Bidiyon Dala: Kotu Ta Dakatar Da Bincikar Ganduje

images 2024 03 06T195109.222

Labarin dake shigo mana daga Jihar Kano na bayyana cewa wata babbar kotu a jihar ta yanke hukuncin cewa hukumar kar?ar ?orafe-?orafe da ya?i da rashawa ta jihar ba ta da ikon ta gayyaci ko ma ta gudanar da bincike kan tsohon gwamnan Kano kuma shugaban Jam’iyyar APC ta ?asa, Abdullahi Umar Ganduje game da bidiyon dala. Mai shari’a Abdullahi Muhammad Liman ne ya yanke hukuncin ranar Talata a ?arar da Ganduje ya shigar kan hukumar ta PCACC, kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito. Ganduje ya shigar da ?arar a watan…

Read More

Bankuna Na Da Hannu Dumu-Dumu Wajen Rusa Arzikin Najeriya – EFCC

images 2024 03 06T065548.413

Hukumar dake yaki da masu yi wa tattalin arzikin ?asa zagon ?asa, A Ranar Litinin, ta tuhumi bankuna da ala?a da kusan kashi 70 na Tabarbarewar Tattalin arziki a Najeriya. Shugaban Hukumar EFCC, Ola Olukayode, ne ya bayyana hakan a lokacin da yake jawabi a Abuja a wajen taron shekara-shekara Da babban taron Kungiyar manyan Masu binciken ku?i na bankuna a Najeriya. Yayi nuni da cewa, harkar banki na kara zama wata hanyar damfara kuma hakan na kara jawo kalubale da damuwa ga tattalin arzikin Najeriya. Olukayode Wanda Ya samu…

Read More

An Zo Wajen.. Garin Kwaki Na Neman Gagarar Talaka

images (83)

Farashin garin kwaki ya ?aru da kashi 50 bisa 100 a garin Enugu, jihar da ake sarrafa shi hai?an, kuma ana ganin a irin can ne ma ya kamata a ce an samu sau?in farashi. Yayin da garin kwakin wanda ake wa kallon cimar talakawa ne ya ?ara tsadar da ya ke neman ya gagari, talakawan, ita ma shinkafa ta ?ara tsadar da idan ka saya kwana biyu baya, muddin ka koma kasuwa a yau, to idan ka ji farashin, sai dai ka koma gina ka sake dabara, ko ‘yan…

Read More

Tsadar Rayuwa: Ya Zama Dole Mu Tsunduma Yajin Aiki – Kungiyar Kwadago

IMG 20240229 WA0092

Kungiyar kwadago ta kasa ta dage kan cewa abinda zai hana ta tsunduma yajin aiki, shine magance wahalhalun da ake fama da su a kasar nan, har sai Gwamnatin Tarayya ta shawo kan matsalar. Hakan na kunshe ne a cikin sabuwar wasika da aka rubuta wa gwamnati, inda a cikin kungiyar NLC ta yi watsi da ikirarin da gwamnatin tarayya ta yi na cewa ta cika kashi 80 na yarjejeniyar da aka kulla a ranar 2 ga Oktoba, 2023 da kungiyoyin kwadago. NLC a cikin wasikar mai dauke da kwanan…

Read More

Bankuna Za Su Rufe Asusun Ajiyan Da Babu Lambobin BVN Da NIN

IMG 20240228 WA0023

Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa Bankuna da asusun ajiya za su bukaci KYC daga jama’a ko kuwa a rufe masu akawun saboda rashin NIN/BVN KYC shi ne tsarin da banki yake bi domin samun muhimman bayanan da ake bukata daga duk abokin huldarsa. Babban Bankin ?asa CBN ya bada umarnin a rufe asusun da aka samu bai da lambobin banki na BVN ko NIN ta shaidar zama ‘dan Najeriya. Asusu sama da miliyan 70 suke cikin barazana a yau a sakamakon umarnin da bankin…

Read More

Yunwa: Talakawa Sun Farmaki Motar Dakon Taliya A Zariya

IMG 20240302 WA0071

Wasu Talakawa sun kai hari kan wata motar BUA da ke dauke da katun na taliya spaghetti a titin Dogarawa a hanyar Zariya zuwa Kano. Lamarin wanda ya faru da misalin karfe 3:15 na rana, ya ga masu laifin suna tafiya da daukacin kayan spaghetti. A cewar wani ganau, direban ya ajiye motar ne a gefen titi domin gudanar da sallah a lokacin da ‘wasu matasa suka far wa motar, inda suka yi awon gaba da dukkanin katunan spaghetti, kafin daga bisani ya gudu. Wannan lamari dai ya biyo bayan…

Read More

Babu Gudu Ba Ja Da Baya Sai Karancin Albashi Ya Koma Miliyan Guda – Kungiyar Kwadago

IMG 20240229 WA0092

Shugaban kungiyar ‘yan kwadago watau NLC na ?asa reshen jihar Ogun, Hammed Ademola-Benco, ya tabo batun karancin albashi. Hammed Ademola-Benco ya ce ba su canza shawara a kan biyan akalla N1m a kowane wata ba. A baya kungiyar kwadago tayi zancen cewa ya kamata duk wani ma’aikaci ya rika samun akalla miliyan a matsayin albashinsa. Shugaban ‘yan kwadagon ya nuna suna nan a kan wannan matsaya, ba za su janye ba yayin da aka gama zanga-zangar lumuna. ‘Dan gwagwarmayar ya bukaci gwamnatin tarayya ta magance matsalolin rashin tsaro, yunwa da…

Read More

An Kafa Kwamitin Da Zai Binciki Badakalar Emefiele

Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya na?a wani mai bincike na musamman mai suna Jim Osayande da zai yi bincike a babban bankin Najeriya. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da shugaba Tinubu ya aika wa Obazee, shugaban hukumar masu bayar da rahotannin harkar ku?a?e ta Najeriya. Tinubu ya ce za a binciki CBN da hukumomin da ke da ala?a da bankin ta hanyar amfani da ?wararru da hukumomin tsaro da masu ya?i da rashawa da suka dace…

Read More

Za A Hada Kai Da Google Wajen Samar Da Ayyuka Miliyan Guda A Najeriya

Shugaban ?asa Bola Tinubu ya ce a shirye gwamnatinsa take wajen mara wa babban kamfanin fasaha na Google baya don samar da ayyukan yi miliyan guda a ?asar. Tinubu ya bayyana haka ne a lokacin da mataimakin shugaban kamfanin Mista Richard Gingras ya ziyarce shi a fadarsa da ke Abuja. Cikin wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban ?asar Dele Alake ya fitar, Shugaban na Najeriya ya ce Najeriya na da matasa masu basira da fasaha, wa?anda koyaushe a shirye suke wajen koyon sabbin abubuwa musamman a wannan zamani…

Read More

Za Mu Hada Hannu Da Google Wajen Samar Da Ayyuka Miliyan Guda A Najeriya – Tinubu

Shugaban kasa Bola Tinubu ya ce a shirye gwamnatinsa take wajen mara wa babban kamfanin fasaha na Google baya don samar da ayyukan yi miliyan guda a ?asar. Tinubu ya bayyana haka ne a lokacin da mataimakin shugaban kamfanin Mista Richard Gingras ya ziyarce shi a fadarsa da ke Abuja. Cikin wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban ?asar Dele Alake ya fitar, Shugaban na Najeriya ya ce Najeriya na da matasa masu basira da fasaha, wa?anda koyaushe a shirye suke wajen koyon sabbin abubuwa musamman a wannan zamani…

Read More

Tsadar Rayuwa: Kungiyar Kwadago Za Ta Tsunduma Yajin Aiki

?ungiyar ?wadago ta ?asa (NLC) ta bai wa gwamnatin Bola Tinubu wa’adin kwana bakwai ta janye duk tsare-tsaren da ta kira ”masu jefa jama’a cikin wahala” ciki har da ?arin farashin man fetur. A cikin wata sanarwar bayan taro da ?ungiyar ta fitar, NLC ta yi barazanar fara yajin aikin sai-baba-ta-gani daga ranar Laraba, 2 ga watan Agustan 2023, idan gwamnatin tarayya ta gaza ?aukar matakin da ya kamata. Sanarwar mai ?auke da sa hannun shugaban ?ungiyar, Joe Ajaero da sakatarenta Emmanuel Ugboaja ta ambato NLC na cewa gwamnatin tarayyar…

Read More

Gwamnatin Tarayya Ta Kara Wa Masu Cin Bashin Banki Kudin Ruwa

Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa babban Bankin Najeriya, CBN, ya ?ara yawan ku?in ruwa da kashi 0.2 cikin 100 da masu cin bashi daga bankuna za su dinga biya a ?asar. Hakan na nufin yanzu duk wanda ya ci bashin banki zai biya kashi 18.75 na ku?in da ya kar?a, maimakon 18.5 da aka saka a watan Mayu da ya gabata. CBN ya ?auki matakin ne da zimmar da?ile hauhawar farashi ta hanyar rage wa mutane sha’awar mallakar zunzurutun ku?i. Mu?addashin Gwamnan CBN Fola…

Read More

‘Yan Najeriya Sun La’anci Karin Farashin Mai Da Gwamnatin Tarayya Ta Yi

Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa ‘yan Najeriya na cigaa da yin tir da Allah wadai da ?arin farashin litar mai da gwamnatin Tinubu ta yi, wani mazaunin Abuja da ya bayyana sunansa da Abubukar ya shaida wa BBC Hausa cewa a shafin sada zumunta ya ga batun ?ara farashin man fetur zuwa N617 da aka yi wayewar garin Talata a Najeriya. Ya ce “Gaskiya ana kai talaka bango. “Yau za ka tashi da wannan, in an jima ka saya. Ba ka san kuma gobe…

Read More

Ajiyar Abacha: Kotu Ta Umarci Tinubu Ya Bayyana Adadin Kudin Da Ya Dawo Najeriya

Wata Babbar Kotun Tarayya ta bayar da umarnin cewa a bayyana yadda aka kashe ku?a?e da suka kai dala biliyan biyar da ake zargin tsohon shugaban Najeriya Janar Sani Abacha ya sace amma aka ?wato su tare da mayar wa ?asar. Bayanai sun ce an mayar wa Najeriya ku?in da ake kira da ‘satar Abacha’ a lokacin mulkin shugabannin ?asar kamar Olusegun Obasanjo da Umar Musa Yar’adua da Goodluck Jonathan da kuma Muhammadu Buhari. Kotun ta kuma umarci gwamnatin shugaba Bola Tinubu ta bayyana takamaimai yawan ku?in da tsohon shugaban…

Read More

Bamu Da Wani Shiri Na Kara Farashin Litar Mai – IPMAN

?ungiyar ‘yan kasuwar man fetur masu zaman kansu da kuma masu dakon man sun musanta yun?urin ?ara farashin man zuwa N700 kan lita ?aya. Independent Petroleum Marketers Association of Nigeria (IPMAN) ta masu kasuwancin mai da kuma Distributors and Transporters of Petroleum Products (ADITOP) sun musanta shirin ne cikin wata hira da kamfanin dillancin labarai na Najeriya NAN a ranar Asabar. Suka ce farashin mai a yanzu yana tafiya ne kan farashin kasuwa, kuma an yi hasashen ?ara ku?in man ne saboda darajar naira da ke sama tana ?asa a…

Read More

Za Mu Bijirewa Yunkurin Karin Farashin Mai – Kungiyoyin Fararen Hula

Gamayyar ?ungiyoyin fararen hula a ranar Juma’a sun ce za su bijire wa shirin ?ara farashin man fetur da ake zargin ?ungiyar dillalan man fetur masu zaman kansu (IPMAN) na ?o?arin yi. A wata sanarwa ta ha?in gwiwa da Dr Basil Musa da Mallam Haruna Maigida suka fitar na cewa za su bijirewa yun?urin IPMAN, na ?ara farashin litar man fetur zuwa N700 ta hanyar rufe gidajen man IPMAN da ke fa?in Najeriya. ?ungiyoyin dai sun ha?ar da Oil and Gas Transparency and Advocacy Group da Civil Society Coalition for…

Read More

Taron Bunkasa Tattalin Arzikin Matasa Da Tsaro Zai Dawo Da Kimar Taraba – Benjamin Bako

BASHIR ADAMU, JALINGO. A karon farko, Gwamnatin Jihar Taraba ta kafa Kwamitin bunkasa tattalin arzikin Matasa da tsaron Jiha Karkashin jagorancin Mr. Benjamin Bako. Inda suka shirya taron koyama Matasa Sana’o’i, tare da baiwa masu bukatar sanya jari a Jihar tabbacin tsaro a Jalingo fadan Jiha. Da yake jawabi a lokacin bude taron, Shugaban Kwamitin Mr. Benjamin Bako yace ko shakka babu taron zai dawo da kimar Jihar Taraba a idon Duniya. Bako ya kara da cewa ya zama wajibi Al’ummar Jihar Taraba baki daya su sauya zukatansu, domin samun…

Read More

Da Yiwuwar Farashin Litar Mai Ya Yi Tashin Gwauron Zabo – IPMAN

?ungiyar dillalan man fetur masu zaman kansu IPMAN ta ce akwai yiwuwar nan da lokaci ka?an farashin man fetur zai zarce naira 600 a kan kowace lita. IPMAN ta ce hakan zai faru ne sanadiyyar rashin tabbas kan samuwar dala ga ?an kasuwa masu shigo da tataccen man fetur daga ?asashen waje. Bayanai sun nuna cewa da zarar ‘yan kasuwa masu zaman kansu suka fara shigo da man fetur a wata mai kamawa, farashin litar mai zai haura sama a fa?in ?asar.

Read More

Emefiele Ya Ragargaza Tattalin Arzikin Najeriya – Shugaban Kasa

Shugaba Bola Tinubu ya ce tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya, CBN, Emefiele ya ragargaza tsari da fasalin tattalin arzikin Najeriya. Da ya ke magana yayin taron Paris a Faransa, Bola Tinubu ya ce tattalin arziki ya lalace a ?ar?ashin Emefiele. “A ?ar?ashin Emefiele wasu shafaffu sun ku?ance, ku da ke zaune ?asashen waje kuma ku ka daina tura wa iyayen ku ku?i.” Haka Bola Tinubu ya shaida wa “yan Najeriya Mazauna Faransa. SSS sun yi cacukui da Emefiele, sun jefa shi magar?ama bayan Tinubu ya dakatar da shi. DSS sun…

Read More

An Shawarci Tinubu Ya Yi Fatali Da Korafin Makiyan Kyari A Kafafen Yada Labarai

Kungiyar tabbatar da adalar shugabanci a Najeriya (TLA) ta yi kira da babbar murya ga shugaban kasa Bola Tinubu da ya yi ko in kula da kiraye-kirayen wa?anda ta bayyana su wa?anda aka dauki hayarsu domin bata suna da dakushe ayyukan alheri da shugaban kamfanin NNPC na ?asa Malam Mele Kyari ke yi. A takardar sanarwa da kungiyar ta fitar wanda aka rarraba wa manema labarai a birnin tarayya Abuja, Shugaban kungiyar Dr. Musa Adam ya bayyana cewar an yi wani gangami na daukar nauyin ya?a labaran ?anzon kurege akan…

Read More