Duk Sanata guda ya samu ?arin Albashin milyoyin ku?i daga Milyan 13.5 zuwa milyan 21 gwari gwari kowane sanata ya samu ?arin Naira milyan 7.5
Yan majalisar tarayya suma ba abarsu a baya ba yayin da kowanne su ya samu ?arin Naira milyan biyar 5. Daga Naira milyan takwas da rabi zuwa Naira miliyan 13 goma sha uku
yanzu kowanne sanata yana samun albashin naira miliyan 21,000,000 a duk watan duniya. A mulkin shugaba Tinubu
A ?ar?ashin mulkin shugaba Tinubu Sanatocin Najeriya sun samu ?arin Albashi me tsoka sanata ?aya ada yana daukar milyan 13.5 hawan mulkin tinubu an mayar dashi milyan 21,000
?an majalisar tarayya kowanensu ya samu ?arin milyan 5 yanzun kowane ?an majalisar tarayya yana daukan albashin milyan 13.5
Wannan tsuran albashi ne banda alawuns
? Jaafar Ja’afar
