Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa Gamayyar ?ungiyoyin ?wadago na TUC da NLC a Najeriya sun yanke shawarar tsunduma yajin aikin sai baba ta gani sakamakon rashin cimma yarjejeniya tsakaninsu da gwamnatin tarayya. Gamayyar ?ungiyoyin sun sanar da hakan ne da yammacin ranar Juma’a bayan wani taro da suka yi inda suka tattaunawa yiwuwar tsunduma yajin aikin. A farkon makon nan ne dai manyan ?ungiyoyin ?wadago guda biyu suka yi watsi da tayin naira 60 da gwamnatin tarayya ta yi masu a matsayin albashi mafi…
Read MoreCategory: Tattalin Arziki
Tattalin Arziki
Hanci Da Rashawa: An Sauya Alkalin Dake Shari’ar Ganduje
Babbar Al?alin Jihar Kano, Dije Abdu-Aboki, ta sauya wa tsohon gwamnan jihar kuma shugaban jam’iyyar APC na ?asa, Abdullahi Ganduje sabon al?ali. Tsohon gwamnan dai na fuskantar tuhuma ne tare da wasu mutane bakwai ciki har da matarsa Hajiya Hafsah Ganduje. Kamfanin dillancin labarai na ?asa (NAN), ya ruwaito cewa ragowar wa?anda ake tuhuma sun ha?ar da Abubakar Bawuro, Umar Abdullahi Umar, Jibrilla Muhammad, Lamash properties Limited, da kuma Safari Textiles Limited. Kafin wannan sauyi dai ana gudanar da shari’ar ne a wata babbar kotu mai lamba 4, ?ar?ashin mai…
Read MoreTinubu Ya Umarci Babban Banki Ya Dakatar Da Shirin Harajin Internet
Shugaban ?asa Bola Ahmed Tinubu bayan dawowarsa daga godon tafiya ya tarar da wani umarnin Babban Bankin Najeriya na CBN na shirin karawa Yan Najeriya ku?i, kaso 0.5 Sai dai Shugaban Tinubu ya nuna rashin jin dadinsa tuni ya tura umarni akan Babban Bankin Najeriya CBN ya sauka daga kan wannan ku?iri na karawa yan Najeriya haraji a bankuna don samar da tsaron yanar gizo.. Tinubu ya bayyana cewa, wannan tsari na babban Bankin kasa bai da ce da wannan lokacin ba, saboda halin da Yan kasa ke ciki a…
Read MoreBabu Gaskiya A Rahoton Asusun Bada Lamuni Na Raguwar Farashin Kayayyaki A Najeriya – Masana
Wasu masana tattalin arziki a Najeriya sun ce hasashen da Asusun Lamuni na Duniya IMF ya yi cewa za a samu raguwar hauhawar farashin kaya a kasar a karshen bana, romon baka ne kawai. Masanan sun ce wannan ba abu ne mai yiwuwa ba matukar ba a dauki matakan da suka kamata ba. Cikin wata hira da ya yi da BBC, Dakta Murtala Abdullahi Kwara, shugaban sashen nazarin tattalin arziki na jami’ar Umaru Musa ‘Yar-Aduwa da ke Katsina, ya ce ko shakka babu hasashen da ya zo daga masana, to…
Read MoreMajalisar Wakilai Ta Bukaci A Dakatar Da Shirin Harajin Internet Da Gwamnatin Tarayya Ta Bullo Dashi
Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa Majalisar Wakilai ta bayar da umarnin dakatar da Babban Bankin na CBN da gaggawar dakatar da aiwatar da harajin ta yanar gizo da babban bankin ya kaddamar, kamar yadda dokar ta tanada. Majalisar ta nuna damuwarta kan yadda ‘yan Najeriya zasu iya fahimtar harajin da babban bankin ya fitar, domin bai yi daidai da ka’idojin da ke kunshe a cikin sashe na 44 (2a) na dokar aikata laifuka ta yanar gizo ba dangane da masu karbar harajin. A martanin…
Read MoreBadakalar Biliyan 2.7: Kotu Ta Bada Belin Hadi Sirika Da ‘Yarsa
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da belin tsohon ministan sufurin jiragen saman Najeriya, a zamain mulkin Muhammadu Buhari, Hadi Sirika da ‘yarsa Fatima kan naira miliyan 100 kowannen su. A ran Alhamis ne aka gurfanar da Sirika da ?arsa a gaban kotun. Hukumar EFCC ce ta maka tsohon ministan a kotu domin a kwato wasu Naira biliyan 2.7 da take zargin an tafka harkalla a kansu lokacin yana minista. Sirika ya yi shekara takwas ya na Ministan sufuri sannan an gurfanar da shi tare da ‘yarsa Fatima,…
Read MoreSERAP Ta Bukaci Tinubu Ya Yi Amfani Da Karfin Iko Wajen Hana CBN Amfani Da Harajin Internet
Kungiyar Rajin Kare Ha??in Jama’a ta SERAP, ta yi kira ga Shugaban ?asa, Bola Tinubu cewa , “ya yi amfani da ?arfin ikon sa ya gaggauta taka wa Babban Bankin Najeriya (CBN) burki, kada ya bari bankuna su fara cirar Harajin Da?ile Har?allar Ku?a?e ta Hanyar Intanet, wato ‘Cybersecurity’ da aka ?a?aba cikin wannan satin. SERAP ta ce ?a?aba wa ‘yan Najeriya biyan harajin ta hanyar cire masu harajin daga ku?a?en taransifa a bankuna, da Gwamnan CBN Yemi Cardoso zai fara, ya karya Dokar Najeriya ta 1999 da aka yi…
Read MoreDole ‘Yan Najeriya Su Rungumi Sabon Tsarin Harajin Babban Banki – Babban Lauya
Tsohon kakakin dan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce ya kamata ‘yan Najeriya su sake jikinsu domin rungumar tsarin Lauyan ya bayyana haka ne a ran Laraba 8 ga watan Mayu inda ya ce Tinubu ya na matukar jin tausayin ‘yan kasar Abuja – Daniel Bwala, tsohon kakakin dan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ba ‘yan Najeriya shawara. Bwala ya bukaci ‘yan ?asar su yi gaggawar sabawa da tsare-tsaren Shugaba Bola Tinubu musamman kan harajin tsaron yanar gizo. Bwala ya musanta cewa Tinubu bai kula da halin da…
Read MoreCin Amanar Kasa: Hadi Sirika Da ‘Yarsa Za Su Gurfana Gaban Kotu
Tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama, Hadi Sirika da ‘yar sa za su gurfana a gaban kotu domin fuskantar tuhuma kan badakalar kwangilar Naira Biliyan 2.7. Hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC, ta shirya gurfanar da tsohon ministan sufurin jiragen sama, Hadi Sirika, a gaban mai shari’a Sylvanus Oriji a babbar kotun babban birnin tarayya Abuja, Maitama, a wannan Alhamis mai zuwa. An shirya gurfanar da shi a gaban kotu tare da wasu mutane uku: diyarsa, Fatima; Jalal Hamma; da kuma Al-Duraq Investment Ltd, bisa zargin yin amfani da…
Read MoreZa Mu Gudanar Da Gagarumar Zanga-Zanga Muddin Ba A Janye Sabon Tsarin Harajin Internet Ba – Kungiyar Kwadago
Kungiyar ?wadago ta TUC a Najeriya ta yi barazanar gudanar da gagarumar zanga-zanga tare da dakatar da al’umura a fa?in ?asar matu?ar gwamnatin tarayya ba ta soke sabon harajin tsaron intanet da Babban bankin ?asar ya ?ullo da shi ba. ?ungiyar ta yi barazanar ce a wata sanarwa da ta fitar yau Laraba, wadda ta samu sa hannun shugaban ?ungiyar, Festus Osifo. Hakan na zuwa ne bayan ita ma ?ungiyar ?wadago ta TUC ta soki lamirin sabon harajin, wanda ta bayyana a matsayin wani gagarumin nauyi da gwamnati ke ?ora…
Read MoreNajeriya Za Ta Rage Yawan Lantarkin Da Ta Ke Ba Kasashe Makwabta
Hukumar kula da wutar lantarki ta ?asa (NERC) ta umarci kamfanin samar da wutar lantarki na ?asar ya rage lantarkin da yake bai wa ?asashe ma?wafta domin bun?asa samar da wutar lantarki a cikin gida. A cikin wata takardar umarni da hukumar ta fitar a ranar Juma’ar da ta gabata, ta ce tsarin da kamfanin samar da wutar lantarki ga ?asashen ?etare ke bi a halin yanzu ya jawo jefa ‘yan Najeriya cikin wahala. Hukumar ta ?ayyade cewa kashi 6 cikin 100 na wutar da ake samarwa ne kawai za…
Read MoreTsadar Rayuwa: Litar Fetur Ta Haura N1000 A Jihohin Arewa
An fara shiga matsalar tsadar man fetur ne tun daga ranar 29 ga Mayu, 2023, ranar da aka rantsar da Shugaba Bola Tinubu, inda tun a kan mimbarin rantsuwa ya bayyana cire tallafin fetur, wanda nan take sai da ya dangana lita ?aya ta kai 650 a cikin sati ?aya. Tun daga nan kuma tsadar rayuwa ta ri?a kwankwatsar marasa galihu, talakawa da masu ?aramin ?arfi. A Kano, yawancin masu motoci duk sun ajiye, wasu motocin kuma duk su na kan layin mai, ana jiran tsammani, amma kuma farashin a…
Read MoreNNPCL Zai Gurfana Kotu Dalilin Bacewar Dala Biliyan 2.04 Da Naira Biliyan 1644
Kungiyar SERAP ta shigar da ?ara kan kamfanin NNPCL saboda gaza bada bayanan ku?in shiga na man fetur $2.04bn da N164bn da suka ?ace. A cewar SERAP ta shigar da ?arar ne bisa zargin da babban mai binciken ku?i na tarayya ya fitar a rahoton binciken shekarar 2020. rahoton ya yi zargin cewa kamfanin NNPCL ya gaza sanya ku?a?en cikin asusun tarayya, inda ya ce ta yiwu an karkatar da ku?a?en ne. Rahotanni sun bayyana cewa an shigar da ?arar ne mai lamba FHC/ABJ/CS/549/2024 a ranar Juma’a a babbar kotun…
Read MoreDalilin Da Ya Sa Najeriya Za Ta Ciwo Bashin Dala Biliyan 2.25 Daga Bankin Duniya
Ministan Harkokin Ku?a?e Wale Edun, ya ce Najeriya ta ci jarabawar cancantar kar?ar lamunin Dala biliyan 2.25 daga Bankin Duniya. Edun ya bayyana haka yayin wata ganawa da manema labarai, wadda Ma’aikatar Harkokin Ku?a?e da Babban Bankin Najeriya (CBN) suka shirya ta ha?in-gwiwa. Sun shirya ganawa da manema labarai ?in lokacin da suke halartar taron Bankin Bada Lamuni na Duniya (IMF), a birnin Washington, D.C, Amurka. Idan aka kar?o bashin za a tsunduma ku?a?en wajen ayyukan bun?asa tattalin arzikin ?asa, yayin da ake fama da wannan gaganiyar ?alubalen tsadar rayuwa…
Read MoreTaron Tattalin Arzikin Duniya: Tinubu Ya Isa Saudiyya
Shugaban ?asa Bola Tinubu ya isa birnin Riyadh na Saudiyya don halartar taron Tattalin Arziki na Musamman na Duniya da za agudanar a ?asar. Taron zai mayar da hankali wajen ha?in kai don bun?asa samar da makamashi a duniya. Shugabannin gwamnatoci da na cibiyoyin kasuwanci da masana fiye da 1,000 ne daga ?asashe 90 ake sa ran za su halarci taron da za a gudanar a birnin Riyadh. Manufar taron ita ce ?ora wa kan nasarorin da ka cimma a taron shekarar da ta gabata da aka gudanar birnin Geneva…
Read MoreMun Shawo Kan Matsalar Dogayen Layuka A Gidajen Mai – NNPCL
Kamfanin man fetur na ?asa NNPCL, ya ce ya shawo kan matsalar da ta jawo dogayen layuka a gidajen mai da ke fa?in ?asar. Cikin wata sanarwa da ya fitar a yammacin yau Alhamis, NNPCL ya ce an samu matsalar ne saboda “?awainiyar wajen jigilar man”. “NNPCL na tabbatar da cewa wahalar da ake sha wajen samun man fetur a wasu sassan Najeriya ta faru ne saboda matsalar da aka samu wajen jigilar man kuma yanzu an kawo ?arshen ta,” in ji sanarwar. Kamfanin ya ?ara da cewa ba shi…
Read MoreAn Rufe Rassan Bankin UBA Shidda A Jihar Kaduna
Hukumar tattara ku?in shiga a jihar Kaduna ta rufe rassa shida na bankin UBA saboda zargin kaucewa biyan harajin naira miliyan 14. Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa an kai samamen ne bayan da hukumar gudanar bankin ta gaza mutunta takardun da aka aike masu. Tawagar hukumar, bisa jagorancin sakataren hukumar gudanarwa da mai bai wa hukumar shawara kan shari’a, Barista Aysha Muhammad, ta rufe rassan bankin tare da tallafin jami’an tsaro. Barista Aysha ta ce “bisa sashe na 104 na dokar haraji, hukumar ta samu izinin kotu ta ?wace tare da…
Read MoreGwamnatin Tarayya Ta Dakatar Da Kamfanin Jirgin Sama Na Dana
Ministan sufurin jiragen sama Festus Keyamo ya umarci hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama, NCAA ta dakatar da kamfanin jirgin sama na Dana. Hakan na zuwa ne kwana ?aya bayan da jirgin kamfanin ya zame daga titin jirginsa a tashar jirgin sama ta Murtala Muhammed da ke Legas. Gidan talabijin na Channels ya ruwaito ministan ya kuma umarci a gudanar da bincike kan kamfanin. Binciken zai shafi dukkan matakan kariya da hanyoyin yin gyara domin tabbatar da cewa kamfanin yana bin umarnin ?a’idojin tafiyar da harkar sufurin jirage. Acikin wata…
Read MoreHukumar Yaki Da Rashawa Ta Sake Bankado Hujjojin Badakalar Dalolin Gandujen
Rahotannin dake shigo mana daga Jihar Kano na bayyana cewa Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Kano ta gano sama da Naira Biliyan 50 na kudaden kananan hukumomi da Ganduje ya karkatar zuwa Dala Domin Badakalar da su” Muhuyi Magaji Rimingado, shugaban zartarwa na hukumar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, ya bayyana cewa hukumar ta yi nasarar bin diddigin sama da Naira biliyan 50 da tsohon Gwamnan jihar, Abdullahi Ganduje ya karkatar zuwa Dala Muhuyi Magaji ya bayyana haka ne a wani…
Read MoreNajeriya Za Ta Karbi Bashin Dala Biliyan 2.2 Daga Bankin Duniya
Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa Gwamnatin tarayya na shirin karbar kusan dala biliyan 2.2 daga bankin duniya Ministan Kudi, Wale Edun ne ya bayyana hakan a lokacin da yake zantawa da manema labarai a karshen ayyukan Najeriya a taron bazara na Bankin Duniya/International Monetary Fund a birnin Washington DC na kasar Amurka A Jiya Asabar. Da yake magana kan hanyoyin samar da kudade na kasa da kasa ga tattalin arzikin Najeriya, Edun ya lissafa kudaden da kasashen waje ke aikawa da su waje, da…
Read More