hanyarsu ne ta zuwa garin Sokoto, babban birnin jihar domin tashi zuwa kasar Saudiyya, a lokacin wasu da ake zargin barayin daji ne suka auka wa ayarin motocinsu. Sai dai sanarwar da gwamnatin Sokoton ta fitar ta ce maniyyatan sun isa garin Sokoto lafiya tare da rakiyar jami’an tsaro. A cewar Kamishinan Sadarwa, Isah Bajini Galadanchi, tuni…

Read More

Ku Yi Gaggawar Ceto Sauran Fasinjojin Jirgin Abuja – Buhari Ga Jami’an Tsaro

Rahoton dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Shugaban ?asa Buhari ya umarci jami’an tsaro su sake jajircewa wajen ceto sauran fasinjojin jirgin kasa da aka yi garkuwa da su a hanyar Abuja zuwa Kaduna. A wani sako da ya wallafa a shafinsa na Twitter, shugaban ya ce, ya yi farin ciki fasinjojin da aka sako, kuma za a ci gaba da kokari wajen ganin sauran mutanen da ke hannun ‘yan bindiga sun dawo gida cikin koshin lafiya. A ranar 28 ga watan Maris din 2022, ‘yan…

Read More

Borno: Mayakan ISWAP Sun Yi Wa Soji Ta’adi

?ungiyar maya?an ISWAP mai i?irarin jihadi ta yi i?irarin cewa ta kashe maya?an sa-kai uku da ke aiki da rundunar sojan Najeriya a Jihar Borno. Kazalika, ta ce ta yi garkuwa da wasu ma’aikatan agaji na ?ungiyar Red Cross yayin harin da ta ce ta kai ranar Juma’a. ?ungiyar ta bayyana hakan ne ciikin wata sanarwa da ta wallafa a shafinta na dandalin Telegram ranar Asabar, tana mai cewa ta kai harin ne a garin Monguno. A watan Agustan 2020 ne ?ungiyar ta ayyana ya?i a kan ma’aikatan agaji da…

Read More

Bauchi: ‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Mahaifar Gwamna

Labarin dake shigo mana daga Jihar Bauchi na bayyana cewar wasu ‘yan bindiga da ake zaton yan fashin daji ne sun kai kazamin hari ?aramar hukumar Alkaleri da ke jihar Bauchi, ?aramar hukumar da Gwamna ya fito inda suka kashe mutum hudu, wasu uku suka jikkata. Wasu majiyoyi daga yankin da suka ha?a da jami’an tsaro sun bayyana cewa lokacin da yan bindigan suka kai hari Tudun Wadan Jada, wanda mutane suka fi sani da Jimari Jauro-Bano da nufin sace mutane, an ankarar da mutane. Matasan ?auyen da wasu daga…

Read More

Abuja: Labarin Sace Matashiya Amira Karya Ne – Rundunar ‘Yan Sanda

Labarin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Rundunar ‘yan sanda ta ce binciken ta kawo yanzu ya nuna cewa rahotannin da aka yi ta bayarwa kan sace mutane da dama a Abuja babban birnin kasar a ranar Talata, ba gaskiya ba ne. Rundunar ta ce wadda ta fara wallafa labarin a Twitter mai suna Amira Sufyan tana hannun jami’antsa cikin yanayi na tsaro, kuma babu gaskiya kan batun sace ta da wasu mutanen. Labarin ya ja hankali sosai tsakanin ‘yan kasa musamman a Twitter, bayan sakon…

Read More

Kaduna: Dillaliyar ‘Yan Bindiga Ta Shiga Hannu

Rahotannin dake shigo mana daga Jihar Kaduna na bayyana rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta samu nasaran hallaka wasu miyagun ‘yan ta’adda 4 masu garkuwa da mutane. Kakakin ‘yan sandan jihar Kaduna DSP Muhammad Jalige ya shaida wa manema labarai cewa an jima ana bibiyar ‘yan ta’addan, an datse su akan hanyar Saminaka zuwa Jos suna tafiya a cikin mota kirar Sharon mai launin shu?i. Lokacin da ‘yan ta’addan suka lura ‘yan sanda na bin diddiginsu akan hanyar Saminaka zuwa Jos, sai suka bude wa ‘yan sandan wuta, a gurin…

Read More

Zamfara: Da Yiwuwar Mu Sake Toshe Layukan Sadarwa – Matawalle

Rahotannin dake shigo mana daga Gusau babban birnin jihar Zamfara na bayyana cewar Gwamnatin Jihar ta sanar da cewa idan bukatar sake toshe layukan sadarwa ta taso za a aiwatar da hakan ba tare da wani bata lokaci ba. Gwamna Matawalle ya sanar da hakan ne a wata sanarwa da ya fitar yana musanta rade-radin da ake yi cewa za a rufe layukan sadarwa a Zamfara a karo na biyu. Sanarwar dauke da sa hannun mataimaki na musamman ga Gwamna Matawalle ya fitar, Zailani Bappa, na cewa duk da cewa…

Read More

Rikicin Kabilanci: Rundunar ‘Yan Sandan Adamawa Ta Cafke Mutum Shida

A kokarin ta na maido da zaman lafiya biyo bayan rikicin kabilanci da aka yi a kananan hukumomin Lamurde da Guyuk a jihar Adamawa, yanzu haka rundunan lyan sandan jihar tana tsare da mutane shida wadanda ake zargi da hannu a rikicin. Kakakin rundunan ‘Yan sandan jihar SP Suleiman Yahaya Nguroje ne ya sanar da haka a wata sanarwa da ya fitar kuma aka rabawa manema labarai a Yola. SP Suleiman yace mutane shida da ake zargin suna taimakawa rundunar da wasu bayanai da zai taimaka wajen kama duk wanda…

Read More

Bauchi: Rundunar ‘Yan Sanda Ta Dage Dokar Hana Walwala A Yelwa

Daga Adamu Shehu BAUCHI Biyo bayan samun rahotanni zaman lafiya a cikin anguwan Yelwa da kewaye, Rundunar Yan’sandan Jihar Bauchi ta dage dokar hana yawo a yankin Yelwa da kewaye baki daya dake cikin karamar hukumar Bauchi da sanyin safiyar Talatan nan 14 ga watan Yuni na shekarar 2022. Sanarwar ta fito ne daga hannun Kakakin Rundunar yan’sandan ta Jihar Ahmed Wakil dauke da sa hannun shi a madadin kwamishinan Yan’sandan Jihar Umar Mamman Sanda Sanarwar ta Kara da cewa kwamishinan Yan’sanda yanzu an samu natsuwa da zaman lafiya a…

Read More

Kaduna: Jami’an Tsaro Sun Tarwarsa Garken ‘Yan Bindiga

Labarin dake shigo mana daga Jihar Kaduna na bayyana cewar ha?akar rundunar jami’an tsaro sun yi nasarar da?ile harin yan bindiga a kan babbar hanyar Kaduna-Abuja a ranar Lahadi. Dakarun Operation Puff Adder na hukumar yan sanda da ha?in guiwar rundunar Operation Thunder Strike na hukumar sojin Najeriya sun fatattaki yan bindigan tare da halaka wasu a sananniyar hanyar. Kakakin hukumar ‘yan sanda reshen jihar Kaduna, DSP Muhammed Jalige, a wata sanarwa, ya ce Dakarun tsaron sun tari yan ta’addan a yankin, inda suka yi musayar wuta. Sakamakon haka, jami’an…

Read More

Ba Na Iya Barci Saboda Matsalar Tsaro – Buhari

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nuna damuwarsa kan halin rashin tsaro da ?asar ke fama dashi, yana mai cewa “abin na damun sa a kullum”. Cikin jawabinsa na Ranar Dimokura?iyya a ranar Lahadi, Buhari ya ce shi da jami’an tsaro na yin iya bakin ?o?arinsu don ganin an sako duk wa?anda aka yi garkuwa da su. “A wannan rana ta musamman, ina so mu saka dukkan wa?anda hare-haren ‘yan ta’adda ya shafa cikin addu’o’in mu”. “Ina kwana ina tashi kullum da ba?in cikin duka wa?anda aka sace da kuma wa?anda…

Read More