Muna Bukatar Abincin Ciyar Da Daliban Da Muka Sace – ‘Yan Bindigar Kaduna

?an bindiga da suka sace ?alibai sama a 100 daga wata makarantar kwana a jihar Kaduna da ke arewa maso yammacin Najeriya a ranar Litinin sun ce suna bu?atar abincin da za su ciyar da yaran.

Iyaye da ke cikin ?imauta da damuwa sun ce ?an bindigar sun fa?a masu cewa ku?in fansa zai biyo baya.

Shugaban makarantar sakandaren ta Bethel Baptist High School, Rabaran Ishaya Adamu Jangado ya ce ya yi magana da ?an bindigar da wasu daga cikin ?aliban da ake garkuwa da su a jiya Talata.

Ya ce ana jin yaran suna kuka suna rokon a ku?utar da su.

Sama da ?alibai 1,000 ?an bindiga suka sace domin neman ku?in fansa a Najeriya a bana.

Related posts

Leave a Comment