EFCC Ta Kai Samame Gidan Tsohon Gwamnan Kogi Yahaya Bello

IMG 20240418 WA0045

Rahotanni sun bayyana cewa an yi harbe-harbe a wannan Larabar yayin da Gwamnan Kogi, Usman Ododo, ya tsere da tsohon gwamnan jihar, Yahaya Bello. Lamarin na zuwa ne yayin da Ododo ya kai ziyara gidan Yahaya Bello da ke titin Benghazi a Unguwar Wuse Zone 4 da ke Abuja. An ruwaito yadda jami’an Hukumar Ya?i da Yi wa Tattalin Arzikin ?asa Ta’annati (EFCC) suka yi wa gidan Yahaya Bello ?awanya tun da misalin ?arfe 9:25 na safiyar Laraba da nufin kama shi. Sai dai jami’an na EFCC tare jami’an tsaro…

Read More

Dangote Ya Karya Farashin Man Dizel

A wani yunkuri na rage wahalhalun da ?an Nijeriya ke fuskanta, matatar man Aliko Dangote ta sanar da ?ara rage farashin man dizel daga naira 1200 zuwa 1,000 kan kowacce lita. A cikin wata sanarwar da kamfanin ya fitar ranar Talata ya ce ana sa ran ”rage farashin man dizel ?in zai yi tasiri sosai a dukkan ?angarorin tattalin arziki da kuma rage hauhawar farashin kayayyaki a Nijeriya.” A watan Janairu ne matatar man Dangote ta fara samar da man dizel da na jiragen sama. Tun daga lokacin matatar take…

Read More

Najeriya Za Ta Sake Afkawa Cikin Kwazazzabon Talauci – Masana

IMG 20240225 WA0030

Shugaban Cocin INRI Evangelical Church, Primate Ayodele ya shawarci shugaban kasa Bola Tinubu da ya canza salonsa na farfado da tabarbarewar tattalin arziki saboda har yanzu akwai tarin matsalolin a fannin tattalin arziki a Nijeriya. An ruwaito cewa, Ayodele ya bayyana haka a cikin wata sanarwa da mai taimaka masa kan harkokin yada labarai, Osho Oluwatosin ya sanya wa hannu Ya bayyana cewa har yanzu abubuwa za su ci gaba da tsada kuma za a kara samun hauhawar farashin kayayyaki matukar gwamnati ba ta inganta harkar noma da tabbatar da…

Read More

Kungiyoyin Kwadago Sun Gabatar Da ?615,000 A Mafi Karancin Albashi

IMG 20240308 WA0067

Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa ?ungiyoyin ?wadago sun gabatar da mafi ?arancin albashi da suke so gwamnati ta biya ma’aikata a duk ?arshen wata. ?ungiyoyin na TUC da NLC sun cimma matsayar N615,000 a matsayin sabon mafi ?arancin albashi da suke son ma’aikata su ri?a samu, wannan matsayar dai tuni suka sanar da gwamnati bayan sun kammala tattaunawa a tsakaninsu. An ruwaito wani babba ne a ?ungiyar ?wadago da ya nemi a sakaya sunansa shi ne ya tabbatar da cewa N615,000 a matsayin mafi…

Read More

Korar Ma’aikata Da Babban Bankin Najeriya Ya Yi Ya Tayar Da Kura

images (10)

Tun bayan da bayanai suka fito daga babban bankin Najeriya cewa ya kori ma’aikata 117, masu manyan matsayi, ‘yan Najeriya musamman a kafafen sada zumunta suke ta tofa albarkacin bakinsu. Yayin da wasu ke alakanta abin da kabilanci ko bangaranci da dama na nuna cewa addinanci ne ya yi tasiri. Hakan ne ya sa BBC ta tambayi wasu ma’aikatan babban bankin wadanda ‘yan arewacin kasar ne da ake ganin an dauki matakin domin su. BBC ta gano cewa CBN na gudanar da bincike ne ta ?ar?ashin ?asa tare da ?aukar…

Read More

Da Dumi-Dumi: Gwamnatin Tarayya Ta Yi Karin Kudin Wutar Lantarki

IMG 20240308 WA0066

Hukumar kula da wutar lantarki a Najeriya ta amince da ?ara ku?in wuta ga abokanan hul?arsu da ke ajin Band A – masu samun wuta tsawon sa’a 20 a rana. Mataimakin shugaban hukumar, Musuliu Oseni ya bayyana cewa a yanzu kwastamomin za su biya N225 kan kowane kilowatt inda a baya suke biyan N66. A taron manema labarai da aka yi a Abuja ranar Laraba, Oseni ya ce abokan hul?arsa da ke samun wuta tsawon sa’a 20 a rana sune kashi 15 cikin 100 na kwastamomin hukumar a Najeriya. Ya…

Read More

‘Yan Najeriya Za Su Fuskanci Karin Farashin Wutar Lantarki Bada Jimawa Ba

images 2024 03 07T072256.281

Al’ummar Najeriya za su fuskanci karin kudin lantarki muddin gwamnati ta ci gaba a kan shirinta na janye tallafi da kashi 15 cikin 100. Yin hakan zai kara jefa al’ummar kasar cikin mawuyacin yanayi bisa la’akari da hakin da ake ciki na matsin tattalin arziki. A ranar Talata ne mai magana da yawun shugaban kasar Bayo Onanuga ya sanar da shirin gwamnatin, yana mai cewa za a yi hakan ne domin a rage kashe kudaden gwamnati. Idan aka dauki wannan mataki za a rage kashe kudaden gwamnati da kusan dala…

Read More

CBN Na Farautar Wadanda Suka Ci Bashin Bankin Fiye Da Biliyan 260

IMG 20240228 WA0023

Babban bankin Najeriya wato CBN ya ce har yanzu wasu ‘yan kasar da suka akrbi bashinsa lokacin annobar korona ba biya ba. A wani rahoto, babban bankin na Najeriya ya ce yana bin mutanen fiye da naira biliyan 260. Babban bankin na Najeriya ya ce daga cikin naira biliyan 419.42 da bankin ya fitar domin bayar da rancen, naira biliyan 41 da miliyan 39 ne kawai jama’a suka biya, inda kuma aka samu kudin ruwa na naira miliyan 174 da dubu 600. Kuma abin da hakan ke nufi shi ne…

Read More

Babban Bankin Kasa Ya Yi Karin Kudin Ruwa Sau Biyu A Wata Guda

IMG 20240228 WA0023

Babban Bankin Najeriya ya yi ?arin ku?in ruwa da kashi 2% karo na biyu kenan cikin wata ?aya, inda yanzu ya kai kashi 24.75, a cewar gwamnan bankin Olayemi Cardoso. Shi ne karo na biyu da CBN ya yi ?arin a cikin wata daya, bayan ?ara kashi 4% a watan Fabrairu. Shawarar babban bankin wanda shi ne ?ari mafi yawa a cikin kusan shekara biyu, na da nufin ta?aita samun ku?a?en jari da rage hauhawar farashi. Hauhawar farashi a Najeriya yanzu ta kai kashi 31.7%, sanadin tsadar farashin abinci da…

Read More

Matsalolin Kasa: Tinubu Ya Soke Bikin Ranar Haihuwarsa

images 2024 03 14T070645.613

Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa a yayin da ‘yan Najeriya ke cigaba da fuskantar wahalhalu sakamakon sauye-sauyen manufofin gwamnati, shugaba Bola Tinubu ya soke duk wani nau’i na bikin cikarsa shekaru 72 a duniya. Shugaba Tinubu a cewar sanarwar da mai ba shi shawara na musamman kan harkokin ya?a labarai, Bayo Onanuga ya fitar, zai cika shekaru 72 a ranar 29 ga watan Maris. ‘Yan Najeriya na cigaba da fuskantar matsaloli da damuwa na rashi tun bayan shelanta janye tallafin mai da shugaban ya…

Read More

Babban Bankin Najeriya Ya Kammala Biyan Bashin Dalolin Da Suka Makale Mishi

IMG 20240228 WA0023

Babban Bankin Najeriya CBN ya sanar da cewa ya kammala biyan daukacin kudaden kasashen waje da suka makale a hannunsa wadanda aka tantance halaccinsu. Bankin ya sanar da hakan a ranar Laraba a cikin wata sanarwa daga mai magana da yawunsa Hakama Sidi Ali. A cewar mai magana da yawun babban bankin, an tura wa bankunan kasuwanci na kasar Dala biliyan daya da rabi a kwanan nan a zaman kason karshen na biliyoyin dalolin mallakin ‘yan kasuwa da kamfanoni da suka makale a hannunsa saboda karancin dala. Ta ce aikewa…

Read More

Najeriya Ta Gaza Wajen Samar Da Ingantacciyar Lantarki – Masana

images 2024 03 07T072256.281

Injiniya Yabagi Sani, masani kan harkar makamashi ya ce matsalar rashin wuta a Najeriya ta zama abin damuwa. Ya ce gwamnati ta saka isasshen ku?in da ya kamata wajen inganta ?angaren wutar lantarki. “Halin da aka shiga da aka cire tallafin mai, gwamnati ba za ta iya fitowa ta ce an cire tallafin da ake bayar wa a ?angaren wutar lantarki ba.” “Ke nan gwamnati ta kasa domin ba ta da ku?in kuma rashin ku?in ya sa abin da ke bu?ata domin yin gyara a ?angarorin samar da wutar lantarkin.”…

Read More

Badakalar Dala Miliyan 300: Majalisa Ta Gayyaci Ministan Lafiya

images 2024 03 12T063814.559

‘Yan Majalisar wakilai sun gayyaci ministan lafiya Ali Pate bisa Zargin karkatar da dala Miliyan 300 na kudaden yaki da cutar zazzabin cizon sauro ba bisa ka’ida ba. Kwamitin Majalisar wakilai mai yaki da cutar zazzabin cizon sauro, HIV/AIDS, da tarin fuka, Ya gayyaci Mohammed Pate, ministan lafiya da walwalar jama’a, kan zargin karkatar da dala miliyan 300 na ku?a?en yaki da zazzabin cizon sauro. Shugaban kwamitin,Amobi Ogah ne ya sanar da hakan a wani zama da suka yi a Abuja A Yau Talata. Ogah ya nuna rashin jin dadinsa…

Read More

Fetur A Arewa: An Soki Tinubu Na Yin Watsi Da Aikin Jihohin Bauchi Da Gombe

IMG 20240225 WA0030

Kungiyar RDI ta yi tattakin jin halin da al’ummar yankin Kogin Kolmani suke ciki, tun bayan ayyaka samun ?anyen man fetur da kuma gas a yankin da gwamnatin tarayya ta yi a cikin 2022. RDI ta nuna ?acin rai ga Gwamnatin Tarayya, ganin cewa har yanzu ba ta fara shirin komai ba dangane da ?aukar matakai da kuma sanar da al’ummar yankin Kolmani irin illolin da ayyukan ha?ar ?anyen mai kan haifar ga mazauna yankin da ake ha?o man. ?acin rai na RDI ta bijiro ne bayan da ?ungiyar ta…

Read More

Najeriya Na Nazarin Tayin Amurka Na Ceto Daliban Kuriga

IMG 20240308 WA0066

?asashe da dama ciki har da Amurka, sun yi wa Najeriya tayin taimakawa wajen ceto daliban Kuriga da aka sace a jihar Kaduna, in ji Ministan yada labarai Mohammed Idris. A karshen makon da ya gabata ‘yan bindiga suka far wa makarantar firaimre da Sakandare ta Kuriga suka kwashe dalibai sama da 250 a cewar Kamfanin Dillancin Labarai na AFP. A cewar Idris, gwamnati “na nazari” kan tayin da kasashen suka yi na taimakawa wajen ganin an kubutar da daliban. Gwamnatin Amurka a cewar AFP, ba ta tabbatar da batun…

Read More

Buhari Bai Da Masaniya Kan Badakalar Emefiele – Fadar Shugaban Kasa

Fadar shugaban kasa ta ce yawancin ku?a?en da aka fitar daga Babban bankin ?asar (CBN) ?ar?ashin shugabancin Godwin Emefiele, an fitar da su ne ba tare da sa hannun tsohon shugaban ?asa Muhammadu Buhari ba. Ajuri Ngelale, mashawarci na musamman ga shugaban ?asa Bola Tinubu kan harkokin ya?a labarai da wayar da kan jama’a ne ya bayyana hakan a wata hira da ya yi a shirin With Chude na Chude Jideonwo wanda aka watsa a gidan talabijin na Channels. Ngelale ya ce dole ne gwamnatin da ta gabata ta ?auki…

Read More

Babu Cushen Da Aka Yi Cikin Kasafin Kudin Bana – Gwamnatin Tarayya

IMG 20240225 WA0030

Fadar Shugaban kasa ta musanta zargin yin coge a kasafin kudin 2024 wanda Shugaban kasar ya sanyawa hannu a watan Janairu. ?angaren zartarwar ta mayar da martani ne kan wata hira da BBC ta yi da shugaban ?ungiyar ?anmajalisar dattawan ?asar na yankin arewa, Sanata Abdul Ningi wanda ya yi zargin cewa kasafin ku?in da bangaren zartarwa ke aiki da shi ba shi ne majalisun dokokin kasar suka rattabawa hannu ba. Sai dai mataimaki na musamman ga shugaban kan watsa labarai, Abdulaziz Abdulaziz ya ce ba kamshin gaskiya a zargin.

Read More

Gwamnoni Za Su Yi Taron Dangi Wajen Yakar Yunwa A Najeriya

IMG 20240310 WA0422

Gwamnonin jihohi 36 na tarayyar Najeriya sun ce sun bullo da dabaru da daukar matakai daban-daban domin kawo karshen matsalolin tattalin arziki da karancin abinci a jihohinsu. A cikin wani rahoto mai dauke da sa hannun mukaddashin shugabar sashen yada labarai na kungiyar gwamnoni (NGF), Halimah Salihu Ahmed, ta ce gwamnonin sun dukufa wajen kawo karshen radadin da ‘yan kasa ke ciki. Idan baku manta ba, a watan Fabrairu ne shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya gana da gwamnonin jihohin a Abuja, inda aka tattauna batutuwan da suka shafi tashin…

Read More

Tsadar Rayuwa: Kungiyar Kwadago Ta Nemi Karancin Albashi Na 794,000

IMG 20240308 WA0067

Kungiyar Kwadago ta Bu?aci Naira Dubu 794,000 a Matsayin mafi ?arancin albashi Ga ma’aikata a yankin Kudu Maso Yamma Kungiyar Kwadago a yankin Kudu maso Yamma ta bakin shugabar kungiyar ta NLC reshen jihar Legas, Funmi Sessi ta gabatar da bukatar a yayin gabatar da jawabinta a taron jin ra’ayin jama’a na kwamitin uku na kasa kan mafi karancin albashi a Ikeja, Legas A Yau Alhamis. Sessi ya bayyana cewa an amince da bukatar tare da dukkanin mambobin kungiyar a yankin Kudu maso Yamma . Shugaban kasa, Bola Tinubu, ta…

Read More

Tsadar Rayuwa: Albashin 100,000 Ya Yi Wa Ma’aikaci Karanci – Majalisa

IMG 20240307 WA0056

Rahoton dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa yayin da hauhawar farashin kayayyaki ke ?ara tsananta, a ranar Laraba, 6 ga watan Maris, majalisar wakilai ta yi kira da a biya ma’aikatan Najeriya albashi mai kyau. Majalisar ta kuma umarci kwamitocin kwadago da samar da ayyuka, ku?i da tsare-tsare da su tsara hanyoyin biyan albashin ma’aikatan Najeriya a farashin da ya yi daidai da yanayin tattalin arzi?in da ake ciki. Da yake jagorantar muhawara kan ?udirin, mataimakin shugaban marasa rinjaye na majalisar, Aliyu Madaki, ya ce hauhawar…

Read More