?an bindiga sun kashe ?aya daga cikin faston cocin katolika a Kaduna da aka sace bayan sun kar?i ku?in fansarsa. A wata sanarwa da cocin katolikan ta fitar, ta ce an gano gawar rabaran John Mark Cheitnum a ranar Talata. Shugaban Kungiyar Kiristocin Najeriya reshen Kaduna ya shaida wa BBC cewa masu garkuwa da mutanen sun kar?i ku?in fansa. Ya ce bayan da suka kar?i ku?in fansar sai suka yi musu kwatancen wurin da gawar faston take. Sai dai ?an bindigar sun saki ?ayan faston da suka yi garkuwa da…
Read MoreCategory: Tsaro
Tsaro
AN GANO: Yadda Gogarman Boko Haram, Kabiru Sakkwato Ya Nemi Yin Garkuwa Da ‘Ya’yan Kashim Shettima A Abuja
A wani shahararren labari da kamfanin jaridar The Cable ta wallafa a yau, Juma’a, 15 Ga Yuli, ta bayyana wani rahoton bayanan sirri kan yadda gogarman Boko Haram, Kabiru Sokoto ya yi yun?urin sace ‘ya’yan Kashim Shettima a Abuja. Kabiru Umar Sokoto ya yi wannan yun?urin ne wanda bai yi nasara ba a cikin watan Janairu, 2012, kamar yadda wasu bayanan tsaro na sirri su ka tabbatar. Ya nemi yin garkuwa da yaran ne lokacin da Shettima bai cika shekara ?aya da zama Gwamna Jihar Barno ba. Kabiru Sokoto dai…
Read MoreHarin Jirgin Abuja: ‘Yan Bindiga Na Neman Fansar Biliyan 4 Da Rabi
Labarin dake shigo mana daga jihar Kaduna na bayyana cewar masu Garkuwa da Fasinjojin jirgin ?asan Kaduna/Abuja sun bukaci kudin fansa Naira Biliyan 4.3 a kan naira Milyan 100 kan duk mutum ?ayaYanzu haka dai akwai ragowar Fasinjojin 43, a wajen yan garkuwar An sanar da bukatar hakan ga iyalan wadanda aka yi garkuwa da su a makon jiya. Wannan dai na zuwa ne kwanaki biyar bayan da wasu da dama dauke da makamai suka kubutar da wadanda ake zargin sun kitsa garkuwa da su daga gidan yarin Kuje da…
Read MoreBuhari Ya Kalubalanci Hukumomin Tsaro Su Kara Kaimi
Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Shugaban ?asa Muhammadu Buhari ya sake jaddada kira ga hukumomin tsaro da su kara azama wajen kawo karshen matsalar tsaro da kasar ke fuskanta. A wata sanarwa da mai taimaka wa shugaban kan harkokin yada labarai Malama Garba Shehu ya fitar, shugaban ya ce za a kawo karshen ayyukan ta’addanci da na ‘yan bindiga ne kadai idan jam’an tsaron suka kara matsa kaimi. Sanarwar ta kara da cewa duka ‘yan bingidar da suka addabi kasar za su dandana kudarsu. Daga karshe Shugaban…
Read MoreHarin Jirgin Abuja: ‘Yan Bindiga Sun Saki Karin Fasinjoji 7
Labarin dake shigo mana daga Jihar Kaduna na bayyana cewar mai shiga tsakanin gwamnati da ‘yan bindigar da suka yi fashin jirgin kasan Abuja-Kaduna Tukur Mamu ya bayyana cewa ?an bindiga sun saki ?arin wasu fasinjojin jirgin kasa da suka yi garkuwa dasu. Wa?anda aka saki sun ha?a da Muhammad Daiyabu Paki, Bosede Olurotimi, Abubakar Zubairu, Alhassan Sule, Sadiq Ango Abdullahi, Aliyu Usman Muhammad Abuzar Afzal dan asalin kasar Pakistani. Mamu ya ce sai da suka yi tafiyar kilomita 40 a cikin daji kafin nan suka gamu da sojojin da…
Read MoreTsaro: Gwamnatin Buhari Ta Gaza – Sanata Ndume
Shugaban kwamitin majalisar dattawa akan harkokin soji, Sanata Ali Ndume, ya soki lamirin shugaban kasa Muhammadu Buhari da hafsoshin tsaron kasar kan tabarbarewar tsaro a kasar. Ndume Sanata mai waklitar Borno ta Kudu a majalisa Dattawa kuma jigo a jam’iyyar APC ya yi sukar ne dangane da mummunan harin da aka kai gidan yarin Kuje a ranar Talata, lamarin da ya yi sanadiyar tserewar ‘yan ta’adda da dama, ya ce shugabancin kasar ya gaza a babban kudirin sa ga ‘yan kasa. A wata hira da yayi a gidan talabijin na…
Read MoreDa Dumi-Dumi: An Hallaka ‘Yan Bindigar Da Suka Farmaki Motocin Buhari
‘Yan fashin dajin da ake zargin sun kaddamar da farmaki akan ayarin motocin shugaba buhari sun bakunci lahira a wani lugudan wuta da rundunar sojojin saman Nijeriya ta kai masu a cikin garin Safana dake jihar Katsina. Kamar yadda muka samu labari daga majiyar mu cewa bayan harin da yan bindiga suka kai wa Ayarin motocin shugaba Buhari, jirgin ya?in sojojin saman Nijeriya ya yi luguden wuta kan tawagar yan bindiga har sau biyu a jihar ta Katsina. Mun samu labarin cewa jirgin yakin sojojin saman Nijeriya ya hallaka a?alla…
Read MoreAsiri Ya Tonu: An Samu ‘Yan Sanda Da Hannu A Harin Kurkukun Kuje
Labarin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Dubun wasu ’yan sanda ta cika bayan an same su suna waya da ’yan ta’adda da suka tsere daga Gidan Yarin Kuje. An kama ’yan sandan da ke kula da kes din (IPO) ’yan ta’addan ne bayan an tatsi sautin ganawarsu ta waya inda aka ji suna hada baki da ’yan ta’addar da suka tsere. “Mutum biyu daga cikin ’yan ta’addan da suka tsere sun kira wani IPO suna wata tattaunawa da alamar hadin baki. “Yanzu haka ana tsare…
Read MoreDa Gangan Aka Bar ‘Yan Bindiga Suka Kai Hari Kurkukun Kuje – Mamu
Makusanci kuma Hadimin babban malamin addinin musulunci dake Kaduna Sheikh Ahmed Gumi, Tukur Mamu ya ce tun kafin ?an bindiga su kai hari gidan yarin Kuje, ya rika fa?in cewa akwai wannan shiri da suke kullawa amma aka yi masa kunnen uwar shegu. A wata doguwar takarda da ya aika wa PREMIUM TIMES, Mamu ya ce ya da?e yana tattaunawa da wa?annan ?an bindiga, wanda ?an Boko Haram ne domin ganin an sako fasinjojin jirgin kasan Kaduna-Abuja wanda aka yi garkuwa da su, amma kuma gwamnati bata ?auki abin da…
Read MoreBoko Haram Na Shirin Kai Hari Abuja Da Jos – Shugaban ‘Yan Sanda
Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Shugaban ‘yan sanda Najeriya Usman Baba ya bayyana cewa mayakan Boko Haram na kista shirin kai hari a Birnin Abuja da Jos a jihar plateau, abinda yasa kwamishishonin ‘yan sanda wadannan yankuna cikin ko ta kwana Baba ya ce bayanan sirri da suka samu ya nuna musu cewar bangaren boko haram dake karkashin Muhammad Sani dake da cibiya a Sambisa da kuma mataimakin sa Suleiman dake Jihar Yobe ke shirya kai harin. Bayan gargadin jami’an ‘yan Sandan dake wadannan yankuna wajen ganin…
Read MoreTsaro: Amurka Ta Gargadi Amurkawa Su Kaurace Wa Sassan Najeriya
Ofishin Jakadancin Amurka ya garga?i ?an Kasar sa dake zaune a Najeriya dasu guji bin hanyar Jirgi dake Abuja. Garga?in na zuwa ne bayan ?an ta’adda sun kai hari a gidan yarin Kuje tare da sakin fursunoni a ranar Talata. Haka zalika, ?asar Landan ta gargadi ?an Kasar ta akan zuwa Jahohi 19 a Najeriya. Daga cikin Jahohin akwai Borno, Yobe, da Adamawa, da Gombe, da Kaduna, da Katsina, da Zamfara, da Delta, da Bayelsa, da Rivers, da Akwa Ibom, gami da Jahar Cross River. An shawarce su da suyi…
Read More‘Yan Boko Haram Ne Suka Kai Hari Kurkukun Kuje – Ministan Tsaro
Labarin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar kimanin Fursunoni 600 ne suka tsere a yayin harin da aka kai kan gidan yarin Kuje ranar Talata da daddare, kamar yadda Ministan Tsaro Bashir Magashi ya tabbatar wa BBC da safiyar yau Laraba. Daga cikin fursunonin da suka tsere kimanin 300 sun mika kansu ga hukumomi don radin kansu a yayin da jam’an tsaro suka kamo wasu daga cikinsu. Mimistan dai ya dora alhakin harin kan kungiyar Boko Haram, saboda a cewarsa akwai kimanin mayakan Boko Haram akalla…
Read MoreSakon Sallah: Za Mu Yanyanka Fasinjojin Jirgin Abuja A Yau – Ansaru
A wani sauti da ya yi ta yawo a cikin dare kafin wayewar garin Laraba, an ji wasu da ake zargin ’yan kungiyar ne suna barazanar yi wa mutanen da ke hannunsu yankan rago saboda gwamnati ba ta nemi a sake su ba. Mawallafin jarida kuma daya daga cikin masu shiga tsakani domin a sako fasinjojin, Tukur Mamu, ya tabbatar da sahihancin sautin, da cewa kungiyar na barazanar cewa ranar Laraba za ta fara yi wa mutanen yankan rago. Ya ce “Sun fusata ne ranar Litinin bayan wata dama da suka…
Read MoreMatsalar Tsaro: An Dakatar Da Hawan Sallah A Katsina
Rahotanni daga Jihar Katsina na bayyana cewar Masarautar Katsina ta sanar da dakatar da hawan Daushe a lokacin bikin sallar Eid-el-Kabir da za a gudanar a ranar Asabar. Sanarwar dakatawar ta fito ne a jawabin da mataimakin sakataren majalisar masarautar jiha, Sule Mamman-Dee ya fitar a ranar Talata. Ya ce an dakatar da bikin ne saboda matsalar tsaro da ake fama da shi a jihar. A cewar Mamman-Dee, Sarki, Abdulmumini Kabir-Usman, ya nuna matukar damuwarsa kan matsalar tsaro a sassan masarautar inda ya ce zai halarci Sallar Idi ne kawai…
Read MoreNeja: ‘Yan Bindiga Sun Hallaka Soji 30 ‘Yan Sanda 7 Da Tarin Jama’a
Mummunan bayanin da ke fitowa daga Jihar Neja ya tabbatar da kisan a?alla sojoji 30, ‘yan sandan mobal 7 da kuma farar hula da dama, a wani ?azamin farmaki da mahara su ka kai wani wurin ha?ar ma’adinai da ke cikin ?aramar Hukumar Shiroro ta Jihar Neja. Gwamnatin Jihar Neja ta tabbatar da cewa an kai mummunan harin, kuma ta ?ara da cewa har yanzu ba ma tabbatar da ko adadin yawan wa?anda aka kashe ?in ba. Mazauna yankin da aka kai farmakin sun tabbatar da cewa sune wa?anda su…
Read MoreTa’addanci: ‘Yan Bindiga Na Kara Karfi A Kaduna
Rahotannin dake shigo mana daga Jihar Kaduna na bayyana cewar ayyukan ‘yan Bindiga na ?ara ?amari, bayanai sun tabbatar da cewa ‘yan bindiga sun sake kai hari ?auyen Sabon Gero da ke ?aramar hukumar Chikum a jihar Kaduna, sun kashe jami’an tsaron sa kai guda biyu. Yayin harin, yan ta’addan sun kuma sace mutane maza da mata da suka ha?a da mai ba da magunguna da matarsa suka rankaya dasu dokar daji. Sai dai wasu bayanai sun nuna cewa mutum Shida daga cikin wa?anda maharan suka sace sun yi nasarar…
Read MoreAbuja: Kotu Ta Ba Da Belin Ameerah Dalilin Tabin Hankali
Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Rundunar ‘yan sandan ta gurfanar da matashiyar nan Ameerah Sufyan, wadda ta yi i?irarin cewa wasu mutane sun sace ta tare da wasu mata masu ciki. Matashiyar ta gurfana ne a kotun majistare da ke Abuja, babban birnin tarayya da safiyar Laraba bisa rakiyar jami’an tsaro. Daga cikin tuhume-tuhumen da suka yi mata, ‘yan sanda sun zargi Ameerah da tayar da hankali da yi wa rundunar ?age saboda ta ce mutanen na sanye ne da kakin ‘yan sanda. Sai dai bayan gabatar…
Read MoreYunwa Na Hallaka ‘Yan Gudun Hijira A Katsina
Labarin dake shigo mana daga Jihar Katsina na bayyana cewar kimanin mutane Ashirin da uku ne suka rasa rayukansu a sanadiyar yunwa, hawan jini, damuwa a sansanin ‘yan gudun hijira dake ?aramar hukumar Jibiya a jihar. Shugaban Sansanin ‘yan gudun hijirar Sa’adu Salisu ne ya bayyana hakan a lokacin da yake zantawa da manema labarai a karamar hukumar ta Jibiya ranar Talata. A wani rahoto da kungiyar cigaban karamar hukumar Jibiya ta fitar na ranar Litinin, ya nuna cewa, akalla ‘yan gudun hijira dubu ashirin da biyu, da dari uku…
Read MoreZamfara: An Amince Da Hukuncin Kisa Kan ‘Yan Bindiga
Rahotanni daga Gusau babban birnin Jihar Zamfara na bayyana cewar Gwamnatin Jihar ta sanya hannu akan dokar hukuncin kisa ga duk wani dan bindigar da aka samu da laifi a jihar, yayin da aka tanadi hukuncin daurin shekaru 20 akan masu taimaka musu da bayanai. Gwamna Bello Matawalle ya sanya hannu akan wannan sabuwar doka wadda ake sa rai ta taimaka wajen shawo kan matsalolin tsaron da suka mamaye jihar, kuma suke ci gaba da daukar rayuka ba tare da kaukautawa ba. Dokar na zuwa ne kwana biyu bayan gwamnatin…
Read MoreZamfara: Umarnin Mallakar Bindiga Ya Haifar Da Cece-Kuce
Shawarar da gwamnatin jihar Zamfara ta yanke ta bai wa dukkan mazauna Jihar damar mallakar bindiga domin kare kansu daga ‘yan bindiga da masu garkuwa da mutane ta jawo ce-ce–ku-ce. Gwamnatin ta ce ta dauki matakin ne sakamakon yawaitar hare-haren ‘yan ta’adda da kuma hakan zai ba mutane musamman manoma damar kare kawunansu a lokaci da suke gudanar da ayyukansu. “Hare-haren ta’addanci sun kasance abin damuwa ga jama’a da gwamnatin jiha. Don haka ne, domin mu magance wannan matsala baki daya a yankunanmu, gwamnati ba ta da zabin da ya…
Read More